Sashe 109
Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zai iya rantsuwa a rufe ya same ta. Cikin jikinshi ta shige tai lub da ita yana shafa kanta har barci ya auke shi, daman haka take so ya yi barci ta tashi tai ma shi breakfast don haka tabi a hankali ta zare jikinta ta kanga mai filo kamar aramin yaron goye ta sunkuya tai mai kiss ta fice tana murmushi. Jinta take wasai kamar ba ita ba, duk da ta ji jiji hannun Prince in nata amma sai take ganin ba komai bane, gwara ta ha a mai breakfast kafin ya tashi, don ta lura bai damu da cin abinci ba shi yasa yake ta ara tsawo ba iba. Kicin ta nufa kai tsaye, sai kuma ta zubawa kayan kicin in ido tana son tuna abin da ya kamata ta shirya mai na breakfast Ganin ba a kai ga kawo doya da kayan miya ba gidan yasa kai tsaye ta zuba ruwan zafi ta ebi fulawa ta dama kunu ta zuba madarar gari wadatacciya a ciki ta zuba flover don ya yi amshi, ta sake ibar fulawar ta kwa a fanke, Sannan tai tsaye tana tunanin me kuma zata sake yi mai tunda babu kayan miya da dankali da doya a gidan. Sai kawai ta ha a kayan amshi ta zuba Lipton ta ha a mai ruwan tea ta auko sauran kajin jiya ta ara masu kayan amshi da ha i ta zuba a kula masu kyan gaske ta ha a komai ta jera. Tana gamawa a gurguje ta koma aki ta share duk da bai komai ba , ta goge ko'ina ta kunna turaren wuta ta fesa turaren aki ta fa a wanka, tana fitowa ta za i leshinta mai kyau doguwar riga ta saka ta zauna gaban madubi ta zuba kwalliyar gaske ta murza aurin kallabi, daidai lokacin agogo ya buga arfe tara na safe, don haka sai sake gyara akin ta fesa turare ta nufi inda yake kwance a hankali ta sunkuya ta zuba mai ido kawai tana kallon kyakkyawar fuskarsa, wani irin kyau ya sake yi mata, kallon wani kyakkyawa ajin farko take mai wanda bata ta a ganin mai kyansa ba. Tunda ta sunkuyo kan fuskarsa ya sha amshin turaren ta sai ya farko ya bu e idonsa yadda ba za ta san ya farka ba, godiya ga Allah kawai yake yana arawa ganin yadda Allah Ya azurta shi da mata kamar Jiddah. Ganin sai kallonsa take yasa ya ja mata hanci a hankali. Dariya tai itama ta ja siririn hancinsa tace, "Good morning Prince." Tashi ya yi zaune ya jata jikinshi ya ce, "Ba zan amsa ba tunda ki kai wanka kika barni." Ya gama maganar yana ha e fuska shi ala dole ya ji haushi. Kunnuwanta ta kama ta ara rusunawa tace, "Afuwan Prince nayi babban laifi amma yanzu zan gyara sai na cire kawai mu sake yi tare, daman ji nake tamkar ban fita ba saboda ba dai nayi ba, haka zalika ina wadayin yin sunnar Manzo na yin wanka tare da mijina, tamkar yadda yake da iyalinsa." Ganin tana niyyar cire kallabin ya dakatar da ita ya ce, "Kin yi kyau sosai Princess wanda ban san da shi ba sai Yau, kin yi wa kayan kyau sosai ban wayata na auke ki hotuna." Wayar ta mi a mai ya shiga aukar ta hotuna kala-kala sannan ya yi mata bidiyo. Ganin ya kasa dainawa yasa tace, "Prince haka nan sun isa kada a cika wayar bayan akwai na musamman da za ai idan mun shirya." Cire kayan tai suka sake shigewa toilet in suna ma ale da juna. Suna shiga tai saurin aukar sabulun tace, "Prince Ni zan fara yi maka don na lura ba aramin datti kai ba daga jiya zuwa Yau ba." Murmushi ya yi baice komai ba, tana can tana niyyar aukar soson yai saurin ibar ruwan sanyi ya watsa mata ya fashe da dariya. Tai an ihu ta fa a jikinsa tana cewa ba zata yadda ba ita sai ta rama ko saka mai kuka. Sai kuma ya fara bubbuga mata baya yana cewa cikin siririyar murya, "Afuwan Princess ban san lokacin da marar jin hannun nan ba ya watsa maki ruwa ba amma ki hutunta bakinsa daya kasa gaya maki abin da zai faru." Ya mi a mata bakinsa nufinsa tai ma shi kiss. Manna mai kiss in tai da nufin tai mai walele amma ta makara sai ji tai yai caraf da halshenta yana tsotsa tamkar ya samu sweet. Sun jima a yanayin har ya fara sauka layi tai azamar janye jikinta, tana cewa time na urewa fa Prince yanzu ka fara jin sallamar mutane kasan Yau an Jalingo za su koma fa." Shi dai ko magana bai iyawa, don haka tai mai wanka ta tsaya jiran yai mata taga alamar wutar jikinsa ta auke baki aya sai ta nufi yin wankan da kanta, sai kuma ya amsa ya cigaba da yi mata. Suna fitowa tai mai shafa, shima ya shafa mata mai da powder ta zizara kwalli zata ora jan baki ta tuna da wani abu don haka ta aje shi zuwa anjima. Kallonshi tai ta kalli kayan daya cire jiya ta fara sinne dariya irin alamar zai maimaita kayan daya cire yana matsayin ango guda. Fahimtar abin da take nufi yasa ya nuna mata wata leda dake can gefen gadon. Tana aukowa taga wata rantsattsiyar shadda mai kyan gaske wadda tana da irinta cikin kayan daya inka mata na cin bikin, hakan yasa ta fahimci iri aya za su saka kenan Yau ma kamar kwanakin baya kala guda suke sakawa. Da kanta ta saka mai kayan ta auki turare ta fesa mai tana cewa, "Idan aka arar min da turare ba wani da in bakin da za ai min sai an biyani abina har da riba." Girgiza kansa ya yi ya ce, "Ni fa taimaka maki nake ina saka wannan aramin turaren saboda turarena yafi naki nauyi da hidimar ma baki aya." ura baki tai ta fara dire-diren ita ba zata yadda ba sai dai a fitar da turare guda kowa ya dinga amfani da shi. Dariya ya dinga yi yana cewa bai yadda ba shi ba zai dinga shafa turaren mata ba, ta kuwa ara aimin abin da take tana cewa ita fa ba ruwanta amshi guda take so shi da ita su dinga yi kawai. A haka dai ya taimaka mata ta saka tata shaddar, kawai aukar ta ya yi ya kama juyi da ita wai tayi kyau fiye da azun. Hotuna suka cigaba da yi sannan suka koma yin videos abin gwanin birgewa. Sun ata lokaci gun hotunan da videon sannan ya janyo ta jikinshi suka nufi falo suna ta murmushin nisha i. Tabbas sun cika amare masu son junansu. Kan kujera suka zube ya dubeta da dukkan kulawa ya ce, "Princess me kike son ci na fita na nemo maki naga rana tayi amarya bata karya ba, duk wazon da tai jiya gun bada darasi." Sunne kanta tai, tana dariya asa - asa sai kuma tace, "Har ka tuna min da babbar kyautar da akai min kuwa a wajen aukar darasin." ewa tsaye yake son yi don fita nema mata abin da zatai breakfast da shi, sai ta kama hannunsa ta nufi inda aka tsara don cin abinci ta zaunar da shi yana bin ta da kallo don bai fahimci komai ba. Sai da ta bu e naman ta zuba a filet ta zuba mai kunun a kofi ta zuba fanken ta tura gabanshi ta zagaya ta zauna kusa da shi tace, "Bisimillah Prince komai ya kammala kai ka ai ake jira daman." Kasa cewa komai yai sai arin tunanin lokacin datai girkin kawai yake, bai ankara ba ya ji saukar kofi a bakinsa ya bu e ta zuba mai kunun. Lumshe idonsa ya yi jin wani gar i da da i na musamman daya sauka akan halshensa, a hankali ta cigaba da ba shi a baki yana sha, ganin kamar bata sauri ga shi kunun ya yi mai da i sai ya amsa ya cigaba da sha da kansa yana ha awa da fanken. Sai da ya shanye wanda ta saka mai duka sannan ya aje kofin ya fara arin zuba mata naman a baki don itama ta gama shan nata kunun. Yana cin naman sau aya ya kalle ta da alamar tambaya sai kuma ya ce, "Princess yaushe kika fita har ki kayo cefane ban sani ba?" Dariya tai ta cire kallabinta ta saka a gefensa wai ita ala dole santi yake yi. Sai da ya sake tambayar sannan ta gaya mai sauran na jiya ne ta gyara saboda ba kayan da take bu ata na girki a gidan. Ya kalli jug in kunun ya ce, "Shi kuma wancan fa ina kika samo shi ban ta a shan irinsa ba ke ban ma san shi ba Ni sai Yau, don Allah dame ake yin shi?" Ta fashe da dariya tace, "Da zallar so da aunar Prince ina ake yinshi , ina fatan ya yi maka da Kiss ya manta mata a fuska ya ce, "Bayan da i ma har gar i da birgeni ya yi don haka na gode sosai da wannan breakfast mai inganci dana samu bayan kyakkyawan darasin dana auka." Shiru tai ta yale shi, domin bata san lokacin da Prince ya koma haka ba, shi da take hangen magana bata dame shi ba, a hangenta ma sai ta koya mai wasu abubuwan da dama ashe kar yake. Sai da ya ji cikinsa na neman fashewa sannan ya ha ura ba don ya gaji da ci ba a bakinsa ba. Falo suka dawo yana kwance cikin doguwar kujera ita kuma tana kwance jikinsa suna kallon hotunan da sukai azun tana cewa yafi ta kyau yana cewa ta fishi kyau. Suna cikin haka suka ji ana buga gidan, tashi tai ya mi e tsaye ta nuna mai kumatunta alamar yai mata kiss kafin ya fita bu ofar, ya kuwa manna mata ita ma tai ma shi ya fice yana kallonta tana aga mai hannu alamar bye-bye kamar wanda zai fice daga gidan baki aya ba ofa kawai zai bu e ba ya dawo. Yana ficewa ta ruga aki ta sake gyara fuskarta ta shafa jan