Sashe 76
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kin fara bani tsoro ne, don't make things complicated, tayaya za ki ce baba uwani tana cin amanar mu?"
Rumaisa ta ce "Ai ban ce ka yarda ba dama, amma zan tabattar maka da hakan, yanzu dai zo mu ci abinci, mu yi wasan gudu a backyard, in anjima in je wurin Mummy".
Ya ce "Am not in mood, je ki yi wasanki"
"To bu
e mini wayarka na yi game" shiru yayi mata, ya tsunduma kogin tunani.
au wayar, ta kama yatsansa ta bu
e, ta jingina da jikinsa tana dannawa.
Shi muma ya bita da ido, kamar mai kallon abun al'ajabi.
Ta gama danne-danne wayarta, ya ajiye masa ta tafi nata shagali.
Sai dai da ta sauka
asa, ta tarar baba uwani bata nan, ta tambayi su Asiya, suka ce mata tun safe ta fita ba ta dawo ba.
Ta tafi backyard, ta samu ball ta yi tayi, kamar ba matar ba sarake ba, ta window takawa yake hangota, yadda take sarrafa ball
in a
afarta ka san
anwar maza ce.
Da la'asar bisa kasada, takawa ya
au ruma suka tafi gida, suna tafe yana sake tambayar ta, me za ta cewa Mummy, ita kuma ta
i fa
a masa.
Ko da suka je, ya ce sai dai su shiga tare, ita kuma ta ce idan tare suka shiga, abun ba zai yiwu ba.
A falo ta tarar da ru
ayya tana danna remote.
Rumaisa cikin fara'a ta ce "Mummy tana nan ne?".
ayya tayi tsaki ta ce "Wace Mummy?".
"Jamila babarku"
"Sunan Mummyn ki ke fa
a haka?"
"Kin ji abun da na ji, ranar da ki ka fa
i sunan Ammi gatsal".
Mummyn ce ta fito tana waya, tana ganin rumaisa ta yi turus.
Ruma ta gaisheta, cike da duniyanci, ta yi murmushi ta ce "Amarya ba kya laifi, yau ke ce a sashina?"
Ruma ta ce "Eh Mummy wurinki na zo".
"To gani"
Ruma ta ce "Sirri zamu yi"
"Ba damuwa Bismillah" suka shiga wani
akin na daban.
Ruma ta ce "Mummy, na ji kin kai
arar papa ne, shi ne na zo na baki ha
uri, dan Allah ki janye, kar ki saka ayi taron nan, ni nayi laifin ba shi ba".
Mummy ta yi murmushi ta ce "Turo ki aka yi kenan?
Gara na kai
ararku ai, dan ban san laifin da na yi muku ba, kuma taro babu fashi, dole ku je ku wanke ni".
"Mummy, tayaya zan san kina yi wa papa asiri, sharri aka yi mini, baba uwani ce fa ta gaya mini, kina yi wa papa asiri"
A firgice ta ce "Baba uwani kuma?".
"Ita, kuma ba
arya take yi ba, tun da na kamata da wannan
azu da safe" rumaisa ta yi maganar tana
agawa Mummy, wasu layoyi, da wasu irin abu a cikin leda.
"Yanzu ko dai ki janye maganganun ki, ko kuma idan aka je gaban mai martabar, zan gaya masa komai, kuma mu ma muna da CID a sashinki, wadda take kawo mana rahoto.
Abun da baku sani ba shi ne, na sanku tun kan na shigo cikinku, ina kuma sake maimaita muku, tunanin maza bakwai ne a cikin kaina, da kuma nawa na takwas.
Mummy ina ro
onki, da ki jingine makaman nan, ki sassautawa mijina haka, wallahi a dalilinsa nima bani da kwanciyar hankali, muraran nake ganin abun da mutane ba sa gani a kansa, dan Allah ki bari ya huta haka.
Ayshercool.
Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012243, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.
Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please
Mummy ji tayi, tamkar an sanya mata dabaibayin
arfe an
aure mata
afafuwanta, ta kasa motsi, jikinta kuma yayi wani irin mugun sanyi, ta kasa motsa ko ina.
Har rumaisa ta gama yi mata maganar, ba ta iya cewa uffan ba, mussaman ganin wannan layoyin a hannun rumaisa, kuma rumaisan ta
are fatar tsaf.
A tsakiyar garden
in gidan, ta bawa baba uwani ta binne mata, shi ne cigaban aikin da ake yi mata a kan Adam, akwai irin layoyin a gidansu, akwai a gidan da ya zauna da aisha, wannan karon ma an yi ta saka a gidansa, saboda ana son ya din ga shige da fice a kai a kai, a in da layoyin suke.
Kuma wannan laya ta bawa baba uwani jinin mage, da za ta din ga zubawa a
asar wurin sa'ai da lokaci.
Da safe rumaisa na ta sauri, ta kammala abun da za ta yi kar ta makara, dan haka ana idar da sallar asuba ta hau ayyukanta, sai dai kanta ya din ga sara mata, ta din ga kamar wani sauti, daga bayan
akinta, kawai ta sauka ta zagaya, wanda a nan ta iske baba uwani, ta gama binnewa, ta jira ta bar wurin, ita kuma ta tone ba ta sani ba.
"Ina sake ro
onki Mummy, mu rabu cikin mutunci da kwanciyar hankali, abun da aka yi a baya, Ubangiji Allah ya yafe, amma idan aka cigaba a haka zaku ji babu da
i, na san ni yarinya ce a kan ku, da ku ke yi mini kallon mara hankali, amma zan iya abun da tunaninku bai ta
a kaiwa kai ba, kamar.
Na kama baba uwani, kuma ta yi mini bayanin komai, wanda kafin in dawo daga makaranta ta bar gidanmu, amma kar ki damu, ban gayawa kowa ba, daga ni sai ita muka sani, idan kin so, sirrin zai zauna daga ni sai ke, idan kuma aka matsa mini, ki tambayi takawa yadda nake" ta mayar da ledar cikin hijjabinta, ta fita.
Sai da ta fita sannan Mummy ta ji ta dawo hayyacinta.
Jikin Mummy ya fara tsuma, tana zazzare ido, gaba
aya ta kasa tunani ma, neman wuri ta yi ta zauna da
as a kan gado, wani irin gumi ya din ga tsatstsafo mata, har ta tsakanin cinyoyinta.
"Lallai wannan uwani an yi
ar........, ni zata tonawa asiri, mutuniyar banza da ta wofi?"
Jiki na rawa ta janyo wayarta, ta kira baba uwani.
Baba uwani ta fara ko
ata, ta ce "Ke dalla saurara mini, ashe baki da hankali?
Shi ne ki ka bari yarinyar nan ta kama ki, kina binne-binne a gidan?".
"Ni kuma?
Ai ba ta kamani ba, wallahi ba ta gani ba"
arya ki ke uwani, yanzu ta bar shashina, da
ullin layoyin a hannunta, ni zaki munafunta?
Ashe baki da mutunci?
Tun yaushe na baki aikin, ki ka ajiye baki yi ba, har ta gani, kenan ma ke ki ka gaya mata ina yi wa Adam asiri".
Kamar baba uwani ta saka kuka, ya ce "Wallahi, wallahi hajiya ba haka aka yi ba, ina iya
arina dan Allah kiyi ha
uri".
Kashe wayar mummy ta yi, tana fifita da hannunta, gaba
aya ta gigice.
ayya ta shigo
akin, tana duban Mummy ta ce "Mummy ya aka yi ne, wai me ta ce miki?"
"Bakomai, jeki hutawa zan yi" Ru
ayya ta
age kafa
a ta fice.
Rumaisa ba ta tarar da takawa a in da ta bar shi ba, dan haka ta wuce sashin Ammi.
Ta tarar da shi a zaune a gaban ammi suna hira, sabir sai hawa yake wuyan takawa yana saukowa.
"Ammi sannu da gida"
Ammi ta ce "Yauwwa
ar auta ta, ina ya baro mini ke ya shigo shika
ai?
Ai ban san tare ku ka zo ba"
Ta zauna ta ja yatsan takawa da
arfi ta ce "Tafiya yayi ya barni".
"Ke baki san da zafi bane" ruma ta harare shi ta ce "To waye ya ce ka tafi ka bar ni?" Ta mayar da idonta kan Ammi ta ce "Ammi ina Anty Iman ne?".
Ammi ta ce "Kin san ta sarkin
aki, tana can ko tana bacci ko tana karatu".
Rumaisa ta tashi ta nufi
akin Iman, Sabir ya biyota, ta tsaya ta
auke shi suka tafi tare.
Ammi ta ce "Yaya ake ciki, ai yanzu rigimar ta ta da sau
i ko?
Kuna sabawa a hankali na ga ta rage daru sosai".
Yayi murmushi ya ce "Ba zata sauya hali ba, kawai na koyi zama da ita ne kawai.
She's simple at times wasu lokutan kuma ba a gane kanta"
Ammi ta yi dariya ta ce "Tun da ka iya zama da ita ai Alhamdilillah, Allah ya
ara ha
a kanku"
Ya ce "Amin, sai dai Ammi akwai wani abu".
"To, Allah ya sa ba matsala ba ce"
"Ba matsala ba ce ba, ta ce zata gaya wa mummy abun da zai saka a fasa kirana wurin mai martaba, ban san me ta ce mata ba"
Ammi ta ce "Wai yanzu daga can take?"
Ya ce "Eh".
"Takawa meyasa ka barta?
Idan kuma ta je sake hargitsa lamuran fa?".
"Ammi, am testing her thinking capacity, tama Sharp brain fiye da tunani, kuma na fara yadda da abun da ta gaya mini a kan Jamil, idan har tayi nasarar sanya Mummy, ta janye
arata data kai wurin su mai girma wambai, duk abubuwan da rumaisa take fa
a gaskiya ne".
Ammi ta numfasa ta ce "Takawa, kaifin basirar yarinyar da tarbiyyarta, su ne suka saka na za
a maka ita, ni na san tana da kaifin tunani tun kan ku yi aure, tana da basira.
Dan haka a
ara ha
uri, ka bi komai a hankali, bari mu ga zuwa gobe in Allah ya kaimu zuwa kafin ka yi tafiyar nan, abun da hali zai yi"
"To shikenan Ammi, in sha Allah".
Ammi ta ce "Amma zan so sanin me za ta gaya wa Jamila, da har zai sanya ta janye abun da ta je ta fa
Takawa ya ce "Nima na so sani ta
i fa
a, kuma mun yi da ita ba zan gayawa kowa ba.
Idan na cigaba da matsa mata ba zata fa
a ba".
"To Ubangiji Allah ya iya mana, ya sanya ita ce sanadiyyar warwarewar matsalolin nan"
"Amin Ammi".