Sashe 32
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Romon kifi ne da dankalin turawa, sai
amshi yake yi, idon iman ya cika da hawaye, dan ko
amshin abinci ba ta so, ya kar
a ya je gaban iman ya ajiye shi, ya tsaya mata
am a ka, ba tare da ya furta komai ba, ta kama cokali, ta fara cin abincin nan, jikinta yana rawa, saboda tsoro da fargaba, ga wata irin Muguwar kunya, dan ba ta saba cin abinci a gaban maza ba, ko a taron mata ba iya ci take ba.
Sai da ta ci sosai sannan cikin fa
ya ce "Kuna sane kuke wahalar da iyayenku, dan kun ga suna ta taku.
Ke kuma tashi mu tafi" yayi maganar yana kallon rumaisa.
Ta tashi, kamar ta tuntsire da dariya, daga Nusaiban har iman
in kamar ka ce kyet su zura da gudu, saboda tsoro.
Ruma ta ce "Anty iman, Allah ya
ara afuwa".
Cikin sanyin jiki ta ce "Amin maman sabir na gode".
Bayan
tafiyarsu Nusaiba ta ce "Ke iman, wannan jarabbaben mutumin fa?"
"Yayan rumaisa ne" ta bata amsa.
"Kam bala'i, yau na ga wanda ya taka takawa iya tsare gida, daga zuwa ya hau ni da masifa"
Iman ta sunkuyar da kai ta ce "Mhmm, baki ga komai ba"
Babu da
ewa takawa ya dawo da tuffa, Nusaiba ta bashi labarin abun da ya faru, bai ce komai ba yayi shiru, dan shi kansa jin kan mai sunan baba yana bashi mamaki.
Iman jikinta yayi sau
i, mama ma ta je asibitin ta dubata, ta warware, sai dai lokaci lokaci, kan ya kan matsa mata da ciwo, aka sallameta daga asibiti.
Sai dai tun da ta koma gida, washegari ta sake tashi da ciwon kan, sai dai ta yi
ari ta jure, saboda ba ta san sanya ammi a damuwa.
A ranar da aka sallameta daga asibiti ranar Jabir ya dira Nigeria, daga wurin duba mahaifinsa.
Hajiya Lubabatu ta yi mamakin ganinsa ya dawo, dan sun yi da shi zai yi sati uku a can kan ya dawo.
"Wai kai Jabir, menene ya dawo da kai tun a yanzu?"
"Bakomai, ji na yi an ce iman babu lafiya, shiyasa na dawo ita ma na dubata".
Cikin rashin fahimta ta ce "Wace Iman
in, kai a wa?
Meye ha
inka da ita?"
"Bakomai zumunci kawai".
"Ban gane zumunci ba?
Jabir kar na zo na ji wata magana sa
anin wadda nake son ji, ka san halina dai ban da kyau"
"Babu wata magana da zaki ji, kawai dai ina yi ne saboda Adam" tsaki tayi, ta shiga wata sabgar daban ta
yaleshi.
Yau tun da safe ammi ta kira mama, ta sanar mata da Adam zai zo wurin rumaisa, domin idan da wani abu da take bu
ata ta gaya masa na game da shirin biki.
Amma mama ta ce "A'a hajiya, a
yaleta kawai, duk abun da aka yi Allah ya amfana"
Ammi ta ce "Ai da ni da ke, babu ruwanmu, namu ido abu ne na ma'aurata, dan haka yakamata su din ga tattaunawa domin su fahimci junansu!.
Ayshercool.
08081012143
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.
SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?
KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?
TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1.
Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2.
Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3.
Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4.
Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5.
Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6.
Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7.
Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8.
Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9.
Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.
Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.
Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.
Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.
Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.
Supplement na whitening/glowing skin*
*15.
Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
Mama ta ce "Ai kin san masu sarauta ba sa son wauta, ita kuma
ar taki sai fatan shiriya"
Ammi ta yi dariya ta ce "Rabu da su, namu addu'a da ido, ai rumaisan ce dai-dai shi".
"To, Allah ya iya mana ya jikin iman kuwa?"
Ammi ta ce "Jiki yayi kyau mun gode Allah, har tana iya barci yanzu, in da nake ta yi wa Allah godiya, an ce zuciyarta lafiya
alau wannan karon, ciwon kai ne dai da razana take yi".
Mama ta ce "Allah sarki, sai a dage da addu'a, a ha
a da na islamic, kin san kana da ido ba na ganin gari ba, mussaman ita da take tubarkallah Masha Allah, kyau kamar ita ta yi kanta, sai ana dagewa da addu'a"
"Wallahi maman rumaisa ana yi dai-dai gwargwado, kin san sabgar iyali ce, sai dai ka yi iya yin ka ka bar wa Allah sauran, idan wannan ya ce wash anjima wannan ya ce wayyo, kuma duk kai ka
ai ranka, sai fatan
aukin Ubangiji"
"Haka ne wallahi, dama shi ne mai tafiyar rayuwar gaba
aya, ba dan haka ba idan an kira ka, ba zaka amsa ba, ko yaya ace kula da ragamar gida a kan mace itaka
ai, akwai
alubale, Allah ya raya mana su yayi musu albarka".
Ammi ta ce "Amin ya Allah, dan Allah maman rumaisa idan da abun da take bu
ata kar a saka ta yi
wauron baki, duk ta gaya masa, tun da rayuwa za su yi inuwa
aya, a
yaleta ta fa
i abun da take so".
Mama ta yi murmushi ta ce "Na lura son kan ku yayi yawa, kin fiye son
ar nan taki, babu mai takurawa
ana nima ehe".
Ammi ta yi dariya, cikin jin da
in hirar ta su, suka shiga tattauna yadda yakamata abubuwa su tafi game da auren.
Kamar an jefota rumaisa ta fa
akin mama, mama ta
aga kai ta kalleta ta ce "To madiga, yau babu sallama?".
"Na yi fa, baki ji bane ba, yunwa nake ji"
"Kai rumaisa ni wannan ci naki yana bani mamaki, gidan miji zaki tafi, maza ba sa son mace mai shegen cin tsiya, kuma ba ma cin kirki ba, kina ci kina wasa ba zaki zauna ki mayar da hankali ki ci lokaci guda ki tashi ba".
, aikuwa mama sai in din ga dawowa gida ina cin abincin, Allah ya halicci bawa da ciki, wani ya ce wai baya son mace mai ci"
"Ke tafi can ki bani wuri, yauwwa sirikarki ta ce, in an jima mijinki zai zo"
Rumaisa ta yatsune baki ta ce "Waye mijina kuma?"
"Ban sani ba" Mama ta bata amsa.
"Mama to ni kawai sai ki wani ce masa mijina"
Mama ta ce "Ke, nutsu ki saurareni, bana son wannan shirmen da wautar taki, dole ki shiga hankalinki, aure ba abu ne na wasa ba, wallahi idan ya zo, ki ka sake ki ka yi wani abu na shirme ba dai-dai ba, wallahi ni da ke ne.
Namiji duk in da yake, ko ba mijinki ba abun girmamawa ne, balle shi da zai aureki, ki ka sake ki ka yi masa wata wautar ko fitsarar, sai kin ga yadda zan yi da ke".
Rumaisa ta yi shiru ta sunkuyar da kai, tana tunanin shi meyasa ba ayi masa fa
an ya daina yi mata abun da yake yi mata, ko dan tun farko ba a san ita me yayi mata ba?.