← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 126

Sashe 41

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Adam ma basarwa yayi, ya din ga yi mata li
i, ku
i ba ka
an ba, ta din ga kallonsa ta ga ko yana sane, amma ya
i kallonta kar ta yi wani shirmen.

Babban abun da ya fi burgeta, shi ne fareti, da kuma crossing sword
in da abokan aikin su Adam suka yi musu.

Gajiya kam rumaisa ta yi ta, dan har gyangya
i ta fara, da
yar take iya bu
e idonta, ga takalmi mai tsinin gaske a
afarta.

Sai sha
aya da rabi na dare aka tashi, rumaisa tana ta sauri ta bi su yaya Abubakar, amma takawa ya sakata a gaba zuwa motar da suka zo.

Tana shiga ta zauna ce "Wayyo Allahana, na gaji"
Ya kalleta yayi shiru, basu je ko ina ba ta hau bacci, gaba
aya ta kife masa a jiki, kai da jin yadda take sauke numfashi ka san ta gaji da yawa.

Sidi ya ce "Sir amarya ta gaji da yawa"
Adam ya ce "Gashi har ta yi bacci"
Sidi ya ce "Allah mai iko, ba zan manta scene
in da ku ka yi making, ranar da ku ka fara ha
uwa ba, and she's now your wife"
Adam ya ce "Shhhhh, a daina tayar da wannan maganar"
"Sorry sir"
Adam ya gyara mata kwanciyarta, ya
aukar pose
in ta, ya bu
e, ga sababbin ku
i nan a ciki, fal.

Ya girgiza kai ya ri
eta a hannun sa.

Rumaisa kuwa jin ta take kamar a kan katifarta, har da gyara kwanciya.
ofar gida ya tarar da yayyenta, suna jiran su ga ta ina za su
araso, ya sauke glass
in motar, gaba
aya suka
araso.

"Ta yi bacci fa" ya fa
a yana kallon Usman.

Usman ya ce "Ai haka take, da yin magariba take bin bango, a bata ta ci ta yi bacci, kamar
ar kaza".

Adam ya
agata zaune da niyyar ya tasheta, amma ina baccinta kawai take yi.

Mai sunan baba daga in da yake tsaye, yana hango cikin motar, rumaisa ba ta san ma me ake yi ba.

Haka nan ya ji wani irin kishi ya taso masa,
anwarsa a kwance a jikin wani
ato.

Takawa ya
aga kai suka ha
a ido da shi, ya wani cukule fuska.

Aliyu ya zura hannunsa, ya
auko rumaisa gaba
aya, ya nufi gida da ita,, da gayya Adam ya fito daga motar, ya ce "Kai Ali ka yi a hankali, kar ka yi mata rauni fa, a kawo mini nakasashshiyar amarya gobe, ba zan kar
a ba, da na san bacci za ta yi daga nan ai gida zamu wuce kawai"
Aliyu ya ce "Tuba nake, zan kula sosai"
Juyawa mai sunan baba ya yi, ya shiga gida,
asan zuciyarsa istigfari, da tunanin meye nasa na jin haushi kuma, bayan komai da
ewa dole wataran ta zama matar wani.

Aliyu ya shimfi
e rumaisa a katifar mama, Gwaggo cewa take "Wannan an yi shashasha amarya, haka take da wannan nauyin bacci haka, ta bar mutane da dakonta".

Mama ta ce a tasheta ta yi sallar isha'i, lawisa ta ce sun yi salla a gidan kwalliya, kafin su tafi.

Tana magagin, mama ta dafa ruwa, ta kaita ban
aki ta wanke mata fuska, ta yi mata wanka tas, ta lullu
ota ta kawota
aki,
an biki na ta yi mata dariya, sai dai har a cikin ranta ji take ruman ba ta wuce wankan ba,
addarar aure zata rabata da
ar da take matu
auna.
akin samarin nan kuwa, kusan kwana suka yi babu bacci, suna ta
an tattaunawa, a kan biki, da kuma jajanta rabuwa da tilon
anwarsu, kuma kallabi a cikin rawunansu.

Mai sunan baba kuwa ya na
e, ya lumshe idanunsa ya yi shiru, ba abun da yake ganowa sai kai wa da komowar iman a wurin nan, da yadda suke yawan ha
a ido.

Tsaki ya ja ya nemi wuri ya kwanta, sai dai tunanin gobe dai-dai lokacin, rumaisa na gidan wani, ya hana shi bacci, ya din ga yi mata addu'ar shiga gidan miji a sa'a.

Bayan idar da sallar juma'a, aka
aura auren rumaisa da adam,
an unguwar da basu san waye mijin ba a ranar suka ji.

Unguwar ta cika da dawakai, da manyan motoci na alfarma, duk in da ka kalla, jami'an tsaro da kuma masu rawuna ne.

Sai dai tun da aka
aura auren nan, rumaisa jikinta yayi sanyi, take ta uban kuka, duk yadda aka so rarrashinta abun ya gagara.

Tuni hotunan biki suka zaga duniya, kowa da abun da yake tofawa, na alkhairi da akasin haka.

Samha kuwa kaiwa take ta yi tana komowa a
akinta, tana fatan aikin da ta bayar ayi mata, ya yiwu ba tare da samun wata matsala ko akasi ba, dan ta riga ta
udirce wa kan ta
aukar fansa, ko da tsiya ko da arziki.

Ammi a wani event center, ta shirya taron wunin bikin, sai dai abu ya so ya zama rigima, in da facalolinta da masu goya wa mummy baya, suka din ga ci mata mutunci, wai saboda Aisha ba
ar ta ba ce, ta shirya irin wannan biki haka, kuma aka samo yarinya mara galihu ta aurawa mahaukacin
an ta.

Duk yadda ammi ta so jurewa sai da ta kusa zubar da hawaye, Nusaiba ba ta da hayaniya, balle iman, Laila ce masifaffiya dama, kuma ba ta
asar da ita ka
ai ta ishi duk wani mai bakin magana.

Da la'asar mama ta kira ammi, ta ce mata za a kawo rumaisa nan wurinta, ta gaisheta ta yi mata fa
a, sannan a wuce da ita gidanta, ammi ta ce ba sai an kawota ba, saboda wasu dalilai, zuwa magariba zata turo da wa
anda zasu
auki rumaisa.

A yammacin aka yi kilisar dawakai, takawa ya ha
e cikin kayan sarauta, rumaisa ma aka yi mata ado da alkyabba, aka yi ta musu hotuna.

Da magariba rumaisa ta yi wanka, ido duk ya kumbura saboda kuka, Yasir da ya shiga ya fita ya ga tana kuka, shi ma sai ya fashe da kuka, ta tashi ta saka kaya ma abu ya gagara mama sai daurewa take yi, amma hawaye ya cika mata ido.

Jiki a sanyaye mai sunan baba ya shiga
akin, ya tarar da ita a zaune, tana kuka mai ta
a zuciya.

"Rumaisa" ya kira sunanta, ta
aga kai ta kalleshi.

"Tashi ki saka kayanki, kar dare yayi sosai".

"Dan Allah mai sunan baba ku yi ha
uri, wallahi na fasa ni ba zan tafi na barku ba, mama dan Allah ku yafe mini ku barni na zauna a gida, ni ba zan iya rayuwa babu ku ba" tayi maganar cikin kuka.

"Tom, mun ji, amma fara saka kayan" da
yar ya saka kaya, ya ciro turare a aljihunsa ya fesheta da shi, mata sai ranga
a gu
a ake yi.

Ta ri
e mama tana wani irin kuka.

Ya saka hannu ya cire nata daga jikin mama, ya ja hannunta yayi waje da ita.

Suna fita mama ta shiga
aki, ta fashe da kuka, dan an kai in da ba zata iya jurewa ba.

Suna tafe a mota tana kwamce a jikin mai sunan baba, tana ta kuka, kamar ta shi
"Am sorry, kiyi ha
uri haka lamarin aure yake, da haka kowace mace take tara nata iyalin, Ubangiji Allah ya baku zaman lafiya, ya sanya alkhairi.

Ban da rashin kunya da raina miji, mijinki ne ibada zaki je ki yi, ki nemi aljanna na san duk an gaya miki, ki girmama mahaifiyarsa, matar nan ina ganin mutuncinta saboda son da take yi miki.

Sannan kuma Sabir ko Allah ya baki naki
an, kar ki canza soyayyar da ki ke yi masa, ki yi ha
uri ki saka a ranki,
ofar sabon
alubale zaki bu
e ki shiga.

Duk da
antarki nauyin aure ya hau kanki sai ha
uri, kiyi ha
uri, ki yi ha
uri, ki jure ki daure duk
alubalen da zaki fuskanta wataran sai labari, ina yi miki addu'a Allah ya sassauta miki jarrabawar gidan aure, don babu auren da babu jarrabawa"
Haka ya din ga yi mata nasiha, har suka je gidan, gida ya tsaru kamar ba na rumaisa ba, ko ina ya ji kaya.

Ana kai rumaisa wata
anwar ammi, ta sake saka mata alkyabba a kan kayanta, suka din ga yi mata gu
a a ka, amarya
anwar maza, dan su suka kawota
akin ma.

Sun da
e tare da rumaisa, kowa da irin fa
an da yake yi mata.

Sai da kowa ya watse, Tawagar angwaye suka
araso, gida ba kowa sai tsirarin mutane da zabga-zabgan
arti.

Suna zuwa mai sunan baba ya tashi ya ce su tafi.

Rumaisa ta ri
e rigarsa ta tashi tana kuka "Dan Allah yaya umar, kar ku tafi ku barni, ku tafi da ni, ko ku zauna da ni a nan
in, dan Allah yaya.

Yaya usy, yaya Abubakar, dan Allah duk ku zauna, Abdallah kar ku tafi, Yasir dan Allah" mai sunan baba duk ya ka
a musu kai alamar su tafi.

Iman tana cikin wa
anda suka rage, gaba
aya tausayin rumaisa ya cika mata zuciya.

A hankali ya fincike rigarsa daga hannunta, ya juya, ta sake ri
o rigarsa.

Ya juya a kausashe ya ce "Wuce ki je ki zauna" a razane ta saki rigar ta sa tana kuka.

Yana juyawa sai hawaye, karo na farko da abu ya daki zuciyarsa ya saka shi kuka.

Ya saka hanky ya goge, ya kalli Adam ya ce "Ga ta nan amana ce, marainiya ce, ko ka ci, ko kula da ita" yayi maganar wasu hawayen na cika masa ido.

Adam har mamaki yake, wace irin soyayya suke nuna wa rumaisa haka.

Bashir ya ce "Za a ri
e amana in sha Allah.

Yalla
ai aje a rarrasheta dan Allah, tana cikin damuwa".

Adam ya ce "Sai ma ka fa
a?

Ba daga ni sai ita zaku tafi ku bari, wannan kuma ya rage nawa" dariya abokansa suka yi, suka yi musu addu'a sannan suka watse.

Ya koma ya shiga
akin na ta, tana tsaye tana ta kuka, ya
are mata kallo sannan ya ce
"Yau sarki mai koriyar alkyabba, ya baki alkyabba saura
ana ki a kan doki.
Chapter 41 · 0% Book details