Sashe 66
Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bane, domin har ya fara kasa kai mata harin sai ita dake neman bazar da shi a asa. Sai da tai mai kyakkyawan duka na gaske wanda ya ratsa jikinsa sosai sannan tai mai duka na musamman ya zube a sume. Goran ruwa ta auko ta yayyafa masa ya kasa ko zabura sai da yar ya bu e idonsa yana kallonta, facemark in fuskarta ta cire sukai ido biyu tace, "Kana ata min lokaci domin kotu zan wuce daga can, ka tashi mu tafi." Haka ya tashi suka tafi yana jinjina irin mugun arfin da Barista Alawiyya ke da shi tamkar saurayin Soja. Haka suka tafi yana nuna mata hanya, ta kira yaranta suka ha e a hanya. Hajiya Turai da Hajiya Tani baki aya lamarin ya basu mamaki, yaushe Fatima ke da gata har haka? Yaushe Fatima ke da wadda zata tsaya mata irin haka? Tabbas sun san wacece Barista Alawiyya Bello Gareji domin da wahala jarida ta fita ba tare da wani sabon labari na Barista Alawiyya Bello Gareji ba. Kuma ko da wasa Fatima bata ta a nuna masu tana da wata iya ba ko zuri'a a tsawon zaman da sukai da ita. Bata da ko awa tun da aka kawo ta daga Lagos ba a ta a sallama da sunan gunta aka zo ba gidan. Amma Yau rana guda sai ga wata babbar Barista ta bayyana da i irarin ita ce iyar Fatima kuma zata kare ta a kotu. Hakan yasa suka hallara gidansu na sirri don gudanar da zaman sirri kan abin da ya shafi sauran sirrinsu guda da suka rasa yadda za su yi da shi, watau yaran Fatima guda biyu dake hannunsu sun ba dodon tsafi su kyauta, amma har yanzu bai ce komai ba kan kyautar da suka ba shi na yaran, bayan sun sha ba shi kyautar mutane manya, yara, tsoffi, da matasa duk yana hamba ewa amma yara biyu jarirai na neman fin arfinsa, abin da yasa kenan su duka suka nemi da ungiyar dasu zo a tattauna abin da ke faruwa na lamarin. aki ne babba wanda ba komai cikinsa sai wani jan labule da akai ma zanen wani irin kan mutum da aho guda uku akan fuskarsa. Sai tarkacen tukwane da wata watarniya wadda suke zuba jini a cikinta kowane zama kowa na sha kafin a fara taron da bayan gama taron. Wani tsamurmurin tsoho ne zaune shi ka ai sai su kuma sun jera layi kawunansu asa ba mai motsi ko ka an tamkar babu rai a jikinsu. A gefe yaran ne kwance sai halba afafunsu suke suna irin abin nan na wasan yara mai ha e da gwaranci. Tamkar ba a raba su da mahaifiyarsu ba domin ba rama a tare da yaran ko ka an, sai wasa suke arar sautin gwarancinsu ya cika akin baki aya. Tsohon da ke zaune a daban wanda ga alama shi ne shugabansu ya runtse idonsa ya fara karanta wasu alasiman tsafi ya nuna yaran da hannunsa sai wani haske ya fito ya yi sama da yaran suka ace nan take. Ajiyar zuciya ya saki domin tun da aka kawo yaran nan yake gwada arfin tsafinsa kansu amma a banza babu yadda bai ba da wu ar tsafinsu ba su ta yanka yaran amma ta kasa duk lokacin daya nuna wu ar ya nuna su sai wata uwar tsawa ta cika gun wu ar tai ba i ta dakushe kamar an dakushe ta. Hakan yasa yanzu ya kauda yaran don su yi shiri na musamman kan yaran, domin dole ne jinin yaran ya zama kyautar musamman ga dodonsu a Yau ba sai gobe ba. Kowa ya bada shawarar da yake ganin zata iya fissheshi amma da an gwada sai a ga ba inda zata don bata tasiri kan yaran. Daga arshe suka yanke shawarar su ha arfinsu waje guda su turawa babban nasu ya ji da lamarin yaran su yi kallo kawai su, domin sun san idan aka ha arfinsu waje guda tilas ya yi tasiri a kan yaran. Nan take suka ha arfinsu baki aya suka turawa babban su, shi kuma ya ace yana dariyar samun nasara. Bacewarsa ke da wahala sai ga Oga Dauda da Barista tare da yaranta sun shiga cikin gidan, sai dai suna shiga suka dinga cin karo da abubuwan ban tsoro da firgitarwa masu aga hankali, ko da Barista Alawiyya ta lura da yaran nata basu da arfi ta nan gun sai ta basu umarnin su jira ta waje kawai ita ta ja Oga Dauda suka kutsa cikin gidan duk da abubuwan da take hangowa na halakar da mutum. Shi kan shi Oga Dauda ha uri yake bata don yasan zai iya rasa ransa a hanyar shiga cikin gidan. Suna wuce ofar farko ta gidan suka ga ofar gaba ta koma aton Zaki ya bu e bakinsa sai ka a bindinsa yake. Ga alama kuma ta cikin bakin zakin ofar shiga gidan take, Oga Dauda ya dinga ihu ina neman taimako amma ba mai jinsa, haka yana ji yana gani suka turfafi ofar gidan gadan-gadan ko a jikin Barista Alawiyya bata razana ba balle ta fasa shiga bakin zakin dake ta zaburowa yana kawo masu hari tamkar wanda aka aure yake son katsewa yaga abinci. Lokacin da suka isa gaban zakin ya wangame bakinsa baki aya Barista Alawiyya tai bisimillah ta runtse idonta ta afka cikin bakin sai gasu sun bayyana a harabar gidan, akuna birjik a jere. Oga Dauda yai ajiyar zuciya ya jinjina wa taurin kan Barista Alawiyya da shai ancinta ya ara tabbatar da cewa Yau zai sha kallon artabu gun matsafa da wadda bai san a wane sahu zai aje ta ba. akin farko Barista Alawiyya ta bu e da afarta ya kuwa bu e, ta kunna kai don ta saki Oga Dauda saboda ya gama yi mata aiki yanzu tasan bai iya fita gidan, ko da ya fita yaranta za su kama shi cikin sau Tana le awa ta ga mutane zaune duk an aske masu kai, ba riga a jikinsu duka maza ne, ga wani abinci nan wanda da gani su aka ba suka kasa cin sa a ajiye kudaje na binsa. Fita tai ta bu e na kusa da shi, nan kuma mata ne birjik su ma duk ba riguna an aske masu gashin kai wasu kwance wasu zaune duk sun fice hayyacinsu da gani sun jima a akin, ba mamaki auki ai ake masu a kowace rana don haka suke ta ramewa don zullumi da fargaba. Sai da ta shiga akuna kusan takwas kowane da abin da zata gani cikinsa. Wasu akunan ta hango can gefe guda, cikin sauri ta isa inda suke, na farko ta tura ta shige. Suna zaune kamar masu zaman makoki, duk sun shafe fuskarsu da jan fenti, kawai gani su kai mutum ya shigo cikin ba en kaya fuskarsa a rufe, domin ba wanda zai ga shigar Barista Alawiyya ya auka mace ce ba namiji ba, shi ma namijin irin zaratan jaruman nan da suke fitowa a cikin finafinan indiya ko China. Tare suka tashi tsaye, suna mamakin wane irin ta adarin shai ani ne ya karya masu alkadarin kahin (Kahi) da su kai ma gidan ya shigo? Tabbas ko waye ba aramin shiri gare shi ba, ko kuma yasan sirrin gidan ne don haka ya shigo a daidai lokacin da suke cikin neman mafita kan damuwarsu. Da yake Barista Alawiyya bata san fuskokinsu Hajiya Turai da Hajiya Tani ba, sai tai tsaye tana nazarin kaf matan dake wajen a zaune. Mataimakin shugaba ne ya fusata da ganin tsaurin idon ko waye ma ya tashi cike da mugun nufi ya auki wu ar tsafinsu ya tunkari Barista Alawiyya. Murmushi tai, don tasan ko hannu biyu ba zai amfani da su ba gun kwantar da shi asa. Sai dai wannan tamkar wata hanya ce guda da su Hajiya Turai za su fallasa kansu gareta idan ta tsaya mai kama da tsoffin can ya sauke mata wu ar suka ga bata kama ta ba, tabbas za su san wacece ita kai tsaye. Haka kuwa akai, yana zuwa cikin azama da sauri ya caka mutumin wu ar hannunsa sai yaga wu ar ta daka tsalle ta fa asa ta karye gida biyu. Abin da ya razana shi tare da sauran dake zaune suna kallon abin da ke faruwa. Hajiya Turai ta kalli Hajiya Tani ido waje tace, "Tani anya ba shegiyar yarinyar nan bace ta zo nan gun ba iyar Fatima?" Hajiya Tani ta ha e miyau da yar tace, "Kin rigani a fili na rigaki a zuci Turai." Tamkar ra a ko gulma haka suke maganar amma ba kalmar da Barista Alawiyya bata ji ba, don haka ta murmusa ta aga tsohon dake gabanta da hannu aya ta maka da asa. Ko da ganin hakan sai sauran mazan gun suka tasar ma Alawiyya da nufin taruwa baki aya su kama ta. Sai dai abin mamaki wani irin duka take masu mai zafin gaske, tasan inda take duka nan take gun ya samu matsala. Ganin wankin hula na niyyar kaisu dare yasa wani ya hura wani aho nan take gidan ya amsa kuwwar arar sautin ahon. Gidan ya kama girgiza sai duhu ya mamaye wajen baki aya ko tafin hannu ba a iya gani don tsananin duhu. Duk abin nan kiran sunayen Ubangiji bai bar bakin Alawiyya da zuciyarta ba, don haka sai ta ora da wata addu'arma nan take duhun ya yaye haske ya bayyana tamkar farkon shigowar ta akin. Sai ga su ta gansu suna auke da wani irin aho ba irin wanda aka busa da farko ba mai tsinin gaske sun nufota, cikin sauri ta du e ta fice daga tsakiyarsu ta dira a bayansu. Sai kuma akin ya kama girgiza wani uban rami ya bayyana gaban Alawiyya yana ara zurfi da fa i yana wawake wajen har ya kusa isowa inda take, sai su duka suka bake da dariya. Wanda ya kawo mata hari da wu a ya ce, "Ya kai wannan jarumi ka sani cewa tabbas kayi ari amma fa irin arin mai shiga rijiya domin ba zaka ta a barin gidan nan da rai ba, sai dai kayan jikinka su bar gidan nan. Ina so ka sani tunda