Sashe 71
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please
ayya ta ri
e ha
a ta ce "Kan uban nan, wannan wace irin yarinya ce, mara tarbiyya Binta ta aurawa
an ta?"
Jin maganar rumaisa ta yi wani iri, yadda ru
ayya ta ambaci sunan Ammi haka kai tsaye kamar sa'arta.
Zee ta ce "Ni wallahi da na san irin wannan abun zamu tarar, da ban zo ba, kawai kun zo kuna zubar mana da mutunci a gaban wannan
ar yarinyar".
Ruma ta ce "Oho dai, in ma
ar cikinki ce ku ta shafa, aka gaya mini cuta sai na fa
i mutuwa, haka kurum ti
a-ti
a da ku, ku zo kuna ci mini mutunci.
Wai wani kun zo wurin
an uwanku, yo koma menene, duk
an uwantakar ta ku, tun da dai ni ta ajiye mussaman yake bani abinci, yake kula da ni, yafi so na"
Samha da takaici ya
ule, ta mi
e a hasale, tana yin
urin ta
arasa ta tsinke rumaisa da mari.
Fauziyya ta ri
e ta, ta ce "Ba girmanki ba ne".
"Ki cikani Fauziyya, in zuba mata da ha
ora na daki banza, dan ubanta"
Rumaisa ta ce "Ta
ki dakeni ki ga yadda ake
aramin ya
i, wallahi sai yayyena sun yi miki bugun sakwara, bar ganin kin fini girma, ni da maza ma dambe nake ba ruwana da girmanki".
Jin hayaniya ya sanya baba uwani hawowa saman, ta zo ta iskae rumaisa tana ta zazzaga musu rashin mutunci.
Baba uwani ta ce "Haba ke kuwa, ba
inki ne fa,
an uwan mijinki, ya zaki din ga yi musu wula
anci haka, ai ba haka ki ke yi wa
an uwanki idan sun zo ba, kuma ba sa'anninki bane "
"Baki san meyafaru ba, dan haka ba ruwanki da ni".
Baba uwani ta dafe
irji ta ce "Ni ki ke gaya wa haka?"
Rumaisa ta dubi dattijantar baba uwani, ta ha
iye abun da ta yi niyyar fa
a ta ce "Ba ruwanki da abun da na yi, idan ban saka ki a ciki ba, tun da baki san farkon abun ba, kuma kina goyon bayansu"
auki kofinta, ta nufi
akinta, tare da ce musu "Mahukatan banza kawai"
Tun da ta shige
akinta, ba ta sake fitowa ba, tayi zamanta tana zane-zane, har aka yi sallar magariba, sannan ta tashi ta yi alwala ta yi salla.
Ta idar da salla kenan, ta jiyo takawa yana kwa
a mata kira, yamutsa fuska ta yi, dan ya tsorata ta.
Fita tayi, ta tsaya ta kalli falonta, an ci abinci an
ata falon gaba
aya, har da fasa mata wasu daga cikin farantai.
Kasa magana ta yi, a fusace ya kalleta ya ce "Meye wannan?"
"Oho" ta bashi amsa.
"Which kind of nonsense is this, ina yi miki magana?" Ya yi maganar a zafafe.
Nan da nan ita ma ranta ya
aci, "Amma dai ka san ni ba
azama ba ce, kuma ba ka ta
a ganin nayi irin wannan abun ba, yadda ka gani, nima yanzu nake gani".
"Wai ne ki
aukeni ne?
Sa'anki or what, kina da hankali kuwa, kalli falon nan fa?"
Takaici ne ya
ule rumaisa ta ce "Ni ba mahaukaciya ce ba,
annenka da wannan Samhar su ne mahaukata, dan su suka yi haka da falon ba ni ba, tun da dai baka ta
a gani na yi haka da gidan ba" ta juya ta nufi
akinta, ya taka da sauri ya janyota ya mayar da ita falon.
"Idan suka yi haka da wurin, ke ba zaki saka a gyara ba, ko ke ki gyara ba?
Ba gidanki bane?"
, ni zan gyara musu, to wallahi ko kai ne ba zaka yi haka in gyara ba, kai da kake ciyar da ni, balle wasu
artin banza"
"Shut up!
annen nawa ki ke cewa
artin banza?
Ki kiyayeni, samo abun gyara ki gyara wurin nan, na baki mintuna biyar kawai.
Ki gama ki zo ki gaya mini dalilin da ya sanya ki ke yi wa baba uwani rashin kunya"
Wani irin malolon ba
in ciki ya cunkushe mata zuciya, ba ta ta
a tunanin Adam yana da kwarjini, da kima a idanunta ba sai yau, da ta ji tamkar an
aure mata harshe, ta kasa bijire masa, wasu hawayen ba
in ciki suka cika mata ido, amma ta danne, ta zo ta fara aikin gyara wurin.
Ya nemi wuri ya zauna, ta gyara ta kammala, ba ta ce masa uffan ba, ta tafi
akinta.
Bayanta ya bi, ya tarar da ita a gaban mudubi, ta cika ta batse, ba wani abu take a gaban mudubin ba, kawai tana tsaye, tana sauke numfashi.
Tana ganinsa
ya shigo, ta share shi ta cigaba da tsayuwa.
"Me baba uwani tayi miki da ki ka yi mata rashin kunya?"
Banza ta yi masa ta
i kula shi.
"Ina sake garga
inki, duk abun da zasu zo su yi, babu ruwanki da su, sannan idan ki ka kuskura ki ka kuma yi wa baba uwani rashin kunya, sai na
ata miki rai, kawai kin saka tsohuwar mutane kuka, saboda ke baki san abun da ya dace ba?" Yayi maganar yana son ta yi magana, dan ya ji meya ha
a su da su Fauziyya, dan ya san idan ya tambaye ta, yadda ta
ule
in nan, ba zata gaya masa ba.
"Wallahi duk wadda ta kuma zuwa ta zageni, sai na rama, kayi zuciya ka mayar da ni gidanmu, sai ka tattaro su su dawo gidan nan su zauna, gida zan tafi dan ni ba banza ba ce, da za su din ga zagina ina jin su ba, me na yi musu?
Nima
anwar wasu ce, kuma suna sona, dan wallahi ko za su kasheni, suka zageni sai na rama, ita kuma baba uwani ta cigaba da yi mini sharri" ta yi maganar tare da shigewa toilet.
Har dare ta
i ko sake fitowa, dan ko abincin dare ba ta nema ba, ta yi kwanciyarta.
Sai da takawa ya nemi, Asiya da barira ya tambayesu abun da ya faru, amma suka ce ba su sani ba, baba Uwani ta hana su hawa saman, amma sun jiyo su Fauziyya suna zagin rumaisa tana ramawa.
Daga nan gidansu ya wuce, bai ko je sashin Ammi ba, ya nufi sashin Mummy.
Ya tarar da su gaba
ayansu, har da Mahmud da Mummy, da ru
ayya da Fauziyya, sai dai babu Samha.
Mummy na ganinsa ta ce "Ahh, takawa barka da wannan lokaci,
araso mana, ya jikin naka, tun da na shiga ban sake zuwa ba, ashe ka samu sau
Ya ce "Eh"
"Sabuwa,
aro plates, a zubawa takawa abinci shi ma".
Ya girgiza kai ya ce "Na gode, Fauziyya"
Ta kalleshi ta ce "Na'am yaya"
"Kun je gidana
azu?".
"Eh yaya mun je, zamu sake dubaka ne kuma baka nan, matarka ta yi mana rashin mutunci, har da zagin baba uwani".
Adam ya ce "Daga yanzu, idan har ba alkhairi ne zai kai ku gidana ba, kar ku sake zuwa, ina baku wannan sa
on ne har Samha, idan ma baku gaya mata ba, ni zan gaya mata.
Kar ku sake zuwar mini gida ku ci mutuncin mata ta, ni na ajiyeta ba ita ta ajiye kanta ba, kuma ban aurota, dan ku je ku ci zarafinta ba, ita Aisha dama taku ce, kuma mai ha
uri ce.
Wannan kuma tawa ce, sannan ba zata iya jure abun da Aisha ta jure ba, yarinya ce ba zan lamunci a saka mata tension depression ya kamata da
uruciyarta ba".
Baki a sake Mummy ta ce "Yanzu matarka ka fifita a kan
annenka, duk da sun gaya maka ta wula
anta su?
Bayan kai suka je dubawa?".
"Mummy ko dabba na ajiye na ce nawa ne, bai kamata a je ci mutuncinsa ba, idan har ina da kima a idon su ba, balle
an adam na ajiye, idan banda rashin girma, me zai saka su biye mata, tun da ba sa'arsu ba ce ba, na san rigimammiya ce, amma ba ta yi haka kurum, ku kiyaye, aje a ci mata mutunci ace mata
waila, ko ba mace ba ce, ni a idona mace ce kamar kowa.
Dan haka Please allow her to enjoy her marital home.
Ko ba ku yi zumunci da ita ba, ni na isheta, na san yadda nake bi da ita mu zauna lafiya"
Mummy ta yi murmushi ta ce "Hmm, wannan dai kashedin na samha ne, zuwa aka yi a gaya mana ana son ta kenan".
Ya tashi yayi murmushi
ya ce "Ta cancanci hakan Mummy, a rashin Aisha ita ce uwar
ana, idan na bari aka wula
anta ta, ni aka yi wa, dan haka a kiyaye"
Mummy ta yi shiru, tana sa
a wani abu a ranta, lallai akwai
ura ba
ar ka
an ba, Samha tana ruwa, dan ba ta tunanin baba uwani na abun aka sakata yadda yakamata.
Mummy ta ce "Gaskiya ne, tayi rawar gani kam, ta cancanci a kula da ita.
Duk da ka
oyewa duniya ita, da muhimmancin abun da tayi maka"
"Ni ta yi wa, ba duniya ba, dan haka ni yakamata na girmama abun da tayi mini".
Mahmud kuwa, ya kammala cin abincinsa, danna wayarsa kawai yake yi.
Har Adam ya wuce shi, ya dawo ya zauna a kusa da shi, yayi
asa da muryarsa yadda shika
ai zai ji me yake cewa ya ce "Am warning you, stay away from my family, da
ana, da kuma matata"
Mahmud ya
an kalli Adam ya ce "Ban ji zan iya ko
aya ba, ina son
anka, ina girmama matarka, kasancewar tana girmamani, we are having a deal together, dan haka you should stay away from us"
Wani irin zafi maganganun sa, suka yi wa adam, amma ya shanye ya ce "Shikenan, idan ka
i ji, ba ka
i gani ba" ya tashi ya fice.
Mummy kasa zama tayi, ta tashi ta bar falon, Fauziyya kuma suka cigaba da caccakar rumaisa, suna bawa Mahmud labari.