Sashe 96
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan la'asar, Mahmud ya dawo ya
auki rumaisa, suka biya suka
auki laila, albarkacin rumaisa, duk da ko a baya, laila da Mahmud ba a ga maciji, amma suka din ga hira yau sosai, hirar da ba su ta
a yi a baya ba.
Jabir kuwa, Kasa jurewa yayi, ya
auki mota, ya tafi gidansu takawa, wani irin kishi, da zafin zuciya yana ta azalzalarsa, ya shiga part
in su, sai dai kai tsaye da ya shiga babu kowa a falon, ya tafi
akin iman.
Tana zaune a kan gadonta tana danna waya, kawai sai ganin mutum tayi a tsaye a kanta, yana huci.
Sai da ta tsorata, ta ce "Uncle J, lafiya kuwa?".
"Ban sani ba, tsohuwar munafuka, ni zaki yaudara?
Wato dama wancan banzan talakan matsiyacin ki ke so?
Ya rasa abun da zai kawo ku
in aurenki sai dubu
ari da hamsin, ko da yake babu mamaki, tun da kema tsatson tsiyar ce,
ar masu kiwo
afa babu takalmi duk da babu wanda yake da tabbacin hakan ma, munafuka mayaudariya".
"Uncle j ya zaka din ga zagina ne?, Nifa ban ta
a cewa ina sonka ba, na sha gaya maka a baya".
"Dalla rufe mini baki, har ke wani za
i ne da ke, kina wula
antacciya"
Iman tayi murmushi ta ce "Tun da ni wula
antacciya ce, sai ka bari mai sona saboda Allah, ba dan jikina ba, ya aureni".
"Ni kike gayawa haka ko?
To ayi auren mun gani, zaki gane kurenki ne".
Ya juya ya fita fuuu, ta zuba bishi da ido, a falo yayi kaci
is da ammi, ammi cikin tuhuma ta dube shi ta ce "Ahh jabir daga ina kuma?".
"Wallahi baki yi wa kanki adalci ba, a da ne ake aibata ki, nake karewa, ashe haka kike, waccan
ar matsiyatan ta zigaki kin hanani
ar ma da ba wanda ya san tushenta, balle a san daga gidan uban wa take, nayi jihadi na ce zan aureta amma aka wula
anta ni".
Ammi ta ce "Jabir, ni ka ke gayawa haka?".
"Na fa
a, ai kema kin san baki yi mini adalci ba, mun gama magana da ke, ki je ki canza magana, har da yi wa mahaifiyata sharri, saboda tsabar mugunta da son zuciya, ban sani ba ko dan ba
ar ki ba ce ba, ya sanya kika za
a mata talaka matsiyaci".
Ji yayi an ja shi baya da
arfin gaske, an sauke masa zazzafan marin da ya kasa gane daga ina marin ya fito.
Mahmud ya fuskance shi sosai ya ce "Idan kana cin
asa ka kiyayi ta shuri, babarka ce babbar annamimiyar da ta ha
a komai, ita ta zo ta ce ba ta son auren, ta koma kuma ta ce ba haka ta ce ba, idan ka kuma yin mummunar magana a kan ta, sai na yi maka dukan tsiya wallahi".
Duk kallon mamaki suke yi wa Mahmud, banda rumaisa da ta dubi Mahmud ta ce "Ai wallahi duk
a nagari abun da zai yi kenan daddy.
Kuma mun ji, ni da yayana talakawa ne, amma masu mutunci da sanin darajar kai.
Kuma idan har za a bawa mutum aure saboda nagartar da Annabi Sallallahu alaihi Wasallam ya fa
a, wallahi sai an bawa mai sunan baba sau dubu ba a baka ba".
Jabir ya kalli Mahmud ya ce "Ni ka mara?".
"Waye kai
in da ba zan mareka ba?"
Jinjina kai yayi ya fita, yana huci, sai dai ya san ko a ido, ba zai iya dukan Mahmud ba.
Kasancewar baba uwani tuni mummy tayi bikonta, domin kuwa ta gane cewa dole-dole tana bu
atar baba uwani a cikin al'amuranta, domin sai ta na sanin halin da ake ciki a sashin ammi, sannan za ta san ta ina za ta dinga
ulle-
ullenta.
Ita ma baba uwanin Kasancewar ta rayu da mugun son abun duniya, ya sanya babu tunanin komai, ta komawa mummyn.
Dan haka ko da wannan al'amarin ya faru, ita ta lalla
a ta kira Mummy a waya ta labarta mata.
Ammi kuwa ta rasa meya kamata ta yi ne?
Farincikin
an da aka rabata da shi, aka cusa masa
iyayyarta ya damu da ita, har ya shigar mata fa
a?
Ko kuma fargabar abun da ka iya biyo bayan abun da ya aikata
Washegarin da abun ya faru, shine lokacin da suka shirya tafiya gombe, wanda tafiyar har da ammi, har da laila da rumaisa, nusaiba iman da kuma sabir.
Rumaisa taga karamci, kamar su cinyeta, ko ina ta shiga ayi ta nunata ga matar takawa, ga kuma
an sa
an marigayiya Aisha.
Haka zalika sun yi murnar zancen auren iman, da yayan rumaisa, da ammi tayi musu, maman laila ta da
e rasuwa, sai mahaifinta da
an uwanta, kasancewar saukar su iman an
ara sati guda, ya sanya ammi ta kashe wayoyinta, dan kar ma a kirata a
aga mata hankali, a kan abubuwan gidan nan, sai da suka kwana uku, sannan suka dawo kano.
Rumaisa ta samu abun arziki kashi-kashi.
Mummy kuwa ta rasa in da zata saka ranta ta ji da
i, domin kuwa alkadarinta ya tasan ma karyewa, tun da labari ya isaketa cewar Mahmud ya mari
jabir, saboda ya kare ammi, abun ya dungunzuma hankalinta ainun, me hakan yake nufi kenan?
Asirin giwa ya fara cin sa?
Zai karkata ya koma wurinta, domin shishshigin da yake yi a sashinta yayi yawa, dan ko kai ku
in auren iman, labari ya isketa, shi ne ya jagoranci
an uwan su rumaisa har gidan turaki.
Sai dai ta lura, kamar rumaisa ke taka muhimmiyar rawa, wurin rusa mata shirin da take yi, ta hanyar ziga Mahmud, sai dai ta rasa ta ina yakamata ta yi maganin rumaisa.
Sannan ta
udiri yadda ta
wace Mahmud, ba zata bari ya koma ga ammi ba, dan ba zata gama wahalarsa ba, sannan rana tsaka ya koma wurin uwarsa ba, dan idan haka ne, gara ta nakasta shi yadda ba zai moru ba.
Mummy na tsaka da tunanin meye abun yi, Hajiya Lubabatu tayi mata dirar mikiya, ta in da ta shiga ba ta nan take fita ba, a kan marin da Mahmud ya yi wa jabir.
Aka yi sa'a kuwa yana nan, mummy ta ce "Haba lubabatu, mutuwa ma na kunyar idon mahaifi, ya a gabana zaki zo kina zagar mini
a?
Ai sai ki ha
a su ki yi musu nasiha, tun da duk
anki ne".
"Ba wani
ana, kema ki daina Wannan
umbiya-
umbiyar, ki fito kan ki tsaye ki daina wannan munafuncin, kina ri
on Mahmud ne da cikar naki muradin".
Mummy ta ce "Ni tsakani da Allah na ri
e shi, sai ma dai tayaki da nake yi, naki muradin ya cika"
"Jamila, wallahi kar nake kallonki.
Kai kuma zaka ga abun da zai biyo ba, ban da tsabar wula
anci, uwar me uawar taka binta ta tsinana maka a rayuwar, da har zaka mari jabir saboda ita?
arya yayi an kama an cuce shi, a kan wannan banzar yarinyar to wallahi ahir
in ka, shi da yake jiran gadon sarauta, ai mace ma sai wadda ya za
Mummy ta ce "Lubabatu yakamata ki san abubuwan da ki ke fa
a fa".
"Ba wani, ni ki
yaleni, kashedi nayi da babbar murya, idan kallon uwa yake yi miki, to ki ja masa kunne, ya kiyayi
a na" Mummy tayi mamakin abun da hajiya Lubabatu ta zo tayi mata, wato hakan yana nufin ita ma tunanin da yake ranta, shine a nata ran, na lokaci yayi da kowa yakamata ya kama gabansa, tun da haryanzu kusan za a iya cewa ita hajiya Lubabatu ba wani benefits da ta samu a tafiyar nan ta su.
'Aikuwa ba zaki samu ba, a hakan zan
ara zage damtse, ka samu kujerar nan Mahmud, kuma na kawo
arshen duk wannan abun, ta hanyar nisanta ka da giwa da ahalinta'.
Ta kalleshi ta bu
e baki za ta yi magana, amma ya tashi tsam ya bar mata falon.
Wanda a da, ko gyaran murya tayi jikinsa na tsuma, yake saurarata.
Koda rumaisa suka dawo, kamar yadda ammi tayi tsammani, ana ta surutun ku
in auren iman, wai dan ba
ar ta ba ce, ta hanata auren jabir, za ta aura mata talaka, tun da laila
ar yayarta ce, ai mai ku
i ta aura mata.
Ammi dai ta toshe kunnenta, kwanansu uku da dawowa, aka yi saukar Alqur'ani na su Iman, an ci an sha an yi walima sosai da sosai, sai dai mai sunan baba bai je ba, wanda hakan bai yi wa iman da
i ba sam.
Kayan saukar ma da ta ware masa, sai sidi ne ya kai masa gida.
Sai daga baya yaje gida, ya ga allon saukar ta ta.
A ranar ru
ayya ta ga iman tare da mai sunan baba, ta koma sashinsu, tana ko
a kyawunsa da tsananin kwarjininsa.
A haka rayuwa ta cigaba da juyawa, matsaloli suka
ara tsananta a tsakanin gidajen sarauta, kowa ya ba za komar cimma burinsa, ko ta halin
a ko a mutu ko ayi rai, kowa burinsa ya ga ya samu abun da zuciyarsa take muradi.
Mijin laila ya zo hutu da shi da yaransu, sai dai yaran gaba
aya hausa ba ta ishesu ba, sun fi magana da turanci, ga mijin lailan kansa wani fari sol da shi, kamar ba ya jin hausa, laila sai zuba ta
ara take kala-kala, suka tattara zasu koma gidansu na Kano, laila ta ce sai rumaisa da iman sun bita gidanta, ammi ta ce ba za ta kwashe mata 'ya'ya ba za dai su din ga zuwa.
an laila kansu, tamkar black Americans, mata biyu sai namiji
aya, kyawawa sosai, ranar da Yasir suka kaiwa rumaisa ziyara gidan laila, yarinyar laila ta biyu, ta li
ewa Yasir, hira kala-kala, ta din ga yi masa tambayoyi, mussaman ganinsa da computer, har mamakin yadda yarinya
arama take da ilimin computer sosai haka.
Haka mijin laila babu ruwansa, hirar da suka din ga yi da su huzaifa, da yasir, mijin laila ya cewa Yasir idan za a bar shi a gida, zai tafi da shi canada, ya
ara karatu idan ya kammala diploma da yake yi a kan computer science.