Sashe 61
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rumaisa baba uwani take kallo, idan har abun da Mahmud da kuma Asiya suka gaya mata a kan baba uwani gaske ne, to za ta yi amfani da shawarar yaya usman, dan ranar da suka je gida, ba abun da ba ta gaya masa ba, kuma shi ya bata shawarar ta fa
i wata maganar a gaban baba uwani, wadda ta san za ta iya zuwa kunnen Mummy.
A zahiri rumaisa ta ga matar da take fa
a, a tare da Mummy, sai dai a wannan karon ma, ta gane ita ka
ai take ganin ta.
Bacci ne ya
auke Adam, rumaisa ta tashi ta ce za ta yi salla.
Ammi sai sannu take yi mata, saboda ta san idan har ciwon adam ya tashi, duk wanda ya yi wa wannan ri
on sai ya ji jiki, amma ta ga rumaisa ras da ita.
Maimakon ta je ta yi sallar, sai ta fice harabar gidan.
Lelle
awa take yi, ko za ta gano Mahmud, dan ta na da labarin gaya masa.
Bisa sa'a, ta ga yana tahowa daga waje, da alama masallaci ya je.
"Daddy" ta
wala masa kira.
Yana hangota ya yi murmushi, ya ce "Daughter, ina takwarana?".
"Ya na wurin ammi, dama kai nake nema, Allah ya sa na ganka".
"To gani ya aka yi?
Amma ba kya tsoron kar mijinki ya ganki, ya kuma hantararki?".
Ruma ta tura baki ta ce "Bashi da lafiya fa, kuma kowa ya zo duba shi, har da mamanka amma kai ba ka zo ba"
"To ai kin san ba shiri muke yi ba"
"Daddy meyasa?".
Mahmud ya numfasa ya ce "Manta kawai, ya aka yi?".
"Ka san maganar da muka yi ai ranar ko?, kuma ka ce zaka taimaka mini".
Mahmud ya ce "Ko zan yi wa kowa
arya, ban da
a ta".
Rumaisa ta ce "To ni fa na ce mamanka ce ta ke yi wa mijina asiri a gaban baba uwani".
an yi shiru ya ce "Ke waye ya gaya miki haka?"
"Haka nake tunani, kuma nake son tabattarwa, amma so nake na kama baba Uwani, yaya usman ne ya bani shawara.
Ni fa ban yadda matar nan mamanka ba ce, jiya mafarki na yi tana tura papa rami, yau kuma na ganta da wata mata, ba wanda yake iya ganinta sai ni, ba
a mummuna, idonta sai wuta yake yi, abar tsoro kawai dai ni ba ta tsorata ni ba.
Papa sai ihu yake yi, abun tausayi"
Yayi zuru da ido yana kallon rumaisa, sai kuma ya ce "Da gaske ki ke ko da wasa?".
"Ni ba kullum nake yin
arya ba" ta bashi amsa.
"So, you want expose my mother daughter?".
Ta yi shiru, tare da zuba masa ido.
Ya ce "Shikenan, ni na yi al
awari ai kuma zan cika in sha Allah, duk wani support da ki ke nema, i will assist in sha Allah, zan taimaka miki, ki cika al
awarin da ki ka yi wa fulani, amma yaushe zaki bashi bayani a kan abun da yake nema na binciken?
Ya na son aisha sosai, a yanzu ba shi da burin da ya wuce, ya gano wanda suka saceta".
Rumaisa ta ce "Kamar ka na son takawa?
Tun da har ka san abubuwa a kan sa, amma meyasa ba kwa shiri?"
Jiki a sanyaye ya ce "Kar ki damu, lambar wayata na nan, na rubuta miki, a bayan sashin su mijinki, duk lokacin da ki ke bu
ata ki kirani, idan har ina Nigeria" yana gama fa
a ya juya zai tafi ta ce "Idan kuma na gane ka za
i uwar ri
on ka, ka yaudareni, zan yi maka abun da ba ka zata ba, zan iya yin komai a kan uban
a na"
Cak ya tsaya, ya waiwaya ya kalleta, kawai ta kwashe da dariya, ta ce "Kamar a film ko?
Zan iya acting ashe, ai na san ba zaka yi mini haka ba"
Tun da ya dawo
asar nan, suka ha
u da rumaisa, suka yi magana, yake jin kamar wani abu ya sauya a tare da shi, sosai yake jin tausayin Adam, kuma a jikinsa yake jin, lokaci ya yi, da yakamata Mummy ta tuba, shekaru sun fara ja, ko ba komai ta mutu ta samu rahamar Allah, sarautar da take yi masa
uzu kuma, shi ba a gabansa take ba ma.
akin Iman rumaisa ta yi salla, iman ta baya doguwar rigarta ta saka, suka zauna su na
an ta
a hira, iman ta
an bata labarin, irin wahalar da yake sha, idan yana ciwon nan, da kuma wahalar neman magani da ammi take yi, ba yau ba gobe".
Iman ta
ora da cewa
"Anty rumaisa, da kin sani ba ki fa
i maganar nan ta
azu a gaban mutane ba, ba zan musa miki mummy ba ta asiri ba, amma idan maganar ta koma kunnenta fa?
Zai iya haddasa wata rigimar".
"Ai na ga duk wanda yake wurin, amintacce ne.
Waye zai je ya fa
a?
Ammi ce za ta gaya mata, ko kuma ke?
Ko kuma baba uwani, da dama dan ita na fa
Iman ta kalli rumaisa da mamaki, rumaisa ta yi dariya, ta ce "Iman, ina da wayo fa, kawai dai ba na ji ne, amma dan Allah Meyasa papa suke gaba da daddyna?
Ko da ba ammi ce ta haifesu duka ba, amma ai
an uwa ne"
Iman ta ce "Duk
an ammi ne"
Rumaisa ta ce "Ai na zata kema zaki raina mini hankali ne, ai na sani, na san duk ammi ce ta haifesu, amma daddy ya dage wai waccan matar ce babarsa, amma dan Allah meyasa gaba
aya gidan nan naku, a hargitse yake?
Kowa ba shi da gaskiya".
Iman ta rausayar da kai ta ce "Ai ba abun da ki ka gani, family ne mai cike da rikici da
ulla-
ulla".
"Ai shi ne wannan yayan anty aishan, zai raina mini hankali, ni kuma wallahi yadda mutum ya mu'amalance ni a farko, haka nake tafiya da shi, kin ga rashin mutuncin da suka yi mini ranar da muka je gidan su, da shi, da wannan masifaffiyar mai jan kaya ta
azu, da wannan jabir
in, shi ma jabir
in da babarsa, wadda ta riga Mummy tafiya
azu.
Wai takawa ya turo shi ya
auke ni daga makaranta, na ce ba zan hau motarsa ya kashe ni ba, dan na san haushina yake ji, saboda takawa bai auri
anwarsa ba, wai ni zai yi wa dabara, a gabana fa ya yi wa papan wula
anci, wai an sace
anwarsa bai gaya masa ba, shi a wa?
Sai ka ce son anty aishar suke yi".
Iman ta ce "Ke dai kawai ki ce, an ta
a miki miji kin ji haushi.
In dai yaya jamil ne sun saba, fa
a da takawa kuma daga baya su zo su shirya.
Amma duk da haka na yi mamakin yadda ki ka iya kawo, yaya Mahmud sashen nan, ba ya son ammi da abun da ya shafe ta, balle adam.
Lokaci na
arshe da ya zo, shi ne lokacin da aka fasa aurena, saboda rashin asali, ammi ta ro
e shi ya aureni, har da kukanta, ya ce ba ya so na, ba zai aureni ba".
Ta yi maganar hawaye fal idonta.
Rumaisa ta yi shiru, ta ce "Wane irin abu ne wannan kuma?
To duk saboda me?
Ban gane ba ki da asali ba"
Iman ta share hawayen da ya zubo mata, ta ce "Zan yi miki bayani, yanzu mu cigaba da addu'a papan mimi ya warke" ta yi maganar cikin
arfin hali tana murmushi.
"Shikenan, ara mini wayarki, na kira gida na gaya musu papa ba lafiya".
Iman ta ce "Amma idan mai sunan baba zaki kira, ki yi masa magana ta what's app, ya hana ni kiransa a waya".
Ruma ta ce "Au kuna waya ne dama?" Ta yi maganar tana dariya.
Da sauri Iman ta ce "A'a, ba waya muke yi ba, ke ce da ki ka kira rannan bai
aga ba".
Ruma ta yi dariya ta ce "Bu
e mini data mu yi magana da shi".
Iman ta kar
a ta kunna mata data, ta ba ta, yaya umar ta ga iman ta yi saving number.
Ruma ba ta ce komai ba, ta yi masa voice message "Mai sunan baba, ni ce, ka gaya wa mama mijina ba shi da lafiya, mu na gidan ammi, idan ka ga message
in dan Allah ka yi mini magana, rumaisa ce".
Iman ta zare ido ta ce "Ba kya jin kunya, ki ke cewa ace da ammi mijinki babu lafiya"
Rumaisa ta mi
e tsaye ta ce "To me zan ce?
Ai maman ma mijina take ce masa, bari na je na gani ko ya tashi, idan mai sunan baba ya yi magana, sai ki kira ni" ta fita daga
akin, ta tafi na ammi.
Ammi ba ta
akin, ta tarar da adam a zaune, sai dai ta ga samha a zaune a gefen sa, da flask
in abinci.
Wani abu ne mai nauyi, ya daki zuciyar rumaisa, da ba za ta iya tantance ko menene ba.
Iman kuwa ta cigaba da chatting
in ta, sai ga video call na mai sunan baba.
Gudun kar ta yi laifi, kan ta kai wa ruma wayar ta katse, ya sanya ta
aga, gabanta ya na fa
uwa.
Maimakon ya ga rumaisa, ya ga kyakywar fuskar iman, ta bayyana a kan screen
in wayarsa.
an sunkuyar da kai ta ce "Barka da yamma yaya umar"
Sunkuyar da kanta da ta yi ne, ya bashi damar
are mata kallo, ya na jin releif na abun da yake damun ruhinsa.
Ayshercool
08081012143
What's app only please, ban da kira please
500 ne via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank.
Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012243, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.