← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 126

Sashe 62

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please
Jin shirun ya yi yawa, sai da ta yi zaton, ko wayar ya katse, ta sake
aga kanta, ta ce "Ina wuni yaya umar?".

Wata
oyayyiyar ajiyar zuciya ya sauke, ya ce "Lafiya
alau, ya mutan gidan?".

Cikin jin da
i ta ce "Suna nan lafiya, ya mama da su Yaya Aliyu"
"Lafiya
alau, na ga message
in wannan Yarinyar ne, na mijinta ba shi da lafiya".

Yayi maganar yana sake fatan iman ta
ago kanta ya kalleta, ko ya cigaba da jin nutsuwa a zuciyarsa.

Ba tare da ta
ago
in ba ta ce "Eh, ba shi da lafiya, su na gida ita da shi".

"Za su koma gidansu yau ne, ko su na nan?"
"Wallahi yaya ban sani ba, amma dai ba na tunanin su koma yau, bari na kai mata wayar, yanzun nan ta tashi".

"No
yaleta, idan ta dawo ki ce mu na yi masa sannu, Allah ya bashi lafiya, a gaida sabir".

Murmushi ta yi ta
ago ta ce "To in sha Allah zan gaya musu, mun gode sosai".

"Zan shigo zuwa an jima, sai na duba shi".

"To yaya umar, Allah ya kawo ka lafiya"
Ji yake tamkar kar ya katse wayar, wata irin narkewa zuciyarsa take yi, da jin iya muryarta kawai.

Mussman idan ta kira shi da yaya umar, ji yake tamkar ta fi kowa iya fa
ar sunan.

Kamar wanda aka yi wa dole, haka ya kaste kiran wayar, ya lumshe idonsa ya na haki, ya na gazgata zuciyarsa da babu tantama wannan shi ne so.

Girgiza kansa ya yi ya ce "Ya salam, why?

Why?

Abun da ban ta
a yi ba, ni ko shirin aure ba ni da shi, ina zaman zamana meya aikeni" ya tambayi kansa.

Gashi Abubakar ne abokin hirar sa, Abubakar baya nan, kuma duk da haka ma, ya san idan ya gaya masa dariya zai ta yi masa, abun da ba ya so, dan haka yake jin, zai iya jure koma menene.
asan zuciyarsa ya ji kamar dama ce, da zai yi amfani da zuwa duba Adam, ko zai samu ya ga iman.

Rumaisa kuwa, takawa ya ga reaction
in ta, ta
arasa wurinsa ta ce masa "Wai dama ka tashi, ina ammin?".

"Ta fita ita da Nusaiba" ya bata amsa.

Ta je ta zauna a kusa da shi, ta ce "To meyasa baka ce a kirawo ni ka tashi ba?"
"To yanzu ba ga shi kin zo na tashi ba".

"Ammi zan mutu, ki zuba mini ruwan sanyi, idan mutuwa ce hutu a gareni Allah ya sa na mutu, to ba in da za ka mutu ka tafi, sai na gama makaranta mai lilo" ta yi maganar farko tana kwaikwayon sa.

Murmushi ya yi, da sai da ha
oransa suka bayyana, ya ce "Rashin lafiyar ta wa ce, ta zama abun tsokana kuma".

"Wane irin wula
anci ne, ina magana da
an uwana zaki zo ki zauna ki na wasu surutan banza?"
Rumaisa ta kalli Samha ta ce "Au dama
an uwanku ne?

To ni kuma
arewar
an uwantaka gidansa a kai ni na zauna, ke meyasa ba a kai ki ba?

Me
an uwa?"
"Shut up" yayi maganar yana matse mata baki.

"To ina ruwanta da ni, ba bu kyau wata ta kula mijin wata ba?" Kallonta kawai yake yi.

"To ina ruwana. ka ci abinci ne?"
Ya numfasa ya ce"Ammi ta bani, tun da tafiyarki ki ka yi, ki ka barni".
an shiru samha ta yi, abun da take gani yanzu, ya sha ban-ban da wanda baba uwani take gaya mata,
arya take yi mata kenan ko kuwa?

Ta ce mata ba sa wani jituwa, amma alamu sun nuna mata, kamar sha
uwa a tsakanin su, babban tashin hankalin ta da fatanta, Allah ya sa wani abu bai ta
a faruwa tsakanin su ba, ta kuma fuskanci rumaisan tantiriyar fitsararriya ce.

Ruma ta ce "To yanzu ya ka ke ji, da sau
i jikin?"
"Eh, Alhamdilillah"
"To sannu, ka tashi mu tafi gida"
Adam ya ce "Mu je gida ki yi yaya da ni, ba iya jinyata za ki yi ba"
ewa Samha ta yi, ta fice zuciyarta na zafi, a gabanta adam ya sakarwa wannan shegiyar yarinyar baki, wata banza da ita mara aji, balle mamora.

"Kuma duk mai kula mijin wata,
an wuta ne, kuma sai ya daina magana" ta yi maganar cikin
aga murya.

Samha ba ta ko juyo ba, ta yi gaba tana
wafa, ba dan Adam ya auri rumaisa ba, da duk hakan ba ta faru ba, ta
ora zargin komai a kan sa, kuma ya kasa tsawatar mata.

Samha na fita, ya rungumo rumaisa jikinsa, tare da kwantar da kansa a jikin na ta.

"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, meye haka kuma, dan Allah ka cikani"
Bai ce uffan ba, ya
ara lafewa, yana sauke numfashi.

Shiru ta yi, ba ta kuma ko motsawa ba, ta na jin bugun zuciyarsa a jikinta.

"Ita ma haka ka yi mata ko?"
"Ita wa?"
"Wannan matar da ta fita yanzu".

"Eh, tun da ba kya jin magana, ba zaki saita bakinki ba, idan ta zaneki shikenan" ya sake rungumeta sosai.

Cikin tsoro ta ce "Ba kyau fa"
Yayi
ar guntuwar dariya, yanzu abubuwanta sun daina bashi haushi, akwai wayo wasu lokutan, wasu lokutan kuwa kanta a kwano yake, gashi dai ta fara girma, amma kamar ba mutum ba, har mamaki take bashi".

Ya kalleta ya ce "Wani al
awarin ki ka yi wa fulani?"
Ta numfasa ta ce "Ba yanzu zan fa
a ba.

Kuma gaskiya ka
agani, ka yi mini nauyi, na ji da matsar hannun da ka din ga yi mini
azu,
asusuwana sai ciwo suke yi".

Bai
agata ba, ya kwanta sosai a kan cinyarta, ya lumshe idanunsa.

A fusace Jamil yake sosai, ya dubi Jabir ya ce "Jabir, har ni wannan Yarinyar za ta yi wa fitsara, wai ba son fulani muke ba, kenan adam zuwa ya yi yana
ata mu a wurinta, abun da ya wuce ba ya riga ya wuce ba?

Shikenan ba ni da zarafin bincike a kan
ar uwata, ni da a tunanina, na lalla
ata na samu wani abun daga bakinta, yadda ka san na harbeta na huta, ka ga iskancin da ta din ga yi mini?"
Jabir ya ce "Wai kai da na gaya maka halinta baka yadda ba?

Kai ka ga zaryar da jami'an tsaro suka din ga yi tana asibiti, amma ta
i magana, sai da aka kai ruwa rana, sannan ta yi".

"Ni anya ba fulanin ce ta gaya mata wani abun ba?"
Jabir ya ce "Ba tabbas, ka san halin Aisha bana tunanin ita ce, bari dai a yi sallar magariba, zan shiga na duba shi"
"Ka dai yi a hankali, ciwon nan nasa ne, ya tashi, ka san kuma sha
e mutane yake yi".

Jabir yayi murmushi bai kuma cewa komai ba.

Tamkar mai comedy, haka rumaisa take ta zuba, tana yi wa Adam shirme samfur -samfur.

Can kuma ta ce "Tashi, in
auko maka filo, cimyata ta gaji, zan kuma je kitchen in yi girki".

Gyara kwanciyarsa ya yi ya ce "Ina jin releif a haka, ba zan tashi ba"
"Gaskiya cinyata ta gaji, duk jikina ya yi tsami".

"Mimi"
"Na'am basarake"
"Meyasa ki ka fa
i maganar
azu?"
an yi jimm, sannan ta ce "Wacce?".

"A kan Mummy, kar ki sake makamanciyar wannan maganar,Idan maganar ta koma kunnenta fa?

Zaki iya haddasa rigima, babu ruwanki da irin wannan abubuwan kin ji ko?".

Ta numfasa ta ce "Waye zai je ya gaya mata, ni fa ba
arya nake yi ba, wata mata na gani tare da ita, gaba
aya ba kalar mutane ba, kuma da za ta tafi ta tashi ta bita k....."
Ya katseta ta hanyar cewa "Wannan matar tun ina da shekara bakwai a duniya nake ganinta, take azabtar da ni, ko ta
aure ni tamau da sar
a, ko ta din ga dukana da sar
ar, na yi mamaki da ka ce ki na ganinta, ban ta
a gaya wa kowa ina ganin ta ba.

Rumaisa wannan shi ne ainihin adam, kin ga abun da na din ga yi jiya, kamar mahaukaci, dan ma na daina duka da cizo kamar maye, zaki iya cigaba da zama da ni a haka, abokiyar gaba?"
Ga tausayi ya bata, amma hakan bai hanata yin dariya ba, ta ce "I tuntuni na sani, baba uwani ce ta gaya mini, idan ranka ya
aci ka na komawa kamar mahaukaci, har yaya Abubakar aka gayawa, kan ka aureni, wai kai maye ne.

Sanan ban manta ba, kuma ina nan a kan baka na.

Ai sai yanzu na gane ka na da
an kirki ka
an, kar ka mutu sai na gama makaranta mai lilo"
Shiru ya yi jikinsa a sanyaye "Ba ki damu da ni ba sai lilo ko?".

"Kai fa ka gama addu'a ka mutu, kana mutuwa zan koma gida, idan na
ara girma na auri Yaya Mahmud"
uri ya yi mata da ido, sai kuma ya tashi daga kan cinyarta ya koma kan gado ya kwanta.

Ita kuwa madigar ko a jikinta ta yi nata wuri, dama ba ta son zaman wuri
aya.

Abun da ya tsaye masa a rai bai wuce, yadda rumaisa ta ce Baba uwani ce ta gaya mata, ya na komawa kamar mahaukaci ba, sai ya ji kimar dattijuwar ta ragu a idonsa, sai kuma abun da rumaisa ta fa
a na
arshe bai yi masa da
i ba.

Tamkar ya janyo dare, haka yake ji,
asan zuciyarsa ya na fatan idan ya je gidan ya ga Iman.

Iman ma sai kaiwa take ta na komowa, ta na fatan Allah ya sa mai sunan baba ya zo.

Ammi kuwa da ta dawo, zuwa ta yi aka yi wa adam tofi, wurin malamin da take sawa ya na yi masa, ta kar
o masa, sai dai ta bar shi ya
an farfa
o har da fara'a ta dawo ta tarar da shi sai a hankali.
Chapter 62 · 0% Book details