Sashe 83
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zan yi waya da ita, a sayo, tunda tana tura kayanta ko ina, amma ba zan baki ba, sai na ga gwargwadon biyayyarki"
Rumaisa ta yi shiru tana kallonta, laila ta gama bayananta, rumaisa ba wani fahimta tayi ba, ita dai babban fatanta, a samo abun da laila ta fa
a na yin kunu, saboda ta sha ko ya fito ta huta gori.
(*INA UWAR GIDA DA AMARE, INA WANDA SUKA HAIHU, KO SUKA YI YAYE, INA MASU RAMA DA SU KE SON JIKINSU YA MURMURE SU YI
IBA, INA MASU YARA WANDA SUKE FAMA DA MATSALAR RASHIN GIRMA?
SHIN KEMA MIJI NA YI MIKI GORI, KAMAR YADDA TAKAWA YAKE YI WA RUMAISA?
SHIN KINA KUNYAR SHIGA CIKIN
AN UWANKI MATA, SABODA RASHIN NONO, KO KUWA
INKI NE BA YA ZANA A JIKINKI, SAI KIN HA
A DA CIKO?
RAMA CE TAYI MIKI YAWA, KO KUWA YAYE YA SANYA NONONKI YA ZUBE KAMAR BANA MACE BA.
TO ALBISHIRINKU!
KUKANKU YA
ARE, HAKA ZALIKA KAKARKU TA YANKE SA
A.
MAMAN KHADIJAH TA SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYE, DA INGANTACCEN GARIN KUNUN SABAYARTA.
BAYA CUTAR DA LAFIYA KO KA
AN, ZAI GYARA MUKU JIKI, YA CIKO DA NONO, INA WANDA SUKA YI YAYE, KO SUKE SHIRIN YI, KU JARRABA WANNAN GARIN KUNU, ZAKU BAYAR DA LABARI, MAMAN KHADIJAH NA NAN A GARIN ZARIYA, BAYAN FEDERAL PALLADAN, KO KU TUNTU
ETA KAI TSAYE TA LAMBAR WAYARTA 08033411249*
Iman kuwa a sitting room ta iske jabir, ya wani hakimce yana danna wayarsa, tun da ta shigo ya kafeta da ido, kamar yadda ya saba.
Ta nemi wuri ta zauna, tayi masa sbiru.
"Wai dan Allah iman me na yi miki ne?
Meyasa ki ka tsane ni haka?"
Cikin mamaki ta
aga kai tana kallonsa, ganin yadda yake neman ya raina mata wayo, ya fi kowa sanin abun da ya sanya, ba ta yin sa, amma yake ta wani basarwa.
"Ke shikenan abu ba ya wucewa a wurinki ne?.
Son ki nake yi da gaske, aurenki zan yi, magana ta riga ta yi nisa, na samu amincewar ammi, takawa kuma kan ya dawo ma wata
ila an riga an yi".
"Amincewata da ta mahaifiyarka ba ta da muhimmanci kenan?".
Yayi murmushi ya ce "Amincewar hajiya wani abu ne daban, ke kuma a kowane lokaci idan mun yi aure komai zai wuce, dan Allah ki daina taurin kai, ke kanki kin san ba ki da wani rufin asiri, da ya wuce amincewa aurena, idan ba haka ba, duk wanda suka zo a baya sun tafi, sun kasa
aukar kasada.
Ni a nawa ganin za
e-za
e ba naki bane ba iman, kamata yayi ki gode mini, da na ce ni na ji na gani"
"Ko ba ka yi
oye-
oye ba, na san ni ba kowa bace ba, abun da ka ke son gaya mini kenan, amma kasancewata ba kowa ba, ba shi yake nufin zuciyata ba ta da
ancin ta so ko ta
i wani abun ba, ina girmamaka a matsayin yayana, idan farincikin ammi in aureka shikenan, amma ni babu soyayya a raina".
Jabir ya ce "Haka ne, ammi ta yi iya
arin ta a kanki, har keta billenta ta yi, ta nemi alfarmar
an ta ya aureki, amma ya
i hakan, dan
yana
yamarki, na cancanci ki gode mini ne iman, ba ki
i ni ba a halin yanzu ba ki da za
i, aure shi ne mafitarki, idan ba haka ba kuwa wannan kyawun barazana ne a gareki"
Sannu a hankali jabir yake gasa mata munanan maganganu, amma ta yi iya
arin ta, ta din ga ha
iyarsu, duk da yadda take ji, suna barazana ga zuciyarta.
Jin bugun zuciyarta ya fara
aruwa, kuma numfashinta ya fara sama-sama, ya sanya ta tashi ta koma
akinta.
Rumaisa na ta jin da
i, tare da fatan, Allah ya sa laila da gaske take, za ta sai mata abun nan, Iman ta shigo, sai dai ba sai an gaya mata ba, ta san iman
in a cikin damuwa take.
Rumaisa ta yi shiru ba ta ce mata komai ba, ita ma ba ta ce mata ba, ta je kawai ta kwanta a kan gadonta.
Mintuna talatin ammi ta shigo, tana fa
in "Iman, ya ku ka yi da jabir ne, ba kya bani update?" Ta tarar da iman a kwance, kamar mai bacci.
Ammi ta ce "Iman
an kwanankin nan baccin nan ya fara yawa, duk in da ki ka samu sai bacci?
Rumaisa ko ta gaya miki wani abu ne?".
Ruma ta ce "A'a ba ta ce mini komai ba".
Ammi ta ce "To shikenan"
Da daddare rumaisa ta ce A
akin iman za ta kwana, duk da ammi ta bata
aki, amma ta ce a wurin iman za ta kwana.
Cikin dare iman ta tashi ta yi salloli, sannan ta zauna ta
auki wayarta tana dubawa, rumaisa na kallonta, a haka bacci ya kwasheta.
Da safe rumaisa na baccin safe, laila ta shigo da system a hannunta, ta tashi rumaisa.
Ruma ta bu
e ido ta kalleta, "Kin manta hau zaki fara zuwa islamiyya ne?
Tashi mijinki zai yi magana da ke"
Rumaisa ta kalleta ta ce "Da computer zan yi wayar?"
Laila ta dungurarwa da ruma computer a gabanta, tana kalla ta ga fuskar takawa.
Ta ce "Laaa video call a computer"
Yayi murmushi ya ce "Hi little mimi".
"Iyee daga zuwa turai har ka koma bature, irin...." Sai kuma ta kalli laila ta yi shiru.
Yayi murmushi ya ce "Ba ki tashi ba ne?
Yau zaki fara zuwa islamiyya fa, ki tashi kiyi breakfast, ki shirya a kai ki"
Ruma ta yi mi
a ta ce "Shikenan weekends ma ba zan huta ba".
"Ki yi ha
uri, ina boy, bai tashi ba ko?"
"Eh, bacci yake shi da anty iman, kai har ka karya?
Waye ya dafa muku abinci?"
"Har
aki aka kawo mana, na karya"
"To yaushe zaku fara taron?"
"Sai Allah ya kaimu anjima" ya
an yi shiru sannan ya ce "Mimi meyasa ki ka bani abun da zai sakani kuka?"
Jiki a sanyaye ta ce "Ba dan kayi kuka na baka ba, ni ba dare ba rana, abun ci mini rai yake, amma ba na ce maka kar ka tambayeni komai a kai ba, sai anjima, bari na
ara rage bacci".
"Mimi tsaya ki ji".
"A'a gaskiya sai anjima" ta ture system
in ta kwanta.
Laila ta daki
afar ruma ta ce "Ke wace irin mashirirciya ce ne?" Ruma ta yamutsa fuska ta kalli ruman.
"Ya tafi wata
asar, kuna waya ki kashe?
Babu wani abu mai jan hankali, ba rausaya murya ba karairaya, wai ce miki aka yi dan kika
anwar maza, ki din ga abu kamar namiji, you are not romantic at all, mijinki matashi ne, kuma kema kin san yana da masu son sa, ko dai ki gyara ko ki ga abun da ba kya so.
Ki tashi ki yi wanka ki zo ki karya"
au system
in ta, ta bar
akin, rumaisa ta zum
ura baki sannan ta tashi.
Laila kuwa komawa tayi, tana jinjinawa takawa.
"Takawa i salute your effort, Wannan matar taka, zan iya saka bulala in zaneta wataran, she's very stubborn, beside she's much more than how i expect, ba ta ji ga taurin kan tsiya".
Adam ya ce "Haba madam, duk ita ka
ai, ki yi ta ha
uri kema, halinku ne ya zo
aya shiyasa ba kwa jituwa, da
aya daga cikin ku na da ha
uri, zaku zauna lafiya, idan ku ka saba shikenan".
"Anya zan iya jurewa?
Ba ta ji fa"
"Tuba muke, ayi ha
uri dai".
Rumaisa ta shirya cikin dogon hijjabi, hatta jakar islamiyya da litattafai adam ya sai mata komai, sidi ya
auke ta suka tafi makarantar.
Ya je ya gabatar da ita, mai makarantar ta ce ta san da zuwan rumaisa, aka kai ruma aji.
Mamki ne ya cika su kansu
an ajin, ganinta sanye da hijjabi irin na islamiyyar, suna mamakin kar dai matar aure ce.
Mai makarantar ta gabatar da rumaisa a wurin malamar da take ajin, zungu-zungui ta wuce ta je ta zauna, tana jin haushin kallon da suke yi mata.
Ajin duk manyan mata ne, dan da yawa sun haifeta, wasu kuma sun yi
anwa da ita sosai da sosai.
Aka yi lesson
in da za ayi a ka gama, har lokacin tashi ba ta kula kowa ba, sai da aka tashi suka din ga tambayarta ko matar aure ce ita, sai dai ta din ga bin su da ido, ta
i magana.
Sidi ya zo ya
auketa, amma ta ce masa ita
orayi zai kai ta wurin mama, ya ce ai ammi ba ta sani ba, ruma ta ce ba ruwansa, idan ba zai kaita ba, ya ajiyeta ta je ta hau napep.
Haka ya juya kan motar suka tafi
orayi.
ofar gidan yara suka tsatstsaya suna kallon uwar motar da aka kawota a ciki, har da ma
wabciyarsu shamsiyya a le
owa, tana
agowa ruma hannu.
Ruma ta ce 'Lallai matar nan, saboda ta ganni a mota, har da
ago mini hannu, nan gaba a daidaita sahu zan din ga zuwa, in ga ko za samu masu kulani'.
Ta kalli sidi ta ce "Ba sai ka dawo
aukata ba, zamu yi waya da uncle Mahmud" ta shige cikin gida, bakinta
auke da sallama.
Gidan shiru, sai Aliyu da yake girki a kitchen.
Ya amsa mata ya ce "Koma bamu san da zuwanki ba, daga tafiyar mijinki jiya, yau kin fara yawo".
Ta ce "Ai da yake ba wurinka na zo ba ehe" ta shiga
akin mama, mai sunan baba yana kwance a kusa da mama, yana kallon tv.
Mama ta ce "Ke daga ina?".
"Makarantar matan aure wai ya saka aka kai ni, mai sunan baba ina kwana"
"Lafiya
alau"
Ba ta tsammaci wata magana sama da haka ba daga gare shi ba dama, dan haka ta zauna ta ce "Mama jiya ya tafi fa".
"Haka Aliyu ya ce mini, ina mai gidan nawa, ina
a ta iman, ki ka zo mini ke ka
ai?"
Mai sunan baba
an gyarawa yayi, yana jiran jin amsar da rumaisa zata bayar, a kan iman.