Sashe 19
Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
*Hauwa'u Salisu (Haupha)*
*____________________________________*
KAINUWA WRITERS
ASSOCIATION*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan*
https://bakandamiya.com/group/71/kainuwa-writers-association
*____________________________________*
Page 15
Cikina ya mur
a naji tamkar zawo zai kubce min, bakina ya kasa ko bu
ewa balle na samu damar amsa kiran da yake
wala min.
Har ya shigo ya iske ni zaune, na sadda kaina
asa ina jiran abin da zai faru, ba mamaki Yau sai Deeni ya wawwanka min mari. "Ke wai wani sabon rainin arzi
i aka koya maki ne ko me? Kina ji ina magana don iskanci za ki yi banza da Ni? Wallahi ki kiyaye ni ba ruwana da wani jego sai in maki rashin mutunci. Dilla tashi ki ban nama na
an ci naga jiya ba sosai kika sako min ba don muguwar rowa irin taki da shegen son abin duniya. Safiya ma tace min baki saka mata abin kirki ba sai kace da ku
inki aka siyo abubuwan, ni wallahi ban ta
a ganin mace mai shegen son kanta ba irinki ba, idan baki sauya hali ba wallahi za ki sha ba
ar wahalar rayuwa yadda baki tunani."
Ni dai ko da naji fa
an ya tsaya iyakar haka sai nayi wa Allah godiya na mi
e jiki sanyi
alau na shiga
aki na don na zuba ma shi abinci.
Bayan na kawo mai abincin ne ya dube ni a yamutse yace, "Naman fa da lemu mai sanyi? Ba ina zaune bakin titi naga an siyo maki katin na lemu da maltina ba? Ke dai Allah ya yi maki shegen kwa
ai kamar
uda." Cike da kulawa nace ma shi, "Abban Haidar ba Ni na aika ba, Hajjo ce ta aika aka siyo mata da su ta tafi kuma wallahi ko guda bata aje ba." Ya wani zaburo"Kina nufin duka ta tarkata lemun nan ta tafi? Har ina gayama Safiya za ki bata ko biyar-biyar ne tana ta murna? To wallahi ba za ki maida ni ma
aryaci ba, don haka fito da ku
i na siya na kai mata ai
awarki ce tare na ganku."
Kaina ya fara sarawa, na dafe ina jin bugun zuciyata na sauyawa , me Deeni ya
auke Ni? Komi yace min kan Safiya sai yace kuma wai
awata ce tare ya ganmu, shin ganinmu tare ya dace ace yana min abin da yake min? Gaskiya ba zan iya ba shi ku
in lemun Safiya ba, sai dai dama nayi niyyar ba shi dubu goma cikin ku
in da nasamu idan yaso ya saimata da su ban damu ba. Don haka na mi
e na nufi
aki ya
irgo mai Naira dubu goma cif na kawo na ba shi, nace, "Ga shi nan cikin ku
in da na samu ne, sauran Hajjo tace na nemi sana'a na dinga yi kar in zauna haka nan."
Ya amshi ku
i ya tura aljihu yana kai lomar abinci a bakinsa yace, "Nawa ne ku
in duka da kika samu ne? Ko mugun halinki bai bari ki gayamin ko nawa kika samu ma? Kin san dai daraja ta ce tasa kika samu ku
in ai ba wata tsiya ba ko? Don da ban aure ki ba kika haihun ba wanda zai ba ki ko sisi." Kaina
asa na gayamai duk abin da na samu tas.
Ya fito da ku
in ya watsa min a jiki cikin
aga murya yace, "Amma dai kin jima da raina min hankali, watau
ato da shan duka Gardi da amshe ku
e ko? To da ban aure ki ba ina ke ina samun wa
annan ku
in? Amma don ba
in hali shi ne kikai mirsisi kina cewa wai Hajjo tace ki yi sana'a da su. To ni da ke wa ya kamata ya kama sana'a ban da rashin kunya? To idan mafarki kike ya kamata ki farka domin wannan tsohuwar na lura da nan garin take babu abin da zai hanata koya maki rashin daraja. Wai tsohuwa da ita har tasan ta le
ofar gidana tai min kashedi kamar ta cika min ku
i lokacin da nake gina gidan nawa, wallahi bayan na fahimci ta fini tujara da babu abin da zai hana ni yi mata rashin kunyar gaske sai naga idanunta a bu
e don haka na rabu da ita amma kika ce za ki
auki nasiharta ruwa kike tsab zata halakar dake a banza tana Kano ta gama aurenta ita ke ce a ruwa ke za a saka wutar jahannama Deeni na aljannah na kallon tsala-tsalan
an matan aljanna dubunnai da aka ce za a ba kowane magidanci, don haka dama kin gyara halinki ko jikinki ya gaya maki a wuta, Ni dai nasiha nake maki mai kyau da inganci, idan kuma kin
auka to zan gane ta hanyar ban ku
in duka na samu sana'ar kirki na dinga yi da su sai ki ga kin yi albarka."
Kaina na
asa na kasa cewa komai, domin dai ban fatar shiga wuta, saboda an yi mana wa'azi sosai islamiyya kan wutar jahannama don haka ba zan bari saboda ku
in da ban san wace sana'ar zan kama ba su kai Ni. Domin Mamarmu na yawan yi mun nasiha kan nabi mijina, duniya duk shirmen banza ce, lahira ita ce madogara don haka in nemi lahirata ta hanyar kyautatawa mijina da bin umarninsa,da yafe masa kura-kuransa hakan shi ne hanyar tsira.
Don haka na
auko ku
in duka na ba shi, ina addu'ar Allah Ya
aukaka duk sana'ar da zai da su.
Bayan kwana biyu, shiru ban ji Abban Haidar yace mun ga sana'ar da ya fara yi ba,amma dai ya yi sabbin
inki ya sai waya babbar gaske wadda ake kira shafa-shafa, hatta takalma ya sai taki biyu abinsa, sai ba
in gilashi daya siya yake rufe idanunsa. Ganin abin sai gaba yake yasa Yau nace idan ya dawo zan tambaye shi sana'ar da yake da ku
in da ya amsa, ko da nace gida sai na gayama Mama yadda akai.
Sai sha biyu daidai ya dawo, har na jima da kwanciya, don ban jiransa, ina
arin aje mai duk abin da yake bu
ata sai in kwanta, saboda idan na hana kaina barci na jira shi nace sai ya zo ya ci abincin gabana, irin abin nan wai, sai ya dinga tsaki yana cewa Kin zo kin wani tsare ni da kallo, ko abincin bai shiga yadda ya kamata don masifar kallona da kike, mace kamar almajira kana cin abinci tana gwalalo maka idanu ina amfani, idan baki
oshi ba me yasa baki dafa mai yawa ba." Hakan yasa sam ban zama duk da abin na birgeni na ganni gabansa yana cin abinci ina kallonsa yana kallona ko da bai min magana ba, ina son ni na dinga ma shi magana ina ba shi labarin ko da littafan Hausan da nake karantawa ne, ba mamaki idan ya ji yadda ma'aurata ke faruwa ya sausauta min abin da yake min nima.
Ina jin shi ya gama cin abincin har yana fa
an don tsabar ruganci na kwashe naman duk
ashi na zuba mai, kuma wallahi babu ma naman, sai
ashin kuma ban ci ko
aya ba duk shi na zubamawa, don dai a zauna lafiya, amma ban tsira ba.
Sai da ya gama komai ya kwanta yana jin wa
a kamar yadda ya saba ya shiga
akin, (kasancewar har zuwa yanzu a falo nake kwana Ni da Haidar) sallamar da nayi tayi uku ba wadda ya amsa kuma nasan ya jini sarai domin wayace a hannunsa yana latsawa. A hankali na zauna gefen gadon nace, "Abban Haidar sannu, dama magana na zo mu yi ne idan ban takura maka ba don Allah."
Ba tare da ya aje wayar ba yace, "Takurawa na nawa kuma? Wallahi duk sanda idanuna suka sauka kanki ji nake kin takura ma rayuwata kin mun karan tsaye a rayuwata, kin hanani rawar gaban hantsi." Na ha
iye hawayen dake son zubamin na jin ba
ar maganar daya lafta min nace, "Abban Haidar nace wace sana'a ka fara da ku
in ne? Naga baka kawo komai ba kace na sana'ar ne har mun doshi sati uku da baka ku
in."
Idan ya tanka bangon
akin ya tanka, don haka na fahimci ba zai min magana kome zan ce bai ban amsa. Hakan yasa bakina alaikum na mi
e na nufi gun kwanciyata, ina jin tsakinsa na rako ni.
Washegari da sassafe yabar gidan, tun kafin na ha
a kokon safe, sai dai bai jima ba ya dawo yace min, "Ke ba naji jiya kina cewa za ki kaima Mamarku yaron can ta gani ba ne?" Cikin
oki na amsa da "E." Ya juya ya fice alamar ya amince na tafi. Sauri-sauri na shirya daman tsohuwar nan da wuri take zuwa asubar fari ta dafa mana ruwan wanka ta tafi, don haka shirya ma Haidar kawai nayi na rufe gidan na bada ajiyar makullin inda yace na fice zuwa gun Mama, bata ta
a ganin Haidar ba.
Allah Sarki! Ina zuwa na iske Mama a gidansu
akin Inna, duk ta rame ta yi uwar rama, daka ganta kasan tana cike da damuwa. Jiki sanyaye na ida isa inda take zaune tana jan carbi, na sauko Haidar daga goye na zauna ina jiran ta gama na gaidata. Amma Allah ka
ai yasan yadda zuciyata ke harbawa ganin Mama a wannan mugun yanayin, ko da yake rabona da ita tun ranar da mijinta ya rasu, sai Yau.
Bayan ta gama na gaidata, ta amshi Haidar tana ta kallonshi tana mai murmushi kwance kan fuskarta, sai abin ya yi min da
i ganin Mama na murmushi nima na dinga sakin murmushin.
Nan da nan ta tashi ta fara
arin ha
a wuta,nasan girki take
arin
orawa don haka na dakatar da ita.
Sai da yamma tayi na tashi na
ora sanwar tuwo,na gama kenan na zubo zan ci Abban Haidar ya fa
o gidan ba ko sallama sai fa
a yake tamkar ya ci babu. "Ban da hauka ma irin naki miye abin ki kama hanya ki taho ki bar gida ba kowa? To ai ga shi nan an kwashe kaf kayan abincin dake gidan hankalinki sai ta kwanta ai yanzu kin ja min asara da rana tsaka."
Daga ni har Mama kallonsa kawai mu ke ba mai bakin magana, duk da na fahimci abin da yake nufi amma sai na gaza gasgata abin da yake cewa, wai an sace kaf kayan abincinmu! Abin da mamaki kam, ban ta
a jin an shiga gidan wani ba a unguwarmu ko Ni daga baya na gano Abban Haidar ne ya kwashe kayana ya saida na lefe kawai shiru nayi ban magana ba, don bata da amfani ko na yi.
Mama ce tai
arfin halin fara gaida shi, ya amsa ba ko kunya yana cigaba da gaya mata ban jin magana sam halayena ba masu kyau bane ba.
Nan dai Mama ta dinga min fa
a tana ba shi ha
uri tace na tashi na shirya na tafi gida.
Tare muka
fito da shi sai fa
a yake yana cewa "Saura ki je ki kama bincike kamar
ar sanda kan anyi min sata a gida." Kaina
asa ban ce komai ba Ni dai har muka isa gidan ya bu
e muka shiga.
Kai tsaye
akin na wuce babu komai an kwashe hatta magi da jarkunan mai babu ko
aya, na duba atamfofin ma babu kayan Haidar ne kawai ba a ta
a ba.
Kasa kuka nayi sai zaman
an bori da nayi kawai. Ya fice ya bar Ni yana buge min kashedin kada na je nayi mai talla cikin unguwa abinci dai shi ne mai siye ba wani ba.
Bai jima da fita ba, Binta ta shigo ta dube ni nasha kuka har fuskata na nuna tace, "Wallahi Jiddah tun da naga Deeni da kura yana ta loda kayan abincin nan nasan daman na lefenki zai maimaita, ban san wane irin miji bane ba Deeni, kuma Wallahi a banza zai je ya saida su ya barki da yunwa. Maganar gaskiya Jiddah ki tashi tsaye kan Deeni ki nuna mai
acin ranki kuma kice ya maido maki kayan abincinki tun da ba shi ne ya siye su ba kowa yasan daga gidanku suke.
Wani jiri-jiri ya sauko min duk da a zaune nake sai da naji kamar zan fa
i, don haka na zame na kwanta kawai ina maida numfashi.
Har Binta ta bar gidan ban san ta bar gidan ba.
To masu karatu, ko Jiddah zata
auki mataki kan Deeni wannan karon koko?
Ina ku
in sunan da Deeni ya amsa ya fara sana'a?
Daga taku a kullum Haupha
[7/24, 9:36 PM] Hauwa'u Salisu (Haupha): *HA
IN ALLAH*
Labari da rubutawa