← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 126

Sashe 38

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bin invitations
in yake da kallo, yana tuna lokacin da yayi auren fari, tun saura wata guda biki ya fara
oki, yana murna yana rabon invitation card, a wannan karon da shi da amaryar bai san wanda ya fi wani anti serious ba.

Rumaisa Mahmud, ya din ga kallon sunan nata, da kuma nasa Adam Sharif Galadima.

Bashir ne yayi sallama a falon, Adam ya amsa masa, ya
arasa suka gaisa sannan ya zauna ya kalli Adam ya ce "An kammala komai na gidan, zasu iya kai kaya a kowane lokaci".

Adam ya ce "Masha Allah, that's good ina godiya sosai, ina sidi?"
"Na ajiye shi, shima ya sha aiki ya gaji"
"Na gode sosai bashir, zan shiga na je na gani, daga nan sai na
auki ko mutum biyu a yayyenta, mu je su ga gidan".

Bashir ya ce "Hakan yayi, Allah ya sanya albarka, amma haryanzu fa ba ka fara rabon invitation ba, ko a social media ba a saka ba".

Adam ya
an yi jimm sannan ya ce "Wallahi Bashir sam bana
okin auren nan, bana son duniya ma ta san zan yi shi, ni da za a shafa fatiha ma ba wannan events
in da na so hakan, rainon yarinya kawai za a kawo mini"
Bashir ya yi murmushi ya ce "Ka yi ha
uri, ammi ba zata za
a maka abun da zai cutar da kai ba.

Sannan ba zai yiwu ka
oyewa duniya zaka yi aure ba, idan ta fasu aka sani, za a iya yi maka wani sharrin"
"Haka ne, haka zalika idan aka ga Yarinyar da zan aura, shi ma ba zan tsira ba, mussaman idan aka san ita ta zo da
a na daga hannun
an bindiga".

Bashir ya ce "Mafita
aya ce, duk yadda zaka yi ka
oye wa duniya cewar ba son auren ka ke yi ba, dole a ga farinciki da
oki a fuskarka".

Adam ya yi murmushi ya ce "Yadda za a ji da
in cewa, saboda na auri yarinya
arama na kashe matata ko?"
"Ai dama dole sai an fa
i wani abu, amma yafi ace ka yi amfani da
aramar yarinya ka
oye wa duniya laifinka, na kai kashe matarka, ka turasasata ta aureka, dan kar a cigaba da surutu da zargin ya za ayi yarinya
arama kamarta ta ku
uta da jariri a hannun 'yan bindiga"
Adam ya yi ajiyar zuciya, ya
an murza goshinsa ya ce "Duniya gidan rikici, Allah ya iya mana".

"Amin ya Allah"
Wayar takawa ce ta fara ringing, ya
auka ya duba ya ga sunan Aliyu.
aga ya saka a kunnensa tare da yin sallama, Aliyu ya amsa ya ce "Barka da wannan lokaci, ya hidima?".

"Alhamdilillah, ya taku hidimar?"
"Mun gode Allah, dama rumaisa ce za ta yi magana da kai"
Adam ya ce "Ok, ba ta".

Rumaisa ta kar
i wayar, Usman ya sakata a gaba ya tsareta da ido.

Ta kar
i wayar ta saka a kunneta, amma ta tsaya tana kallon Usman, ta kasa magana.

Ya daki
afarta ya ce "Ba zaki gaishe shi ba?"
"Ina wuni?"
Maimakon ya amsa ya ce "Ya aka yi?"
"Gaisheka fa na yi" ta yi maganar a
ule.

"Ba a yi wa basarake irin wannan gaisuwar, babu ladabi a gaisuwarki, dan haka ko sau nawa zaki yi ba zan amsa ba, ri
e kayarki, ina jin ki"
Rumaisa ji ta yi kamar ta yi zagi, meye aibun gaisuwar ta, idan ba neman bala'i ba.

"Idan kin shirya yin magana, sai ki sake kirana".

"Su yaya ne suka ce dole sai na kiraka na yi maka godiya, na gode, kuma wai ku
in da ka bani sun yi yawa, sannan......"
"Lokacin da ki ka san abu yakamata, ba sai wani ya saka ki ba, sai ki neme ni, yayyenki na
ari wurin baki tarbiyya, Allah ya biya su, ku
i kuma ki zubar" ya kashe wayarsa.

Dungurar da wayar ta yi a
ufule, ta ce "Yaya usy kalli abun da ka janyo mini"
Dungure mata kai yayi ya ce "Ki ka jawa kanki dai, ke a rayuwar duniya baki iya siyasa ba?

Ji yadda ki ke gantsara masa magana, kamar kashi ba tausasa lafazi, ba
an karya murya, wai ke ma namiji ce irinmu ne? to ko mu muna kashe murya, ranar da na kama malam habu yana waya, kamar ma nutse dan kunya, amma ke kina ta wani shirme.

Ke, tashi mu je
aki, na yi miki bayanin me auren ya
unsa, in fayyace miki komai in gaya miki, na ga mama ba ta da niyyar gaya miki, daga ita har su gwaggon.

Aliyu ya ce "Kai fa wasu lokutan baka da kamun kai, uban me zaka gaya mata?".

"Komai ma gaya mata zan yi, yo haka za ta je ta zauna masa a gida kamar gardi, idan ka ga tana tausa murya to wani abun take nema, tashi mu je na fayyace biri har wutsiya".

Aliyu da dariya ta
wace masa ya ce "Mama, wallahi usman ya zama abun da ya zama, zai juyawa yarinya tunani, saboda bashi da kamun kai".

Usman ya ce "Eh, bani da kamun kan, ni ina ma ni za ayi wa auren nan, wai muna zaune
ar da aka haifa a gabanmu za ta rigamu girma Allahu Akbar wata shekarar sai ta fara
a kuma".

Aliyu ya ce "Wani irin ta fara
a wata shekarar, kamar wata bishiyar lemo, wannan yarinyar ko nan da shekara biyar albarka"
Wani irin kallo Usman ya yi masa ya ce "Haba, a banza za ku kaita ya din ga bata abinci, yana biya mata ku
in makaranta ko?

You don't get sense.

Ko kaza dan a cinyeta ake killace ta a
sai mata dusa, kar ka yaudari kan ka".

Aliyu ya ce "kai haba, she's too young for it, and the man is very decent and calm, bana tunanin haka".

Usman ya yi dariya ya ce "Uban calm da decent
in, that thing don't get sense, don't fool yourself, if not ku fasa aurar da ita, hauka ake mutum zai kashe ku
i ya auri
a ya sakata a gaba yana kallonta, Allah ya sa jaririya ce"
Aliyu ya yi tsaki ya ce "Zaka
ata mini rai "
Rumaisa da ba gane kan hirar take ba, ta din ga bin su da kallo, Usman ya ce
"To Algume, sai kallon bakinmu ki ke,
ila kin san komai, ki ka yi wani kasa
e da kai".

Aliyu ya ce "A hakan ta san komai?

Tana wannan gidadancin".

Usman ya ce "Kuma fa haka ne, to jeki na fasa gaya miki komai, duniya zata gaya miki, Allah ya shiryeki".

"Nuraini, Allah ya baka abun yi na aurara da kai, ina ga daga rumaisa kuma sai kai, tun baka wuce in da nake tunani ba" a guje Usman ya fa
akinsu, dan sam bai san mama ta ji hirarsu ba.

Jabir ya din ga juya invitation
in, sannan ya kalli Adam ya ce " da gaske Adam saura kwanaki a
aura maka aure, amma ban sani ba?"
"Am sorry, abun ne ya zo cikin gahgawar gaske fiye da yadda na yi zato, sai ha
uri".

Jabir ya sake kallon invitation
in, sannan ya ce "To ita kuma wacece, a ina take?

Kamar na san sunan nan".

Adam ya ce "Zaka ganta very soon".

"Da jamil ya gaya mini maganar auren nan, na zaci da wasa yake yi, ashe da gaske ne, Allah sarki samha ina tausayin yarinyar nan sosai".

Adam ya ce "Please, don't raise that issue here, ku daina ganin laifina,
addara ce ta zo a haka".

Jabir ya ce "Na yadda, ban ce wani abu ba, kawai dai ina jin tausayinta ne, sai dai na yi mamakin yadda har ka nemi aure, har ka samu ban sani ba, yaushe muka fara haka da kai".

"Jabir, this is an arranged marriage, ku yi mini uzuri".

Jabir ya ce "Arranged marriage, to Allah ya sanya alkhairi ya sa za ayi da mu".

"Amin, addu'arku nake bu
ata dama, yanzu ka tashi mu je gidan mai girma turaki, zan kai masa nasa katin, da zai bawa mutanensa, da na jamil da gidan gaba
aya".

Jabir ya ce "Ok, ba damuwa bari mu yi salla tukuna"
Bayan sun idar da salla, suka tafi gidan turaki, kai tsaye sashinsa suka shiga, bayan sun tarar da babu kowa a falon.

Yayi murna sosai yayi addu'a da fatan alkhairi, sannan ya yi wa adam nasiha sosai mai shiga jiki.

Sai dai kamar ha
in baki suka tarar da mama da Samha, har ma da zainab a falo.

Samha jikinta har tsuma yake da ta ga Adam, ga soyayya ga kuma kishi, ya gaida mama ta amsa masa sama-sama, ta saki jiki ta amsa gaisuwar Jabir.

Su Samha suka gaishe shi ya amsa, ya ajiye wa mama katuna, ya ce "Gashi nan, ammi ce ta ce in kawo miki, na taron wunin da za ta yi, na bawa mai girma turaki nasa".
arfi Samha ta ce "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Adam wai dama da gaske ne, ta tabatta aure zaka yi?" Ya
aga kai ya kalli Samha da tsoro da kishi ya bayyana a fuskarta, ya jinjina mata kai a hankali cikin tausayawa.

"Shikenan, bakomai na gode " ta tashi ta bar falon.

Jikin Adam ya yi sanyi, mama kawa jan tsaki ta yi ita ma, Zainab kuwa cewa ta yi Allah ya sanya alkhairi.
angaren ammi ma, da ta bawa mummy katin gayyata, masifa mummyn ta din ga yi, wai har ace adam zai yi aure, amma a kasa sakata a cikin lamarin bikin, sai dai ta zo a
an gayya, saboda ba a mayar da ita a bakin komai ba.

A gidansu rumaisa ma, shirye shirye sun yi nisa.

Mai sunan baba ya buga wani invitation
in na
aurin aure, aka rubuta sunan Adam sharif, ba tare da sanya cikakken sunan Adam ba.
Chapter 38 · 0% Book details