← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 126

Sashe 1

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.

SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?

KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?

TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1.

Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2.

Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3.

Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4.

Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5.

Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6.

Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7.

Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8.

Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9.

Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.

Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.

Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.

Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.

Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.

Supplement na whitening/glowing skin*
*15.

Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
500 ne, via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143*
"Meyasa baka
au maganar mahaifiyarka da muhimmanci ba, har kake yi mini wannan barzanar a bayan idonta?

Ko ba komai tana tausayina wata
ila ta san me nake ji game da sabir" ta saka idonta cikin nasa, wanda hakan ya sanya musu fa
uwar gaba a tare, cikin jarumta da
arfin hali ta daki motar Adam ta ce "Idan har bayan mutuwar anty aisha an yi umarnin a kashe sabir, na
au duk wani riski Allah ya dafa mini na ku
utar da shi, kana tunanin bayan ku
utarmu ne wani zai ha
a kai da ni a cutar da yaron da na
aukarwa babarsa al
awarin kula da shi?

Wace irin zuciya ce a jikinka?"
Ma'aikatan wurin ne suka tunkarosu, amma adam ya dakatar da su, saboda rumaisa ta fa
i wani abu mai muhimmancin gaske.

"Kai ka san abun da ya ha
ani da kai ai tun farko, kuma ban janye abun da nace ba, ba zan ta
a janyewa ba kuma.

Sabir idan ka ga dama ka kai shi bangon duniya, ka yi duk abun da kake ganin ya dace.

Mara imani ban ta
a tsanar abu a duniya ba kamar kai, ko
an bindiga da na zauna a hannunsu wataran suna mutunta ni. saboda furucin da ka yi a kaina, wai a ha
a baki da ni a cutar maka da
a, na gode daga yau ba zan sake zuwar muku gida ba in sha Allah, in dai ni
at halak ce mama ce ta haifeni su yaya usman ne yayyena ba zan sake zuwa gidan nan ba" ta
auko maganar tiryan-tiryan ta
arasa da shirme, tana kuka ta juya ta nufi gate
Jikin Adam yayi sanyi, tabbas a abubuwan da ya fa
a sun
an yi tsauri.

Da sauri ta fice tana kuka, ta bi hanya, dan ko za a kasheta ba zata hau motarsa ba, wata irin wutar
iyayyarsa ke cigaba da azalzalar zuciyarta, duk wanda zai yi yin
urin rabata da sabir, to babban ma
iyinta ne.

Sashin Mummy ya shiga yana
an tunani, lokaci-lokaci kuma yana murmushi.

Mummy ta kalleshi ta ce "Bani labarin wannan murmushin, dawowar nan ta yi maka da
i kenan?".

Ya sake yin murmushi ya ce "Wata yarinya na ha
u da ita da zan shigo, na fita yanzu na kuma ganinta, gaba
aya zubinta da character ta abun dariya".

Mummy ta kalleshi cikin nutsuwa ta ce "Ko ka fara soyayya ne?"
Ya ce "Soyayya kuma?

Yarinya ce
arama fa, amma abubuwan da ta fa
a ya bani mamaki, wai ita ce ta dawo da jaririn nan da ake ta surutu a kai, na aisha turaki, wai ta zo ta ga
an ta, ya ce idan ta zo kar a sake bari ta shigo.

Yarinyar mugun
arfin hali ne da ita, maganganunta sam ba irin na shekarunta bane, akwai shirme a maganganunta, amma akwai hikima a cikin shirmen na ta.

Ba abun da ya bani mamaki kamar yadda ta iya ri
e rigata cike da
warin gwiwa take tuhumata a zaton ta wancan gayen ne".

Cikin rashin fahimta Mummy ta ce "Wai kana nufin wadda ta zo da jaririn aisha a gidan nan?

Ka ce yarinya ce
arama?".

"Eh, wannan ai sai kun fi ni sani ku da kuke cikin gidan, ni ban san komai a kan zancen ba, kawai dai na san yarinya ce dan ta yi wutar duniya, ba za ta fi shekara sha uku ba, a nawa tunanin"
"What!

Kana nufin
ar shekara sha uku ce ta zo da jaririn da ake cewa na adam ne?

Amma rainin hankalin mutanen nan yayi yawa, ta yaya
ar shekara sha uku za ta ku
uto da jariri daga hannun'yan bindiga".

Mahmud ya
age kafa
a ya ce "I don't know".

"Amma tsaya, yarinyar tana nan haryanzu ne, ina bu
atar in ganta"
"Mummy ki ganta ki yi mata me?

No need dan Allah ki daina shiga sabgoginsu da bin diddigin sai kin san abun da suke ciki, shiyasa suke raina ki, ki
yalesu su ji da matsalar su" yayi maganar yana mi
ewa.

Bin sa da ido mummy ta yi, amma da ta iya cewa komai ba.

Sai mamaki da sake jinjina lamarin giwa da
anta saboda zallar goge hadda, wai
ar shekara goma sha uku ce ta ku
uto da jariri.

Rumaisa kuwa tafiya kawai take yi tana kuka, dan ta ji zafin maganganun takawa matu
a.

Ta kusa titi kawai ta ji an dan
i hannunta, a fusace ta
aga kai, amma kan ta yi wani yin
uri ya fara janta, a fusace ta fara kokowar
wace cikin tsiwa take cewa "Ka cikani me na yi maka?".

Ba zata manta fuskar sidi ba, wanda suka ta
a kamota suka kaiwa takawa.

Bai saurare ta ba, ya bu
e bayan motar takawa ya jefata, ya rufe motar, Adam ya sauke glass
in motarsa ya jinjinawa Sidi kai, sannan ya rufe glass
in motar ya fara ja.

"Malam ka tsaya in sauka daga motar nan, bana son ka kaini gidan ka sauke ni bana so" banza yayi mata ya cigaba da tu
insa.

"Na ce maka ka sauke ni, wai kai meyasa ka ke mini haka ne?

Ka sauke ni"
Ganin bashi da niyyar kulata, ya sanya ta fara kiciniyar bu
e motar, amma ta ji
ofar motar a rufe gam.

Adam a zuciyarsa yake jinjinawa masifa da taurin kan rumaisa, da a bu
e motar take haka za ta bu
e ta ce za ta fita.

Ganin ba za ta iya bu
ewa ba, ta zauna ta cigaba da kuka tana
anan maganganu.

Bai tsaya a ko ina ba sai
ofar gidan su, mamaki take yi a ina ya san gidansu?.

Ko da yayi parking bai fita daga motar ba, sannan kuma bai bu
e motar ba, rumaisa ta hau kiciniyar bu
ofar motar, amma ta ji a rufe.

"Ka bu
e mini in fita" ta kai masa duka dan takaici.

Danna wayarsa ya hau yi, na wani
an lokaci sannan ya bu
e motar ya fita.

Sai dai ya kulle rumaisa a ciki, bai bu
eta ba, bubbugawa tayi ta yi, amma ya fita ya tsaya ya
i saurarar ta.

Aliyu ne ya fito daga cikin gida, yana ganin Adam ya fa
a Murmushin sa, ya
araso suka gaisa, rumaisa ba ta iya jin mai suke cewa, amma sun
an jima suna tattaunawa sannan ya bu
eta ta fito tana wani basarwa.

Wani mugun kallo Aliyu ya yi mata, sannan ya ce "Sai ki wuce ki shiga" ko a jikinta, ta yi gaba dan ita yau ko za'ayi manda
o da ita tun da bu
atar ta ta biya shikenan.
Chapter 1 · 0% Book details