Sashe 90
Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
bakinta tai ya furta "NA AMINCE TO! "Kambu! Kana nufin wannan shegiyar yarinyar mai kama da zubin karuwar zaka aura? To wallahi ba zata yiyu ba indai ina cikin gidan nan." Cewar Hafsat dake tsaye kan Mustapha tana girgiza jikinta cike da masifa. Kawu Mansur kuwa yana ta kiran wayar Jiddah amma tana waya ya kira ta Alawiyya bata auka ba kawai sai ya samu kanshi da jin rashin da in hakan, don haka ya kira wayar Yayansa ya tambaye shi idan yana gida zai je yana da magana mai muhimmanci da shi, ya tabbatar mai da yana gidan, don haka ya zuba wanka ya auki kwalliya ya wuce kai tsaye gidansu Jiddah da zummar zuwa neman auren Jiddah. Tabdijam! Jiddah ta amsa soyayyar Mustapha ga Alawiyya na bayan mijinta ga Kawu Mansur ya shirya tsab don zuwa gun Yayansa neman aurenta a cikinsu ko wa zai dace to? Taku a kullum Haupha IN ALLAH* Labari da rubutawa