← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 126

Sashe 47

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ga ciwo na cinta, ga zunzurutun wauta, in da Allah ya taimaka, nurse
in da take on duty mace ce.
arshe ta tsaya ayi allurar nan, ba ta tsaya ba, dai da adam ya fita, daga waje yana jiyo kukanta, sai ka ce
ar shekara biyar, saboda an yi mata allura.

Sai dai ana gama yi mata allurar ta hau amai, kasancewar tun rana rabonta da abinci.

Aikuwa Adam ya din ga yi mata fa
a, na rashin cin abincin da ba ta yi ba, sai dai gaba
aya hankalinta ba ya tare da ita,
arshe sai da suka dangana da saka mata ruwa.

Haka Adam ya zauna da ita, har asuba a asibitin, aka gama yi mata abun da za ayi mata, na
arin ruwa da allaurai ya
auke ta zuwa gida.

Suna tafe a hanya ta samu barci, dama tun suna asibiti yayi sallar asuba.
yar ya kaisu gida, saboda barccin da yake ji.

Sai da suka isa gida ya tasheta, ta fita daga motar tana takawa a hankali.

Baba uwani na jin tsayuwar motar, ta fito tana yi musu maraba, tana tambayar jikin rumaisa, Adam ya ce mata da sau
Suka nufi step
in bene, baba uwani ta sake cewa "Takawa ko zan zo na taimaka da wani abun ne?"
Ya ce "A'a ta warware, ciwon ciki ne dama, yanzu bacci za ta yi"
Ta ce "To shikenan babu laifi, Allah ya
ara lafiya".

Ya amsa mata da Amin.

Sai da ya raka rumaisa har
akinta, sannan ya juya ya fita, sai dai yana fita ya ji kukanta ta na fa
in "Na shiga uku, zan mutu".

Da sauri ya koma yana tambayarta menene?.
age doguwar rigar jikinta, Jini na bin
afarta.

"Dan Allah ki yi wa mutane shiru da wannan koke-koken, maganin me zai yi miki?"
"Jinina ne zai
are, idan ya
are mutuwa zan yi".

"Ai gara ki mutun in huta, ki yi mini shiru ni, bari na yi wa baba uwani magana, ta zo ko da abun da zata taimaka miki da shi".

Da sauri ta girgiza kai ta ce "Dan Allah kar ka kirata, ka kirawo mini su Yaya usman a waya, dan Allah"
Kallonta yake, cike da mamakin wauta da rashin hankalinta.

"Ke wai ya ki ke so na yi ne?, shikenan ba zan huta ba saboda na aureki?

Tun da ba za a kirata ba, sai ki wuce toilet ki gyara jikinki".

"Ban san ya zan yi ba, jinina kar ya
are ka mayar da ni asibitin".

Guntun tsaki ya ja, ya wuce ban
akinta, ruwa ya ha
a mata, ya fito ya ce "Shiga" ba musu ta taka a hankali ta wuce ban
akin.

Ya nuna mata yadda za ta yi, ta wanke jikinta, ya fita daga ban
akin, ya janyo akwatin lefenta, ya
auko mata pad, kasancewar lokacin da aka ha
a lefen har da ita a ciki.
auke bedsheet
in daga kan gadon.

Ta fito sanye da doguwar rigar da ta shiga da ita ban
akin, tana ta ra
e-ra
Ya kalleta ya ce "
azamar ina ce ke?

Ba ta
aci da jini ba ki ka kuma sakawa?".

"To ba kaya zan fito?" Ta yi maganar tana kawar da kanta gefe.

Ajiye mata pad
in yayi, ya
auki bedsheet
in ya fice.

Ya je ya dawo, ya tarar da ita ta canza kaya, amma pad
in na
in da ya ajiyeta.

"Ba zaki saka bane?".

"Ban iya sakawa ba, waccan ma su yaya ne suka saka suka bani"
Kallonta yayi, kuma da gaske take maganar, ba wai wasa take ba.

Ya nuna mata yadda za ta yi amfani da ita, ya sanar da ita, duk awa biyar zuwa takwas, ta yi wanka, ta cire pad
in ta
aure a leda, ta canza phant ta canza wata.

Ta jinjina masa kai, ya fita ya bar mata
akin.

Ba tare da ya rintsa ba, haka ya shirya fita aiki, ko karyawa bai yi ba ya sauka domin tafiya, ya cewa baba uwani, idan rumaisa ta tashi a tabattar ta ci abinci, sannan akwai bedsheet a washing machine, a wanke a shanya, a ha
a da kayanta da ta cire suna ban
akinta.

Ta amsa masa da za ayi, sannan ya fice.

Ko da baba uwani ta ciro bedsheet
in, ta shanya, kallonsa ta din ga yi, da in da jini ya shata, ta yi shiru da ta tuna a yadda ya tafi Ruma asibiti jiya.

"Anya ba wani abun ne ya faru a tsakanin su ba, babu ko tantama ya haikewa yarinyar nan, amma dai wannan akwai jarababbe wannan
ar tatsitsiyar
ar?

Wannan ba labarin da zan gaya wa Samha ba ne, ko Hajiya Jamila
arshenta ma na sha zagi".

Babban abun da ya yi wa rumaisa da
i, bai wuce da ta tashi ta tarar da iman ba, ta ce "Anty Iman, meyasa baki tasheni ba?"
Iman ta ce "Ni na isa?

Yaya ne ya ce lallai in zo, in tayaki zama ba kya jin da
i, karatu nake yi an kusa yi mana screening na sauka".

Rumaisa ta ce "Ni dama ki dawo gidan da zama, ina jin da
in ganinki a gidan nan, tun da aka kawoni fa, ban ga mama ba, ranar da ki ka zo, su mai sunan baba su ka zo, ko zama ba su yi ba, suka tafi"
"Eyya, kar ki yi kuka, baba uwani ta ce baki karya ba, ki karya sai na baki wayata, ki kira maman".

Haka kuwa aka yi, rumaisa ta karya, ta kar
i wayar Iman dan kiran mama a waya, amma ba ta shiga, sai ta saka lambar mai sunan baba ta kira shi a waya.

Tun a lokacin da ta yi masa kira na farko, tana neman rumaisa, ya gane lambar, kuma lambar take cikin kansa, ko da bai
aga ba ya san lambar iman ce, yana kallon wayar ta
araci ringing
in ta, ta kaste ya
agawa.

Lambar Usman ta yi trying, shi ma sai da ta kusa katsewa, sannan ya
aga yayi sallama.

"Saboda tsabar kun tsaneni, kun kawo ni, kun ajiye ni, ba wanda yake nemana mama ma ta
i zuwa ta gannu, kuma bani da lafiya ma"
"Iyee, ko amsa sallamar ma ba zaki yi ba, sai wassafo mini
orafi?".

"Mama ta
i ta zo ta ganni, ni na gaji da zaman gidan nan, dan Allah ku zo ku tafi da ni, gida nake so, kuma bani da lafiya".

Usman ya ce "Ke ban son shirme, a hakan zamu zo gidan naki, ki na yi wa mutane kuka?

Meya sameki?".

"Fitsarin jinin da nake ne na kuma yi, a asibiti fa na kwana, cikina ya din ga ciwo, jini sai zuba yake mutuwa zan yi idan baku zo ba".

Maimakon usman ya tausaya mata, sai ya
yace da dariya, ya ce "Kin ci kai, Allah sarki girma ya zo".

Cikin kuka ta ce "Yaya usy da gaske nake, a asibiti na kwana wallahi"
Sai kuma ya daina dariyar ya ce "Ahha haba dai?".

"Tun da baka yadda ba, bani mama mu gaisa".

Usman ya ce "Maganar gaskiya mama ta tafi cikin gari, yi wa mutane bangajiya, amma idan ta dawo sai a kiraki".

"To ai ba wayata ba ce ba".

"Aliyu yana da lambar mijinki, zamu zo ma in sha Allah, Allah ya
ara lafiya uwar gida sarautar mata" yayi maganar cikin zolaya.

Ganin ba shi da niyyar
aukar maganar ta ta serious ya sanya ta katse wayar.

"Ya ake ciki da maganar yaron nan ne, kwana biyu na jika shiru, babu wani update a kan moves
in sa ne?".

"Ranka ya da
e, ai babu wani sabon abu, ka san yayi aure kwanan nan, kuma kamar ma hankalinsa ba ya kan aikin a kanka yanzu, ko cikin Abujanma, ya fi watanni rabonsa da zuwa".

"A'a fa, ka san yaron nan da wayon tsiya, kar in je lumbu-lumbu yake yi mini, yana wani binciken ta
ashin
asa, ko shirya wani abu da ban sani ba".

"Babu abun da yake aiwatarwa, ba tare da na san motsinsa ba, a yanzu dai haka babu ranka ya dade".

Ya juya ya kalli wakili ya ce "Khalifa, kai wurinka babu wani update
in".

Khalifa ya
an sauke numfashi ya ce "Babu Daddy, sai dai ina nan ina ta bin diddigin sa fiye da yadda ka ke tsammani, babu wani abu da yake yi s kanmu, sai dai wani
ishin-
ishin da nake ji, wai yarinyar da ya aura, ita ta tserato da
an sa daga wurin masu garkuwa da mutane, amma bani da tabbas, an ce in jira a samu tabbacin hakan".

Senator wakili ya jinjina kai ya ce "Duk yadda ake ciki ka sanar mini, idan har ita
in ce, ka samo mini tabbacin hakan, a kan lokaci".

"To shikenan, In sha Allah daddy"
A duk lokacin da rumaisa ta je canza pad, cikin
yami take yi, kuma a tsorace take da tunanin jininta zai
are, har sai da iman ta fuskanci wani abu, amms ba ta takura mata da son sanin menene ba, tun da ba ta gaya mata ba.

Mai sunan baba kuwa wuni yayi yana kallon missed call
in, iman a wayarsa, yana tunanin me za ta ce masa haka, da har ta yi masa 3missed calls, ko tana nufin ta ce Haryanzu ba ta san wayarsa ba ce ba?.

Gashi dai yana sane yayi ignoring kiran, amma yana son sanin dalilin kiran.

Yau sai da takawa ya dawo, sannan iman ta fara shirin tafiya gida, rumaisa ta din ga yi mata magiya a kan ta kwana, amma ta ce ba ta gaya wa ammi ba, direba ya zo ya
auketa ya mayar da ita.

Takawa ya dubi ruma da ta ha
e rai saboda Iman ta tafi ya ce "Ya jikin naki?".

"Da sau
"Kin sha magungunan ko kuwa?".

"Na sha" ta amsa masa a ta
aice, bai sake kulata ba ya
yaleta, dan yanayin fuskarta ya nuna masa a fusace take, idan ya biye mata rashin kunya za ta yi masa.
Chapter 47 · 0% Book details