Sashe 90
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Tun da abun naki haka ne, ba kara ba mutunci a cikinsa, ai dama a kwanakin baya, da ake ta surutu a kak yarinyar da takawa, na ce lallai ki aurar da ita, to zan sake jaddada miki, nan da watanni uku, ko dai ki aurar da yarinyar nan, ko kuma ki mayar da ita in da ki ka tsinto ta, kuma a wannan karon ba zan canza magana ba.
Sannan abu na gaba,
ara tayi yawa a kan wannan yarinyar sirikarki, daga zuwanta gida tana yi wa mutane sharri, tana haddass husuma, jamila ta kawo mini
ara, na so na zauna da ku, ta ce a bar maganar, still na samu labari a kan tana yayaya cewar jamil ne ya saka aka yi garkuwa da
anwarsu, to ahir
in ta, ki ja mata kunne, gidan sarauta ba wurin wasa bane ba" Ammi ta risunar da kai sannan ta tashi ta bar
akin, ranta babu da
i, yayin da tausayinta ya mamaye zuciyar turaki, tana da kyakywar zuciya, sai dai tana ta fuskantar
alubale kashi-kashi a rayuwarta da ta iyalanta.
Yanayin yadda ammin ta dawo ne ya tabbatar musu akwai damuwa, har ruma za tayi magana, amma laila ta hanata.
Yau wunin yau idon mai sunan Baba yana kan waya, ko zai ga sa
on iman, amma shiru, shikuma ya kasa yi mata magana, har dare shiru, gashi ya riga ya saba da daddare
an jan sa da take da hira, yana yi masa da
Haushi ne ya ishe shi, jin yadda Aliyu ya cika masa kunne da surutu shi da habiba, ya saka waya a speaker sai
yala dariya yake yi, habiba ta karkace murya tana yi masa wa
a, murya kamar an sha
e kuliya.
"Kaga ka cika mini kunne, ko dai ka fita, ko kayi mini shiru.
Aliyu ya mi
e tsam da wayarsa, ya koma tsakar gida, duk da sanyin da ake zabgawa.
Jabir ne a zaune, hajiya Lubabatu da Mummy sun saka shi a gaba, suna ta yi masa famfo.
"Na sha gaya maka giwa ba
aunarka take yi ba, ka din ga nane musu, to gashi
iri-
iri ta hanaka auren
a, saboda azabar
arya ta je ta ce wai ni ce bana son auren nan, mun yi haka da kai?
Da na nuna bana so ka dage, cewa nayi Allah ya sanya albarka, amma da yake mukafuka ce, ba ta yi niyyar baka auren ba, ta je ta ce nice bana so".
Mummy ta amshe ta hanyar cewa "Banda abun jabir, kai da ake yi wa fafutukar samun kujerar mahaifinka, ina kai ina wata
ar tsintuwa, mara asali mata gata, kai ana
arin ka samu kujera, amma ka nacewa Adam, shi ka san me suke yi ta
ashin
asa, dan ganin kujerar ta koma garesu, ga mata nan bila adadin a gari, ni ko ru
ayya ma sai na baka"
Hajiya Lubabatu ta ce "A'a wace irin ru
ayya kuma?
A dai cigaba da neman kujerar, shima uban nasu ban ta
a tunanin zai kai haka a raye ba, kalli shi adam
in da kake li
ewa, yadda yayi suna a
asar nan, duk gaku matasa amma aka ware shi, aka tura shi wakilci, yayi aure ya haifi
a, ga aikinnsa ga kasuwanci, kai kana nan kana fama daga kai har jamil
in uwar me ku ke da shi, duk da dukiyar iyayenku ku ke ta
ama"
Jabir yayi shiru tare da gazgata maganganun da tun a baya su mummy suke gaya masa bai
auka ba, tare da mantawa da asirin da takawa ya da
e yana rufa masa tsawon shekaru.
Mummy kuwa
ulattar Hajiya Lubabatu ta yi, da ta ce ya auri ru
ayya ta ce a'a, wato a tunaninta ya samu mulki, aci moriyar ganga a yada kwauronta.
Mummy a ranta ta ce 'Lubabatu baki da hankali, da ni ki ke zancen, lokaci yayi da zamu raba gari, kowa ya san in da ya kama'.
Kasa jurewa mai sunan baba yayi, ya fara tunanin ko jikin iman ne ya dawo, dan haka da kansa ya kira iman a waya.
Sallamar da yayi ta amsa cikin siriryar muryarta.
"Jikin ne dai?"
"A'a barka da safiya yaya umar"
"Meyafaru?"
"Bakomai" tayi maganar cikin sauke numfashi.
"Something is going wrong, feel free to share it with me"
"Yaya umar ba zan dameka da matsalolina ba?"
Cikin nutsuwa ya gyara zamansa ya ce "If you are free with me, let's share it together"
Wata irin nannauyar ajiyar zuciya ta yi ta ce "An yi cancel
in engagement
ina da za ayi".
"Ba abun da ki ke so kenan ba?"
"Ba cancel
in ya dameni ba, tun da Allah ya sa na bu
e ido a hannun ammi, take bani kariya da nuna mini ita ta haifeni, amma mutanen da suke kusa da ita, basu bata goyon bayan hakan ba.
Saboda ni ba irin tashin hankalin da bata shiga ba, kullum cikin damuwa take, kullum cikin sintiri kaini asibiti, kullum cikin neman abun da zai sani farinciki take,.
Amma ni na kasa kawo mata farinciki ko sau
aya.
Ban san dalilin fasa Engagement
in ba, mai girma wambai ya ce ko tayi mini aure nan da watanni uku, ko ta mayar da ni in ta tsinto ni, babban abunda ya dameni kukan da ammi ta sha, ta ce da ta rabu da ni, gara ta
auke ni mu bar gidan, ni rasa me ma zan yi, ina son ammi amma ba zan so ta bar gidanta ba".
A tsakiyar zuciyarsa ya din ga jin kukan iman, ya jingina jikinsa da bango, wata irin karaya ta kama shi.
A hankali ya ce "Khadija, kukan nan yana ta
ani sosai, bana son jin kukan mace, ko ban santa ba, zamu yi waya anjima.
Amma dan Allah bana son sake jin labarin kina asibiti, ya isa haka"
A hankali take sassauta kukan, ta ce "Yaya Umar, na gode da ka bani dama ka ji abun da yake damuna, na gode sosai"
"Don't mentioned, ki ci abinci ki kwanta ki yi baccinki, ki cigaba da addu'a, ba abun da zai faru sai ikon Allah khadija" shi kansa mamakin yadda ya tausasa murya sosai yake, bai ta
a zaton ya iya rarrashi haka ba.
Rumaisa kuwa Mahmud ta kira a wayar Anty laila, ta ce tana son ganinsa a in da suke ha
uwa.
Babu jimawa kuwa suka ha
u, sai dai cikin tsananin fushi ruma ta ce "Daddy anya mummy na son taga Annabi kuwa, daga ita har babar jabir fuska kamar an mari biri?
Ya za ayi ta zo ta ce ba zata bari
anta ya auri Iman ba, ammi ta ce a fasa a janye, ta ce ita
arya aka yi mata ba ta fa
a ba?
Ammi sai kuka take yi, har da masu kiranta a waya, ana bata kyauta ba, ta hana jabir iman, gashi wambai ya ce idan ba ta aurar da iman ba ta mayar da ita in da ta tsinto ta, wai ya suke so baiwar Allah nan tayi ne, daga ita har Iman
in sai koke-koke suke yi, wai kai ba abun da zaka iya yi a kai?
To ni zan je wurin wamban sai na tonawa kowa asiri da kaina, ayi wadda za ayi ta
are!
Ayshercool.
08081012143
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.
SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?
KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?
TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1.
Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2.
Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3.
Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4.
Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5.
Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6.
Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7.
Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8.
Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9.
Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.
Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.
Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.
Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.
Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.
Supplement na whitening/glowing skin*
*15.