← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 111 OF 126

Sashe 111

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Laila kuwa sun fara shiri ita da yaranta da maigidanta, na komawa canada, maigindata sai nanata mata yake yi, ta je gidansu rumaisa yana nan yana jiran Yasir, zai fara laluba masa gurbin karatu a canada, da result
in sa ya zama ready a sanar da shi.

Mama ta rasa wane
angaren ma yakamata ta yi wa godiya ne, duk dai a sanadin rumaisa alkhairi sai samun
an uwanta yake yi.

Ruma kuasan tafi kowa shiga damuwa da komawar anty laila, saboda ko ba komai su yi fa
a su yi da
i sun sha
u ba ka
an ba, tallafi rayuwar aurenta, ta wayar mata da sosai da sosai, ta fitar da ita daga cikin duhun da tsananin kunya da yi mata kallon yarinta, ya sanya mama kasa yi mata bayanin menene shi kansa auren.

Takawa ya je har asibitin da aka ce masa an kai ruma, ya tarar da ruma an saka mata ruwa tana bacci, likitan ya ce masa yana kyautata zaton food poison ne, dan bai san matar aure ba ce ba.

Ruwan yana
arewa, ya biya duk abun da aka kashe, ya
auke ta suka tafi gida.

Ya din ga yi mata mita a hanya, ko ciye-ciyen ta ne ya sanya ta ha
u da ciwon ciki, dan kwanan nan ciye-ciyen ya fi na kullum.

Sai dai da suka koma gida zuwa magariba, ta din ga amai ba
autawa, dole ya
aketa ya mayar da ita asibiti.

Asibitin da suke da ganin likita ne, aka basu scaning suka yi suka kai wa likita, a nan ya tabbatar da rumaisa ciki ne da ita, har wata uku.

Ta rufe fuska ta ce "Na shiga uku"
Farincikin Adam ya kasa
uya, yayi ta yi wa likitan godiya, sannan ya
aukkota zuwa gida.

"Yanzu fisabilillahi da cikin ki ka din ga wannan hidimar da bikin nan, Allah ne ya rufa mini asiri baki watsar mini da shi ba".

"Ni fa ba wannan ne ya dameni ba, kawai kuma sai a ganni da ciki?

Kuma sai in din ga zuwa makaranta da ciki, Ammi da mama ma su ganni".

Ya ce "Ammin da ki ka cewa na ce zan
ara aure dan baki da nono"
Ruma ta ce "To duk ba kai ka janyo na fa
a ba, lokacin ban san abubuwa ba, kai kuma ka yi ta yi mini gori, ai maman Khadija da maman ilham sun kankaro ni".

"Suwaye hakan?"
Nan ta kwashe komai ta gaya masa, duk yadda aka kai ga sirri da ruma, idan hira tayi da
i ita da takawa, sai ta kwashe komai ta gaya masa.

"Wannan kunun da ka ga ina sha na garin kunun sabayar maman Khadija ce,
ar zariya ce, har kwatancen gidanta na sani bayan Federal Palladan 08033411249.

Maman Khadija kuma a no.

Ai kawo road Kaduna 0813 561 3021.

Tun daga zariya da Kaduna anty laila take sayo mana kayansu, a kawo mana har kano, ta ha
ani da su ma in gaya maka, kai zaka cigaba sa saya mini"
Ya ce "Haba nifa in ce, dare
aya in ga abubuwa sun sauya haka, lallai madalla da wannan bayin Allah, dan ni suka kankaro ba ke ba, dole a cigba da sayabai".

"Yauwwa papan, ai na san ba zaka bani kunya ba"
Ya yi dariya, sannan ya din ga yi mata nasiha a kan kula da addu'a da zama da alwala, saboda irin akasin da aka din ga samu lokacin Aisha tana
auke da juna biyu.

Ya kuma din ga lalla
ata tare da magiya a kan dan Allah kar ta bari kowa ya san da cikin nan, su yi shiru da bakin su, ta ce masa in sha Allah ba zata fa
a ba.

Abu kamar wasa mai sunan baba suka je interview shi da Mahmud, suna zuwa yadda yanayin abubuwan suka kasance, kai ka san akwai sanya hannun wani babban, dan babu wata shan wahala, dan shi bai
auki abun serious ba, dan cike link
in ma kawai dai dan Mahmud ya dame shi ne.

Offer sa ta fara aiki aka buga aka bashi, aka yi posting
in sa Lagos, with salary of 740k per month, kasancewar da phd in accounting aka
auke shi, Mahmud kuma aka yi posting
in sa port hacourt.

Sai jikin mai sunan baba yayi sanyi sosai, ya shiga lissafin yadda zai baro kano, ya bar matarsa da mahaifiyarsa, auren da ko watanni biyu ba su cika ba, ga ta ba cikakkiyar lafiya ba, ya baro ta, dama ta gama makaranta ne, sai kawai su tafi shi ban da katsina ma sai service da ya yi a Naija state, ban da haka ba wani dalili da ya ta
a raba shi da kano.

Rumaisa ba ta son tana cikin kallonta, takawa ya canza mata tasha, ya ce labarai zai kalla ko kuma ball.

Sai dai yau
in ma haka ne, ya
wace mata remote ya canza tasha, kuma ya kwanta mata a kan cinya, ta ha
e rai tana tura baki.

Hira ake yi da senator Usman wakili a tashar, a kan ayyukan da zasu yi wa al'umma, muddin aka ba su dama aka za
e su, da kuma tabattar wa da mutane idan aka za
an sa ma, akwai tarin alkhairi da kyawawan ayyuka.

Tsaki yayi ya canza tashar, rumaisa ta ce "Meyasa ka canza tashar?"
Nan ya shiga bata labarin, tsamar da ke tsakaninsa da wakili, da yadda yana tsaka da bincike a kan sa, incident
in Aisha ya faru, hakan ya
auke masa hankali daga cigaba da bikcikarsa, duk da shugaban
asa ya kafa kwamitin bincikarsa amma babu wani kyakykyawan result,
arshe ma aka din ga cewa siyasa ce kawai, dan an ga za su tsaya takara hukumar DSS ke
arin tozarta shi.

"Papa wakilin nan, sunan gari ne ko sunan mutum?"
"Oho musu, ina ga sunan family ne, da zarar na gane suwaye SMOKE, ko ban gano ba, zan cigaba da aiki a kan sa, bai dace da jagorancin al'umma ba"
A hankali ta furta "Tsakar dare, bayan anty Aisha ta fara rashin lafiya.

Sha tara ya ce; wakili ko wakilin tsiya.

Yakamata su yi magana a san yadda za ayi da matar nan, ban ta
a jin tausayin wani abu kamarta ba, ko dan cikin nan, ga waccan
ar bala'in ta hana mu sukuni".

Still a bayanin da mutumin nan da yayi mata, wanda ya saya mata kaza da za su katsina, lokacin da ta tambaye shi ya aka yi suke da bindigogi da yawa, bayan jami'an tsaro ne kawai suke da ikon mallakar su? ya ce 'Yadda ake ware kason kula da harkar tsaro a
asar nan, haka ake ware mana namu kason makaman da ake sayowa na ya
i daga waje wanda za a bawa sojoji, mu ma a bamu namu.

Ko da ta tambayeshi ya ce mata ita yarinya ce ba zata gane ba.

Bayanan nasa yayi dai-dai da bayanan da dattijon bafulatanin da aka
ona rigar su, wanda ta tarar da shi shika
ai, ta tsitsiye shi da tambayoyi yake gaya mata wasu rikice-rikicen da ake yi a wasu yankunan, yana da ala
a da gano ma'adanai a yankunan, domin kawar da hankalin mutane, sai a
iri tashin hankali a yankin, wasu tsirarin mutane su din ga kwashe ma'adanan, suna azurta kansu, wanda hakan ba zai yiwu ga karabutin mutum wanda bai san kan yadda za ayi amfani da ma'adanan ba.

Wanda still wannan dattijon, shi ma a kan idonta, ya kai wa su sha tara makamai.

Babban abun da ya bata mamaki bai wuce yadda mutumin yake
ibar yanayi da iman ba.

'Anya ban makara wurin sanar da takawa wasu abubuwan da na sani ba?'
'Baki makara ba, al
awarin da ki ka yi wa aisha ki ke
arin saukewa, wanda ko a yanzu cikin kashi
ari, kin cika tamanin da biyar!!!
*MASU BU
ATAR DOCUMENT, YOU CAN START MAKING YOUR PAYMENT, CIKIN SATIN NAN ZAI ZAMA READY IN SHA ALLAH 1K VIA 0009450228, AISHA ADAM JAIZ BANK BOOK2&3 KO KU TUNTU
E NI A KAN LAMBAR WAYATA 08081012143 NA GODE*
Ayshercool.

O8081012143
WHAT'S APP ONLY PLEASE
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR
DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.

SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?

KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?
Chapter 111 · 0% Book details