Sashe 88
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mai sunan baba ya taka, ya je gaban jabir ya tsaya, ya ce "Ni zaka tambaya waye ni, da dalilin da ya sanya na zo wurinta"
Jabir ya ha
iyi yawu cike da kishi ya ce "Na san kai yayan matar Adam ne amm....
Umar ya kaste shi ta hanyar cewa "Bani da wata ala
a ta kusa ko ta nesa da ku,
anwata ake aure a familynku, sai dai akwai mutunci da karrama juna, albarkacin ana auren
anwata a familynku, ni yakamata ka yi wa duk wannan tambayoyin ba mara lafiyar da ke kwance a gadon asibiti ba, ko ba ka san abun da yakamata ba".
yar jabir ya aro jarumta, dan gani yake, da yayi kyakykyawan motsi, mai sunan baba zai iya kai masa naushi, ya ce "Amma ka san babu wata ala
a tsakaninmu meyasa za ka zo in da take, aurenmu fa za ayi"
Mai sunan baba ya ce "Amma ba ayi ba ko?" Jabir yayi shiru.
Mai sunan baba yayi tsaki, ya nufi hanyar fita, a daidai lokacin laila suka shigo ita da Nusaiba, bai kula su ba ya fice.
Laila ta ce "Waye wannan?"
Nusaiba ta ce "Yayan rumaisa ne ya zo duba iman, shi ya korani waje ma".
"Au ya koraki waje ma, wane irin abu ne zaku din ga barin
arti suna kaiwa suna komowa a wurin matar da zan aura, wannan ai cin amana ne"
Laila ta ce "Nawa ka biyamu ku
in gadin da zamu hana wasu zuwa wurin iman jabir?
Kai ka isa kyakywar yarinya kamar iman, ka ce zaka hana masoya zuwa wurinta"
Jabir ya ce "Ba haka bane ba anty laila, amma ai kun san bai kamata ba".
Laila ta ce "Haba jabir, kalli fa kuka take yi, da wanne za ta ji?
Kuma dai naga ai baka kai ku
in auren ba tukuna.
Kai baka san ka lalla
ata ba"
Ya ce "Haka ne, Allah ya bata lafiya, kishi ne ya sanya ni yin hakan, zan dawo da safe" ya ajiye ledar hannunsa ya fita.
Laila ta
arasa gaban gadon, ta zauna ta rungumo iman tana rarrashinta.
Ta samu ta
an yi shiru sannan ta ce "Ashe rumaisa tana da wa babba kamar haka"
Nusaiba ta ce "Ba ki ji ana ce mata
ANWAR MAZA ba?
Yayyenta bakwai maza, ita ta takwas"
"Masha Allah"
Nusaiba ta ce "Amma wanda ya fitan nan, shi da Hassan
in sa ne manya, masifaffe ne, ba shi da fara'a ko ka
an, daga zuwansa fa wai na tashi na fita".
Halin da take ciki, bai hanata sake lafewa a jikin laila ta ce "Ba masifaffe bane ba, yana da kirki"
Laila ta shafa kanta ta ce "Ko dai ko dai?
Ko akwai wata a
asa ne" iman tayi shiru ba ta ce komai ba.
Laila ma tayi shirun, tana cigaba da shafa kan Iman.
Mai sunan baba kuwa, yana kan babur
in sa
irar lifan, babu abun da yake tunani sai kukan iman, kuka mai ta
a rai, ga wannan mara hankalin a yanayin da take ciki, ya je yana yi mata masifa.
Laila kuwa sai da ta ga iman ta samu bacci, sannan ta kwantar da ita.
Mai sunan baba sai da ya koma gida, sannan ya samu ya ci abinci, sai dai condition
in iman, da kukanta ya gaza barin zuciyarsa.
Tuni laila ta yi bacci, ita da Nusaiba, iman kuwa jin wayarta tayi vibrating a
asan fulo, ya sanya ta bu
e ido.
"Ya jikin?" Da sauri ta sake mutstsuke idanunta, ba mafarki bane ba, mai sunan baba ne.
What's app
in ta ta bu
e, ta tura masa sa
o "Yaya umar ya ka je gida, Na gode sosai da sosai Allah ya saka da alkhairi, bacci ne ya
aukeni, shiyasa ban tambayi ya ka je gida ba".
"I don't mean you should reply now, bacci yakamata ace kina yi yanzu"
Wani irin murmushi iman ta yi, a ranta ta ce 'Gane in da ka saka gaba sai Allah yaya umar'
Tayi masa reply da emojin murmushi ta ce "You are a good counsellor, na ji da
in nasiharka, but please include me in your prayers, Allah ya bani mafita" ta ha
a da emojin kuka da na magiya a
arshe
Ya sauke numfashi a hankali ya tura mata emojin kuka da cancel
"To na daina in sha Allah"
Ya tura mata alamar jinjina, sannan ya tura voice message, abun da ba ya yi, shi chatting
in ma ba damunsa yayi ba, amma yayi mata message "Na ga saura few weeks bikin saukar al
ur'aninki karo na uku, kamar yadda ki ka
ora a status, wannan kawai ya isheki godiya ga Allah, babbar ni'im ce da baiwa, da ba kowa yake yi wa ba.
Dan haka kar ki daina addu'a khadija, kuka baya maganin matsala kamar yadda na gaya miki
azu"
Subhanallah, iman taji voice
in babu adadi, musamman jin sunanta na asali a bakinsa, yana da very deep voice irin na cikakken namiji jarumi, wanda muryarsa kawai ta isa sanya mutum shiga hankalinsa.
"Alhamdilillah, yaya umar ashe kana ganin status
ina, haka ne na kusa sauka a karo na uku, na gode sosai yaya umar, na yadda you are very simple, unlike before da kake bani tsoro" ai shi ma a nasa
angaren, ya saurari voice
in ta bai san iyaka ba, sassanyar muryarta wadda yake gauraye da sigar shagwa
a, ha
i da iyayi mai matu
ar da
in sauraro".
Tunawa yayi da Jabir ne zai aureta, gaba
aya ya ji wani irin haushi ya kama shi, ba tare da yayi reply ba, ya rufe datar sa ya kwanta.
Yayi shiru yana tunanin, duk wanda ya auri mace kamar iman, idan bai tausaya mata ba, sai yaushe, mai zai sanya mutum ya din ga
aga mata murya haka, yarinyar da gaba
ayanta kalar tausayi ce.
Sai da ta kwana biyu, sannan aka sallami iman suka koma gida, sai dai ammi ta shiga sa
e-sa
e a kan batun auren nan.
Rumaisa ta zauna ta zana takawa a plane sheet, tare da calendar a
asa, wadda kullum take cancel
in kwanan wata, na lokacin dawowar takawa.
Laila ta ce "Rumaisa meye haka?
Ya zaki li
e mini hoton gunki a
aki"
"Papan ne gunki, wallahi ba gunki bane"
"To ni a wurina gunki ne mana, kawai ki zana
an alajani ki kafe mini, baga hotonsa nan a waya ba"
Ruma ta ce "Ni bana son na waya, na fi son wanda na zana shi da kaina, ba kin hanamu yin video call ba, kuma ke kullum sai kin ga mijinki ba, ki bar mini zanena"
Lailaa kawai tayi murmushi, wasu lokutan rigimar rumaisa dariya take bata.
"Kin sha kununki na yamma, da maganin maman ilham?"
"Na sha mana, ai anty laila bana wasa
Ta ce "Good, yanzu dai je ki
aukko jakarki ta islamiyya, da ta makarantar boko muyi karatu, kin ga exams za ku fara"
Ruma ta tashi ta ce "Bari in
aukko, amma ni gaskiya daina zuwa islamiyyar nan zan yi"
Tana fita falo tayi kici
is da Jabir, ya
ago a yastune ya kalleta ya ce "Yauwwa dan Allah yi mini magana da iman mana"
Cikin tsiwa ta ce "Kai ka isa?
Wallahi baka isa ka aikeni na je ba, ka nemi
ar aiken ka"
Jabir ya ce "Wai ke meye haka, ka kowa ma sai ki ci masa mutunci baki da kunya?"
"Ina dai yi wa mutane marasa kirki, kuma wallahi ba zan bari ka auri iman ba in sha Allah, yayana zata aura yaya Umar ba, kuma zaka gani, idan kana da zuciya ka canza hali, ka fara zuwa ka kula da mahaifinka, kan ka yi tunanin auren iman"
aramin zafi maganganunta, suka yi
Ya risuna ya gaida ammi, suka gaisa yace mata wurin iman ya zo, ammi ta ce masa iman tana bacci, likita ya ce a bari ta samu hutu.
Ko da jabir ya tafi, rumaisa ta din ga ziga ammi, tare da nanata mata idan har jabir bai tausayawa mahaifinsa yayi jinyarsa ba, tayaya zai tsaya ya kula da iman da ciwonta?.
in da
awa ga masifa da tijarar mahaifiyarsa, da take i
irarin cewa ba za a auro mata wadda ba ta da asali ba.
Kasancewar rumaisa tayi sara a kan ga
a, domin zuciiyar ammi ta fara kaiwa da komowa a kan batun, ya sanya ta ji ita ma ta gamsu da maganar rumaisa.
Abu kamar wasa a hankali mai sunan baba ya fara
an sakewa da iman, da Allahn da yayi shi ba shi da yarda ko ka
Duk safiya za ta yi message ta gaishe shi, daga nan kuma sai ya tamabayeta ya jiki, sai dai tana shan fama kan ta
an ja shi da hira.
Sai dai ta fuskanci yana son tayi zancen karatu, mussaman na addini, hakan ya kan ri
e mata shi, gaba
aya mai sunan baba mu'amala da shi sai mai ha
urin gaske, miskili ne na bugawa a jarida.
Mai sunan baba yana lura da yadda Aliyu yake gudanar da tasa soyayyar, ba kunya yake soyewa da
ar mitsitsiyar yarinyar da a baya yake zage gwanji ya kwa
e Saboda rumaisa.
Komai ya siyo sai ya ce tun da ba ruma wannan na sweet hibba ne.
Mai sunan baba ya fara tunanin yi wa iman kyauta, amma sai ya rasa ita da ke wannan gidan mai zai bata ma?
Wani irin kallo ma za ta yi masa idan ya bata abu.
Unexpected ya ga Mahmud a online, suka gaisa mai sunan baba yake tambayarsa ya mai jiki?
Mahmud ya ce "Wace mai jikin?"
anwarka mana, khadija" sai da Mahmud ya
an yi shiru sannan ya tuna sunan iman ne.
Ya ce "Ohh tana lafiya, ban ma san ba ta da lafiya ba ai".
Cikin mamaki yake tambayar sa ya aka yi bai san ba ta da lafiya ba.
Mahmud ya ce "Labarin dogo ne, amma ina da tabbacin jikinta da sau
i, dan na ganta
azu tare da daughter na a garden".