← Book details Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 133

Sashe 104

Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba tunda Jiddah ta yafe mai kuma yasan yabar baya. Kotu Bayan Al ali ya zauna kotu ta natsu aka sake koro bayanin laifin Abubakar aka tambaye shi ko yana da Lauya? Sai Barista Hawwa'u Bishir (Dawa) ta mi e tsaye ta gabatar da kanta a matsayinta na wadda ke kare wanda ake tuhuma. Barista Alawiyya Bello Gareji ta mi e tsaye ta gabatar da kanta a matsayin Lauyar wadda aka kash Shi kanshi Al alin ya jima yana nazarinsu musamman Barista Jiddah domin kowane Al ali yasan yadda ta gurfanar da babban Al ali ara kotun Allah Ya Isa ta ci galaba kansa wanda yanzu haka yake tsare. Yasan Barista Alawiyya Bello Gareji kuma farin sani, wadda bata amsar shari'a ta fa i tunda take shari'a bata ta a fa uwa ba. Mutane kuma sun yi zugum don ganin yadda shari'ar zata kwashe . an jaridu, masu gidan talabijin duk sun hallara don samun abin yaya awa. Barista Alawiyya ce ta dubi Abubakar tace, "Kotu na son ka takaita mata wahala ta hanyar bayyana gaskiyar yadda kai ka kashe ar aikin matarka Aminatu saboda kai mata ciki baka son asirinka ya tonu." Abubakar ya sadda kansa asa yana jin wani aci na damunsa a duk lokacin da akai mai wannan tambayar ji yake inama ace shima ya mutu ya huta da wannan ba ar rayuwar da yake yi?" Barista Alawiyya"Taya kotu na tambayarka amma kai kunnen uwar shegu da ita?" Barista Jiddah "Saboda shi ma yana cikin neman nashi ha in ne da aka tauye kuma yana son wannan kotun tai mai adalci wajen nema mai nashi ha in a cikin wannan shari'ar da ake tabkawa mai cike da son kai da nuna izza da ta amar dukiya." Cikin Al ali ya juya, kar dai Barista Hawwa'u tasan an ku in da A'isha ta maka mai ne yasa take sakar mai magana cikin hikima?" Barista Alawiyya "Ya kamata Lauya tasan inda take ba wajen ka-ce-na-ce bane ba gurine mai girma inda ake ladabtar da wanda ya kamata." Barista Jiddah "Tabbas na gamsu da wannan zance amma ina son Lauya ta sani ban sauka daga hurumin wannan shari'ar ba sai ma ara komawa da nayi cikinta tsundum, don haka ina neman kotu taban damar tambayar A'isha matar Abubakar wanda ake tuhuma." ali, "Kotu ta baki dama za ki iya tambayarta, idan tana kusa sai ta matso." Barista Jiddah, "Na gode." A'isha jin an ambaci sunanta sai da cikinta ya katsa domin duk shari'ar da ake bata ta a tsayawa gaban kanta ba don amsa tambaya saboda bata iyawa wannan na cikin abin da ta gayama Al alin ta ba shi ku i na musamman wanda zai hana ta fita cikin mutane ko da an kira ta, amma ji yanda yai mirsisi ya ce ta bayyana. Haka nan dai ta fita tana cika tana batsewa zuwa inda ake nemanta. Aka gabato da Alkur'ani mai girma aka ce tai rantsuwa zata fa i gaskiyar duk tambayar da akai mata. Tai shiru ta kasa yin rantsuwar sai kawai Barista Jiddah tace a yale ta tambaya ce kawai zatai mata ba shaida ce ba ai. Barista Jiddah ta matsa kusa da A'isha dake tsaye ta ci uban ado har da su unshi ga kitson gashin doshi fal a kanta tace mata, "Ya kike da wadda aka kashe ne?" A'isha cikin yamutsa fuska, " ar aikina ce man." Barista Jiddah, "Shi kuma wanda kike ara waye a gunki?" A'isha cikin nuna gazawa da maganar Barista Jiddah tace, "Mijina ne shi." Barista Jiddah, "A gabanki ya kashe ta ko sai bayan ya kashe ta kika iske gawarta?" A'isha tai shiru kamar bata ji me aka ce ba. Barista Jiddah, "Na fahimce ki ga alama baki wajen bayan ya kashe ta ne kika je gun kenan?" Barista Alawiyya, "Ya mai girma Al ali bai kamata ba Lauya ta dinga jefa mata magana ba a baki wannan babu shi a tsarin shari'a." ali cikin yamutsawar ciki ya dube su duka yaga yadda Barista Jiddah ke wani sakin murmushi sai ya ce a an dake "Barista ki dinga gyara kalamanki kina bakin aiki ne nan." Barista Alawiyya, "Na gode." Barista Jiddah, "Insha Allah zan kiyaye amma ya mai girma mai Shari'a ina son ne naji da bakinta domin ance wa a daga bakin mai ita tafi da ali, "Kotu ta baki dama za ki iya cigaba daga inda kika tsaya." Barista Jiddah ta kalli A'isha dake ta son Al alin ta kalli inda take ya i tace mata, "Kince ma kotu ciki ya yi mata don haka ya kashe ta, to ina shaidar Likita daya bada na akwai cikin Abubakar a jikin Aminatu? Sannan cikin wata nawa ne? Kuma ke da kike matarsa kuma matar gida kina ina har mai aikinki ta samu damar yin lalata da mijinki har ciki ya shiga jikinta?" Sai kotu ta auki ananan maganganun domin wannan ma abin duba ne abin tambaya ne kuma. A'isha cikin masifa tace, "Dalla Malama dakata! Nawa aka biyaki ne da za ki ritsani da wasu banzayen tambayoyi naki marassa kan gado?" Barista Jiddah cikin murmushinta tace, "Suma na lura baki da amsar su, to ina son ki gaya min watan baya kina a wace asar kuma dawa kika je asar me ki kai a can? Sai tambayar arshe shin wa kika bari da mijinki a gidanki matsayinki na matar aure ki kai tafiya har ta tsawon watanni, shin da sanin mijinki da kuma amincewarsa kika tafi?" Ba A'isha ba hatta iyayenta sai da zufa ta yanko masu jin tambayoyin Lauyar masu kama da tonon asiri a bainar jama'a. A'isha cikin ru ewa tace, "Ni ba inda naje kuma ban je ko'ina da wani ba Allah." Barista Jiddah ta dube ta tai murmushi tace, "A watanni uku da suka shige kinje Amurka ke da shugaban majalisar dattawa kuma ba harkar siyasa bace ta kaiku kin je ne a matsayin yarinyarsa wadda duk inda yake kina tare da shi. Sannan ba Abubakar bane ya kashe Aminatu ba ke ce kika kashe ta saboda kin dawo kin samu labarin zai aureta don haka kika kashe ta kika li a mai laifin kisan saboda kina ta amar kina da dukiya iyayenki ma nada dukiya. Sannan ta wani angaren ma kina harka da manyan dilan wayoyi wanda ke ce ke fitar da wayar ta hanyar fitar da kike da shugaban majalisar dattawa . Ta gefe guda kuma kin zubar da cikin Abubakar sau uku saboda yana takura maki wajen tafiyar da harkokinki. Ina da wa annan hujjojin a rubuce da kuma a cikin wannan faifan mai auke da sautin muryarki da duk wasu abubuwan da kika aikata ciki har lokacin da ki kai kisan kuwa." Ta mi awa Al ali an abin shi kuma ya bada aka kunna. Sai ga muryar A'isha na gayama mahaifiyarta ta kashe Aminatu saboda zata auri Abubakar ita kuma tace tai maza ta kira an sanda tace shi ne ya kashe ta bayan ta tabbatar da ya ri e wu ar da tai kisan da ita don sawun hannunta ya fice nashi ya zauna. Sai kuma aka kunna na kallon inda take amsar wayoyin tana zubawa a jaka da inda take kwance jikinsa a cikin jirgi tamkar wani mijinta. Sai kuma aka hasko lokacin data take cakawa Aminatu wu ar shi kuma ya shiga jin ihun Aminatun sai ta fisge wu ar daga cikin Aminatu ta jefa mai shi kuma ya auka ya ri e yana tallafe da Aminatun har an sanda suka shigo suka amshe wu ar suka tafi da shi kamar gawa. Sai kotu ta auki kabbara don an jima ana wannan shari'ar ta i ci ta i cinyewa sai aga ta ake kamar wani bukin da ake son rushewa. Sai Aisha ta kama zage-zage tana tsinewa Abubakar da Barista Jiddah. ali ya wanke Abubakar ya ba da damar kama A'isha da mahaifiyarta wadda ta taimaka mata gun oye laifinta ta ora shi kan mijinta. Nan take kuma aka ba damar kawo mutanen da A'isha ke harkar wayoyi da su, hatta shi kanshi an majalisar sai da aka ce a kamo shi an yanke mai hukuncin kisa ta hanyar jefewa, saboda ya yi tayayya da matar aure. Kotu ta tashi ana ta ara yabawa Barista Jiddah. Bayan sun dawo gida Abubakar ya zo ya sake bata ha uri yana kuka yana arawa. Alawiyya ce ta dube shi ba fara'a tace, "Kasan da cewa tun a binciken farko na gane ba kaine ka kashe yarinyar ba? Nayi ta jan shari'ar ne don kawai na rama wa Jiddah abin da kai mata, amma har ga Allah na tsara wannan shi ne zaman arshe da za ai da kai, daman so nake ka talauce ka shiga gararin rayuwa yadda ka jefa ta cikin unci kaima ka shiga cikinsa ka ji yadda taji kuma dama so nake ka rasa ku in da kake ta ama ka samu wanda saboda su ne ka gujeta." Kowa ya kalle ta, sai ta mi e tsaye tace, "Jiddah sai dai ki yi ha uri amma sai Yau nasa aka saki Baba da Deeni ba tare da ko sisi sun mallaka ba sai tarin nadama da nemanki ido rufe don su nemi gafararki, sai dai ban basu wannan damar ba, baki ayansu motar Jalingo nasa aka sasu domin na cika burina da nayi cewar duk wanda ya ta a saka ki kuka sai na sa shi mafiyin wanda ya saka ki. awarki ce dai Safiya lokacin da nake nemanta ban same ta sai bayan data fara amsar tukuicin abin da tayi na ganta a garin nan ne a sabon gari gidan karuwai da yarinyarta guda wadda ita kawai ta mallaka a duniya kuma abin takaici yarinyar bata sunna bace ba, sannan ta ha u da lalurin acin jiki wanda hakan yasa masu bin ta duk suka gujeta komai ya are mata ga wasu irin abubuwa da suke ta ara bayyana a jikinta ba kyan gani duk ku in data samu a harkar sun are kuma bata warke ba don haka ta koma saida goro shima ba mai siya daga arshe dai bara ta koma yi yarinyarta kuwa duk da antar ta maza sun fara bu e mata ido wanda ita ce ke sana'ar uwar tana
Chapter 104 · 0% Book details