Sashe 122
Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kulawa da juna har arshen rayuwarsu. Sannan labarin ya sha bambam domin Prince ya rikice mata shi ala dole bai san wane lokaci ya ce mata zai raine ta saboda shi idan tana gabansa manta wane hali ma yake ciki yake sam. Sanin cewar daman ranar suke jira, kuma shi ne matafin farko na samun nisha i a rayuwar aurensu da nuna godiya ga Allah Yasa ta saki jiki ta taimaka mai ta ba shi kulawa iyakar kulawa sai ga Prince na fa in "Princess nayi maki kyautar kaina, na baki komai nawa ke ce ma mai Ni ke Princess Allah ke ce kika aureni." Ita dai ba baka sai kunne domin abin ya girmi kunnenta don haka sai ta yi tsit kawai tana amsar sa on da kowace jijiya ke amsa daga gun Prince inta. Sai da taga yana neman yi mata rauni sannan ta dinga ture shi amma ina shi bai ma san me yake faruwa ba don zuwa yanzu ko magana ya kasa sai tashin nishinsa kawai da kalmar Princess kawai yake iya ambata. Sai da tai da gaske sannan ta ture shi ta mirgina gefen gadon ita ka ai tasan me take ji a jikinta. Shima sai ya yi lamo kawai yana hangen taurari na yawo a sararin samaniya yana ganin furanni na kai da kawowa ga network ta ko'ina na yawo duk a idanunsa. Sun jima kowa jiki ba arfi sannan a hankali ta tashi ta nufi toilet ta ha a ruwan zafi ta shiga kenan sai ga shi ya shigo, kunnenta ya kama ya an ja, tai ara ya ce, "Me yasa kika taho baki jira na auki ki ba? Kin manta da aikina ne aukarki nayi maki wanka na shafe ki ko'ina na kwantar da ke jikina ki yi barci ina baki labarai masu da i da saka barci cikin nisha i ba?" "Afuwan Prince, na tuba ba zan sake ba, sai dai kar ka manta nima wannan shi ne burina naga nayi maka komai na tsare maka komai na saka barci cikin nisha Rungume ta ya yi bai damu da kayan jikinsa ba yana cewa kenan wayau kike so ki yi min kenan komai kice ke ce za ki yi Ni kuma ba zan komai ba kenan? Gaskiya ba zan yadda ba Princess nima ina son naga ina taimaka maki gun ayyukan gidan nan dama kin gane komai tare zamu dinga yi." Zuwa yanzu su duka sun afka babin wankan tana yi mai yana yi mata, suna tsokanar juna ta hanyar watsawa juna ruwa. Sun auki lokaci suna wankan sannan suka fito ko wajen fitowar ma sai da suka saida halin don Jiddah cewa tai sai dai ya goya ta, shi kuma ya ce idan ya goya ta to zai sake mata garambawul don ya lura a zabure take sosai. Kan gado ya ora ta ya auki towel yana tsane mata jiki itama tana tsane mai nashi jikin, turare kawai ta fesa masu suka sake kwanciya ta shige cikin jikinshi sukai shiru kowa na tunanin yadda rayuwarsa ta juya Yau shi ne kwance cikin yanayin da yake gani a mafarki. Jiddah ta an bugi irjinsa tace, "Prince ka kwanta kai barci saboda gobe nasan jama'a za su zo da wuri kada barci ya hanaka amsa taya murnar aure gobe." Shafa ananan kitson kanta ya yi ya ce, "Ke dai Princess ki fa i gaskiya kada gobe na fita ace lallai na auri jaruma kwana guda har ta gama mai aiki ya ara tsawo." Sunne kanta tai cikin irjinsa tace, "Kai Prince ban da sharri dai, Ni ban ma san komai ba, don haka ba ruwana." Murmushi ya yi ya ce, "Ni kam kinga na sani domin Yau naga network kala-kala naga kuma sararin samaniya haka naga furanni na yawo a saman akin nan." Dariya tai, don tasan me yake nufi, don haka sai tace, "Ni sai ba ruwana don Malama ce kowa yasani." Shima ya yi dariya ya ce, "Kai ai Ni zan bada wannan labarin don tunda nake ban ta a amsar irin wannan darasin ba sai Yau gaskiya Malama kullum zan dinga amsar darasi daga gareki ba dare ba rana balle safiya." Dariya tai mai an sauti tace, "Duk ban san wannan ba, amma dai nasan an ban manyan kyauta kala-kala kuma gobe zan auki kyautuka na saboda na baka ta rabani da abuna." ago inda ta nufa don haka sai ya yi murmushi kawai yana sake jin wani sabon nisha i na zagaye ilahirin jikinsa ya ce, "Ai Ni da sau i tunda har nayi kyauta ke fa? Ai tsabar amsar sa on da nake baki ko kalma guda kasa furta wa ki kai sai santin kurma kawai ki ke wanda kowa yasan yafi kowane santi." Sun kai wajen arfe biyun dare ba su yi barci ba, haka ba firar kowa suke ba, firar kansu suke da kansu, sai tsabar tsokanar juna kawai. Washegari tunda asuba suka tashi ya yi alwala ya fito ta auka masallaci zai je sai kuma ta ga ya zauna ga alama ita yake jira. Ta dube shi da alamar neman arin bayani sai kuma tai murmushi ta isa inda yake ta kama hannunsa tace, "Mu je na raka ka ofa Prince yanzu an tada salla kar da ka makara." Wata ar harara-harara ya jefa mata ya ce, "Tab ina ango ina zuwa Masallaci ranar farko na angonci?" Dariya ta saka ta dube shi sosai tace, "Ai na manta ai Malam ango ashe fa bakai ba fita sai bayan kwanaki hu u ko?" "Ai da ina dake saurin fahimta don haka maza ki yo alwala mu yi sallah domin so nake na ara aukar darasi ya Malamata mai unbin ilimi da tarin hadisai." Sanin idan ta biye mai har gari ya ida waye wa basu yi sallar ba haka basu daina tsokanar juna ba yasa ta fa a toilet in tana murmushi. Suna gama sallar ta jashi suka koma barci duk da idan zata biye mai to darasin zai sake auka amma sai tai mirsisi tace barci ya kamata su yi tunda akwai gajiyar biki jikinsu. Ba don yana so ba, sai don bai san takura mata, kuma yasan tai namijin ari a jiya da ta auke duk bu atarsa ba tare da raki ba duk da abin ya koma mata sabo, don shi da ace bai san yaranta ba zai iya rantsuwa a rufe ya same ta. Cikin jikinshi ta shige tai lub da ita yana shafa kanta har barci ya auke shi, daman haka take so ya yi barci ta tashi tai ma shi breakfast don haka tabi a hankali ta zare jikinta ta kanga mai filo kamar aramin yaron goye ta sunkuya tai mai kiss ta fice tana murmushi. Jinta take wasai kamar ba ita ba, duk da ta ji jiji hannun Prince in nata amma sai take ganin ba komai bane, gwara ta ha a mai breakfast kafin ya tashi, don ta lura bai damu da cin abinci ba shi yasa yake ta ara tsawo ba iba. Kicin ta nufa kai tsaye, sai kuma ta zubawa kayan kicin in ido tana son tuna abin da ya kamata ta shirya mai na breakfast Ganin ba a kai ga kawo doya da kayan miya ba gidan yasa kai tsaye ta zuba ruwan zafi ta ebi fulawa ta dama kunu ta zuba madarar gari wadatacciya a ciki ta zuba flover don ya yi amshi, ta sake ibar fulawar ta kwa a fanke, Sannan tai tsaye tana tunanin me kuma zata sake yi mai tunda babu kayan miya da dankali da doya a gidan. Sai kawai ta ha a kayan amshi ta zuba Lipton ta ha a mai ruwan tea ta auko sauran kajin jiya ta ara masu kayan amshi da ha i ta zuba a kula masu kyan gaske ta ha a komai ta jera. Tana gamawa a gurguje ta koma aki ta share duk da bai komai ba , ta goge ko'ina ta kunna turaren wuta ta fesa turaren aki ta fa a wanka, tana fitowa ta za i leshinta mai kyau doguwar riga ta saka ta zauna gaban madubi ta zuba kwalliyar gaske ta murza aurin kallabi, daidai lokacin agogo ya buga arfe tara na safe, don haka sai sake gyara akin ta fesa turare ta nufi inda yake kwance a hankali ta sunkuya ta zuba mai ido kawai tana kallon kyakkyawar fuskarsa, wani irin kyau ya sake yi mata, kallon wani kyakkyawa ajin farko take mai wanda bata ta a ganin mai kyansa ba. Tunda ta sunkuyo kan fuskarsa ya sha amshin turaren ta sai ya farko ya bu e idonsa yadda ba za ta san ya farka ba, godiya ga Allah kawai yake yana arawa ganin yadda Allah Ya azurta shi da mata kamar Jiddah. Ganin sai kallonsa take yasa ya ja mata hanci a hankali. Dariya tai itama ta ja siririn hancinsa tace, "Good morning Prince." Tashi ya yi zaune ya jata jikinshi ya ce, "Ba zan amsa ba tunda ki kai wanka kika barni." Ya gama maganar yana ha e fuska shi ala dole ya ji haushi. Kunnuwanta ta kama ta ara rusunawa tace, "Afuwan Prince nayi babban laifi amma yanzu zan gyara sai na cire kawai mu sake yi tare, daman ji nake tamkar ban fita ba saboda ba dai nayi ba, haka zalika ina wadayin yin sunnar Manzo na yin wanka tare da mijina, tamkar yadda yake da iyalinsa." Ganin tana niyyar cire kallabin ya dakatar da ita ya ce, "Kin yi kyau sosai Princess wanda ban san da shi ba sai Yau, kin yi wa kayan kyau sosai ban wayata na auke ki hotuna." Wayar ta mi a mai ya shiga aukar ta hotuna kala-kala sannan ya yi mata bidiyo. Ganin ya kasa dainawa yasa tace, "Prince haka nan sun isa kada a cika wayar bayan akwai na musamman da za ai idan mun shirya." Cire kayan tai suka sake shigewa toilet in suna ma ale da juna. Suna shiga tai saurin aukar sabulun tace, "Prince Ni zan fara yi maka don na lura ba aramin datti kai ba daga jiya zuwa Yau ba." Murmushi ya yi baice komai ba, tana can tana niyyar aukar soson yai saurin ibar ruwan sanyi ya watsa mata ya