Sashe 34
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Nusaiba da zan cutar da iman, ba zan aureta ba, ina son ta so na gaskiya ne, abu na gaba ina ga ammi zan samu kawai, takawa zai iya yi mini wasa da hankali, kin san halinsa, bari na je kawai na gode, ki yi mata sannu"
"Za ta ji, ka gaida gida" suka yi sallama ya tafi, ita kuma ta koma.
Aiki ya samu
an maza fa, domin kuwa su Usman ne suka za
owa rumaisa kayan da za ta saka, sai cika take tana batsewa, wannan ya dungure mata ya ce "Ki yi dariya dan ubanki".
Wannan ya ce "Ki ka yi mana shirme dakuwa zaki yi".
Suka shiryata cikin doguwar rigar atamfa, ta sanya dogon hijjabi, Abdallah ya ce "Ina hoda a shafa miki?"
"Ni bani da hoda" ta amsa masa tana
an hararsa.
Usman ya ce "Jambaki fa?"
ata fuska ta ce "Ni fa kun san mai kawai nake shafawa, shi ma ba kullum ba, bani da komai ni".
Usman ya ce "Ikon Allah, lallai kin cika deluwa, kina mace amma ba hoda ba Jambaki, kamar gardi, wallahi ki ka je gidan miji ba kya kwalliya, wahala zaki sha, to yaushe mutum zai ajiye mace, amma shi da ita ba maraba?
Ai na ga mama tana da kwalli, shi zaki saka"
Rumaisa ta ce "Yaya usman, idona fa yaji yake idan na saka kwalli".
"Ai ko tsiyayowa zai yi sai kin saka, Abdallah ya ri
eta, Usman ya saka mata kwalli, tana kuka sai ka ce dole"
Mama ta ri
e ha
a tana "Yau nake ganin ikon Allah"
Abdallah har da lakato Vaseline, ya shafa mata a le
enta.
Huzaifa ya ce "Ai dole idan ya tafi, a yau ba sai gobe ba, a sayo kayan kwalliya ta din ga ya
awa"
Usman ya ce "Dolenta ma kuwaa"
Aka
auko turare aka fesa mata, Usman ya ce "Ranar kamu ni zan kamaki, an ce da turare ake yi ko?
Idan na din ga fesa miki, sai kin fara haya
"Sai ka ce wata ita ce"
"Koma dai menene, ina sake jaddada miki, ki ka yi mini kwa
a, da takalmi zan ladabtar da ke".
Ta kalli kanta a mudubi, ta ce "Kalli yadda ku ka mayar mini da ido, kamar wata she
aniya"
Yasir da yake zaune yana kallonsu yayi dariya ya ce "Koma dai wacece, idan ya zo, baby ka zo, you are welcome ya aiki?
Ya family, kamar dai yadda ki ke gani a film, mussaman bollywood".
Ta bu
e baki ta ce "Ta
, Allah ya tsareni, Bollywood ba ta
a mata suke yi da maza ba, wallahi ya ta
a ni, sai na gantsara masa cizo, babu namijin da zai ta
a jikina in tsaya ina kallonsa, ko a wurin
an bindiga, bana yadda, wallahi fa
a ake da ni" ga mamakinta sai ta ga gaba
aya sun tuntsure da dariya, Usman ya ce "Wannan bawan Allah yana ruwa, mama akwai bu
atar ilimantar da yarinyar nan kan aure"
Mama ta yi masa shiru, kamar ba ta ji ba, wanda a ranta tunani take yi, ta yaya za ta yi wa rumaisa bayanin wannan al'amari mai girma, yarinyar da ta tashi a kan iya abun da aka nuna mata shine dai-dai a gida, kome za ayi ba zata yadda ta canza ba, yanzu da an ce mata wani abu, tsaf za ta ce kenan da
arya ake yi mata.
Wata zuciyar ta ce "Ko da yake, ai ina ga zai
yaleta ta
ara wayo, tun da saboda karatunta ma mamansa ta ce ayi auren'
'Namiji ne fa' wata zuciyar ta tunatar da ita.
an dafe kai ta ce "Yarinya ce, lokacin da aka yi mini aure, shekara sha biyar, na fi rumaisa girma sosai da sosai, amma lamarin aure abu ne mai fa
Yasir ya ce "Mama magana ki ke yi ne?"
Ta ce "A'a kallonku nake yi dai".
Mai sunan baba ya shigo, hakan ya sanya duk suka yi shiru suka nutsu.
"Ke ki zo, ga mutumin can yazo, ki
au abun zama ki saka muku a soro, kar ki sake ki tsaya a waje, balle wannan iyayen saka idon su ganki".
Cikin rawar murya ta ce "Mama ni fa tsoro nake ji, gabana fa
uwa yake yi"
Mama ta bu
e baki tana kallonta, har idonta ya ciko da hawaye.
"To cinyeki zai yi?" Mai sunan baba yayi maganar yana tsareta da ido.
Ta girgiza kai alamar a'a.
"To kukan uban me zaki yi?
Wuce dalla, sai kin tayar mata da hankali haka kurum".
Huzaifa ya
au turare da darduma, ya ce "Bari na yi maza, na je shimfi
a dardumar na fesa turare a soron, sai taho kina taku kamar gimbiya, dan gidan sarauta ba sa son hauma-hauma" ya ruga yayi soron da gudu.
Ya shimfi
a, ya feffesa turare, ya dawo da sauri ya ce "To fito, ki ce masa ya shigo".
Ta fito tsakar gida zari silifas, za ta yi waje, Usman ya ri
eta "Wai ke rumaisa wace irin
ar ba
in ciki ce?
Yasin gidan sarautar nan sai kin je shi, ba zaki mana bu
ulun zuwa gida mai kyau ba, canza wannan
an iskan takalmin, ko na cire shi, na tsinke ki da mari da shi, kuma idan ya shigo mintuna biyar, ki zo ki
auki kayan abincin nan ki kai masa, dole mu koya miki soyayya, dan ba zaki yi aure ayi miki kishiya ba"
Tana cusa baki, ta sauya wani ta fita, bagazan-bagazan ta le
a wajen, ta ganshi a tsaye a jikin motarsa yana amsa waya.
"In ka gama wayar, ka shigo" ta fa
a tana ri
ugu.
Kamar bai san ta yi maganar ba, ya cigaba da wayar, ita kuwa ta koma soron, ta zauna ta mimmi
afafuwanta.
Ya kai mintuna goma, kan
amshin turaren sa ya mamaye ilahirin soron, brown
in yadi ne a jikinsa, kansa babu hula, sai zuba
amshi yake, ta
aga kai ta kalleshi, kamarsa da Sabir ta sake fitowa sosai da sosai.
Ya nemi wuri ya zauna a kusa da ita, ta matsa can
arshen sallayar, tana ka
afa.
Jin shirun yayi yawa, ba shi da niyyar magana, ya sanya ta ce "Ina wuni?" Ya kalleta ya yi shiru bai amsa ba.
"Ai dama na san ba amsawa zaka yi ba, dan a gida an ce in gaisheka ne, amma idan na gaishe ka, ba amsawa kake yi ba, ai ni na riga na gama sanin halinka kaf, daga A har Z"
Nan ma shiru bai amsa mata ba.
kana da aiki wallahi" ta juya masa baya, ta kalli wani wurin.
Ya kalli bayanta, yana jinjinawa tsiwa da rashin jin ta, wai ta san halin sa daga A har Z.
Can aka kwashi wasu mintuna, sai ta tuna abun da Usman ya ce mata ta tashi da sauri ta
auko kayan abinci nan.
Gaba
aya suka taso suna tambayarta yaya aka yi?
Ta ce "ba komai"
Usman ya ce "To, wallahi ki ka dawo da kayan Abincin nan, bai ci komai ba, to tabbss rashin mutunci ki ka yi masa, kuma zaki daku" ta gya
a kai, ta tafi soron ta tarar da shi, ta ajiye masa kayan a gabansa ta zauna ta ce "Ga abinci nan" ya
ago ya kalleta ya cigaba da ta
a wayarsa.
"To, ni dai zan juya maka baya, ka ci, dan ba zan yi wahalar banza ba, tun safe ake azabtar da ni a gidan nan saboda zaka zo, zan juya maka baya, ka ci idan ba zaka iya ci a gabana ba"
Ta juya masa baya, ta
auko goruba tana ci.
A ransa ya ce "Na ga ta kaina ni Adamu, wai wannan ce matar da zan aura?"
Ta waiwayo ta ce "Wai ba zaka ci ba?
To wallahi ba zaka ja mini duka ba.
auki coca-cola, ta tsiyaya a kofi, ta shiga hijjabinta ta sha, ta bu
e meat pie, ta
auki
aya, ta
shiga hijjabinta ta ci, ta gutsuri wani ta ajiye ta ce "Yauwwa, dan ba zaka ja mini duka ba, an ce idan har na koma da shi ba ka ci ba, yaya usy zane ni zai yi"
Adam ya zubawa sarautar Allah ido, ita a rayuwarta ba ta san kara ba, idan ana neman mutum kai tsaye da ba ya rufi, to kowa ya bi bayanta.
Kamar wadda ta ci wani abun maye, ta takure abun ta, ta ha
a kai da gwiwa ta hau bacci, shi dai ikon Allah kawai yake kallo, wannan zance ya zo, ko kallon drama.
Ya mayar da hankali kan wayarsa, yana dannawa.
Usman da yake kaiwa yana komowa ya ce "Kai shirun nan yayi yawa, bari na duba"
Wata irin razana rumaisa ta yi "Iman!" Ta fa
a da
arfi, tare da fa
awa jikin Adam gaba
aya jikinta yana rawa, hakan yayi dai-dai da shigowar su Usman cikin rige-rige, domin ganin abun da yake faruwa, saboda ihunta da suka ji.
Ayshercool.
08081012143hi
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.
SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?
KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?