Sashe 8
Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Hauwa'u Salisu (Haupha)*
*____________________________________*
KAINUWA WRITERS
ASSOCIATION*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan*
https://bakandamiya.com/group/71/kainuwa-writers-association
*____________________________________*
Page 7
Cikin alamar firgici ta dubi
awarta dake niyyar yi mata
aran-
arama tace, "Jira ciki man." Baban Jiddah ya nufi hanyar gidan tamkar da shi take. Wannan karon ya zo ne ya ga yarinyarsa yaga yadda ta koma idan ta kama ya tafi da ita kamar yadda Sule ke ta
wa sai ya tafi da ita, daman ya yi sabon aure tuni har matar ta haihu yaro namiji sai ya kai mata ta ha
a da Jiddah ta ri
e mai. Ko da Babban Jiddah ya shige gidan sai Iyami ta dawo da natsuwarta gun ba
in da ba ko shakka silar Alawiyya suka zo. " Oga ina ji." Mai kama da Alawiyya yake magana wancan ko kallo bata ishe shi ba, ga alama zai iya na
a mata
an karen duka idan tai wasa don haka ta
ara natsuwa gabanta na fa
uwa. " Sunana Bello na zo daga Kano nine mahaifin Alawiyya, an tabbatar min da cewa da Inna Kande zata tafi garinsu ke taba ajiyar Alawiyya kafin ta dawo, amma har yanzu bata dawo ba. A takaice dai wannan Yayana ne na zo tafiya da Alawiyya, kuma ina matu
ar godiyar ri
e min ita da kikai ina maki fatan nasara a rayuwa, ga wannan ba yawa." Ya fitar da dun
ulin ku
i masu dama ya mi
a mata. Sai dai Iyami kasa
aga yatsanta tai duk masifar
ulafucinta da ku
i, duk yadda take girmama darajar masu kima da mutunci a idon kowa, dubu-dubu abin shan iska, sai ta ji sam basu birge ta ba, ashe ma ko kyau basu da shi na jikin hoton haka nan aka za
i manyan munana aka dan
ara su a manyan ku
arshen canji.
Bello kuwa ya
agara ta ce ga Alawiyya ko ga inda take ya ganta, tabbas tunda ya tafi yake kwana yake tashi da
aunar yarinyarsa har da ta mahaifiyarta a ransa, amma ya zai fi danginsa, iyayensa, su ne sukai karan tsaye a cikin lamarin dole ya yi masu abin da suke so. Sai ga shi ganin ya shiga matsanancin hali yasa su da kansu suka ga dacewar a rako shi ya tafi da yarinyar har ma da Uwar idan batai aure ba. Sai dai yana zuwa ya fara bincike aka gaya mai abin da ke faruwa na auren Fatima da Soja da tafiyar Inna Kande da gun Iyami data bada ta ajiya. Har gashin gunar waken da Iyami ke mata duk sai da aka ba shi labari. Tabbas danginsa sun zalunce shi, sun shiga ha
insa sosai ba tare da duban girman iyali ba suka tsige shi daga cikin zuri'arsa suka tafi shekara da shekaru suka manta da ta'asar da su kai sai da suka fahimci zai iya mutuwa ko haukacewa sannan suka gane kurensu suka ce ya zo ya tafi da iyalinsa cikin danginsa su yi rayuwa cikin ahali su ma.
Iyami zufa ta karyo mata tace, "Alawiyya sun yi nisan kiwo tun jiya amma suna hanya yanzu." Sai da Yayan Bello ya tare shi ka
an ya hana ya yanke jiki ya fa
i jin furucin Iyami. Hatta shi kanshi Yayan nashi dake ta kumburin an kai yarinya gun arniya sai da ya ji wani iri a jikinsa, tausayin yarinyar da ubanta ya kama shi. Kana da rai da lafiya cike da rufin asiri ace
arka mace na gun arniya ? Tabbas lamarin akwai sosa zuciyar mai imani.
"To daman takan yi nisa ne irin wannan?" Cewar Yayan Bello yana duban Iyami kamar ya rufe ta da dukan tsiya. Iyami ta ha
e miyau da
yar tace, "A'a yabi abokinsa na wajena ne Jiddoh." Da farko har sun zabura jin kalmar aboki amma da suka tuna bagwariya ce sai suka fahimci mace ce take nufi mai suna Jiddah, sai zukatansu su kai sanyi ka
an. "To ina suke zuwa ne da Jiddah
in?" Yanzu ma Yayan Bello ne ya yi tambayar. "Ku je zuwa dare za su dawo sai ku zo." Cewar Iyami tana
ibta idanuwa kamar Bawa yaima Sarki
arya. Tace haka ne don kada zawon da take ri
e wa ya kubce mata, sannan yanzu zata koma gun Baban Jiddah ta tsara shi ya fice daga gidan ita kuma bata jan burki ko ina sai motar garinsu. Ko da suka ji me tace sai suka amince suka tafi da niyyar zuwa dare za su dawo lokacin Alawiyya da Jiddah sun dawo. A nata tsarin ita kuma lokacin ta jima da yin nisa hanyar garinsu a mota.
Ko da ta shiga cikin gidan ta iske Baban Jiddah zaune kamar mai tunani, tace "Oga kina tuna me ne? Ta wurgama
awarta harara don ta
auka ta gaya ma shi
atan Jiddah ne. Amma sai tai mata inkiya da ba abin da ta gaya mai, sai ta ji sanyi tace ma shi, "Jiddah sun je gidan Inna Kande ita da
awarta Alawiyya zuwa dare za su dawo mu cigaba da gyaran gidan sabon fenti zan yi ne don haka muka fito da kayayyaki duk gidan ya watse." Murmushi ya yi jin Jiddah na gidan
awarta, kenan Jiddah an girma har gidan
awaye ake zuwa, shi kawai so yake ya ganta yaga yadda ta koma don rabon shi da ita tun tana
arama, yasan ta sauya ta sake kamanni amma bai san ya ta koma ba sam, hakan yasa yake son ganinta, itama ta ganshi domin yasan bata san shi ba. Iyami ta zubama lemu maganin barci ta ba shi, ya amsa kuwa ya shanye ya
an kishingi
a kenan Iyami da
awarta suka kwashe kayan da take bu
ata su kai tafiyarsu, ba
ata lokaci Iyami ta biya ku
in cikon mutum guda da babu mota ta
aga zuwa Jahar su Iyami. Sai da suka hau titi
ar ranta ya yi sanyi ta dawo cikin natsuwarta tana jin ta rabu da su lafiya kowa ya je ya nemi inda
arshi take ba ruwanta.
Bello kam mutane yai ta bi yana tambayar yadda Alawiyya take rayuwa, ya ji takaicin wahalar da yarinyarsa take sha, haka ya girgiza jin labarin auren Fatima, ko shakka babu ya gama aure tunda ya rasa Fatima shike nan ya yi ban kwana da rayuwar aure. Dare na yi suka sake komawa gidan Iyami su kai ta sallama amma shiru ba a amsa ba, haka ba alamar za a amsa. Hakan yasa suka yanke shawarar shiga cikin gidan da kansu don ba su san yawan adadin awannin da za su
auka suna tsaye gunba. Sannan da suka zo da rana magana guda su kai Iyami ta fito amma yanzu sun yi tafi goma ba alamar zata fito ko ta amsa daga cikin gidan.
Yana kwance kamar gawa sai barci yake hankalinsa kw
ance, sun dudduba basu ga alamar kowa ba hatta kaya babu cikin gidan hakan ya
aga hankalin Bello har ya kasa ri
e kansa ya tsugunna yana dafe kansa. "Yaya ta gudunmun da
iya wallahi ba zan yadda ba sai na nemo ta duk inda take." Shi kanshi Yayan ya amince akwai matsala tun
azun yaso ya fahimci babu gaskiya a lamarin matar duba da maganar matar da ta iso gun, da yadda Iyami taita zufa tana mazurai amma sai bai kawo hakan a matsayin wannan gagarumin aikin take shirya wa ba, ya
auka ta ru
e ne ganinsu a lokacin da take tsaka da ganawa yarinyar azaba,ashe abun wushe nan in ji Bahillace. Salati Bello ke yi tare da kuka kamar
aramin yaron goge wanda kukansa ya tada Baban Jiddah dake barci magashiyan na maganin da ya sha a lemu. Shi ma a firgice ya tashi, ganin abin da ke faruwa ya
aure mai kai, har ya kasa tambayar me ke faruwa sai dai ya bi
akin Iyami da kallo a zatonsa tana ciki. Amma ganin har mutane sun fara shigowa yasa ya mi
e jikinsa duk yana mai ciwo ya isa inda mutane ke maida yadda akai shima don yana son fahimtar abin da ke faruwa a cikin gidan Iyami, kuma ina ita Iyamin take ne? Bai ganta ba duk yawan mutanen dake cikin gidan.
"Don Allah me ke faruwa ne a nan?" Cewar Baban Jiddah yana duban wani matashin yaro. Yaron ya dube shi yace, "Iyami ce ta gudu da yara guda biyu mata to a ciki akwai
iyar wancan bawan Allah mai kuka... Cikin magun tashin hankali Baban Jiddah ya kwashe fuskar matashin da mari yana huci yace, "Uban wa ya gayama Iyami zata iya guduwa da yaran mutane? Nasan ta farin sani tun zamanin ina samartaka ban mata kallon maci amana sam." Nan take kallo ya dawo kansu.
wabcinsu yace, "Malam sai dai kai ha
uri amma yau kwana uku da Iyami tai mana bankwana tace zata koma Jaharsu domin a can zata aurar da Jiddah." Daram! Rass! Gabansa ya yanke ya fa
i. Jagwab ya zauna zufa na keto mai ta ko'ina. "Amma Iyami kin yaudare ni kin ci amanata, tabbas sai na rama abin da ki kai min komin daren da
ewa sai kin gane cewar duk wanda ya ci tuwo da ni miya ya sha, dole ki gane wanene Uban Dawa! Tabbas kin yi wauta kin aikata zunubin da baki iya gyara shi indai da gaske na amsa sunan Uban Dawa to Iyami za ki kasance cikin tararrabin rayuwa, da
unci da zullumi na iyakar rashin ha
uwata da
iyata Jiddah! Bai sake kallon kowa ba ya fice jikinsa na tsuma kamar
an bori.
Bello kuwa ya yanke jiki ya fa
i ba numfashi.
To fa!
Ko ya kenan?
Ya labarinsu Jiddah ne?
Taku a kullum Haupha
[7/14, 9:03 PM] Hauwa'u Salisu (Haupha): *HA
IN ALLAH*
Labari da rubutawa