Sashe 86
Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
Kano
Tun kafin su Jiddah su dawo ta kira Hajjo ta gaya mata komai yake faruwa, sosai Hajjo tai farin ciki kuma tayi na'am da komawar Jiddah Kaduna da zama saboda hakan ne kawai zai sa Jiddah ta sake wayewa ta goge sosai kuma ta sake tsayuwa da
afafunta. Don haka ta kira Maman Jiddah tace ta zo Kano
in ita ma don su gaisa da iyayen Alawiyya duk da sun ce za su je har garinsu Jiddar amma dai a ganinta gwara ita ta zo nan kawai su ha
Suna zuwa Mustapha ya kasa shiga gidansa don ji yake kamar yana matsawa Jiddah zata koma, shi kuwa bai jin zai iya ha
urin rashin ta ko da na kwana guda ne balle na zaman tsawon lokaci.
Bayan sun gaisa da Mamar Jiddah ne Hajjo tace mai, "Ya kamata ka isa gida su ganka haka nan tunda Allah Yasa an dawo lafiya ko?"
Bai da yadda zai yi ba don ya so ba, haka ba don yana jin kunyar Mamar Jiddah ba da bai tafiya amma tilas ya tashi ya fice.
Ya jima zauren gidan yana jiran Jiddah don ya
auka zata biyo shi amma shiru don haka ya sake komawa ciki ya dube ta ya ce, "
an zo mana ki ji." Ya juya zuwa zauren.
Tana cikin yaranta da sai murna suke sun ganta ta mi
e ta bishi a baya.
Yana kallonta yana jin
aunarta na yawo a cikin zuciya da ruhinsa, ji yake tamkar ya
auke ta ya gudu da ita.
Ko da ya ganta cikin yaranta sai suka birgeshi ya ji dama yaransa ne da suka haifa da ita, ya ji ina ma ace shi ne mahaifan yaran da ya yi murna sosai.
Sai da tayi gyaran murya sannan ya dawo daga duniyar tunaninsa ta dube shi sosai tace, "Na lura kana da damuwa amma sai naga kamar bai kamata nayi maka kutse kan sanin ko wace iri bace, amma zan baka shawara ka rage damuwa bata da amfani ko ka
an ka dinga ha
uri kana zama cikin farin ciki yafi zama cikin damuwa don Allah."
Sai ya ji yaushe zai sake kamar wannan macen ta kubce mai? Ai kuwa da ya tabbata a cikin masu babbar asarar rayuwa.
Murmushin jin da
i ya yi na maganarta ya ce, "Tabbas ina cikin damuwa amma ban san ya zan na fahimtar da ke ba, sai dai ban sani ba ko zan iya gaya maki ba a chat saboda gudun faruwar wani abu, idan na gaya maki a gabana ban samu abin da nake nema ba tabbas zan iya samun matsalar sar
ewar numfashi, amma mu ha
u a chat anjima ki kula da kanki sai anjima." Ya wuce ya barta tsaye kamar an dasa ta ya barta da
amshin turarensa.
Afnah ce ta biyo ta, sai da ta kama mata hannu sannan ta dawo daga tunanin da bata san me take tunani ba.
Dr Faisal kuwa tunda Jiddah ta bi bayan Mustapha yake sakin tsaki akai-akai wanda tsab Alawiyya ta fahimci abin da ya sashi yin tsakin. Tun a Kaduna ta lura da yadda yake wani shigewa Jiddah yana za
ewa yana yawan ambatar sunan Jiddah madadin nata sunan, tun a nan ta dasa mai alamar tambaya, sai dai matsayinta na lauya wadda tasan me take bata sha wahalar gane son da mijin nata ke yiwa
awarta Jiddah ba. Duk tarin kishinta, duk da tarin son mijinta da take hakan bai sa taji ko da
ar ba kan hakan, sai dai kuma ta so
warai ita ma ace Jiddah ce kishiyarta madadin wata jakkar da bata san daga wane banzan gidan ta fito ba, amma abin tambayar a nan shi ne waye Mustapha a cikin zuciyar Jiddah? Tasan dai Mustapha na masifar
aunar Jiddah ba ita ba kowa ya kalli Mustapha zai ga zallar
aunar Jiddah a idanunsa kwance amma bata ta
a ganin son kowa a idanun Jiddah ba, ko da yake Jiddah ta gaya mata ba zata sake aure ba, kamar yadda ba zata sake soyayya ba tunda jahilin saurayin makarantarsu Abubakar ya yaudareta ta tsani soyayya ta tsani yinta. A gefe guda kuma ga kawunta Mansur (Al
ali) dake
aunar Jiddah wanda kowa ya fahimta a cikin kotun. Ita kam ta shiga a tsaka mai wuya shin mijinta zata nema wa soyayyar Jiddah ko kuwa Kawunta Yayan Mamarta? Sannan tana bala'in tausayin Mustapha domin ta fuskanci yana cikin matsalar rayuwar aure shi ma.
To jama'a sai ku bata shawara wa zata taimaka mawa ya samu auren
awarta Jiddah?
Deeni
Wasa-wasa Deeni ya koma mahaukaci-.ahaukaci don dai zagi da duka ne kawai bai yi, amma labarin Jiddah da soyayyarta su ne kawai abin da bakinsa ke iya zayyana wa ko da yaushe. Mutane wasu tausayi yake basu yayin da wasu kuma ko a jikinsu gani su ke haka rayuwar take yanzu ai, duk abin da kai zai dawo maka sharri ko khairan don haka shima abin da ya yi ne ke komawa kanshi.
Wata rana sai ga ba
in mutane suka zo gari kai tsaye suka fara tambayar gidansu Jiddah ba su sha wahala ba aka nuna masu, mahaifin Jiddah suka aika nema aka ce bai nan ya koma Lagos da zama, suka tafi suka fara tambayar waye Deeni mijin Jiddah a nan ne ake nuna masu shi aka ce ya haukace.
Waya suka kira sai kuma suka nufi ofishin
an sanda sukai bayani nan take sai ga shi an aika an kamo Deeni an basu shi. Suka saka shi a mota suka tafi mutane nata kallonsu suna cewa ko me ya aikata kuma oho.
Tun mutane na maganar har suka daina aka share da babin Deeni.
Kai tsaye asibitin mahaukata suka kai shi, babban Likitan suka nema suka gana, suka tabbatar mai da cewa majinyacin na musamman ne don haka ai mai komai na musamman don ya warke a kan lokaci Madam da kanta ke bu
atar hakan.
Cikin
ware wa da sanin makamar aiki ake duba Deeni da yake abin bai nisa ba kuma tsabar damuwa ce ta haifar da halin da yake ciki sai ga shi yana samun sau
i sosai yadda ake bu
ata.
Tun da aka gama komai Mama ta tare gidan mijinta Baban Alawiyya sai tace a bata jikanta na gun Jiddah ta ri
e shi. Cike da jin da
in karamcin iyayen Alawiyya Mamar Jiddah ta amince ta bada Haidar, sai kuma Kawu Amadu ya ce, "To ai kuwa anyi maki santatta domin nima Jiddah da jikokina su Afnah zamu tafi saboda su samu karatu mai kyau da inganci."
Mama da yake akwai kawaici da sanin ya kamata sai tai murmushi tace, "Ba komai ai, daga ka tafi da su ka rabani da kishiyoyi har biyu ai murna zan don ku
in Malam sun huta na
osan safe."
Kowa gun ya kama dariyar abin da Mama tace.
Sai yamma sosai suka shirya suka wuce amma banda Alawiyya tace ita tare da Jiddah za su taho gobe.
Dare nayi Jiddah ta kwanta ta jawo wayarta gabanta na fa
uwa ta bu
e WhatsApp
in ta, sai kuwa ga Mustapha ta gani a online, ta tura mai sa
on: "Barka da dare ya gajiyar tafiya? Na gode sosai Allah Ya bar zumunci."
Yana karantawa ya maido mata da amsar: "Ba wata gajiya sai damuwar rashin ganinki a kusa da Ni baki
aya na kasa natsuwa na rasa me ke faruwa da Ni ne Jiddah."
Tana karantawa ta rasa amsar da za ta ba shi amma sai ta samu kanta da ce mai.
"Ta ya mutum kamar kai mai natsuwa da hankali zai rasa gane abin da ke faruwa da shi? Tabbas ya kamata ai maka tambayar me ka sha Yau."
Emojin dariya ya turo mata ya ce, "Ban sha komai ba sai ruwan zafi da ba ko madara."
Ita ma dai emojin dariyar ta tura mai tace, "Ni kam bana maraba da shayi ba madara domin bai min ba sam."
Ya maido mata da amsar, "Ke daman ai duk wanda ya ganki yasan ba kalar ruwan bunu bace ba, wannan ai sai dai mu muma da za ki dafa mana ai da mun shiga cikin hidimar shan madarar."
Wannan karan da tai dariya sai da Alawiyya ta aje abin da take ta kalle ta. Kuma ga shi ta ganta online kuma ba dai da Kawu Mansur take chat ba balle Falsal da damuwa tasa ma ya kwanta duk tasan ta ciwon son Jiddah ce kuma yake. Tunawa da tana da lambar Mustapha yasa ta duba shi sai kuwa ga shi ta ganshi a online don haka ranta ya bata da shi Jiddah ke chat tana dariya.
Sosai Alawiyya take jin da
in yadda Jiddah take farin ciki domin babu abin da ya rage mata yanzu irin na taga rayuwar Jiddah ta koma kamar tata rayuwar tana tare da iyayenta waje guda tana gidan aurenta komai ya zama tarihi gare ta.
Tunawa da hakan yasa ma ta kira Likitan dake duba mata Deenin cikin sa'a kuwa ya yi mata albishir da warkewar Deeni har ma da kanshi yake neman wadda ta taimake shi ya yi mata godiya.
Murmushin mugunta tai ta nanata kalmar godiya, sai kuma tace "Ba damuwa zan zo gobe insha Allah Likita godiya nake sosai." Ka she wayar tana tunanin Baban Jiddah da ta sa aka kama shi aka rufe a kurkukun Lagos tana ga shi ma can zata tura shi a ha
a su waje guda a ajiye mata su har sai ta neme su.
Duk abin da take ba wanda Jiddah ta sani bata san Alawiyya ta kama Babanta ba haka bata san ta kama Deeni tai mai magani ya warke ba don kawai tafi son ya amshi hukuncin da zatai mai yana cikin hayyacinsa.
Ko da yake ta tausayawa rayuwar Baban Jiddah yadda aka bata labarin ya koma matsiyaci bai da komai bai da kowa shi ka
ai ke rayuwa cike da ganin
alubalen rayuwa mai tattare da tashin hankali.
Ko a gidan yarin ta sa an kai shi
angaren da ya dace da shi kuma lokuta da dama akan fito da su ai masu wa'azi mai ratsa zukata sosai kan ha
in yara kan iyayensu da ha
in iyaye kan yaransu.
Ranar da Jiddah zasu tafi Kaduna ranar kamar Mustapha yai hauka haka yake ji, saboda ya buga ya raya ya rasa hanyar da zai dakatar da tafiyar Jiddah Kaduna. Sai dai ya samu dama guda ta amayar mata da abin da ke cikin zuciyarsa na sonta wanda ita da kanta ta riga ta fahimta kawai dai tana ganin abin ba zai yiyu ba saboda yana da mata har uku ita bata ma san ya rabu da guda ba, ita kam a kan me zata haye ma mai ba
aya ba ma har mata uku? Lallai ko a mafarki bata bu
atar irin wannan mafarkin don haka take kaucewa duk maganar da zata ha
a su ta soyayya.
Amma fa ba
arya ta san cewa Mustapha shi ne irin mijin da take mafarkin samu, wanda yasan darajar mace yake kulawa da mace yake
are lokacin gun saka mace farin ciki.
Ta wani
angaren kuma tana jinjinawa rashin kunya da rashin ta ido irin na maza yadda har mijin Alawiyya ya iya kiranta gaba da gaba ya gaya mata yana sonta zai aure ta. Wannan shi ne karo na uku a rayuwarta data
ara bambance maza basu da tabbas kuma basu san kawaici da halacci ba. Ta tuna yadda ta zauna da Deeni ta kula da shi tai mai duk halacci amma ya yi mata sakin rashin tausayi a gaban gawar Uncle Salim
inta. Ta dawo kan Babanta yadda take son shi amma shi ko a jikinshi ganin
arshe da tai ma ce mata ya yi zai iya tsine mata idan bata fice daga rayuwarsa ba, me take aika mai da shi ? Nawa take ba shi duk wata? Kar da ya
ara ganinta a gabanshi.
Na ukku kuma shi ne yadda Abubakar ya ci amanarta ya yi mata abin da bata ta
a zato ba, yasa ta kuka yasa ta tsanar kanta da kanta. To ita kam me ya yi saura a rayuwa da maza da zai birge ta?
Cikin natsuwa ta shirya kayanta dana su Afnah su kai bankwana da su Hajjo ta fice zuwa gun su Mamar Alawiyya tai masu bankwana daga can wuce sabon garin da zatai rayuwa da sabbin mutanen da zata rayu.
Duk abin da take akan idon shi take yinshi, jikinshi duk ya yi sanyi ji yake tamkar ya sake shiryawa shi ma ya bita su tafi tare amma hakan yasan ba zata faruba.
Ga shi damuwarsa bata amsa mai tana son shi ba ko bata son shi ba, duk lokacin da yai mata maganar takan kawo wata maganar da zata kauda waccan maganar ne.
Sai yamma lis su Jiddah suka isa Kaduna a unguwar Malali gidan yake, tayi mamakin ganin gidan duk yafi sauran gidajen da su ka je ha
uwa, cikin mutunci da girmama juna aka amshe ta kowa na maraba da ita kamar daman an san ta gidan take.
Fitowar ta daga wanka kenan wayarta ta kama rurin naiman taimako. Tana dubawa taga sunan Mustapha ta
auka murmushi kwance kan fuskarta.
Sai dai abin da ta ji ne yasa ta tai shiru annurin fuskarta ya
auke nan take hawaye suka silalo daga idanunta zuwa kan fuskarta.
Ko me faruwa ?
Ku biyo Haupha don jin abin da ya faru ga Mustapha har yasa Jiddah kuka.
Taku a kullum Haupha
[9/19, 9:29 PM] Hauwa'u Salisu (Haupha): *HA
IN ALLAH*
Labari da rubutawa