Sashe 75
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ke, bana son iskancin banza, haka kurum ki ja mini masifa, ke idan kin nemo magana mijinki zai fitar da ke, ni kuwa fa?"
Ruma ta ce "Ba irin wannan aikin bane, yaya usy ya san komai, tare muke shawara ma, papa zaku tayani mu taimakawa, amma bana son ya san halin da ake ciki, bari ya usy ya dawo, zan baka lambar Mahmud
in,
anin mijina ne" gyaran murya suka ji a bayansu.
Ruma ta waiwaya taga mai sunan baba a tsaye.
Da sauri ta tashi ta ce "Laa mai sunan baba ina wuni, ban san kana nan ba ai"
Alama yayi mata da ta je, ta
arasa zuwa cikin
akinsu, ya kalleta ya ce "Ina yarinyar nan, ta warke?"
Cikin rashin fahimta ta ce "Wace yarinyar?"
anwar mijinki?"
Ruma ta ce "Auu, Anty Iman, dama ba ta da lafiya ne?".
Ya ce "Never mind, je ki kawai".
"Tana lafiya
alau, shekaranjiya ma mun je gidan, kusan kullum idan muka je, sai ta ce mini ina yaya Umar, ko ta bani wayarta ta ce....
"Fita ki bani wuri" ya katseta, saboda yadda ta fara zuba.
Sum-sum ta fice, ya nemi wuri ya zauna, yana tuhumar kansa meye ma na tambayar rumaisa.
Tamkar mata, haka suka din ga shewa da Usman ya dawo, ta baje musu abincin da ta zo da shi, ta ha
u a cikinsu, suna ci.
Idan da sabo, takawa ya riga ya saba, dan haka ba ya damuwa ma yanzu, ya riga ya fuskanci irin ala
ar da ke tsakanin su, shiyasa a rashin su, take sauke masa duk wani kwandon rashin ji da take yi musu.
Sai
arfe goma suka bar gidan, suka tafi gida.
"Jamila ina cikin damuwa, wai ni Jabir zai tunkara, ba tsoro ba kunya wai yana so in bashi dama ya auri
ar da giwa ta tsinto iman?"
Mummy ta ce "Ni na san wannan maganar tuni, ba wannan ne ya dameni ba, lamari ya fara jagulewa, na fuskanci kamar aikin malam na kan dutse ya fara sanyi"
Cikin mamaki ta kalli Mummy ta ce "Kin sani fa ki ka ce?
Amma baki gaya mini ba"
"Ban zaci abun har zai kai haka ba, ban
auka da gaske zai yi maganar aure ba, amma na san ba wata matsala ba ce ba, zaki iya jajircewa a kan hana faruwar hakan".
"Lallai ma jamila, ke kin fi kowa sanin, ba zan ha
a ala
a da giwa ba, ya auri
ar ta idan Allah ya sa ya samu sarauta, su mallake mini
"Lubabatu naki fa mai sau
i ne, nifa abubuwa sun fara sakwarkwacewa, dole a nemo sabon boka, duk da na bayar da aikin da aka bani na
arshen nan, amma dole na nemi abun yi, akwai matsala".
Hajiya Lubabatu ta ce "Kin ga ni yanzu bana gane komai, sai anjima ma yi magana daga baya kawai"
Mummy ta ce "Dole in motsa in sauya taku, ban ta
a samun matsala a abubuwan da nake ba sai a wannan karon, saboda zuwan wannan matsiyaciyar yarinyar,
ar wannan abar daga zuwanta za ta hargitsa komai, Allah ya sa uwani ta yi abun da na sakata, yadda yakamata".
Wayar Mummy ta fara ringing, ta duba taga baba Uwani ce, ta
aga ta ce "Ya aka yi?".
Cikin kuka baba uwani ta ce "Ina cikin bala'i ranki ya da
e, yarinyar nan wai ashe tana sane ta ce kina yi wa takawa asiri, dan ta gane idan ina kai miki maganar giwa, wallahi a sashinki ma akwai munafukinta, wallahi yarinyar nan ba yarinya ba ce aljana ce ranki ya da
e, dan Allah kiyi wani abu a kai".
A fusace Mummy ta ce 'Kuma ki ka samu
warin gwiwar kirana ki gaya mini wannan shirmen?
Yayi miki kyau, ki mayar da hankali ki yi mini aikin da na saka ki, na san matakin da zan
auka a kanki"
"Na shiga uku, hajiya wani irin mataki?" Katse wayar Mummy ta yi, ta jefar a kan gado ta ce "Aikin banza"
Kamar kullum takawa ya je gaida ammi, ya tarar da kaya a
akinta, har da
aramin keke na yara.
Ya ce "Ammi, wannan kayan fa?"
"Mahmud ne ya saya wa takwaransa"
Har zai yi magana, da ya kalli fuskar ammi sai ya fasa.
Ammi ta ce "Yauwwa, ban gaya maka
wani abun arziki ba".
"Wane abun arzikin?".
"Ina ranar da jabir ya zo, muka fita ka ke tambayata fara'ar me nake yi?"
Ya jinjina kai alamar ya tuna.
"Wata magana ya zo mini da ita, da ta faranta mini rai"
"Maganar me kenan?"
"Cewa yayi ya na son Iman, kuma aurenta zai yi"
Adam ya yi Jimmmm sannan ya ce "Yaushe kuma ya fara sonta?"
Ammi ta ce "Ban sani ba, ya ce mini dai zai je ya lalla
a hajiya Lubabatu, ba ka ji da
in da na ji ba, idan ta amince ai na ji da
i, tun da
an gida ne, kuma na yaba da shi, jabir
a ne a wurina"
Adam jinjina kai kawai yayi, ya tashi ya ce "Bari na je wurin aiki, ina da idan na taso zan biyo, sai na dawo"
Ammi ta ce "Allah ya tsare".
Abun ya din ga damun Adam, baya son tonawa Jabir asiri, amma sam bai dace da auren Iman ba, salihar yarinya kamar wannan, duk da kashedi da garga
in da yayi masa, bai ji ba, bai kuma janye maganar son auren Iman ba.
Ga wanccan batu da rumaisa ta
aukko masa a kan Jamil, gaba
aya sai abubuwan suka
ara rikice masa.
Sosai yake son saka pressure a kan Jamil, dan har yayi maganar da Bashir ma, sai dai gefe
aya yana tunanin anya haka zai yiwu kuwa?
Kar ya
ata zumuncinsu, tayaya Jamil zai saka hannu a
atan aisha, bayan babu wanda ya san ma ta zo
asar sai shi, kar ya biyewa shirirtar rumaisa ta rufta shi, amma duk da haka akwai
amshin gaskiya a maganganunta.
arfe sha biyu ya kira sidi a waya, ya ce ya je ya
auki rumaisa, ya mayar da ita gida.
arfe biyu ya tashi, daga wurin aiki, ya tafi wurin aikin su Jabir.
Fuskar Jabir babu yabo babu fallasa, suka gaisa.
"Jabir, zuwa na yi na ji dalilin da ya sanya ka je ka samu ammi, ka ce mata kana son iman, baya ka san yadda muka yi da kai?".
"Tambayar da ka zo ka yi mini kenan Adam?
Ka watsa komai kana neman ka
ata zumunci, saboda kana auren wannan
ar yarinyar, gaba
aya kanka ya juye, abun da ta ce kawai shi kake yi babu bincike?
Ka je ka cewa Jamil yana da saka hannu a
atan matarka, ta yaya
ar uwassa ce fa, ta yaya zai yi hakan?
Ta ce Mummy tana yi maka asiri, magana ta koma kunnenta, ka je ka yi wa
annenka wula
anci dan su je gidanka duba ka, dan rashin ta ido, a gaban Mummy, yanzu kuma ka zo kana maganganu dan na ce zan auri Iman, kai ka san aurena da iman shine rufin asirinta, kuma ka sani Mummy sun kai
ararka wurin mai girma wambai, dan yau da safe ya kira Ammi a waya, lallai yana nemanka, kuma zama za ayi na mussaman a kanka da matarka, dan da yiwuwar har gaban mai martaba, ba zai yiwu dan ka yi aure, ka hargitsa mana family ba.
Duk da gaban takawa ya fa
i, amma cikin jarumta ya ce "Jabir, gaban mai martaba ba gaban Ubangiji bane ba, daga nan a kaini duk in da aka ga dama, shi ciki da gaskiya, wu
a ba ta ta
a huda shi" ya fita ya bar office
Yanayin yadda ya zo ya wuceta a falo, ya sanya ta gane, akwai damuwa, har zata basar da shi, sai ta ji ba zata iya ba, ta bi bayansa.
"Papa, yau ba cin abinci, ba magana, iya sanina ban yi wani laifi ba"
an lumshe ido ya ce "Bakomai, ki je bacci zan yi".
"Ba bacci ka ke ji ba, wani abu ne yake damunka",
ta yi maganar tana murza zoben hannunsa.
A hankali ya bu
e idonsa ya kalleta.
Ta zauna a kusa da shi, ta ce "Bari na yi maka ta Yaya usy, ya ce gist me masoyiya ya ake ciki, to gist me aboki ya ake ciki?"
Ita duk tsananin situation, ba ka rabata da wasa.
Sai ya samu kansa da gaya mata halin da ake ciki.
Ta kwashe da dariya ta ce "Ohh, ni
a su, yaro bai san wuta ba sai ya taka, to kar a fasa kaini wurin mai martaban mana, idan ban warware kowa a gabansa ba me nake, ni fa bana tsoron kowa sai Allah, kuma wallahi duk abun da na fa
a gaskiya na fa
a.
Sai in fa
i komai a gaban mai martaban".
Cikin rashin fahimta ya ce "Me zaki fa
"Ba zan gaya maka ba, daga gaya maka abu a kan Jamil ka je ka gaya masa, dama na san zuciyarka ba zata bari ka danne ba, shiyasa bana gaya maka wasu abubuwan, sai ka
ata mini aiki, ni bana
waina sai da zakara, ka san wanda ya gaya wa Mummy na ce tana yi maka asiri?"
Ya ce "A'a"
"To baba uwani ce, kuma ina sane na fa
a, dan daga ita sai ammi da iman a wurin na fa
a, baba uwani na kwasar sirrin ammi, ta je ta gaya wa Mummy.
Saura kuma ka fa
a so muke mu kama ta red handed, Daddy ya tabbatar mini da ya ganta sau biyu a sashin Mummy cikin dare".
A sukwane ya tashi zaune, yana kallon rumaisa kamar ya ga abun tsoro, ya fara tsorata da lamarin rumaisa, kamar wata mai rauhanai.
Ta tura baki ta ce "Meye kuma?
Saura ka gayawa wani, idan ka fa
a ba zan sake gaya maka abu ba, yanzu in anjima mu je gida, ina son in ga Mummy, na tabattar maka da babu wanda zai wani kira ka ya tuhume ka".