Sashe 70
Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
gidansa ya ji an kwa a mai kira, yana juyawa ya ga anin Jiddah da suke Uwa aya suka gaisa ya tambaye shi yara don yasan suna gidansu ya ce mai suna lafiya lau, cike da jin nauyi Deeni ya tambaye shi ko zai samu wani abu gunsa bai da lafiya ga yunwa yana ji. Ya yi jim sai kuma ya ce, "Ba damuwa, Yaya Deeni nima wallahi ban da ko sisi garin ya yi zafi sosai don haka na kira Aunty Jiddah na gaya mata sai ga shi yanzu ta turo min da dubu goma, sune ma na fito na cire. Mu je na fitar sai na baka ai ba wani abu an zama aya." Wata matsiyaciyar kunya ta rufe Deeni, watau Yau ma arzi in Jiddah zai ci kenan, abin kunya ma ta hanyar aninta. Duniya kenan makaranta. Bayan sun je ya cire ku in ya ce su je gun mai shayin ya sai mai shayi mai kauri ya ha a mai da wai biyu ya biya ku in ya kawo Naira dubu ya ba shi ya wuce. Tabbas Jiddah dabance a rayuwarsa basu tare amma ya ci albarkacin ta. Har zuwa yanzu halin Jiddah na kirki na nan kenan na taimako da kyautatawa wanda take tare da shi. "Jiddah ina sonki matata." Hawaye suka biyo bayan furucinsa. Sai da ya yi sati yana ciwon, sannan ya samu sau i, sosai yake jinjina abubuwa da dama da suka faru gare shi daga rabuwa da Jiddah kamar ya rabu da samunsa kamar ya rabu da farin cikinsa haka yake ji koma ya ce ke faruwa gare shi. Cikin sati guda da zubewar katangun gidan ya koma kamar wani sabon kamun hauka tsabar tunani da neman ganin Jiddah ido rufe yasa ya koma kamar sabon mahaukaci. Hatta mutane sun ankara da yadda ya koma kamar ba shi ba, duk ya jeme ya lalace ya zama abin tausayi, duk wanda ya zauna da shi sai ya gaya mai irin zaman da ya yi da Jiddah ya ce kuma yanzu haka ya maida ta. Ganin abin na neman zamar ma shi hauka yasa danginsa suka tausaya mai suka ba shi ku in mota suka ce ya je Kano gun Jiddar ya dawo da ita a aura masu aure. Suka ha a ku e su kai ma gidan danni suka dai gyara mai iyakar arfinsu. Ya shirya tsab ya isa gidansu Mama ya shiga ba kunya ba tsoron Allah ya tambaye ta adireshin gidan da Jiddah take, duk da ba aramin razana ya yi ba da yaransa suka kasa gane shi ba wanda ya kuka shi wasansu kawai suke duk da an gaya masu shi ne mahaifinsu. Mama ta gaya mai komai ta bishi da fatan alheri ya fice kai tsaye ya nufi tashar mota ya fa a motar Kano suka auki hanya. A cikin motar ne wani mutum ke ta bada kabarin wata shari'a mai aure kai da ban mamaki da ake a Kaduna da wata fitacciyar Lauya mai suna Barista Alawiyya Bello Gareji amma ranar Shari'ar bata je kotu ba sai wata sabuwar Lauya mai inbim basira da iya magana ta je a mamadinta wadda ba shakka an fahimci yadda Al alin ke amsar uzurinta alama ce ta kai tsaye yana sonta mai suna Barista Jiddah... Yauwa kunga an sako hotonta ma ao gaskiyar magana ko ni da ina da wasu manyan ku e sai na yi Wuf da ita. Kamar shi ake ba labarin haka ya ji musamman daya ji an ambaci mai irin sunan matarsa Jiddah don haka sai ya bi sauran mutane masu kallon wayar shi ma ya kalla yaga Baristar da ake magana kanta. Wata uwar ara ya saki ya fisge wayar ya yana are mata kallo kar yadda kallo ya koma kansa. Don kun matsa ne na yi wannan in ku dau ha uri. Taku a kullum Haupha [9/8, 11:43 AM] Hauwa'u Salisu (Haupha): *HA IN ALLAH* Labari da rubutawa