Sashe 52
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A gajiye yake sosai, ya tarar da abincinsa a
akinsa, yanayin yadda aka ajiye abincin ya bashi mamaki, har da jug, jikinsa gaba
aya babu da
i, dan haka ya yanke shawarar fara yin wanka, sannan ya ci Abincin.
Yayi wanka, ya sauya kaya, ya zo ya zauna, ya fara bu
e jug
in, yayi arba da ruwan famfo a ciki, shi da yake ajiye cartons na ruwa, da lemuka, ya bu
e abinci ya ga shinkafa fara
al, ga man
uli ga dun
ule da yaji.
Wani irin
ululun takaici, ya
ule masa wuya, ba
aramar yunwa yake ji ba, kuma ba ya cin abinci da mai da yaji.
A fusace ya tashi ya fita, ya sauka
asa yana kiran baba uwani.
Ta fito a rikice tana tambayar ko lafiya?.
"Meyasa za a dafa mini abinci mai da yaji a gida?
Idan akwai abun da babu, ba na ce a din ga gaya mini ba, dan me za a dafa mini mai da yaji?".
Ta shiga tafa hannu ta ce "Wallahi ranka ya da
e laifin matarka ne, babu yadda ban yi da ita ba, ta ce ita za ta yi maka girki, na ce mata ba ka cin abinci da mai da yaji, amma yarinyar nan ta
i yarda".
Asiya ta kalli baba uwani, suna
asa basu san ma me ruma ta girka ba, balle baba uwani ta hanata, amma ta ce ta hanata ba ta hanu ba.
A fusace ya koma saman benen, baba uwani ta lalla
a ta bi bayansa, tana cigaba da salallami.
A falo ya tarar da rumaisa ta fito, cikin fushi ya kalleta ya ce "Muzuru ne ni da zaki dafa abinci da mai da yaji ki ajiye mini?".
"Papa meye a ciki, abinci ne fa?".
"Shut up!
Na yi kama da wanda zai ci abinci da mai da yaji ne?".
Baba uwani ta ce "Ayi ha
uri mai gida, ba za ta sake ba, rashin sani ne, in sha Allah zan nunnuna mata abubuwan da yakamata ta sani, duk laifina ne, yarinta ce take damunta"
"Ba wani yarinta baba uwani, ai na ce girki ba huruminta bane ba, ta bari a din ga yi amma kasancewar, kunnen
ashi ne da ita, ba za ta ji ba".
Kuka rumaisa ta saka ta ce "Kuma sai na gaya wa ammi kana yi mini fa
a, idan na yi abu gwaleni ka ke yi".
Taski ya yi ya , tafi
akinsa, yana barin falon rumaisa ta yi wa bayansa gwalo.
Ya fito da mukullin motarsa, ruma ta ce "Papa ina zaka?" Banza yayi mata ya sauka, baba uwani sai bashi ha
uri take yi.
Bayan ya sauka baba Uwani ta kalli rumaisa ta ce "Ranki ya da
e, ai ba a...."
Rumaisa ta kasteta ta hanyar cewa "Idan mun yi fa
a, ba sai kin nema mini afuwa ba, yarinya ce ni ba mahaukaciya ba, kuma ina sane na yi hakan, na san ba ya cin abinci da mai, an gaya mini" galala baba uwani ta bi rumaisa da kallo, dama baki ne da ita haka?
Kamar ba daga bakinta maganganun suka fito ba.
"Amma
ar nan idan ki ka fusata shi, yana da larura fa".
Rumaisa ta kalleta ta ce "Wace larurar?" Sai kuma ta tuna kato
arar da ta yi ta ce "A'a bakomai".
"Shikenan tun da ba zaki gaya mini ba , idan ya dawo sai na tambaye shi wace larurar ce da shi?".
Baba uwani ta ce "Na shiga uku, da wasa nake yi miki, ba ya son
acin rai ne dai, dan Allah kar ki gaya masa".
Rumaisa ta ce "Aini duk abun da aka gaya mini sai na bi diddigi, bana mantuwa" ta wuce ta bar baba uwani tana gumi da dana sanin maganar da ta yi.
ishirwar son ganin Umar faruk, ta din ga damun zuciyar iman, hotunan biki din ga shiga, tana kallon hotunan duk da ya fito a ciki.
Cikakken namiji mai cikar zati kamala, duk da ba fara'a yake yi ba, son kowa ne
in wanda ya rasa, namiji mai matu
ar jan ajinsa da tsare gida.
'Na shigesu, me yake damuna ne?'
'son wanda bai san kina yi ba, wanda ba ki da damar ki nuna masa hakan, wands tsantseninss da kamewarsa, da matsanancin kwarjininsa ba za su bari ma ya gane hakan ba' wata zuciyar ta bata amsa.
Tashi zaune ta yi ta ajiye wayar, tare da furta 'Allah ka iya mini" ga gefe guda Jabir yana ta hura wuta, wanda har Ammi ta fara ganewa.
Ta sake
aukar wayar, ta shiga what's app
in ta, da ta yi saving number sa, da Yaya Omar, ta shiga chat, sai dai ta rasa mai za ta rubuta, ta bu
e hoton ka dp
in sa, hotonsa ne shi da hassan
in sa, wato yaya Abubakar.
Ta sake ajiye wayar, tana ajiyar zuciya.
Baba uwani addu'a ta din ga yi, Allah ya sa kar rumaisa, ta tambayi Adam, dan sai yanzu ta fara lura, yarinyar a tsaye take, gata dai yarinya amma alamu sun nuna ba ta ji.
Sai da aka yi sallar isha'i, Adam ya dawo, sai dai abun mamaki, ya tarar da abincin a
akinsa, amma a wannan karon har da miya, da salad da komai aka shirya masa.
Bai kula abincin ba, dan ya ciko cikinsa a gidan ammi.
Ya zauna babu jimawa, sai ga rumaisa ta shigo da sallama.
Ya shareta, ya fara
arin bu
e laptop.
"Sannu da zuwa"
"Zo ki kwashe abincin nan, ki fita da shi".
"Da miya ce fa yanzu".
"Ba na ci"
Ta yi dariya ta ce "Na sha gaya maka, ka daina yanke hukunci da zuciyarka, ka din ga yi da
walwarka, na san ba ka cin abinci da mai da yaji, Iman ta gaya mini, to in gaya maka na yi miya, ina sane na baka da mai da yaji, na san fa
a za ka yi, ka yi zuciya, na san halinka ai tas, to ranawa na yi, soyanin da ka yi da ruwan zafi da safe" ta yi maganar tana ha
ancewa.
Yayi mata shiru, bai ce uffan ba.
"Kuma saura abubuwan da ka ke yi mini, duk sai na rama".
"To, idan kin gama, ki kwashe abincin ki je ki san yadda za ki yi da shi"
Ba ban ha
uri, ta kwashe ta fice abun ta
Ya dafe kansa, rumaisa gaba
ayanta danger ce, yana duba nasihar ammi ne a kan yayi ha
uri da ita, duk abun da za ta yi masa, y din ga duba girman sadaukarwar, da ta yi masa.
Gefe ga shawarar da bashir ya bashi kan Ya aure ta, a kan ya bi ta a hankali su saba, dan ya samu bayanan da yake son samu a wurinta, idan ya tsananta ba zai samu ba.
"Allah ka shiga lamarina" ya furta a hankali ya tashi ya bi bayanta.
Ya ganta tana hawowa sama, bai san me ta je yi
asa ba, ya ce "Ki shirya, gobe in Allah ya kaimu da safe, zan kai ki makaranta"
ata fuska ta yi, dan sam ko zancen makaranta ba ta so.
Ya juya ya koma
akinsa.
Da asuba ta yi wanka, ta yi salla, tana tantama dai-dai ma ta yi wankan, ko ba daidai ba, dan ba za ta iya tunawa complete yadda mama ta koya mata ba, kuma ita ba za ta tambayi takawa ba.
Haryanzu rumaisa tana
okin sababbin kayan kitchen, dan haka haryanzu ba ta gaji da shiga kitchen ta yi girki ba.
Ta dafa tea, ta fito da biscuit, ta nufo falo, takawa ta gani a kan dining, ga kayan karyawarsa a kan dining, baba uwani kuma dur
ushe a gabansa, ba ta san me take ce masa ba.
Kai tsaye ta nufi dining
in, ba ta kula su ba, ta je ta hau saman dining table abun ta, ta fara
arin ha
a tea.
Baba uwani ta yi shiru, ta daina maganar da take yi.
"Barka da safiya ranki ya da
Rumaisa ta ce "Yauwwa sannu".
"Meye haka, zaki hau saman dining?".
"Idan na zauna a kan kujera, bana jin da
in zama a kan tebur
in, gara na hau sama, ya fi da
i, ka san babu a house".
Ya girgiza kai ya ce wa baba uwani, "Je ki kawai, ma
arasa maganar".
Tunani rumaisa take yi, me baba uwani take gaya masa, da ba za a fa
a a gabanta ba.
a mini tea zan karya, ki je ki
auki jakarki mu tafi"
"Ni na kawo maka da zan ha
a maka, ita wadda ta kawo makan ta ha
a maka mana"
Hannu ya saka ya janyo ta ta baya, ya jawota ta
eya tana kallo fuskarsa.
Ya ce "Da ni ki ke?".
"A'a da kaina nake" ya hanka
ata ta tashi zaune, tana
ifta id.
Ta janyo kayan tean, ta fara ha
a masa, tana yi tana tura baki ta mi
a masa.
Ita kuma ta yi
erere a kan table, tana karyawa.
Ba ta gama na ta ciye-ciyen ba, ta ji ta
oshi, ta tashi ta kwashe kayan.
Sai wurin
arfe tara da rabi, sannan suka fita, ya tafi kaita makaranta.
Tsari da ginin makarantar, ba
aramin burge rumaisa ya yi ba, ta tabattar wa da kanta, akwai banbanci a tsakanin makarantarsu, da wannan, hatta ajinsu, basu da yawa, ga kujeru masu kyau, ga fankoki ko ina ga kayan wasa, ajinsu har da projector, da ake haska musu komai, duk wani abu na koyo da koyarwa akwai makarantar nan, makarantar ta burge rumaisa.
Kan takawa ya tafi, sai da aka kai shi har ajin su rumaisa, ya kalli ruma ya ce "Yau ga ki a makarantar
arayi da suke sace muku ku
i suna karatu.
Sannan ba zan lamunci ina biyan ku
in makaranta in tarar ba kya karatu ba, kullum zan din ga tambayarki me aka koya muku.
Ban da surutun banza, da ciye-ciye.
Na bayar da ordern abinci a wani restaurant, za su kawo miki abincin break, tun da kin ce ke ba za a dafa a gida ki ci ba".
"To, kai zaka zo ka
aukeni, ko gida zan tafi?".