← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 123 OF 126

Sashe 123

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta ce "Wallahi yaro Bintu tana zuciyata, ka ga dai gani a cikin garin gombe, amma har yau ko tuna rigar da muka zauna bana yi, ko in hanyar garin take bana son ji, gaba
aya tsoron mutane nake ji, Jauro bai yi mini adalci ba, dan Allah ku tashi ku kaini na ga Bintu, naga abun da mairamu ta bari" nan ta din ga basu labarin kyawawan halaye irin na mairamu, na rashin magana da ha
uri, yadda ta rayu a gidan jauro, ana azabtar da ita, tun tana yarinya saboda kawaici suka baro ta, suka sauya riga, an yi mata aure sun taso tare suka ya da zango, ta haihu tukuna, amma jauro ya cuce su.

Ade ta din ga murna tana cewa amma ta ji da
i da malam umar ya zamana mijin jikarta.

Nan da nan ta saka a kira Alhaji Aminu, tare da ce masa duk in da yake ya dawo, ko kuma yazo ya tarar ta tafi kano, an ga jikirta a birnin kano, tun da ba a kaita kano dan Allah ba, yanzu dalili ya samu dan haka babu mai hanata tafiya.

Nan da nan riga ta
auka, an samu
ar mairamu a raye, ashe kan ta mutu ta haihu, aka din ga zuwa ganin mai sunan baba da mahmud.

Sun sha karramawa kala-kala.

Washegari da wuri Alhaji Aminu ya sauka a garin, tare da jin batun tamkar almara, abun da ya faru shekaru kusan goma sha tara baya, yaya za ayi ace, wai an ga
ar mairamu.

Sai dai ya tsinke da lamarin, bayan saukarsa mai sunan baba ya nuna masa hoton iman.

Alhaji Aminu ya ce "Malam Umaru, amma ka kasa gaya mini wannan abu, duk da ban wani san mairamu ba, amma wannan kamarta
aya da ade, kuma ba shakka jininmu ce, yanzu meye abun yi?"
Mai sunan baba ya ce "Idan ba damuwa, sai mu taho da iman
in da amm...

Ade ta ce "Wane mutum, da
afar nan tawa ko a
afa zan taka na je kano, na ga Bintu"
Alhaji Aminu ya ce "Da wace
afar?
afa duk sai saura?

Ki zauna a shirya tafiya, sai a tafi gaba
aya "
Nan ya sake warware musu irin zaluncin da jauro yayi musu, ya din ga ha
a kai da
an bindiga ana cutar da su, wanda hakan ya sanya da yawansu suka tarwatse, da farko basu gano shi ba, sai daga baya amma an ce sojoji sun kashe shi.

Da daddare takawa ya ceea rumaisa, ta zo su tafi su kwanta, ta ce "Ba zani ba gwaggo ta ce idan na biye maka wani cikin zan samu, kuma wallahi haihuwa da wahala"
Dariya yayi ya ce "Ai shikenan"
Gwaggo ta kawo wa ruma abincin dare, ta ce "Yau ba zaki bishi ba?"
"Ai na gaya masa kin ce bamu da kunya, kuma idan na cigaba da biye masa wank cikin zan samu da suri"
Gwaggo ta
ora hannu a ka ta ce "Rumaisa ba ki da hankali?

Ki ka ce ni na fa
a, ashe halinki na wauta na nan, da wani idon zan kalle shi?

Wallahi dole in tattara kayana in bar gidan nan"
Ruma ta ce "Ashe kuwa zaki maimaita masa abun da ki ka fa
a mini, dan sai ya bi ba'asi"
Ta samu
an kwali ta kwa
awa ruma a baya ta ce "Shashasha uwar wauta, shikenan zai daina ganin mutuncina".

Mahmud ya kira Ammi a waya, ya ce "Su shirya, su ha
u a wuri guda, suna tafe da manyan ba
i zuwa kano shi da mai sunan baba.

Ba yadda ammi ba ta yi ba, amma ya
i gaya mata ko suwaye, ya ce amma muhimmancinsu ya kai ace har mai girma wambai ko turaki yana wajen.

Ammi ta ce "Turaki baya nan, ya je Germany wurin galadima, jikinsa ya tsananta, sai dai wambai"
Mahmud ya ce "Ba
i ne masu muhimmanci, har mimi muna bu
atar ta a wurin" Ammi ta din ga mamakin wane irin ba
i ne kuwa haka?".

Da ta sanar da wambai kuwa, ya ce babu laifi, a jira
arasowar ta su, aji wani irin ba
i ne, ya ce idan sun iso a kira shi.

Ammi ta sanya aka yi ta
orawa da saukewa, duk da bata san wane irin ba
i ba ne, amma akwai bu
atar ayi girki.

Duk nacin ruma da iman, a kan son sanin suwaye ba
in, ammi ta ce musu ita fa ba ta sani ba.

Duk suna falon mai sunan baba ya yi sallama, iman ta tashi da sauri ta ce "Hero suwaye ba
in?"
Ruma ta gwale baki ta ce "Su hero manya"
Takawa ya ce "Umar kun bar mu a duhu kai da
aninka, ku muke ta jira"
Yayi murmushi ya ce "Yanzu za su shigo" ya kalli iman ya ce "My yellow, yakamata ki bani tukuici kan ki ga ba
in nan fa" yayi maganar yana jan karan hancinta, a gabansu.

Kunya ce ta kamata ta ce "To me zan baka?"
"Saniya zaki sai mini" gaba
aya suka hau dariya, Ammi ta fito ta ce "Mai sunan baba kun sauka?

Ina ba
in?"
Mahmud ne yayi sallama, sai Alhaji Aminu a bayansa ya ri
o ade, sai
annenta guda biyu.

Sakin carbin hannunta ade tayi, ta ce "Ade" da
arfi.

Jiki na rawa saboda tsufa Ade ta
ago ta kalli Ammi ta ce "Bintuna"
Da sauri Ammi ta
arasa ta ri
o hannun Ade, hawaye ya wanke mata fuska ta ce "Dan Allah gaske ne ba mafarki nake ba, Ade ke ce a gabana?

Ade ba irin neman da ban yi miki ba"
Suka rungume juna ita da ita.

Alhaji Aminu ya
urawa iman ido, ya ce "wannan ce
ar ta mu?" Kamar sokuwa haka iman ke bin su da kallo.

Mahmud ya ce "Hajjaju ga
an uwanki, mijinki ya nemo"
Jiri ne ya fara
ibar iman, saboda ba ta san mafarkin nan ya cigaja da yaudararta.

Umar ya ri
e ta ya ce "Iman, calm down mana menene"
"Dan Allah ka tashe ni daga baccin, kamar ba zai faru a gaske ba fa?"
"Ba mafarki bane ba fa" yayi maganar yana zama tare da ita, saboda har numfashinta ya fara sama.

Alhaji Aminu ya
araso gaban iman, ya ri
e hannunta, ya ce "
a ta ba mafarki bane ba, mu ne ahalinki" bayan gama kukan ammi ta ce Aminu haka ka girma sosai?

Iman ga Ade da nake baki labari, wannan su ne ahalin mairamu"
An sha koke-koke,
an aike ammi ta tasa, aka kira wambai, sai dai yaji kunya da nauyin abubuwan da suka din ga yi wa Ammi da iman, a kan rashin sanin wacece, wanda hakan yana da ala
a da zigar Mummy.

Nan Alhaji Aminu ya gaya musu cin amanar da jauro yayi musu, da
iyayyar garin da ya sanya musu, suka kasa komawa, balle su binciki abun da ya faru gaske ne ko
arya.

Takawa ya ce "Tabbas wannan mutumin shi ne rumaisa ta zana mini, ta ce da wa yake kama?

Na ce mata iman, ta ce a yanayin da ta ganshi ne ya sanya ba zata ta
a cewa ta ga wani mai kama da iman ba, kasancewar sa mutumin banza, dan har tattaunawa da shi ta yi"
Iman ta rasa mai zata cewa mai sunan baba saboda murna, sai kuka take yi.

Bayan an nutsa, ammi ta saka aka kawo abinci, takawa ya ce "Shi da matarsa zai ci abinci, mai sunan baba ya ce shi ma haka.

Mahmud ya ce "Ni za a yi wa gori?

Sai in ci da ammina"
Haka suka wuni cikin raha da dariya, iman ta rasa in da zata tsoma dan farinciki.

Labari ya bazu, Mijin iman da Mahmud sun gano iyayen Iman.

Hankalin Mummy ya
i kwanciya, sai da ta zo ta ganewa idonta, Ade ga jikarta, amma ta yi ram da rumaisa, saboda yadda yarinyar ta yi mata.

Da yamma ammi ta ce ruma ta tafi gida, tun da jego take yi, takawa ya ce ta
yaleta, duk tare za su zauna, su taya iman murna.

Mai sunan baba ma barin iman yayi a gidan, ya tafi gida dan ya huta.

Iman da rumaisa gami da nusaiba, sun kewaye Ade, sai dariya take basu, suna yi mata tambayoyi, har bacci ya kwashe su.

Takawa dama yana
akinsa na sashin Ammi, fitowa yayi, kusan sha
ayan dare yana nunawa ammi wayarsa, ya ce "Ammi ina mimi, a taso mini ita"
A daren aka wallafa labarin kama Khalifa wakili a Mexico da cocaine.

Ammi ta ce "Bacci take yanzu, ka bari da safe"
Ya ce "Ammi ba zan iya jira ba, a taso mini ita dan Allah"
Haka Ammi ta je ta taso masa ruma, ya ja ta
akinsa ya nuna mata.

"Ban gaya maka ba papa, duk wani azzalumi da ya fi
arfinka, bai fi
arfin Allah ba, ka zuba ido zaka ga yadda Allah zai
aita azzalumai, yanzu ma ga ta in da
an nasa zai yi takara, kuma wannan abun da aka kama
an sa da shi, ya isa ya saka baban nasa ma su fa
i za
Alwala takawa yayi, ya din ga salla yana godewa Allah, ko wannan tashin hankali ya isa hana wakili sukuni,
an sa yayi laifi da
asar da bashi da halin yin cuwa-cuwa.

Ruma kasancewar jiya ba ta yi bacci da wuri ba, ya sanya take ta bacci da safe.

Ammi ta saka aka
orawa ruma ruwan zafi.

Ade ta ce lallai a kai su su gaida iyayen mai sunan baba ma, Ade ta yi wa Ammi addu'a da iyalan ta da fatan alkhairi, bisa jajircewa kan ri
e amana.

Takawa ne ya je yana tashin ruma, ta bu
e ido ta tashi zaune, ya ce "Ammi ta ce ki tashi haka, ki yi wanka sabuwar kakar ki ma tana nemanki".

Wani irin zilllo ruma ta yi tana haki, ta yakushi takawa a wuya ta fita da gudu daga
akin, bayan ta ya bi yana kiran sunanta, ta baya ta
ulla in da ake girki idan da ba
i a gidan, ta kefa wani abu a cikin murhu.
Chapter 123 · 0% Book details