Sashe 14
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Turaki ya ce "Ikon Allah, kin ga nan Jamil ya zo mini da zancen, akwai bu
atar Samha ta maye gurbin Fulani, duba da yadda ta da
e tana son adam, dan har na yi na'am na so na tuntu
eki, to sai gashi kuma kin zo da wani zance da yakamata a tsaya a duba.
Tabbas!
Idan har da yadda zamu yi yarinyar nan bai kamata mu bari ta wula
anta ba, dan haka a wannan karon ma samha sai dai ta yi ha
uri, ko kuma idan yana da ra'ayi ya ha
asu biyu, amma rumaisa ita tafi cancanta ya aura, duk da
antarta".
Ammi ta
an ji rasss, ba za ta yi fatan adam ya ha
a rumaisa da samha ba, duk da rumaisa yarinya ce amma ba za ta yi fatan ta zama bora ba, tun da dai haryanzu ba ta isa rayuwar aure ba, tana son ya aureta ne dan ya inganta rayuwarta, a haka idan ta ce za su cigaba da
awainiya da rumaisa,
an uwanta ba zasu harda ba, dan ta lura suna da gudun abun hannun wani.
Turaki ne ya katse mata tunanin ta hanyar cewa "Sai dai wani hanzari ba gudu ba, kin san akwai
alubale, a
a'idar masarauta,
an sarakuna
anmu suke aure, ko
an wasu manya, akwai gwagwarmaya idan aka kai maganar nan gaban su wambai"
"Allah ya taimakeka shi ya sanya na zo wurinka, na san kai ka
ai ne zaka iya shiga lamarin nan ka tsayawa adam, jikina yana bani akwai alkhairi a game da lamarin nan, rumais alkhairi ce ga adam"
an yi shiru ya ce "To babu laifi, in Allah ya yarda idan na dawo, zamu yi magana da su, na sanya zancen cikin addu'a idan alkhairi ne Allah ya tabattar ya kawo komai da sau
"Amin ya rabb, idan komai ya daidaita bana son abun ya wuce watanni uku, kar wani abun ya kutso"
Turaki ya ce "Babu damuwa, babu abun da zai gagara da ikon Allah"
Ammi ta risuna, ta sake yi wa turaki godiya, sannan ta tashi ta fita.
Samha ce ta raka ammi har mota, tana yi mata ta gaida gida.
Ammi na tafiya samha ta koma
akin ta, ta
au wayarta ta kira jamil.
Yana
agawa ko gaisawa ba su yi ba ta ce "Yaya jamil, yau ma ammi ta zo wurin mai girma turaki, dan Allah idan ka zo yau ka tuntu
e shi da maganar, ka ji ko ita suka yi?"
Jamila yayi tsaki ya ce "Ke kin fiye abun haushi wallahi"
"Dan Allah yaya ka taimaka".
Ya ce "Gaskiya bana nan, bana gari sai dai ki jirana dawo, idan na dawo kuma yana umara, na san duk abun da ake ciki dai, in dai a kan maganar ne zasu tattauna da mama"
Samha ta
an yi shiru sannan ta ce "To shikenan, na gode " ta kashe wayar cike da fatan Allah ya sa tattaunawa suke a kan ta maye gurbin Fulani.
Ana idar da sallar magariba, Huzaifa ya saka rumaisa a gaba yana ta mata fa
a, ta
i cin abinci sai mita take a kan abun da aka yi mata a unguwa.
Aikowa aka yi wai ana sallama, ganin ba a fa
i da wa ake sallamar ba, ya sanya Usman tashi ya fita ya ga waye yake yin sallamar.
Aikuwa yana fita ya tarar da mijin ma
wabciyarsu, ya kawo
arar rumaisa a kan abun da ta yi musu, na jifa a cikin gida ta yi musu
arna, ga uwa uba fashewa matarsa baki ada marmara da rumaisa ta yi.
Usman ya ce "Malam shamsu ai
arnar da matarka ta yi mana ta fi wadda ruma ta yi mata, shiru kawai muka yi, duk yadda ruma take girmamata bai hanata yi mata
azafi a cikin unguwa ba, ba dan mama ta hana ba, ga kuma albarkacin aure, sai na yi mata wankin babban bargo a cikin unguwar nan, amma tun da abun ya zo da haka, kawai duk sai mu ha
u mu yi ha
uri".
Cikin takaici malam shamsu ya ce "Au haka ma zaka ce?
Ta rotse mana
wan lantarki na tsakar gida, ta fashe mana glass ga zubarwa da matata jini, amma ka gaya mini wannan maganar?".
"To me zance maka, yanzu dai idan baka ha
ura ba, kai ma ka tsinto duwatsu ka yi mana jifa a cikin gidan, ko in kirawo maka rumaisa ka daketa ko?
Sai ka huce" aikuwa malam shamsu ya harzu
a ya fara zage-zage, Usman kuwa ya zage shima yana ramawa, suka nemi bawa hammta iska.
Mama har ta manta da Usman ya fita, ta jiyo zage-zagen usman, yana idan baa rufe masa baki ba, sai ya falla masa mari, kuma ya
aga shi ya buga da
asa.
Cikin tsananin fa
uwar gaba mama ta taso, hankali a tashe za ta fita, Huzaifa ya ce "Mama ba zaki fita ba, yaya usman bai fiye fa
an rashin gaskiya ba, kuma yaya Abubakar yana kusa, na san zai raba"
Mama ta ce "Kai dan ubanka bani hanya, kar ya janyo mini magana, na ji da malam shamsu suke yi, ba zai wuce a kan abun da rumaisa ta yi bane, usman in dai a kan rumaisa ne, ko ba ta da gaskiya goya mata baya yake yi, shi ba ya bin komai a sannu, wani fannin halinsu
aya da ita, zuciyarsu babu afuwa" mama na cikin maganar yaya Abubakar ya shigo hannunsa ri
e da na usman yana yi masa fa
Usman ya ce "Haba yaya, mu bamu suka fi yi wa illa ba, sun yi mana ba
in fenti a unguwa, bamu yi magana ba sai shi, wai shi tattabara wanda ya yankewa
auna cibiya, shi ga mai mata, banzar matar da fuska kamar ba
ar jaka, wallahi da namiji ce sai na yi mata shegen duka".
Rumaisa ta ce "
azama da ita ba, mai bleaching"
Mama ta dungurewa rumaisa kai, Abubakar kuma ya cigaba da yi wa usman fa
Usman ya ce "Da ne nake adawa da aurar da rumaisa, amma wallahi yanzu na zubar da makaman ya
i na bi, wallahi party zamu shirya na tashin hankali a unguwar nan, mu hayo dokuna ayi ta kilisa, zamu kaita gidan manyan mutane, mu ga
arshen munafurci, mu rufe bakin munafukai" ya kalli rumaisa ya ce "Ke, dan ubanki na daina adawa da auren nan, ki yarda kawai, kuma daga yau daga ita har mijinta kar ki sake gaishe su, ta kuma yi miki maganar banza, zan samo miki duwatsu, daga nan har bamfai ba mai shari'a da ke yarinya ce, na tsaya miki ayi da ni".
Mama ta ce "A'a babu ruwana, kai maimakon ka saita yarinyar nan, ku bi komai a sannu amma kana yi mata hu
ubar tsiya, Nuraini har da kai fa kake zigata take rashin ji, babu ruwanka da mutumin nan ku fita sabgarsu, ni ba zan iya tashin hankali da mutane ba".
Usman ya mi
e ya ce "Mama irin masu ha
urinki ake cuta, komai ki ce ayi ha
uri a barwa Allah, da ha
urinki muka
auko, muna zaune za a fille mana wuya ki ce mu yi ha
uri"
Dariya rumaisa ta yi, mama kuwa ta rarumi takalmi, ta jefawa usman, ya goce tare da shigewa
akinsu.
Ruma ta ce "Allah ya biya yaya usy nawa, Allah ya bar mini kai".
"Ki cigaba rumaisa, yayi ta
oraki a keken
era ya kai ki ya baro, tun da ke dai ba namiji bace ba".
Ko da ammi ta koma gida, Nusaiba da Iman suka tareta suna tambayarta yaya suka yi da turaki?
Nan ta kwashe komai ta gaya musu, iman ta ce "Allah ya tabattar da alkhairi, ya sanya mai girma turaki ya shawo kansu komai ya tafi cikin sau
i, ni dai ina sonta wallahi"
Nusaiba ta ce "Mhmm, ni kam kawai yadda za ayi zaman nan nake hangowa, ba fa sa shiri ammi, kin ga ita tana da tsiwa, shi kuma akwai fa
Ammi ta ce "Ke rabu da shi, rayuwar aure ta fi
arfin wasa, idan suka zauna za su nutsu, sannan a rayuwarsa da ita akwai wani darasi da nake fatan ya koya, kuma kan ayi auren ai dolensa ya dinga zuwa wurinta su saba"
Iman ta yi murmushi ta ce "Akwai rikici kenan?"
Ammi ta ce "Ta bani tausayi
azu da muka yi waya, wai an ce ta yi cikin shege, ana yi mata kallon
ar iska, saboda ta zo da sabir, idan ban saka takawa ya aureta ba, shikenan an yi mata mummunan tambari, mutane
a idan ba na su bane ba, sun din ga janyo masa jafa'i kenan"
Nusaiba ta ce "Haka ne, Allah ya shirya, ya tabbatar da alkhairi" suka amsa da amin.
Baba uwani da take la
e ta ji hirar ta su sama-sama, sannan bakomai ta ji ba, amma a abun da ta jin, ta
udurce za ta je ta sanar da Mummy.
Rumaisa mita a cikinta, kamar an yi mata gori, yau wuni ta yi tana cigaba da mitar abubuwan da ake yi mata a unguwar nan, mama tun tana yi mata nasiha tana cewa ta bar wa Allah, har ta yi mata banza ta
yaleta, Abdallah ya sakata a gaba yana cigaba da kunnata, tana mita.
Bayan fitar Abdallah rumaisa ta shiga
akinsu, ta duba wurin da yake ajiye fensiransa na zane kasancewar sa architect.
Ta zauna ta nutsu sosai, ta hau zane-zane.
Mama ta ce "Uban me ki ke yi musu a
aki, ki ka shiga ki ka yi shiru?"
Rumaisa ta ce "Bakomai"
"To fito musu daga
aki, tun basu dawo sun tarar da ke ba"
"Mama zan fito ina zuwa"
Sai da ta gama abun da Allah ya nufeta da yi, sannan ta fito ta fice ba tare da sanin mama ba.
wabciyarsu ta zana, kuma zanen ya fita sosai, ta yi headline da munafukar unguwa, a
asa ta rubuta by Rumaisa Mahmud
anwar maza.
Ta je ta li
e a
ofar gidan matar, ta nausa ta tafi gidansu Habiba, ba tare da mama ta san ta fita ba ma.