Sashe 92
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Laila ta rufe system
in ta ce "To a fasa wayar"
Tayi sauri ta ri
e ta, ta ce "A'a kiyi ha
uri"
"Idan baki yi ba, ni da ke ne"
Fuskar laila ya fara gani, ya ce "Madam haka muka yi da ke?
Ina budurwata ne?"
"Wai wani irin shakiyanci ne haka?
Wani budurwarka?"
Rumaisa sai so take ta le
a ta hango shi, amma laila ta hanata.
Ya ce "Eh, ba ta zama matar ba tukun, yanzu dai buruwata ce kamar yadda muka tsara, so muke mu ko yi soyayya mu ji me ake ji"
"Papana"
"Mimina" ya amsa tare da cewa "Laila hasko mini matata laila"
Tura wa ruma system
in ta yi, hannunta ri
e da kofin kununta, ta ce "Papa, Innalillahi yaushe rabon da na ganka?
Ka yi
iba" tayi maganar tana dariya.
ura mata ido yayi yana kallon ta, ta
an yi saroro ta ce "Ba network ne naga ka
ame?".
Tuntsirewa da dariya yayi, ya ce "Ciko ki ka fara ne?"
Tayi turus tana tunanin cikon me?.
"Cikon me?" Ta tamabaye shi cikin rashin fahimta.
Laila ta ce "Takawa ka raina yarinyar nan da yawa, ka yi a hankali fa, kar ka zo kana mata kuka".
"Anty laila dan Allah me yake nufi, cikon me na yi?"
Adam ya ce "Madam ba ruwanki, ki
yalemu, mimi juyo sosai mu gani inyee".
Ba ta san me yake nufi ba, ta ce "To ka gaya mini, cikon me?"
Takawa ya ce "Don't mind me, me ki ka sha a kofi ne?"
Ta ce "Hmm ka san me?" Da
uwa laila tayi mata da hannu, tana girgiza mata kai.
Ruma ta ce "To ba zan gaya maka ba, tun da dama baka gaya mini cikon me nayi ba".
Wani lumshe ido yake yana dariya.
"Why are you laughing at me ne?" Tayi maganar tana wani lumshe masa ido da shagwa
Ba shiri ya tashi zaune, laila ta jinjina mata
Ya ce "Kaii, mimi wannan turanci haka, kar ki sa in dawo yanzu, wannan kashen idon fa, ni wannan al'amarin ne kaina ya kulle, ya daga tafiyata wata biyu kawai, in ga abu unexpected gaskiya ban yadda da ku ba.
Kin
ara
iba kin yi kyau, boy ma naga sai wani kumatu yake yi.
Kin ga yadda kayan nan suka yi miki kyau, rabon da na ga ko kwalli a idonki tun ranar biki, kamar na zuro baki nayi miki kiss"
Rufe baki tayi tana kallon anty laila, dan tana zaune a
asa.
"Daina juyawa kina kallonta, juyo sosai ni zaki kalla, so nake na tantance abun nan gaskiya ne, ko kuma yaudarata ake so ayi?"
"Wai me?" Rumaisa ta yi maganar cikin rashin fahimta, dan duk ba ta san akan me yake magana ba.
Ya ce "Zauna sosai, mana in ganki da kyau, juyo sosai".
"To ni ka daina yi mini wannan kallon mana, Allah zan kashe".
Sosai takawa yake dariya, ya ce "Laila you must explain this, you want scam me ba?".
Laila ta ce "Za ka ga scam ganin idonka, time off sai wani lokacin kuma".
Takawa ya ce "Wane time off kuma, laila zan kai
ararki fa, ban gama ganinta ba, mimi look at me na" yayi maganar yana dariya.
"Papa ina ta so in ganka amma ka sakani a gaba sai dariya ka ke yi, kamar kaga comedy, shikenan ba zan
ara video call
in da kai ba".
Ya ce "Haba little mimi, farinciki ne ya isheni na ganki, kar ki bar laila ta ha
amu, da na dawo zamu tafi honeymoon, mu yi spending so much time together, mu fanshe tsawon lokacin da muka yi bama tare, mu buga ball tare, mu yi gudu tare ko?"
"Eh kuma zaka goyani ma"
Dariya yake sosai ya ce "Ba zaki canza ba ai"
Ta ce "yauwwa meye honeymoon, zuma da kuma wata kenan?".
"Eh duniyar wata zamu je, mu sha zumar soyayya"
Ta bu
e baki ta ce "Innalillahi, soyayya har na ji kunya" laila ta kashe system
in ta ce "Sarkin shirme, sai kuma wani lokacin".
Adam kuwa dariya ya cigaba da yi ya ce "Daga tafiyata anya laila tana da gaskiya?
Allah ya kaimu na dawo gidan.
Mimi rigima".
Mai sunan baba ga damuwa ta addabe shi, amma ya rasa da wa zai yi sharing
in ta, ya kasa gayawa kowa, sai
umbiya-
umbiya yake yi.
Har gara Mahmud, ya
an saki jiki ya ce masa, da yana da hali da ya auri Iman.
Sai dai a hankali yake
ara sha
uwa da iman, yake kuma sake fuskantar ta, ita a rayuwarta sam ba ta
auki duniya da zafi ba, komai nata simple ne.
Waya yake yi da ita, zuciyarsa na azalzalarsa a kan yayi proposing
in ta, amma bai san yaya za ta kalli abun ba.
Tana ta yi masa zancen shirin da suke yi a kan bikin saukar Alqur'ani da za ta yi.
"Yaya ake ciki game da maganar aurenki, kin samu wanda zaki aura nan da 3months
in ne?
Na ga you are calm now".
Ta numfasa ta ce "A'a yaya umar, kamar yadda ka bani shawara ne, na barwa Allah komai ina ta addu'a, na san ya isar mini, na cigaba da gudanar da rayuwata"
"Duk cikin samarin naki, ba wanda zaki za
a ya fito?"
Iman ta ce "Ni bani da saurayi"
"Ban yadda ba".
"Yaya umar na daina soyayya, idan Allah ya kawo aure kawai zan yi, dama wasu wai an ce dan ina da kyau suke so na, idan suka ji bani da asali sai su fasa, wasu kuma dan ina gidan sarauta, idan suka ji bani da nasaba da sarauta sai su fasa".
"Mhmm ke baki yadda ki na da kyan ba?
You are beautiful, ban ta
a cewa abu yayi kyau ba, amma na yadda Khadija mai kyau ce"
Iman ji tayi ya fasa mata kai, wani murmushi ya su
uce mata, ba ta ta
a zaton mai sunan baba yana magana haka ba.
"Khadija"
"Na'am yaya umar"
"Ina son ganinki, zamu yi magana"
Kasa
oye farin cikinta tayi, ta ce "Yaya Umar yaushe zaka zo?"
"Zan zo in anjima da yamma, ina fatan ba zan janyo miki matsala ba?"
"A'a ba matsala, Allah ya kawo ka lafiya" bayan ya kashe wayar ta ce "Allah ya sa ya ce yana so na, am already in love with you yaya Umar".
Ammi ta samu a
aki, ta sanar da ita cewar za tayi ba
o, ammi ta ce "To shi kuma wanene?".
"Ammi wani ne"
"Iman, kar dan saboda wambai ya fa
i wannan maganar, ki je ki jajubo wanda ba mutumin kirki ba, dan ke ki ka ce ba zaki sake kulawa ba".
"Ba haka bane ammi, kawai dai na ji yakamata na sake bawa wani dama, ban sani ba ko za a dace"
Ammi ta ce "To shikenan, Allah ya jishe mu alkhairi, na san dai za ayi surutu, ki kai muku kujera ta bayan sashin nan.
Ni da kin gaya mini da wuri ma, da ba zan bari ki kawo shi gidan nan ba, kar aje a
ata lamarin, Allah ya kawo shi lafiya.
Ni dai ina sake gaya miki, ba a garaje a wurin za
ar miji iman, kar takura da matsi, su sanya ki yi za
en tumun dare ".
"To ammi in sha Allah"
Kamar wannan ne karonta na farko da zata fara zance, murna da nisha
i kawai take yi.
Nusaiba ta kalli yadda take ta shiga tana fita, tana ha
a masa abun da za ta kar
e shi "Lallai da gani wannan ba
on na musamman ne, yayi awon gaba da zuciyarki da yawa"
Iman ta yi murmushi ta ce "Anty Nusy kenan".
"Iman kiyi ha
uri, a baya nayi
arin goyon bayan uncle J, duk da ba kya son sa, sai daga baya na fuskanci lallai, akwai
alubale idan ki ka aure shi, na yadda da maganar rumaisa, wanda bai tausayawa mahaifinsa ba, yaushe zai tausaya miki.
Kin san kodayaushe ni mai sonki ce, ban so ki da jabir, dan muzguna miki ba my Iman"
Iman ta tura baki ta ce "Gaskiya i feel bad, na ga kamar yayata ta daina so na, ba ta son abun da nake so"
Nusaiba ta dafata ta ce "Haba my iman, ke kin san ban da kamar ki, kawai dai wanda ki ke so
in ne, nake ganin kamar baku dace ba, ya fiye tsauri da jin kai.
Kuma bana son mutane su yi miki dariya, ace duk wannan gwagwarmayar baki auri mutum na mussaman da zaki samu kwanciyar hankali ba, ba dan ina
yamar sa ba, amma kin san zaku fuskanci
alubale"
"Anty Nusaiba ba yadda ki ke tsammani bane, mutumin kirki ne, ba wula
anci ne da shi ba, miskili ne, ba jin kai ne da shi ba, kama mutunci ne da rashin son raini, amma mutum ne mai tausayi sosai.
A yanzu ba dukiya nake nema ba anty nusaiba, kwanciyar hankali da soyayya.ki yi mini Addu'a, idan shi ne allhairina, Allah ya tabattar mini, amma kar ki gayawa ammi tukuna, sai yazo yau na ji me zai ce mini"
"Kar ki damu, ina yi miki fatan alkhairi ko yaushe
anwata".
"Na gode yayata ta kaina" Nusaiba ta yi murmushi ta fice daga kitchen
Zaune suke a kan fararen kujeru, cikin yanayi mai da
i, sai dai an rasa wanda zai yi magana, kasancewar shi wannan ne zuwansa na farko zance, ita kuma yayi mata kwarjinin da ya saba, ko
aga kai ta kasa, sai kallon wuri
aya kamar mara gaskiya.
"Ki yi tayi mini surutu a waya, har na rasa abun cewa, amma yanzu kin sakani a gaba kina sunkuyar da kai, kamar kinga dodo, daga gaisawa kin yi shiru".
Muryar nan ba
aramin narka mata zuciya take yi ba, murmushi ta kuma yi ta sunkuyar da kai.
"Shikenan, Khadija
ago in gaya miki dalilin zuwana wurinki" da
yar ta
aga kai.
"Kallona zaki yi, bana son na yi miki dole, ko kiyi mini alfarma, dan kina jin kunyata ko ta
anwata, ni wannan abubuwan duk ban san kan su ba, ban ta
a gwadawa ba ma.