Sashe 55
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ni ma ai babar takawa ce, ki zauna mu yi hira mana, da takawa, da aisha, duk
anmu ne, haka muka ji rasuwar ta, mun shiga tashin hankali da ru
ani, babban abun takaicin yadda ta haihu a hannun 'yan bindiga, abun bai yi mana da
i ba".
Maimaita rumaisa ta amsa mata, sai ta tashi ta ce wa Mahmud "Daddy mu tafi mu je ka cika mini naka al
awarin" kallon rumaisa suke yi, da tunanin anya ma ba ta da ta
in hankali kuwa?
Abun da ake tambayarta daban, abun da take yi daban.
Yayi murmushi ya ce "To mu tafi, tun da kin ga mamana, kin gaisheta".
Rumaisa ta ce "Eh, Mummy sai anjima "
"To amarya, sai mun zo gidan naki kuma"
Allah ya kawo ku.
Mahmud ya nuna mata Fauziyya da ru
ayya ya ce "Wannan
annena, ga Fauziyya ga ru
aiyya"
Kan ya ce wani abu a kan Samha ta ce "Ita kuma wannan na santa, mai zagina ta na ce mini
ar aba, na santa a gidan baba farin rawani, mai girma turaki, baban anty aisha, shika
ai ya yi mini mutunci a gidansu".
Yayi murmushi ya ce "To shikenan mu je" suka fita.
Samha ta tashi zaune ta ce "Na shiga uku, na rasa me ma zan yi?
Kaina ya gama kullewa".
"Jikina ya na bani akwai wani abu
oyayye a game da yarinyar nan, dole zan ganta a karo na biyu, kuma ya zama dole baba uwani ta sanya mini ido sosai a kan su"
Fauziyya ta ce "Ji munafuka kai, wai Mahmud ba ya kama da ke, kin ga idonta a tsaitsaye"
Mummy ta ce "Na gani" nan suka cigaba da tattaunawa a kan abun da yakamata su yi a kan rumaisa.
Ammi kuwa sai neman rumaisa suke yi, basu ma san in da ta yi ba, ammi har hankalinta ya
an fara
agawa.
Rumaisa kuwa da suka fito harabar gidan, sai surutu take yi wa Mahmud, kamar dama can sun saba, ya fi takawa sau
in kai da sakin fuska, a wajejen harabar sashin ammi ya tsaya ya ce "To shikenan, ki gaishe mini da takwarana".
Ta kalleshi ta ce "Haka muka yi da kai, ba na gaida mamanka ba, ni ma ka zo mu je ka gaida tawa"
an yi jimm yana kallon rumaisa, "Dan Allah haba daddy, ni fa a gidanmu ban san babana ba, sai yayyena su bakwai, komai nake so suna yi mini, dan Allah mu je ka ga Sabir".
"Ki shiga ki
auko shi, ki kawo shi na ganshi".
Ta no
e kafa
a, kawai ya tsinci kansa da bin rumaisa.
Ba Ammi ba, har iman sai da ta razana, ganin Mahmud a filin falonta, shi kansa tsayawa ya yi yana bin su da kallo, rabonsa da falon nan, kusan shekara da wani abu, da Ammi ta neme shi, ta nemi alfarmasa kai tsaye ya ce ba zai yi ba.
Ammi ta
ure shi da ido, kamar yau ta fara ganinsa.
Kallo
aya ya yi wa ammin, ya sunkuyar da kansa,
asan zuciyarsa yana tuna abun da ya yi mata na
arshe da ya kasa mantawa.
"Ashe ka dawo, ya makarantar?"
Ba tare da ya
ago kai ba ya ce "Lafiya lau"
Ruma ta ce "Ka zauna mana" ta nufi in da Sabir yake wasa da kayan wasansa, yana ta rarrafe yana
arna, ta
aukko shi ta kawo masa shi.
Ya kar
i sabir, ya zauna da shi a jikinsa, ta kalli sabir ta ce "Waye wannan?"
Sabir ya
ura masa ido, Mahmud wani murmushi ya saki, ya shafa kan Sabir, wata irin
aunar yaron ta shiga ransa, da yake jin tamkar daga jikinsa ya fito.
Har aka yi dambarwar nan aka gama, bai ta
a ganin Sabir ba.
Cikin murmushi ya ce "Na yi kama da babanka ko, nima babanka ne"
Su Nusaiba kamar tv, haka suke kallon Mahmud da rumaisa.
Ruma ta ce "Ba papa ba ne, uncle ne wannan"
Mahmud ya ce "A'a Daddy dai" ya mi
e da Sabir a hannunsa ya nufi hanyar waje yana fa
in "Allah ya bani
a ba mata"
Ruma ta bi bayansa tana cewa "Ai wallahi gara in bar maka takawa da in bar maka Sabir"
Ammi ta ce "Kun ga ikon Allah, me rumaisa ta gaya wa yaron nan ya yarda ya zo in da nake?"
Nusaiba ta ce "Wallahi ammi ni ma mamaki abun ya bani, wancan karon fa, kalli yadda aka kai ruwa rana, kan ya zo kiran da ki ka yi masa, bai kuma zuwa ba, kin ga ikon Allah yau shi ne har cikin falonki, kai lamarin baiwar Allah nan yana
aure mini kai"
Kasa jurewa Ammi ta yi, ta fashe da kuka, nan da idonta ya yi ja.
Iman ta ce "Ammi dan Allah ki yi ha
uri, ki cigaba da jurewa, jikina ya na bani komai ya kusa zuwa
arshe"
"Allah ya sa, ina fatan hakan".
Yauwwa share hawayen, iman ta yi maganar tana gogewa Ammi hawayen fuskarta.
Mahmud kuwa ba abun da yake sai dariyar shirmen rumaisa.
"Ka ga daga nan, ba zan
ara ko ina ba, sai ka bani
a na, daga gani sai ka ce zaka tafi da shi, to in gaya maka yau gidanmu zamu tafi da shi, sai ranar Litinin za a dawo da shi".
"Ta yaya zaki kula da shi?
Kema baki wuce a kula da ke ba ai"
"Zan iya, wanka ne dai, sai in saka ko baba uwani, ko su barira su yi masa wanka".
Ya ce "Baba uwani kuma?"
Ta ta
e baki ta ce "Na fasa ba ta, ni matar nan ba ta yi mini ba, dan dai kawai ammi ta ce ta zo ta zauna da ni ne, ta yi saka ido, kamar mara gaskiya".
"Daughter, ki kula sosai da lamarin gidan nan kin ji ko?
Sannan kar ki yadda wani ya din ga sanin abun da yake faruwa a gidanki, mussaman baba uwanin".
"Kai ma ka lura ta na da saka ido ko?"
Mahmud ya ce "Eh to kusan haka, sannan ki kula da takwarana sosai, da sosai"
, ka manta ni na kula da shi ranar da aka haife shi ranar majaifiyarsa ta bar duniya, kwananmu uku muna bulayi a daji, bamu samu hanya ba, na zaci ma mutuwa zai yi " ya
an ware ido ya ce "Haba dai"
Ta yi
asa da muryarta ta ce "Wallahi da gaske nake, ka san yadda ake garkuwa da mutane kuwa, to in gaya maka har sunan wasu na ji, Anty Aisha fa wasu ne suka saka a saceta, saboda papa" kallon ruma yake cikin mamaki.
Ta cigaba da c
ewa "Kuma wai
an gari ba su san meyafaru ba, suka ce shi ya kasheta yayi tsafi da ita, na san abubuwa da yawa, na
i gaya masa, ya fiye fushi da zafin zuciya, shiyasa ma
iyansa suke nasara a kansa.
Ai ni na fi shi wayo fa, in gaya maka ranar da muka tafi katsina a kan bullet da bindigogi na zauna, jakunkunkunan, duk an yi musu lamba, duk na haddace lambobin.
Har da wani gari da na je, an
ona garin, na ga wani tsoho, muka yi hira da shi".
"Amma Meyasa ba zaki gaya masa abubuwa da ki ka sani ba?"
"Sai abu biyu ya faru, ya daina saurin fushi da zuciya, na biyun kuma ba wanda zan gaya wa"
Murmushi yake yana kallon rumaisa, ta fiye surutu, but she's very talented akwai hikima, da kaifin basira a maganganunta.
"Me ki ke yi a nan wurin?" Ta ji muryar takawa a kausashe.
"Daddy na kawo wa Sabir, ya ga takwaransa".
"Uban waye ya ce ki bashi
a na?"
Ya tunkari Mahmud, zai kar
i Sabir, amma Mahmud ya ri
e Sabir, by force Adam ya hanka
e shi, ya kar
an sa, har ya yi gaba ya dawo, ya fizgi hannunta ya nufin sashin Ammi da ita.
Ya balbleta da bala'i "Kin san hatsarin da yake cikin abun da ki ka aikata?
Kin san me gayen nan zai iya yi, da ki ka
auki
a na ki ka bashi, What if yayi amfani da hakan against me?
Wani irin gargadi ne ban yi miki a kan yadda za ki zauna da mutane a gidan nan ba?"
Rintse idonta ta yi, saboda yadda yake ta zazzaga mata masifa.
Ammi ta taso, ganin yadda jikin Adam yake rawa, ta kar
i Sabir, ta ja Adam ta zaunar da shi, ta ce "Wannan ha
ilon na meye haka?
Ka kwantar da hankalinka ba abun da zai faru".
"Ammi yarinyar nan ba ta jin magana, duk abun da zan gaya mata ba ta ji".
"Ni dai na san ba da kunnen wani nake ji ba, kuma na san abun da na aikata dai-dai ne, ko ba komai na saka uwa ta ga
an ta, tun da har ammi ta ji da
in abun da na yi, ta ga
an ta, na ji da
i, Kuma ni yana yi mini kirki ina ruwana da fa
anku, ni duk wanda yake son sabir ina son sa, na ga kai har cewa ka yi kar a sake bari na shigo gidan nan, shi ya ce a bar ni na shigo, na ro
e shi ya zo ya ga Sabir, ya zo ya ganshi, ya kaini na gaida mamansa, duk da na san ba mamansa ba ce ba".
Adam ya sunkuyar da kai, ya dafe kansa, me zai gaya wa wannan burkitacciyar yarinyar da zai sa ta gane, irin hatsarin da wautar ta ka iya jefasu, da ta wanke
afa ta tafi sashin Mummy.
Ammi ta ce "Rumaisa waye ya gaya miki
a na ne?".
"Da ke yake kama ai, ba ita ba, kuma wannan matar da zata gaya mini magana ya tare mini, to ammi ni sai in shiga fa
an da ba ruwana?
Kuma
an uwan baban mutum babansa ne, dan haka shi ma baban Sabir ne".
Ammi ta ce "Gaskiya ne, je ki ki shiryo, ki zo ku tafi, dama neman da muke miki kenan"
Ruma ta wuce ta je ta ha
o kan jakarta, da kayanta, ammi ta din ga yi wa Adam fa
a tana rarrashinsa, a kan ya bi rumaisa a hankali.