← Book details Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 133

Sashe 36

Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Hauwa'u Salisu (Haupha)* *____________________________________* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION* '''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}''' https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan* https://bakandamiya.com/group/71/kainuwa-writers-association *____________________________________* *Sosai nake jin farin cikin yadda littafin nan ya samu kar uwa ga mutane maza da mata kowa bibiyar labarin nan yake yana tofa albarkacin bakinsa, ga addu'a da kuke min da iyayena gaskiya abin na mun da i sai ince Allah Ya bar zumunci da auna*. Haupha Page 23 Na sulale kusa da Hajjo na zauna, idanuwa na son ganin waye ya rasu amma sun kasa gane waye, don haka na bu e baki da yar na dafa Hajjo nace, "Hajjo don Allah waye ya rasu ne? Ba wanda ya gayamin wanda ya rasu Ni, ance dai na taho Kano anyi rasuwa amma ban san waye ya rasu ba, ina Uncle Salim ban ganshi ba ko a waje?" Hajjo ta mi e tsaye ta ja hannuna muka shiga akin Uncle Salim na zauna ina son jin waye ya rasu. Hajjo ta dube ni sosai tace, "Jiddah duk wani Bawa da kika sani yana tare da jarabawa mai da i ko akasinta, sannan duk yadda kake son mutum baka kai Ubangiji son shi ba, Jiddah Allah Ya amshi ran Uncle Salim azun nan ya tashi lafiya lau har ya fita ya dawo ya kawo min kaya da takalma ya ce min naki ne domin yanzu kina makaranta kuma dole irin makarantar taku sai da sutura, ya aje kayan ya fita da aka kira sallah ya ce min bari na je sallah na dawo na baki wani labari, to dawowar da bai ba kenan yana sujjada Allah ya amshi ransa." "Innalillahi wa inna'ilaihirraji'un! Uncle Salim fa kika ce Hajjo? Ya zai min haka Ni Jiddah? Hajjo idan na rasa Uncle Salim na rasa duk sauran gatana kenan... Kuka ya wace min sosai, Hajjo ta kama hannuna, "Share hawayenki Jiddah mu je kiyi sallama da Uncle Salim inki, nace a jira ki zo ku yi bankwana, duk da an jima da ha a shi, amma ban san a kai shi kafin ki zo, nasan idan ba gawar kika gani ba tabbas ba za ki amince da rasuwar shi ba za ki dinga ganin tamkar zai dawo, tamkar wani waje ya je ne." Haka muka nufi akin dana zauna a lokacin da nayi zaman gidan. Allahu Akbar! Uncle Salim na shimfi akin sai amshin turarensa yake. Cikin rawar jiki na tsugunna gaban gawarsa, cike da yarmar baki na fara yin magana, maganar da nasan ba zai amsa min ba, maganar da nasan yana ji na amma amsar ce ba zan ji ba, maganar da nasan ita ce ta arshe da zan yi a gabansa. "Uncle Salim! Allah Ya ji anka ya gafarta maka, Yasa ka huta. Ina addu'ar Allah Yasa halayenka na kirki su bika Uncle Salim, tabbas ka tafi ka barni a ga ar da nake cike da neman taimako, nasan Allah ne gatana amma ta hanyar ka nake samun auki. Uncle Salim nayi rashinka! Tabbas Uncle Salim nayi rashinka! Nayi rashinka Uncle Salim a lokacin da Deeni ya sake Ni, ya yi min saki biyu daidai lokacin da na zo garin nan cikin gidan nan naga sa onsa, amma kuma Uncle Salim waye ka gwada min a mafarkina Yau? Tabbas nayi mafarkinka kuma ka gwada min wani kace na bishi zai zame min madadinka amma ina zan ganshi? Uncle Salim ban san shi ba, shi in ya Sanni ne?" Hajjo ko auka tai na sauka layi sai ta kamani muka fice daga akin, muna fita aka zo ina ji ina gani aka auki gawar Uncle Salim aka tafi da shi waje ai mai sallah a kai shi ma wabcinsa na gaskiya. Sulalewa nayi dafe da kaina ban sake sanin abin da ke faruwa ba sai bayan wani dogon lokaci. Hajjo na tare da ni tana ta tofa min addu'a na tashi a firgice ina waige-waigen neman inda zan ga Uncle Salim domin sai naji tamkar yana kirana a kunne na. Hajjo ta rungume Ni ta cigaba da tofa min addu'a, sai kuma barci ya kwashe Ni. A barcin na sake ganin Uncle Salim ya dube ni ya yi murmushi ya ce, "Jiddah kar ki yi ba in ciki, ko da yaushe ki kasance cikin farin ciki, tabbas Allah zai saka maki ga duk wanda ya cuce ki sannan ki dage da karatunki ki ri e yaranki amma kar ki bar wannan ya sake nuna min mutumin wancan karon ya juya baya ban ga fuskarsa ba. Na bu e baki da nufin tambayar Uncle Salim sai naga ya juya ya tafi yana cewa Jiddah ki yi ha uri nayi tafiya mai nisan gaske Ni... "Ke Jiddah tashi haka nan ba kyau barcin yamma, mugayen mafarki ake yi ko ma a tashi ba lafiya." Cewar Hajjo kenan. Ina bu e ido na sauke su kan yarana suna zaune sun zagaye Ni Haidar hawaye yake su Afnah sun yi zugudum da su. Sai tausansu ya kamani ko da yaushe mu kai waya da Uncle Salim sai ya ce min Jiddah ki kula da yaranki naki ne ba na kowa ba, ki yi ha uri ki jajirce masu, ki zama Uwa ta gari a gare su ,kar da ki bari su yi kukan rashin Uwa idan har kina da numfashi Jiddah. Allah Sarki Uncle Salim Yau ya tafi ya barni da yarana a tsaka mai wuya, domin ban san ina zan nufa ba tunda Deeni ya sake Ni,ga yarana ban san wa zai taimake Ni gun ri e su ba sam. Janyo su nayi jikina na fashe da kuka, kamar jira suke suma suka fashe da kuka. Akai ta lallashina ana cewa na sa yara kuka, to ya zan lokacin yin kukan mu ne ya zo, mun yi marar dalili ma ina ga mai dalilin ya samu? Mutane nata tambayar wacece ni,ya nake da shi ne saboda kowa ya fahimci yadda mutuwar tai matu ar girgiza ni na fita hayyacina na zama abar tausayi lokaci guda. BAYAN SATI Bayan sati da rasuwar Uncle Salim kowa ya kama shirin tafiya garinsu na nesa dana kusa, Mama daman kwana uku ta yi ta tafi da Haidar tabar min su Afnah. Da dare Hajjo ta dube ni tace, "Jiddah naji kina cewa Deeni ya sake ki, yaushe?" Na ciro wayata na nuna mata sa on daya turomin. Ta karanta ta yi jim sai ta yi ajiyar zuciya tace, "Jiddah ki yi ha uri haka Allah Ya nufa amma shawarar da zan baki ita ce, wannan karon kin girma kin mallaki hankalin kanki don haka ki koma gidan mahaifinki da zama da yaranki duk rintsi kar da ki sake ki ce acin rai zai sa ki bar gidan, domin nan ne gatanki so nake Babanki ya saba da ke ya auke ki matsayin iya haka yaranki ya kallesu matsayin jikokin sa. Jiddah kin ga karatu kike ban so ko da wasa ki dakatar da karatunki don haka ki koma gidanku da zama idan ya so yaranki sai ki barsu nan ki tafi makarantar hakan zai fi maki natsuwa da kwanciyar hankali Jiddah, ba wai don ban iya ri e ki ba da yaranki ba nace hakan sai don ina son ki sani DA UBA AKE ADO BA UWA BA. Insha Allah watarana sai komai ya zama tarihi a gareki Jiddah. Washegari ina zaune Zainab ta kirani a waya na je naga wani abu, kamar kar da na fita don tunda na zo ban sake bi ko ta hanyar zauren gidan ba. Hajjo ce tace na je mana ba da i mutum yai ta binka kana guje ma shi. Hakan yasa na tashi na auki hijabina na fice. Ba ofar shiga gidan Zainab na ganshi Yah Mustapha ne, yana zaune ya yi shiru ga alama tunani yake yi nasan bai wuce tunanin abokinsa Uncle Salim domin nasan tare su ke daman can kuma an uwane ta angaren Babansu Uncle Salim in, na dakata na dube shi sai na an saki fuskata nace, "Ina kwana... Ya muka ji da arin ha uri? Allah Ya ji ansa Ya gafarta masa Yasa ya huta." Kallona yake kawai ya kasa amsa gaisuwar da nake mai, nasan ba komai bane yasa hakan illa yadda suke tare da juna tun suna yara dole ne mutuwar ta dake shi, don ma shi Uncle Salim in bai aure ba, shi kau ya yi aure har sau biyu ban sani ba koma ya yi na uku yanzu. Ganin ya kasa tankawa na wuce shi ina goge hawayen tuna Uncle Salim da nayi. Ko da na shiga cikin gidan tunanin Uncle Salim ya tsaya min a raina sosai duk yadda na so na kauda shi a raina amma ya i kauduwa saboda Uncle Salim shi ne gatana gaba da baya. Zainab tai ta tsokana ta da ban dariya dole na ware na biye mata muna ta tuna baya har na ware na koma cikin kwanciyar hankali. Mustapha kau tunda Jiddah ta fito ya tsira mata ido yana kallonta, yarinyar tana kwance a cikin zuciyarsa tun tana yarinya arama, ko ya manta ta yana ganinta yake jin sabuwar aunarta na yawo cikin jikinsa. Amma abin mamaki sai ga shi Yau ta zo har gabansa tai mai magana amma ya kasa bata amsa, domin ji ya yi tamkar ba shi ba, ji ya yi ya tafi wata duniyar ta daban. Tsoronsa guda kada ace tana da aure yarinyar, hakan kawai ke sashi cikin zullumi ya ji ya sake shiga cikin mugun damuwa fiye da wadda yake cikinta. Yana ji a jikinsa ita ce warakar damuwarsa, ita ce zata kawo mai sauyi a rayuwarsa tabbas yana ji a jikinsa ita ce macen da yake nema ruwa a jallo ita ce wadda zata sashi farin ciki ta kauda mai damuwa idan yana cikinta. Amma taya kenan zai same ta ? Yarinyar na da abubuwan da yake so ba arya ita ce daidai da za in sa amma bai sani ba ko tana da ra'ayi irin nasa? Shi kam yana son macen wayayya , wadda zata nuna mai so da kulawa ta aje kunya da girman kai ta nuna mai auna, ta auke shi tamkar yaron goge, ta tsaya kan lamurranshi, ta
Chapter 36 · 0% Book details