← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 126

Sashe 10

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Huzaifa ya ce "Uban wa ya saka ki
aukar mini keke, ban hanaki
aukar mini keken nan ba?"
"Huzaifa kana da damuwa, wannan kwara
en keken kamar wani mota, ka kwantar da hankalinka, zan saya maka mota wataran".

Dalla wuce ki bani wuri, daga tsakar gida ta zauna ta ce "Mama ga maganin sauronki, canjin kuma na sayo coc zan sha, idan yaya usy ya dawo sai ya baki"
Ta ji shiru mama ba ta amsa mata ba, ta ware murya ta sake cewa "Mama ga aiken, canjin na sai coc".

"Ni zan biyoki tsakar gidan na kar
i aiken kenan?"
"A'a, zan ajiye miki a kan window, idan kin huce zan shigo
akin, na san sai kin yi mini fa
a na kashe miki canji, kuma ba laifina bane raina ne ya biya ta
au sanyi"
Mama ta ce "Zan kama ki ne"
Rumaisa ta
yale da dariya ta ce "Mama da wasa nake miki, kwata na fa
a da keken, bari na
auraye
afata na shigo".

Sai kuma ta
aga hanci sama ta ce "Hmmm warin turaren baban sabir nake ji".

Huzaifa ya ce "Malama ki nutsu, wane irin turarene mai wari kuma?"
"Kai yasin turarensa ba da
i, tayar mini da zuciya yake"
Daga
aki mama ta ce "Idan kin gama tsokanar tawa ki zo kin yi ba
i da daddaren nan kuma wurina suka zo?

Anya wannan ba
in alkhairi ne da daddare?

Ai sai ace bani da gaskiya" ta je
ofar
akin mama tana le
ewa, ta ga Adam da ammi sai iman.

"Kaii ammi ke ce da daddare, Innalillahi amma baku ji me nake cewa ba ko?"
Ammi ta ce "Bamu ji komai ba, ance ba a sonmu ban ga ta zama ba, na ce bari na zo
afa da
afa".

Rumaisa ta shigo ta zauna daga wajen bakin
ofa ta ce "Ammi ina wuni?"
"Lafiya
alau maman sabir, kina lafiya?"
"Lafiya
alau ammi, iman ya kike ina sabir?"
Iman ta yi murmushi ta ce "Yana gida, yana gaisheki".

Ammi ta ce "Rumaisa, yau gani ga ki ga baban sabir, ki gaya mini meyasa ba kya son sa?

Gaya mini abun da ya yi miki?"
Ruma ta kalleshi ta ce "hmm mama ki rabu da shi kawai, ni dai kawai bana son sa"
"Ai ba a
iyayya babu dalili rumaisa, gaya mini meya ha
aku?"
Rumaisa ta ce "Ammi kina ganin hantarata yake yi, yayi ta hararata"
Adam kuwa takaici ne ya ishe shi, kamar shi, wai ake lalla
a wannan
wailar yarinya wai ta aure shi, wanda da shi mai kule-kulen
an mata ne, da bai san iya adadin
an matansa ba.

Ammi ta ce "Rumaisa, bani da nufin cutar da ke, har ga Allah ina matu
aunarki, ba zan so abun da zai cutar da ke ba.

Daga yanzu zuwa kowane lokaci magabata zasu fara yi wa adam maganar aure, bana son a bashi matar da zata wahalar da sabir kamar yadda mahaifiyar sa ta fuskanta.

Kin ga aisha ina da ala
a da ita, itaka
ai mahaifiyarta ta haifa ta rasu, ta sha wahala sosai a wurin matar uba, mahaifinta yana basarake amma ta kwana ba ta ci abinci ba.

A kulle
ofa ta wuni a haraba, banda duka da cin mutumci, ta sha wahala a rayuwa sosai da sosai, zaki so sabir ya fuskanci irin haka?"
"To Ammi ba sai ki ri
e shi ba"
"Rumaisa dole wataran zan bar duniya, ko bana so dole sabir ya koma hannun mahaifinsa, ba ni zaki duba ba, ba baban sabir ba
an ki.

Zaki samu cikakkiyar damar kula da shi sosai ya zama naki"
Wayar iman ta fara ringing, dan haka ta tashi ta fita waje amsawa.

Rumaisa ta yi shiru tana tunani, ammi ta ce "Ba zan takura miki ba rumaisa, ba zan so ayi miki auren dole ba, idan baki amince ba shikenan, ba zan takura miki ba, na so dai ki zama
aya daga cikin iyalaina ne, ba takuraki zan yi ba rumaisa".

Shiru ruma ta yi, ba ta ce komai ba.

Har ammi ta fidda ran rumaisa za ta yi magana, dan takawa ya fara
ulewa.

Mama ta ce "Rumaisa ke fa ake jira ki yi magana".

"Mama tsoro nake ji,
an ajinmu sun ce maza mugwaye ne, wai ba
an goyo bane, tsoro nake ji ni yarinya ce".

Ammi ta yi murmushi ta ce "Ya danganta, kuma ba haka abun yake ba, ke kin yadda ba
an goyon bane?

Ke yanzu ba
anwar maza ba ce, kalli yadda suke kula da ke fa, komai yi miki suke, da kin motsa damuwarsu a kanki take, da ba
an goyo bane, ai ba za su yi miki haka ba, ki yanke hukunci da abun da yake ranki, ba surutun mutane ba".

"Ammi na amince!"
Ayshercool.
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.

SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?

KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?

TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1.

Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2.

Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3.

Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4.

Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5.

Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6.

Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7.

Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8.

Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9.

Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.

Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.

Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.

Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.

Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.

Supplement na whitening/glowing skin*
*15.

Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
*Littafin ku
i ne,
500 ne, via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143*
Cikin tsananin farinciki ammi ta ce "Da gaske rumaisa kin amince?"
Ruma ta jinjina kai, ammi ta ce "Alhamdilillah, Alhamdilillah Ubangiji Allah ya yi muku albarka, Allah ya sanya muku albarka, in sha Allah tarayyar nan za ta zame muku alkhairi, Allah ya albarkaci rayuwarku".

Mama ta amsa da amin.

Mai sunan baba kuwa, yana so ya shigo iman tana tsaye a hanyar da zai wuce, sai waya take cike da iyayi da shagwa
a, ya
an jira ta gama ya wuce, amma ba ta da niyyar gamawa dan ba ta ma san ya zo wurin ba.
amshin turaren da take yi duk ya cika masa hanci, yana neman ya sanya shi atishawa.
arshe dai ya
ule cikin dakakkiyar muryarsa ya ce "Ke!

Bani hanya zan wuce!"
A razane ta saki wayar ta ja da baya, zuciyarta na bugawa da sauri da sauri.

Cikin hanzari ta dur
usa ta
au wayarta da screen
in ya tsatstsage.

Ammi tana ta zuba addu'a, amma jikin rumaisa ya yi sanyi, sai dai duk da jikinta ya yi sanyi, bai hana ta yin dariya ba.

Ammi ta ce "Rumaisa, ya na ga kina dariya kuma, meya baki dariya ne?".

Rumaisa ta ce "Mai sunan baba ne ya tsorata miki
a da wannan muryar ta sa"
Tana rufe baki sai ga iman ta shigo jikinta yana tsuma ta ce "Ammi wayata ta fashe".

Ruma ta
unshe baki tana dariya ta ce "Sorry, haka yake, ya da
e yana jiran ki gama waya ya wuce, baki matsa ba, shi ne yayi miki tsawa".

Ammi ta ce "Subhanallah, maman rumaisa haka baban nan naki yake, daga ba
unta sai fa
a, bai san autar tawa matsoraciya ce ba, ai shikenan bari mu fita sai a sai wata wayar".
Chapter 10 · 0% Book details