Sashe 80
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dan Allah ki nutsu ki zauna lafiya da kowa, ban da rigima, ga Anty Laila nan, zata kula da ke tana da kirki sosai".
"Wannan
in ce mai kirki, bayan daga zuwan ta ta fara gaya mini magana, dan dai kawai ka ce yayarka ce".
"Dai-dai take da ke ai, idan ki ka yi mata rashin kunya, ta san yadda za ta yi da ke"
"To yanzu idan ka tafi, wa zai cigaba da aikin binciken da kake yi?".
Ya ce "Ga Bashir nan, akwai group
in mu da duk tare muke yin ayyukanmu, ki sanya ni a cikin addu'ar ki mimi, matsaloli sun yi mini yawa".
Rumaisa ta ce "Allah yana tare da bayinsa masu tawwakali da ha
uri.
Allah yana tare da mu papa, zan din ga yi maka in sha Allah"
"Thank you dear" yayi maganar tare da sumbatar hannunta.
Tayi dariya ta ce "Kai, sai ka ce abun indiyawa, kiss a hannu"
"To muyi a baki?" Da sauri ta saka hannu ta rufe bakinta, ta tashi.
Murmushi yayi ya tashi ya bar
akin.
A ranar takawa ya je ya yi wa mama sallama, ya sanar da ita batun zai bar ruma, a wurin ammi.
Cikin kara mama ta nuna bakomai, tare da yi masa fatan alkhairi, sai dai bayan tafiyarsa
an mazan mama, duka din ga mitar, dan me ba zata dawo gida ba, za ta tafi gidan sirikai ta zauna, kamar mara gata.
Ruma ba ta
auki tafiyar takawa serious ba, sai da ta ga da gaske yana ha
a akwatinsa a daren yau.
Tana tsaye ya ce ta mi
o masa wannan, ta
aukko masa wancan.
"Papa, ya batun anty iman ne, ba wani abu da zaka yi a kai kan ka tafi?
Kar wannan jabir
in ya aureta fa".
"To ke ina ruwanki?" Yayi maganar yana duba wani turare.
"Da ruwana mana, ni fa na bana son jabir
in nan".
"Ita ta ce miki ba ta son sa ne?
Kin fiye damuwa, ko so ki ke in tayata mu bijirewa ammi?"
Rumaisa ta ce "Wallahi ba ta son sa, ta
gaba
aya kalar munafukai ne jabir
in nan, da gani yana aikata wani laifi a
oye da Allah yake rufa masa asiri.
Ko dan halin babarsa ma dole ya zama shai
ani".
urii yayi da ido, yana kallon rumaisa, zuwa yanzu ya daina mamakin abubuwan da take fa
a da aikatawa, dan idan ta fa
a, ko
ari-bisa
ari bai zama dai-dai ba, kashi saba'in dai-dai ne.
"To, haka ta ce miki, kin san ba zamu za
a mata abun da zai cutar da ita ba, mu cigaba da yi mata Addu'a, idan shi ne alkhairi......
"A'a ba alkhairi bane ba ma, kuma ba zata aure shi ba" ta katse shi.
"Tun da kece waliyyinta ko?
Wai ke kin fi ni son ta ne?
Kin
wace mini
a, kin
wace mini ammi, kuma
anwartawa ma da nake ji da ita, kin
wace ta, haka ake rayuwa ne?"
Rumaisa ta ce "Eh
in, tana da wanda take so yake son ta, amma ba wani jabir"
Takawa ya ce "To wa take so?
Dan bani da labari"
"Ban gayawa kowa ba dai, saura ka fa
a kaima, mai sunan baba take so, kuma yana sonta shima"
Da sauri takawa ya
ago ya ce "What?!
Umar
in gidanku?"
"Eh mana".
"Amma iman ba ta da da hankali, ina ita ina wannan yayan naki?".
Rumaisa ta ha
e rai ta ce "Saboda talaka ne ko?".
Shi ma ya
an tsuke fuska ya ce "Bana son bahaguwar fassara.
Amma kin san halinsa dai sai dai ki gayawa wani, iman kuma is very simple and cool, ta yaya?"
Rumaisa ta ce"Ta yadda aka yi ka aureni, kai ba ruwanka, sai dai idan saboda talaka ne ba zaku ba shi ba, yaya umar bai ta
a damuwa da halin da wani yake ciki ba, ko zai shekara dubu bai ga mutum ba, in dai ba mama ba ce ko ni, ba ruwansa, amma zuwan da muka yi ya ce mini ina
anwar mijinki, to dan Allah ba soyayya ba ce haka?
Ai kai dai ka san soyyaya ko, ka san ya ake ji?".
Yayi ajiyar zuciya ya ce "Ke baki santa ba?"
"Ina na sani, ni fa sau
aya wani ya ta
a cewa yana sona, su yaya Aliyu suka ce, idan suka
ara ganinsa, sai sun zane shi.
To sam ban san ya soyayyar take ba, in ta so in ga ina zance".
Ya kwashe da dariya, rumaisa ba ta rabo da wauta.
"Ni ba daga zuwa zance, ki ka ha
a kayan zancen ki ka cinye ba, ki ka fa
o jikina, ki ka sani neman kalaman kariya.
To yanzu tun da baki ta
a saurayi ba, zan zama saurayinki, mu gani, idan na tafi sai mu din ga waya, irin na saurayi da budurwa".
"Eh ayi haka, Allah ya sa na ji ya soyayya take, in din ga yi maka wa
in soyayya, irin na Indiya"
Dungure mata kai adam yayi yana dariya, ya ce you won't kill me.
"Papa ni fa da, mai sunan baba wani tsoho zai aura mini a unguwar mu, malam ladan, mutumin nan ya ta
a zaneni da carbi, wai daga na tambayi mama wani abu, wai sai yayi mini aure, ya sai mini tabarma da buta.
Wai ko a aura mini wani
an ladi mai kan sirdi, kansa kamar plate, ka ga ba
insa Astagfirullah, tsoro yake bani, gashi
arami, shi ba wada ba gashi nan dai, wata
ar ajinmu ta ce wai sa
o yayi Allah ya mayar da shi biri, da ya tuba, sai ya koma haka"
Takawa zai iya cewa rabonsa da dariya irin ta yau, tun kan aisha ta tafi Saudiyya, dan ruma labarai ta din ga bashi irin na ta'asar da ta din ga tafkawa.
A haka ya gama ha
a kayan, kusan tun da ya aureta bai ta
a bata cikakken lokaci kamar wannan ba.
Ita abun da yayi mata da
i a ranta kawai shi take aiwatarwa a rayuwarta.
Ya kammala ha
a akwatinsa, ya ajiyeta.
Ya ce "To budurwata, na gode da gudunmawa, sai Allah ya kaimu da safe, zamu je na yi wa ammi sallama, daga nan mu je gidan mai girma turaki sai mu tafi".
an yi shiru jiki babu
wari ta ce "Papa nan da wata shida, har ayi azumi da salla, kana can ko?"
Ya ce "In sha Allah".
"To wa zai din ga baka abinci, da shayin dare?".
"Saya zan din ga yi".
Ta gya
a kai ta ce "To shikenan, sai da safe".
"Allah ya tashe mu lafiya, ki kashe mini fitila" har ta kashe fitilar, ya ji kamar tana kuka.
"Mimi" ya kirata.
"Na'am" "Zo nan".
Ta koma gaban gadon ta ce "Gani".
Ya tashi zaune, ya zaunar da ita a kan cinyarsa ya ta
a fuskarta ya ji hawaye.
"Meyasa ki ke kuka?".
Cike da rashin wayo ta ce "Dan Allah idan ka je, kar ka yi aure, bana son kishiya, kuma bana son ka tafi".
Kawai ya kwashe da dariya ya ce "Ai fa dole nayi aure, tun da ni dai ba sa
ago ne kamar ke ba.
Ga rashin kunya da ki ke yi mini, daga ta
aki sai ihu da kururwa, ina sai dai ki yi ha
uri ".
"Amma dai ka san abun da ka yi mini bai dace ba ko?
Ba kyau fa"
"To ai ba wanda zai gane, idan ba wannan maganannen bakin naki ne, zaki je ki fa
a ba"
Cikin damuwa ta ce "To idan ina yadda, ba zaka auri kowa ba, har da wannan samhar?".
Ya ce "Eh mana".
Ta ce "Ta
!
Wallahi na san Allah ya na kallona, kuma zai
onani, mama ta ce in din ga jin tsoron Allah a duk in da nake, idan ba ta ganina Allah yana kallona, kuma idan na lalace ban yi mata adalci ba.
Ka yi auren ni dai ba zan iya ba, amma ban da samhar nan, dan na tsaneta" sosai hawaye yake kwarara a fuskar rumaisa, zai iya cewa tun da suka yi aure, duk bala'in da zai faru, sai dai tayi ta wul
ita ido, tana harare-harare, amma
arara weakness
im ta ya bayyana yau.
Kwantar da ita yayi a gefensa, sannan ya kwanta yana shafa kan ta ya ce "Let's make a memorable day, mu kwana tare.
Amma dai zan yi shawara tun da kin ce ba kya son kishiya, idan kin canza halinki kin daina rashin ji, sai a fasa idan baki canza ba, samha zan auro.
Ita ba zata din ga yi mini ihu ba, tun da tana so na".
Shiru ta yi masa, tana ta sa
e-sa
e a zuciyarta, to ta din ga yadda saboda ba ta san ya
ara aure.
Amma da ta tuna, idan yayi aure haka zai din ga wasa da samha, ita ma ya din ga kaita makaranta, su din ga zuwa cin abinci tare, ita ma ya din ga rungumeta kamar haka yana yi mata dariya, su din ga ball tare wataran kamar yadda suke yi.
A ranta ta ce bana son kishiya, amma ba zan ci amanar mama ba.
Bacci ne yayi awon gaba da ita, ba tare da ta gama tunanin ba.
Adam kuwa ya rungumeta sosai yana shafa gashin ta.
"Am going to miss you mimi, am feeling like am leaving my priceless asset in Nigeria.
A lokacin da mutane suke yi miki kallon mara kunya, wadda ba ta ji.
Ni a lokacin nake hangowa amfanin ki, a cikin al'umma, kin zo da babbar fitila mai haska hanya a cikin rayuwata, duk da kina bani wahala, am still owing you a debt" ya
arasa maganar a hankali tamkar tana jin sa, ya sumbaci goshin ta.
Addu'a ya cigaba da yi, na Allah ya bashi lafiya, kafin ya dawo, dan wannan wani babban sirri ne mai nauyin da yake jin, ba zai iya sanarwa da wani shi ba.
Ya sake
ameta, yana tuna farkon ha
uwarsu, da abubuwan da ta yi masa zuwa yanzu.
Da safe tare suka karya, sai dai ta
i sakin jiki ta ci, sai kallonsa da take yi, tayi masa zuruuu da ido.
"Kalli gabanki, zan
ware".