← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 126

Sashe 13

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1.

Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2.

Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3.

Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4.

Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5.

Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6.

Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7.

Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8.

Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9.

Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.

Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.

Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.

Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.

Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.

Supplement na whitening/glowing skin*
*15.

Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
Rumaisa ta yi ajiyar zuciya ta kasa cewa komai, ammi ta sake cewa "Kin dai amince ko?

Idan aka yi aurenku shikenan babu wanda zai sake yi miki kallon mutuniyar banza, ni na san ke ba mutuniyar banza bace ba, kuma mijinki ma ya sani, dan haka ki rabu da su, kar ki sake kula kowa a cikin su kin ji maman sabir?"
Rumaisa ta ce "To, ina sabir yake?"
"Yana nan
alau, yanzun nan iman ta
auke shi ta fita da shi".

"To a gaishe su" ba ta sake magana ba daga haka, ta mi
awa mama wayarta ta kwanta, zuciyarta na cigaba da
una, da ta tuna kallon da ake yi mata sai ta ji ranta ya sake
aci fiye da da.

Ammi ta kammala shirinta tsaf, ta fito falo, ta yi wa ma'aikatanta sallama, ta fita haraba, tana fita ta hangi Mahmud yana nufar in da motoci suke, ya
ara
iba abun sa, kai da ka ganshi ka san hankalinsa a kwance yake ba shi da wata damuwa.

Ammi ta tsaya tana hangensa, ya
an da
e yana duba abu a wayarsa, daga bisani ya nufi motar da zai hau,
arasawa ammi ta yi, zuwa in da direba yake jiranta a tata motar, suka yi ido hu
u da Mahmud, amma sam bai kulata ba, sai ta tsinci kanta da kasa shiga motar.

Mummy ta
araso cikin shiri, da alama fita zasu yi ita da Mahmud, tun kan ta
araso ta ga abun da ya faru, dan haka ta
araso da fara'arta ta kalli ammi ta ce "Ran giwar galadima ya da
e, fita zaki yi ne?"
Jiki a sanyaye ammi ta ce "Eh".

"Ok, ya Mahmud
arami, yakamata ko sau
aya a kawo mini shi sashina, ba dan halina ba".

Ammi ta jinjina kai kawai ta bu
e motar da zata fita.

Mummy ta ce "Mahmud ka shiga ka ga
an wurin Adam kuwa?

Ka san sunanka ma aka saka masa"
Mahmud ya ha
e rai ya ce "Me ganin nasa zai
ara mini?" Ya bu
e motar ya shige.

Wani abu ne mai
aci ya tsayewa ammi a
irjinta, ta san da gayya mummy take wasu abubuwan.

Kasa sake kallon in da su Mahmud suke tayi, har motar ta fice daga gidan.

Suna tafe a hanya Mummy ta ce "Mahmud, yakamata ka je ka ga yaron nan, sannan ka yi wa
an uwanka barka tare da gaisuwar rasuwar matarsa, kar ace ni nake zigaka"
Mahmud da yake murza sitiyari ya ce "Dan Allah mummy ki
yaleni da sabgar mutanen nan, ina wuri
aya hankalina a tashe ni bana son tashin hankali da
acin rai, ni a kan haka sai na bar
asar na koma in da na fito, ba dai A'isha ce ba?

Na ce Allah ya ji
anta ya sa ta huta, shi kuma jariri Allah ya raya why sai na ta bin su ina wani gaisuwa abun da ba addini ba".

Mummy ta ce "To shikenan, sarkin fa
a, ni zan saka a
auko yaron ka ganshi, duk da nima
in sai na ro
a za a kawo mini shi, sau
aya na ta
a ganin yaron, shi ma sai da na taka da
afata na je".

Mahmud ya ce "Kin gani ko, Mummy meya kai ki?

A wula
antaki a banza, dan Allah tun da ba sa sonki a sabgarsu, ki
yalesu su je sun cinye yaron, ina jin Samha ma na surutun wai ta je an yi mata wula
anci a kan yaron, sai ka ce dole ni fa bana zuwa in da ba a bu
atata"
Mummy ta yi dariya ta ce "Sarkin tsari, mu bama son zumunci ya samu matsala ne" ya
age kafa
a alamar ko a jikinsa.

Ammi kuwa har suka je gidan turaki, ba ta hayyacinta, ta yi zurfi a tunani, sai da direban ya ce mata sun zo, sannan ta dawo hayyacinta ta sauka, ta shiga gidan.

Tun da mama ta ganta take ta wani cin magani, tana hura hanci, samha ce dai ta din ga rawar jiki da ta ga ammin, tana tambayarta ya sabir.

Ammi ta amsa mata cikin sakin fuska ta ce "Dan Allah samha ki aika ayi mini iso wurin mai girma turaki"
Samha ta ce "To ammi" gaba
aya samha ta din ga tsuma, har a ranta take jin, anya ba a kan batun aurenta da takawa ammi ta zo ba, amma ai idan haka ne, da mai girma turaki ne zai yi mata zancen.

Da haka ta je ta nemawa ammi iso wurin turaki, ammi ta shiga wurinsa.

Cikin sakin fuska da girmamawa, suka gaisa da turaki, ya ce "Tun
azu muke tsumayinki da ki ka ce mana zaki zo"
Ta risuna ta ce "Tuba nake, ayyukan iyali ne suka sha kaina, tuba nake Allah ya baka nasara"
Turaki ya ce "To Madalla, Allah ya yi mana jagora ina abokin nawa, baki zo mini da shi ba?"
Ammi ta yi murmushi ta ce "Yana gida, ka san baya son mutane, yana
yuya, kar mu zo ya cika maka kunne da kuka, ko yayi ta zare maka ido" tayi maganar cikin murmushi.

Turaki ya
an yi dariya ya ce "Ai barewa ba ta gudu
anta yayi rarrafe, haka zalika kalar kumbo kalar
anta, haka shi takawan yake ai ko da yana
arami, da aisha ya
auko da an ga ha
uri da fara'a, amma takawa dai kam hmmm"
Ammi ta yi dariya ta ce "Kun fi kusa ranka ya da
e, ba ruwana" suka yi dariya gaba
aya.

Ya ce "To giwa meke tafe da ke ki ke son ganinmu da gaggawa haka?

Allah ya yi zaki samemu, dan gobe in Allah ya kaimu muke sa ran tafiya umara"
"Allah sarki, Ubangiji Allah ya sa ayi ibada kar
iya"
Ya amsa da amin, tare da sake tattara hankalinsa a kan ammi.

"Allah ya taimake ka, dama wata muhimmiyar magana ce ke tafe da ni, wani hukunci na yanke da zartar da shi dole sai da izininka, kuma kai zaka yi mini jagora zuwa ga tabattauwar abun cikin hukuncin Allah"
Ya jinjina mata kai cikin nutsuwa alamar yana sauraren ta.
ora da cewa "To bisa ga al'ada ta masauratar nan, duk cikakken
a a gidan nan, a kan yi masa za
i na matar da zai aura, ko ya kawo wadda yake so
ar mutunci idan ta yi a aura masa. wani abu ne ya taso a kan yarinyar nan rumaisa,
an unguwar su suna ta ya
a jita-jitar wai ciki ta yi aka kaita aka
oye ta haihu, sunanta dai ya
aci a unguwar su, na ga babu wata hanya da zamu bi domin wanketa face Adam ya aureta, duba da irin matsanancin son da take yi wa yaron nan da ta zo da shi, har ina ganin kamar rabata da yaron na shiga hakkinta, saboda na san ciwon abun, ga wannan abu da ya kunno kai game da rayuwarta, na ga abu
aya zan iya yi shi ne in sanya adam ya aureta, amma ya ka gani ranka ya da
e?".
Chapter 13 · 0% Book details