Sashe 28
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaya
an lami ya ce "Kamar yadda muka fara magana, an riga an saka gonar nan a kasuwa, kuma an fara tayawa, tun da ita ba a yankinmu take ba, wurin da take da tsaro"
Baba lawalli ya ce "A'a ba sai an kai ga sayar da gonarku ba, in sha Allah zamu iya, zamu fitar da rumaisa kunya"
Mama ta ce "Duk da haka,
awainiyar aure, ba nan kusa bace ba, kuma da amincewar
an uwanta za a sayar".
Haka suka cigaba da tattaunawa, a kan yadda abubuwa zasu wakana.
Bayan sun watse, mama ta kira ammi a waya, ta yi godiya, sannan ta
ora da
orafin ku
in nan sun yi yawa.
Ammi ta ce "Ni dai babu ruwana, babanta turaki ne ya bayar da ku
in, kin ga babu mai ikon cewa a rage yayi yawa, kuma duk abun da zamu baku, ai bai yi yawa ba, mutum guda fa zaku bamu, ina musu fatan alkhairi sannan ina sake yi muku godiya da karamci.
Sanan dan Allah kar ku ce zaku takurawa kanku, babu abun da zai gagara, komai za ayi in sha Allah, rumaisa kawai za a kawo mana".
Mama ta ce "Babu abun da zai gagara ma in sha Allah, Allah Ya sanya alkhairi"
"Amin ya Allah, zuwa jibi in Allah ya kaimu ma zai shigo wurinta, idan da abun da take bu
ata na shirye-shirye sai su shirya"
Mama ta ce "To babu laifi, Allah ya saka da alkhairi" da haka suka yi sallama.
Mahmud kuwa, haka nan ya ji zaman garin duk ya ishe shi, Alla-Alla yake ka
wai ya koma, saboda haka ya ha
a kayansa ya tattara ya koma.
Iman ma, haka nan ta fara ciwon kai a tsaitsaye, abu kamar wasa, sai dai ta sha magani ta basar, amma ko sauka baya yi, yau da aka kai ku
in auren nan tana murna, sai dai a gefe guda kuma tana fargabar abun da Samha zata iya aikatawa.
Da sallama ta shigo, hannunta ri
e da jarkar lemo, mama ta kalleta ta ce "Sannu, sai yanzu ki ka dawo?
Haka muka yi da ke dama?"
"Dan Allah mama kiyi ha
uri, wasa muke yi ne"
"Wane irin wasa?"
"Wasan
ar carafke,
ar gala-gala sai kuma na koya Habiba yadda ake faten tsaki"
Mama ta ce "Ko kuma zuwa ki ka yi kina gaya mata zaki yi aure?"
Ware ido rumaisa ta yi ta ce "Wallahi ni ban gayawa kowa ba, kawai wasa muka yi"
Aliyu ne ya janyo hannunta yana cewa "Ke, kin kusa zama matar aure, dole ki daina wannan yawon,tun da an kawo ku
in auren nan"
Sororo ta kalleshi ta ce "Wai dama da gaske ne?"
"Au, da da wasa ne?
Dubu
ari biyar aka kawo"
Ta bu
e baki ta ce "Haba duka nawa ne?
A sai mini keke a ciki, da akuya in din ga kiwonta"
Abdallah ya tunsture da dariya ya ce "Ke tafi can, gado za a saya miki
ato, da wardrobe da kayan kitchen"
an yi shiru sanan ta ce "To duk a gidan nan za a zuba su?
Shikenan sai mu din ga kwana da ni da mama a kai"
Usman da yayi alwala zai fice masallaci ya ce "Gado bana mama bane ba, naki ne da mijinki, a gidan da zaki zauna za a saka miki"
Kamar adam yana wurin ta ce "Ta
, ai wallahi ba zai hau mini kan gadona ba, ta yaya mace da namiji zasu din ga amfani da gado
aya"
Usman bai kuma cewa komai ba ya fice, gaba
aya suka watse suka bar tsakar gidan, jin zata fara rashin hankalin nata.
Har bayan sallar magariba, zancen yadda biki zai gudana suke yi, ita kuwa
asan zuciyarta ta kasa manta, abun da take gani a game da Adam.
Tashi ta yi kamar mara gaskiya, ta je kusa da mai sunan baba ta zauna, ta yi
asa da muryarta ta ce "Mai sunan baba, dan Allah ka ara mini wayarka zan yi waya, na duba ta mama babu ku
i a ciki"
Sai da ta fitar da rai zai yi magana, sannan ya mi
a mata wayar, ta saka hannu ta kar
a, ta yi masa godiya, ta tashi ta je in da ta kwafi lambar iman ta kirata.
Duk da iman tana jin jiki, amma ta dake jin muryar rumaisa ta ce "Amaryar takawa, takawarki lafiya"
"Anty iman, baki da lafiya ne?"
"A'a lafiyata
alau, ashe an kawo to Allah ya sanya alkhairi ya Kaimu lafiya"
Rumaisa ba ta amsa addu'ar ba ta ce "Ina rabin ran, dama kira na yi ki saka masa wayar a kunnensa na yi masa magana"
Iman ta yi murmushi ta ce "Bacci yake yi, amma idan ya farka kan ki yi barci zan kiraki in sha Allah, dan na san idan ya ji muryarki zai yi miki gwaranci"
Rumaisa ta yi dariya ta ce "Ke kuwa Muryar mamansa fa, ki gaishe mini da ammi, ba zan barci da wuri ba".
"To shikenan, yauwwa ki na ji na?"
Rumaisa ta ce "Eh"
"Dan Allah anty rumaisa ki dage da addu'a, akwai
alubale a wannan auren naku, kin san duk wani abun alkhairi zai fuskanci suka, ki yi ta addu'a, wannan familyn da kike shirin shigowa, akwai tarin
alubale da rikici, wanda su ke taka rawa wurin damuwowin da baban sabir yake ciki.
Dan Allah idan kin aure shi ki din ga tausaya masa, maraya ne da
alubalen rayuwa ya sanya zuciyarsa yin rauni, ki yi ta yi muku Addu'a mu ma zamu tayaku in sha Allah".
"Ni ma marainiyar ce ai, kuma shi
ato ne, ni yarinya ce ni zai tausayawa, ya daina hantarata da hararata ai" tayi maganar iyakar gaskiyarta.
Iman ta yi dariya ta ce "Zai tausya miki in sha Allah, sai mun yi wayar, kar ki yi bacci da wuri, na san dole zai farka da wuri"
"To shikenan ina jira" sai da aka fara yi mata warning ta cinye masa kati, sannan ta mayar masa da wayar
Wayar da tsoron mai ita bai sa kowa ya ra
eta, amma rumaisa ta je ta kwantar da kai ta kar
Gaba
aya batun auren nan baya kan rumaisa, ta ha
ura da rigimar ba ta so, tun da mai sunan baba ya sanya baki, sai dai tana tsoron kar ta je Adam aljani ne.
Mama da murnarta ta sanar da takawa, duk yadda su turaki suka yi a wurin kai ku
in auren, da yadda ya din ga yaba dattaku da kuma kimar dangin rumaisa da yadda aka karramasu cikin mutuntawa.
Ba dan Adam yana jin da
in hirar ba ya cewa ammi "To Allah ya yi mana jagora"
"Amin, ko kai fa, dan Allah ka saki ranka a kan auren nan, ba zan yi maka za
en tumun dare ba, in sha Allah rumaisa alkhairi ce a gareka da yaronka"
Ya jinjina kai ya ce "Yauwwa, Allah ya sa"
"Amin ya Allah, yauwwa ka san dama wata
aya aka saka, bana son ku zauna a gidanka da kuka zauna
da aisha, bana son ka din ga wani abu da zai
ata mata rai, na san ba zan hanaka tunanin matarka ba da ka rasa, amma idan kana son samu cikakkiyar dama zama cikin kwanciyar hankali da iyalinka, ka yi iya
arin ka, ka din ga danne tunanin aisha a gabanta, sabon gidan nan na jambulo, a sake yi masa fenti, tun da dama sabo ne sai ta zauna a ciki".
an yi shiru sannan ya ce "Mhmm, bai yi mata girma ba?"
Ammi ta ce "To ai gidanka na tudun yola, ya fishi girma, kuma nan gaba iyali zaku tara, kuma tana matarka dole a yalwata mata mazauninta".
Ya ce "To" dan jin batun tara iyalin yayi wani banbarakwai, zuwa yaushe kenan, ta gama girman da zata tara iyali?.
"Sannan jibi in Allah ya kaimu, zaka je ku tattauna, idan da wani abu da take bu
ata, ko take son ka yi mata, a harkar auren.
Ba ina nufin na manta da mutuwar aisha bane ba, saboda abu ne da ba zamu manta da shi ba, musamman a yadda ya zo mana, amma rumaisa yarinya ce, aure abu ne da ake fatan ya zo wa mace sau
aya a rayuwarta, bai kamata a tauye mata hakkinta ba, ayi aurenta kamar mara galihu ba"
Baya son yi wa ammi musu, amma gaba
aya ba jin da
in maganar yake yi ba, shiyasa kawai yake bin ta da to.
Sai da ammi ta gama magana, sannan ya tashi ya tafi, dan gaba
aya yau ba a gidan yake son kwana ba.
Yayi nafilfilinsa na dare, yana addu'a, ya idar zai mi
e aka kira shi a waya.
Sunan Bashir ne ya bayyana a kan screen
in wayar, ya
aga tare da fa
in "Malam bashir"
"Yalla
ai, ya gida ya aiki?"
"Alhamdilillah, ya naka aikin"
"Lafiya
alau, dama na kira ne na ji, ko zaka shigo
in?"
Adam ya
an yamutsa fuska ya ce "Bana jin da
i ne, sai wani lokacin kawai"
Bashir ya ce "To shikenan, Allah ya
ara afuwa, lambar nan da aka fara kiranka da ita, bayan sace madam, Sidi yayi bincike a kanta, ya turo mini bayanan wanda yayi register da layin".
Da sauri Adam ya gyara zama ya ce "Tom ina jinka, ya aka yi, kun gano shi?"
"Eh to, babu wata nasara dai, a gombe aka yi register da layin, na tura wakilai har wurin, abun da dai muka gano, mai wayar wani bafulatani ne, daga bisani ya bar gombe, irin fulanin nan ne na tashi, ya koma katsina, sai dai a katsinan ma da na je, na tarar an kai musu hari a rigarsu, an
ona musu dabbobi, dan haka bana zaton shi mamallakin layin shi ne wanda yake da alhakin garkuwa da ita, akwai dai yadda aka yi".