← Book details Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 133

Sashe 38

Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Hauwa'u Salisu (Haupha)* *____________________________________* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION* '''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}''' https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan* https://bakandamiya.com/group/71/kainuwa-writers-association *____________________________________* *AUNTY FAUZAH YAR AMANAH AVAILABLE* *_Oh ni kawata kullum shiga kike ta Alfarma da kace raini haka wai duk Ina kike samun wanan kayan ne haka ko kema kinasa Order kamar yanda Naga hajiya bilki tasa? kawata O me order fa kikace ni rabani da kayan takaici da wahala hajiya bilki bagashin Nan ba an barta a wahala ba kudin mutane ba Kaya wanan shine ba uwa ba riba ai ni a waje Daya nake siyayyar kayana Kuma ta online, kawata kikace ta online fa? Online din da akace yawancin duk Yan danfarane mace Sai tai tallah Kaya Babu su ta anshe ma mutane kudin su Babu amo Babu labari, yawa gwanda da kikace yawanci bakice duka ba Kinga wanan shigar ta Alfarma danakeyi wajan sa Kaya masu kyau a jikina da kayan dakina da na kicin da suturuna duk a online nake siyan su wajan Yar Amanar mu lak'abin sunan ta yayi dai dai da ita tana kasuwanci Babu cuta Babu cutarwa kayanta yanzun duk Available ne kinsan tana Lagos da zama shiyasa zakiga Kaya Yan gaske a jikina ba irin shaku shaku ba Sai na gama yayi Kaya sanan nake ganin shi aduwawon wasu Kayanta daret daga Lagos tana da group din Yan sari da Kuma group din Yan siyan dai-dai wanan Yan kunne da sarka da zoben da abin hannu danabaki set duk a wajanta na Sara kinsan yanzun ba'a zama in kika zauna zakiga zaunau tana da wani group LAGOS ORDER in kinyi payment 10 days kayan ki sun zau insha Allah saboda kanta take shiga kasuwa Kuma abin da zai baki sha'awa shine kinsan munasan siyaya Aman kudin mota ke hanamu Sai muga ribar kamar duk zata tafi a kudin kawo Kaya toh ita Yan gari Daya kamar mu Nan da muke Kano zata hada kayanmu waje Daya Aman kowa fa nashi daban sunan shi a jikin kayan shi zata turo wajan sister ta Sai ta fadan Mana kudin mota Sai kiga kudin Bai taka Kara sun karya ba sanan naji ta taba magana a group Yan kaduna ma awajan sister dinta suke amsa kamar yanda muke Amsa, sauran garuruwan Kuma Suma akwai inda suke amsan nasu Kai kawata wai dame dame Yar Amanah Nan taki take Sai da wane? Kai Kai Kai kawata abin da yawa wai mutuwa tashiga kasuwa a abubuwan amfani na gida komai tana Sai dawa sanan wajan kifitoh kamar dawusu wajan ado nanma ba'a barta a baya ba abin na Yar Amanar mu Sai dai muce Alhamdulillah Masha Allah toh kawata ko Zaki bani number tane ? Kai kawata kinsa Nima Ina daukar Kaya a wajanta in tallah ta ko dai in saki group dinane ki dinga siyayar a wajena Kai kawata Nima tallah Zan dingayi in nagani a wajanta kinsan kowa Yana San sauki toh badamuwa ga number Tata 09073738449 a wanan number Zaki mata magana zata saki group Aman kice na Yan sari tunda Sara kema Zaki dingayi don in ba sari zakiba a normal group zata saki ko kinshiga na sari mutukar ba sarin zakiba zata cireki, balle ma sarin zanyi kawata wai tana Sai da Lagos less ne? Tab ai babuce kawai Bata siyarwa Kinga Lagos less kayan Yara takalma Yan kunne set dinsu agoguna jakunkuna ke abubuwan fa da yawa aman Bari in baki link dinta na normal group zakiga abubuwan hajiyata Sai kin rasa nasiya fa don Allah Bari kiga_* https://chat.whatsapp.com/HJ6k82WxPpk8BQdNYENGkb *_yawa kibi wanan link din zai kai ki group din YAR AMANAH AVAILABLE shine zakiga abubuwan da nake fadan Miki Ina fatan zakiji Dadi siyaya wajan AUNTY FAUZAH YAR AMANAR MU ita tana maraba da Yan sari da siyan dai dai toh kawata nagode sosai Allah yabar zumunci, Kai kawata Sai kace wace ta baki kudi au baki saniba da'a baka kudin da bazasu isheka sarafawa ba ai gwanda a nunamaka hanyoyin samin kudin Kinga Ni dai zaman banza in kashe lokacina a online batare da ko ficika ta shigomin ba Sai a sarar data Kinga ai yanzun Zan samu motsi yafi labewa ko ai kuwa kawata Allah yasa Mana Albarka a Neman mu Ameen kawata_* ```Aunty fauzah tana maraba daku Sai kun zau``` Page 24 Ya rasa ya zai da rayuwarsa, shike nan ace mutum ya yi aure don ya huta amma sam bai samu hutun ba? Gaskiyar magana yana shan wahalar rayuwar aure shi kam, yaushe zai daina irin wannan ba in cikin na wannan rayuwar? Bai san rayuwar farin ciki ba, yana ba arin sa kan rayuwar gidansa amma a banza, ya sha zama aki ya sha kukansa kan ba in cikin da yake fuskanta na rayuwarsa. A hankali ya fara tunano rayuwarsa ta baya kafin ya yi aure, lokacin yana cike da ji da kansa yana cikin walisa da bushashar rayuwa. Kasancewar tun da ya kammala karatunsa yake sha'awar kasuwanci, don haka ya nufi mahaifinsa da zancen neman shawarar wace sana'a ya kamata ya fara yi, domin sam aikin gwamnati bai birgeshi saboda a ganinsa aikin gwamnati ba wani aikin da zai tsare maka dukkan bu atunka bane na Yau da kullum ba. Sai dai Baban ya dube shi yana murmushi irin na ta Yaro kyau take ba arko, ya dube shi ya ce, "Mustapha ka sani indai zaka auki shawarata to ina son ka fara neman aikin gwamnati sannan sai ka cigaba da sana'ar, saboda ba a zama a angare guda a wannan lokacin, dole ne kai ta a ki i taba karatu, saboda rayuwar yanzu kowa kansa ya sani, kuma sai kana da shi ake yi da kai. Don haka ka fara neman aiki sannan sai ka ora kasuwancin." Sosai ya gamsu da maganar Babansa don haka kai tsaye ya nufi gidan Yayan Babansa don ganawa da Salim abokinsa (Uncle Salim) kasancewar tare su kai karatu tare su ke komai na rayuwarsu, tasu ta zo aya sosai. Yana zuwa ya iske Hajjo zaune tana ta fa a wai Salim ya yi mata al awarin nama don shegantaka sai ya kawo mata goro madadin naman, wai ai shi ne naman tsaffi irin ta. Har suka gaisa Hajjo bata daina fa an ba don haka ya tashi tun kafin ta juyo kansa ya nufi akinsu Salim in. Yana zaune yana kallo kamar baisan abin da ke faruwa ba. Duka ya kai ma shi, "Amma fa baka ji wallahi kana ji fa Hajjo nata fa a, kuma kaine ka tsokane ta, wai ina naman yake nasan dai ka siyo tunda ka ambata." Salim ya yi dariya ya jawo ledar naman dake kusa da shi ya ce, "Ka ganshi nan, bari nayi ya huce sai na kai mata, ai ta kwana biyu ba tai fa a ba shi ne Yau naga ya kamata ta wasa muryarta ta ara za Su kai dariya su duka, Mustapha ya dubi Salim ya ce, "Daga gun Baba nake, shi ma dai kamar yadda kace haka ya ce, na ha a kasuwanci da aikin gwamnatin duk nayi, don haka ga takarduna ka ha a duka ka ba Baba na nan gidan kamar yadda kace da farko, idan ya so daga baya sai mu fara kasuwancin." Amsar takardun ya yi ya aje, suka fita tare auke da ledar naman Hajjo, suna dariyar abin da zata ce yanzu kuma. Goron na hannunta ta gutsura take cewa, "Yaro ya maida Ni abiyar wasansa, ina ya ta a ganin goro ya fi nama ne?" Salim ya aje mata ledar naman ya ce, "Musty ina ka ta a ganin inda tsohuwa ke aunar nama fiye da goro don Allah?" Ita dai ta auki ledar namanta tana cewa "Can ku arata tunda ka kawo min." Sati guda da bata takardunsu suka samu aikin, sai dai ba nan cikin garin Kano aka aje su ba, can wani auye mai suna Rano aka kai su, basu ji da in hakan ba, musamman Mustapha da ya fi Salim son rayuwar birni da wayewa, a ganinsa zaman auye na iya maida mutum auye shima, sannan me ye a auye wanda zai ara wayar da kan mutum ma wai? Hakan yasa ba wani karsashin aikin da yake sai dai kawai idan an taya shi murna ya amsa ba don yana murnar ba. Babansa sarai ya fahimci inda damuwar take, Musty akwai son gayu da gogewa hakan yasa bai murna da samun aiki a auye ba, don haka ya kawo ido ya saka mai kawai. Cikin ikon Allah suka dinga zuwa aiki a Rano suna dawowa weekend duk arshen mako gida, tun Mustapha na orafi har ya gaji ya daina orafin zuwan sa auye aiki. Watarana yana zaune ofar gidansu yana latsa wayarsa sai yaga wata yarinya ta fito daga layin dake bayan gidansu, har ta wuce yana bin ta da kallo, bai dai ce komaiba har a ranshi, kawai dai yasan ya tsare yarinyar da kallo ne amma bai san dalilin kallon da yake mata ba sam. Wasa-wasa sai ya kasance duk weekend idan ya dawo gida yana zama dai-dai lokacin da ya tabbatar da yarinyar na wucewa, wadda har zuwa yanzu bai san sunanta ba, haka bai san daga wane gida take ullo wa ba. Yau dai sai ya saka a ranshi zai gwada yi mata magana saboda ya fahimci son yarinyar yake. Lokacin da zata wuce kau ya tashi ya bita a hankali yana yi mata sallama. Cikin natsuwa ta waigo ta kalle shi sai kuma ta cigaba da tafiyarta bayan ta amsa sallamar da ya yi mata. "Amm, idan ba damuwa ina son yin magana dake Please." Kamar bata ji shi ba, haka ta nuna domin tafiyarta kawai take ba alamar zata tsaya balle ta saurare shi, don haka sai ya yanke shawarar ya koma kawai sai ya nemi inda gidansu yake ya iske ta. Har zai juya sai ya ga ta tsaya fuska ba walwala tana kallonsa. "Ga dukkan alama idan ba shi ne ya yi magana ba tabbas bata da alamar yin magana ita, don haka ya dube ta yana murmushi ya ce, "Don Allah ki yi ha uri na tsaida ki ko? Ina son yin magana da ke
Chapter 38 · 0% Book details