Sashe 3
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganinsa ki ka yi?"
"Ban ganshi ba, amma sun ha
u da rumaisa"
Nusaiba ta ce "Mai ya ce mata?"
"A'a ban sani ba, sun ha
u dai ta zata takawa ne, shikenan dai ina son in
an fita an jima, zan je gidan turaki"
Iman ta ce "Ammi me zaki je ki ce masa?
Ko akwai wata matsalar?
Kin san mama tana ganinki za ta fara tunanin wani abu"
"A'a ina bu
atar ganinsa ne kawai, kuma ai ni ba wurinta zan je ba".
"To shikenan, a dawo lafiya".
Kafafen sada zumunta suka cigaba da
aukar hazo, a kan lamarin mutuwar aisha, adam yayi iyakar
arin sa, wurin kawar da kansa a kan abun da yake faruwa.
Yana zaune a cikin motarsa, ya nutsu yana duba social media da yadda ake ta surutai a kan lamarin, kwatsam!
Ya ci karo da posting
in Senator Usman wakili yayi posting a shafinsa yana yi wa adam ta'aziyyar mutuwar matar sa.
*A madadina da iyalaina, ina mi
a sa
on ta'aziyyata ga
aya daga cikin jami'an tsaronmu, Adam Sharif Galadima bisa ga rashin matarsa, ina fatan Allah ya yi mata rahama ya sanya ta huta, sai dai abun mamaki ne ace matar jami'in tsaro kamar wannan, da ya tsayawa
asa ace matarsa ta mutu a hannun'yan bindiga, wannan babban abun kunya ne ga
asa baki
aya*
Nan da nan mutane suka shiga tofa albarkacin bakinsu, in da suka dinga jinjinawa senator wakili na yi wa adam ta'aziyya duk da yadda ya sako shi a gaba, da
arin binciko laifukansa.
Wata irin nannauyar ajiyar zuciya adam ya sauke, ya sake shafa fuskar wayarsa yayi sama, ya sake cin karo da gidan jaridar da suka fara wallafa cewar ya kashe matarsa, sun sake wallafa labari kamar haka.
*Lauje cikin na
i, Abun da Kamar wuya gurguwa da auren nesa, ace babban jami'in tsaro guda, ayi garkuwa da matarsa ba tare da sanin hukuma ba, a
addara an
oyewa duniya, domin gudun abun kunya ace jami'in tsaro ya gaza bayar da kariya a gidansa balle
asa, me zai sa ace an
oyewa hukuma, idan har rayuwar matar jami'in tsaro ba ta da amfani an gaza ceto ta su kuma sauran al'ummar
asa su ce me?.
Ayshercool.*
MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.
SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?
KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?
TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1.
Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2.
Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3.
Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4.
Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5.
Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6.
Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7.
Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8.
Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9.
Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.
Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.
Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.
Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.
Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.
Supplement na whitening/glowing skin*
*15.
Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
*Paid book ne,
500 via 0009450228
Aishs adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143
A hankali ya rufe datarsa, ya yi shiruu yana tunanin mai ya yi wa mutane haka, da har wasu suka sanya rayuwarsa a gaba suka mayar da ita hanyar su ta neman abinci.
A hankali ya ajiye wayar ya kunna motarsa ya tafi.
Baba uwani ce dur
ushe a gaban Mummy, jikinta sai rawa yake yi, Mummy ta dubi baba uwani ta ce "Uwani me ki ke nufi ne?
an kwanakin nan duk wasu ayyuka da na sakaki ba kya iya yi mini, sannan babu wani rahoto da ki ke kawo mini"
"Tuba nake ranki ya da
e, ayi mini afuwa, ayi mini aikin gafara".
an ja numfashi ta ce "Yarinyar da aka ce ta zo da
an wurin Adam an ce ta na zuwa gidan nan haka ne?"
Baba uwani ta
an yi jimm sannan ta ce "Wallahi ba na ce ba uwar
akina, kin san yaron ko fito da shi daga sashin giwa ba ayi, babu wata hadima da aka amincewa zuwa in da yaron yake, ciki har da ni, dan haka ba na ce ba, amma akwai wata yarinya da take yawan zuwa, ban san ala
arsu ba, amma zan iya cewa ita ce dan kuwa kwanaki na ji an ce za a kaita wurin mai girma turaki, amma abun da ya sa ban gazgata ita ce ba, yarinya ce fa sosai bana tunanin ita ce".
"Ba tunaninki nake son ji ba, abu
aya zan saka ki, daga yau idan ki ka sake ganin ta zo, ki yi gaggawar zuwa ki sanar da ni, bana son ta zo ta bar gidan nan ba tare da na sani ba".
"An gama ranki ya da
e, in sha Allah zan sanar da ke"
"Saura wannan karon ma ki tsaya shashanci, tashi ki bani wuri " jiki na rawa baba uwani ta tashi ta bar
akin.
Jamil ne zaune a turakar turaki, bayan sun gaisa, ya
an gyara zama ya ce "Allah ya taimake ka, wata magana nake son mu tattauna idan babu damuwa"
Turaki ya jinjina masa kai ya ce "Ina sauraronka".
"Dama na ce game da ri
an wurin aisha, a hannun giwa yaron zai zauna kenan su cigaba da ri
onsa?".
Turaki ya ce "Eh, wannan hukunci in da zai zauna mahaifinsa ne yakamata ya yanke, ya rasa matarsa bai kamata
an kuma a saka masa ido a kan sa ba"
"Amma, ba kwa tunanin yana da kyau a sanya ido, idan maganar aure ta taso ya auri wadda za ta ri
e yaron da amana ta kula da shi?"
"Adam ba
aramin yaro bane ba, na san zai samo mace mai mutunci da kirki, ba zai auri wadda za ta cutar da yaron ba".
Jamil ya sake gyara zamansa ya ce "Amma ina ganin ku yakamata ku za
o wadda za ta maye gurbin aisha, kuma a ganina Samha ita yakamata ta maye gurbin aisha, a wannan karon yakamata a ba ta wannan damar"
Turaki ya
an yi shiru yana nazarin maganarsa, ya
ago ya ce "Ka zo da magana kai ma, amma ka bari zan yi tunani a kai, kuma zan yi magana da shi in sha Allah, Allah Ya sanya hakan ya zama alkhairi"
"Amin ya rabb, Allah ya saka da alkhairi, Allah ya
ara maka lafiya da nisan kwana"
Turaki ya jinjina masa kai tare da
an yin murmushi.
Duk wani
ari da dagewa, rumaisa tana yi wurin ganin ta kawar da tunanin sabir daga zuciyarta, amma abu ya ci tura, kullum sake jin
aunarsa take da tunanin sa a cikin zuciyarta.
Idan ta tuno da maganganun adam sai ta ji ina ma za ta iya zuciya, ace ko kallon sabir ba zata sake yi ba, balle ta
auke shi, amma ina sai ta ji ba zata iya ba, yanzu ma kawai daurewa take yi.
Gashi yanzu an
ara mata tsaro, wataran mai sunan baba da kansa yake makaranta, islamiyya kuma tare da su huzaifa suke tafiya dan haka ba damar satar hanya.
Haka za ta
oye ta yi kuka wasu lokutan dan tana kewar sabir sosai da sosai.
Yau asabar tana ta shirin tahafiz, mama ta
wala mata kira tana daga
aki.
Rumaisa ta shiga
akin, mama ta mi
a mata waya ta ce "Gashi Gwaggo ce za ta yi magana da ke".
Rumaisa ta kar
i wayar ta kara a kunnenta ta yi shiru.
"Hello rumaisa"
"Na'am".