Sashe 97
Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Daga Abuja muke sa o ne daga Hon. Yusuf Matashi ya ce a kawo maki kafin ya iso bai nan ne, ya ce ya jinjina maki sosai kan yadda ki ke jajircewa kan aikinki." Sosai tai godiya domin wannan ba shi ne farko ba gunta yanzu ba, ta samu kyautuka sosai daga mutane daban-daban wasu da kansu suke zuwa wasu kuwa aikowa suke kamar hakan. Don haka tai godiya ta amsa tana tsaye taga sun hau mota guda sun bar guda sai a lokacin ta fahimci motar ce kyautar da aka kawo mata. Cikin gidan ta koma don ta gayama Alawiyya duk da cewar tana tare da mijinta suna karawa. Da fara'arta ta shiga falon suna zaune Alawiyya na latsa waya Dr. Faisal na tsugunne gabanta ya kama kunne yana bata ha uri ita kuma hakimar ko a jikinta. Kamar ta wuce sai taga rashin dacewar hakan don haka ta isa kusa da su tai magana, "Ahh! Abbansu Anam ne a gidan namu Yau? Maraba sannu da zuwa, don Allah zan ari Madam in taka minti biyu ba yawa pls." Alawiyya ta watsa mata harara, shi kuma ya kasa ko ago wa daga tsugunnen da yake balle ya bata amsar maganarta. Alawiyya tai murmushi ta tashi ta nufi Jiddah suka fice Jiddah ta bata sa on da aka kawo mata yanzu. Ihu Alawiyya ta saka ta rungume Jiddar tana murna sosai, ita ce ta tu a motar ta shigo da ita cikin gidan. Sanan ta bu e takardar zunzurutun ku i ne masu nauyi da daraja har na Naira miliyan goma wai ta zuba mai ba yawa. Suna cikin hakan Baffa ya shigo suka nuna mai ya saka albarka sosai ya yi addu'a domin yana da niyyar sai mata motar sai ga shi wani ya riga shi don haka ya ji da i sosai ga mota babba mai tsadar gaske. Wayar Jiddah tai ara taga ba uwar lamba kamar kar ta auka sai kuma ta tuna don a kira ta kan aikinta take ri e da wayar don haka ta aga kiran kai tsaye. "Ina fatan ina magana da Barista Jiddah ne?" Wata sansanyar murya ce mai cike da izza da gadara tai furucin. Samun kanta tai da aga kanta tamkar gabanta wanda ya yi maganar yake. "Sunana Yusuf Matashi daga Abuja." Ajiyar zuciya tai domin ta gane shi yanzu shi ne ya aiko mata da kyautar musamman a Yau ko ma ta ce a yanzu. "Ina fatan ban laifi ba dana aiko maki da aramar kyauta wadda nasan kin fi arfinta nesa ba kusa ba, sai dai ina son aikin ha uri don Allah kin san abinki da mai nema sai a hankali." Kasa cewa komai tai domin yadda yake maganar tamkar wanda ake ma susa ko wani babban saraki shi ne ma abin da yafi tafiya da hankalinta. "Don Allah ki yi min magana kin sa sai magana nake ba tare da kin ce min ko da ala ba, hakan sai naga tamkar kora da hali ne fa Barista." Sai da tai da gaske sannan bakinta ya furta, "Ina jinka ai." Tana jin sautin ajiyar zuciyarsa, wanda ya tilas tata zuciyar yin tata ajiyar ita ma. "Don Allah Barista ki ban aron lokacin ki ina son zuwa don mu yi magana mai muhimmanci dake jibi don Allah kar da kice min a'a." Ya idasa maganar tamkar zai kuka. Jikinta baki aya sai ya yi sanyi ta rasa me ke shirin faruwa da ita ne haka? Alawiyya hankalinta na kanta don haka sai ita ma kasa gane inda Jiddar ta dosa taga jikin Jiddar ya yi sanyi nan da nan komai ya sauya ma Jiddar. "Don Allah a taimaka ace na zo Barista." Cikin sanyin jiki tace, "Shike nan ina nan ina jiranka sai ka zo in." Wata ara ya yi irinta farin ciki in nan ya ce, "Wow! Gaskiya ban ta a samun albishir da ya yi min da i irin wannan ba duk a wannan shekarar don haka kyauta ta musamman na nan zuwa gare ki ladar wannan albishir da ki kai ma Matashi." Murmushi kawai tai tace, "Na gode sosai da sa o Allah Ya saka da alheri. Sai na ganka." Bata ba shi damar cewa komai ba ta kashe wayar saboda kar da rawar da jikinta ke yi yasa wayar ta fa asa ma. Hannunta Alawiyya ta kama suka shige aki ta kama tambayarta abin da ke faruwa cikin yanayin damuwa ta zayyana mata komai. Cikin sauri Alawiyya ta saka sunan Hon. Yusuf Matashi a yanar Gizo sai ga bayanansa da hotonsa ya bayyana. Matashi walisa ajin farko a kyawawa jajir da shi ga hanci fuskarsa na kewaye da asumba kwance lub a fuskarsa. A nan suka ji tarihinsa da aikinsa sun sha mamaki sosai jin saurayi ne bai ta a aure ba, kuma har yanzu bai da ra'ayin auren tun da bai samu wadda tai mai ba duk da tarin matan dake binsa. Ita kanta Alawiyya sai da jikinta ya yi sanyi kan lamarin. o ya shigo wayar Jiddah "Barista daman nasan yadda na zata haka kike ashe ma kin fi yadda na zata. Tabbas ke ce nake jira shekara da shekaru ban ganki ba sai a yanzu don Allah ki ban damar mallakarki don na idasa rayuwata cikin aminci da walwala. Naki Yusuf Matashi." Alawiyya ta mi awa wayar ta zauna ta dafe kanta tana hasko fuskar Prince inta. To ko ya kenan za ai? Taku a kullum Haupha Dr. Faisal ya sake jin karaya a zuciyarsa yadda sam yanzu Alawiyya bata auki abin da muhimmanci ba. Ko da yake yasan yadda take daman bata da sau i ya yi mamakin yadda ma ta daure ta nuna mai bata fahimci komai ba tun farkon lamarin har kuma ya dinga sauka kan layi tana biye da shi ba alamar rashin fahimta yasan da gaske take a lokacin daya samu sa'ar auren Jiddah da ya gama hayewa amma yanzu don ba in bu ulu bai samu Jiddah ba ita kuma tana gara shi tamkar wata garaya ko waina a tanda. Baffa ne ya shigo ya iske shi zaune ya ha a kai da gwiwa suka gaisa ya wuce ba tare da ya tanka kan abin da ya kawo shi gidan ba. Yana cikin yanayin ne Baffan ya sake fitowa har ya sauya kaya zuwa marassa nauyi ya zauna ya kira sunansa ya ce, "Faisal daman ina son ganinka kiranka ne kawai ban yi ba. To masha Allah tunda ga ka ai shike nan. Daman abin da nake so da kai shi ne ka fita sabgar Jiddah domin ba aurenka zatai ba, da kanta ta tabbatar min da cewa karatu za tai don haka kar da ka sake kiranta da sunan soyayya na yanke ala ar hakan a tsakaninku." Zufa ta yanko mai ta ko'ina yana jin tashin hankali nayi mai sallama. Kenan ba mai iya daidaita tsakaninsa da matarsa kowa ya kawo ido ya saka masu duk abin da take ba mai iya yi mata magana ta daina? Gaskiya ba ai mai adalci ba sam. Baffa ya tashi ya shige aki yana yi mai Allah Ya kiyaye hanya idan ya tafi zai kwanta ne shi. Alawiyya ta dubi Jiddah sosai tace, "Me yasa naga duk kin damu ne daga wannan abin? Ko dai kina jinsa ne a zuciyarki daga zuwansa?" Jiddah tai ajiyar zuciya tace, "Wallahi ban san ya akai ba kawai naji gabana na fa uwa haka kawai sai nake hango fuskar Prince cikin damuwa." Wayarta tai haske sai ga pic inta da Prince suna murmushi wani sansanyar ki an India na fitowa. Kasa aga kiran tai, sai da Alawiyya ta aga kiran ta mi a mata wayar sannan ta amsa cikin sanyin murya ta ambaci sunansa. Shima kamar ha in baki ya yi ajiyar zuciya ya ce, "Wallahi Princess tun azun gabana ke fa uwa duk na rasa me ke damuna ban jin farin ciki ban jin da i don haka na kira ki ko naji farin ciki domin nasan ko kuka nake idan naji muryarki sai dariyar farin ciki ta maye gurbin kukan." Bakinta ya yi mata nauyi ta kasa ko da furta kalma guda. "Princess ko dai na zo ne? Wallahi baki ji yadda nake ji ba, ina cikin matu ar damuwa kuma ban san miye dalilinta ba sam." "Ba sai ka zo ba, ka yawaita karanta innalillahi wa inna'ilaihirraji'un, zaka ji ka daidaita Prince." Tana furucin ne yayin da hawaye ke zubowa daga fuskarta. "To amma Princess ji nake tamkar ke ma kina cikin damuwar ai, don Allah me ke faruwa da ke ne? Tabbas akwai abin da akai wanda ba zai mana da i ba don Allah miye ya faru ne?" Magana yake da muryarsa kamar ta mai kukan shima. Cikin dakewa tace, "Ba abin da ya faru Prince, ba kana gun aiki ba? Don Allah ka dage kai aikinka ban da wasa da ja masu hankali don Allah na san halinka fa." Tana jin sautin ajiyar zuciyarsa irin hankalinsa ya fara kwanciya in nan ya ce mata, "To ki yi min." Dariya tai, Prince akwai rigima duk lokacin da su kai waya idan bata ce mai Love You ba ya ce mata love you too ba sai ya yi mata tsogumi ya ce ta i yi mai, tsabar abu har kiss yake cewa sai ta hura mai ta wayar ya ji haka suke ko da yaushe idan suka gama waya sai sun yi ma juna. Yau kau bata jin zata iya ce mai hakan balle har ta hura mai wani kiss. "Ni, Ni, Ni, dai ki yi min nace." Da muryar shagwa a ya furta hakan. Dole ba don tana jin son yi ba tai mai, don dai kawai su rabu lafiya. Alawiyya ta mi e ta fice daga akin saboda yadda mijinta ke ta kiranta. Duk da ya fara bata tausai sai ta share tai kamar bata ma ga yadda ya yi tsugunne ba ga damuwa fal a ransa ta samu waje ta kame ta watsa mai ido alamar tana jinsa. Komai ya kwance mai ya rasa ta ina zai ke o ta don haka ya tashi da sauri ya rungume ta ya fashe da kuka yana cewa, "Bai kamata ba don kowa ya yale Ni kema