Sashe 89
Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
aikin hannun aka yanke shi har ya warke na cigaba da barata ka'in da na'in sai dai kuma ashe dangin kishiyata basu ha ura da nema na ba har nan Lagos suka zo su kai arata shi ne aka kawo Ni nan gidan yarin aka ulle Ni a zuwan an min hukuncin aurin rai da rai. Tunda ta fara magana yake ara sautin kukansa, ashe Iyami ce ita ce yaba ajiyar Jiddah tun tana yarinya ashe haka ta azabtar da ita? Ashe haka ta dinga mata horon duka da zagi? Lallai shi in bai dace da zama Uba na gari ba tabbas dole ya ga rayuwa mai cike babban alubale. Iyami ta kalle shi tana hawaye tace, a kwanakin baya naga Alawiyya a nan gidan da idona amma aka hanani isa inda take, na ganta a babban matsayi na babbar Lauya tana cikin masu tsaron lafiyarta, na so nai mata magana domin nasan duk inda take tana tare da Jiddah yarinyar da aka ban amanarta. Baban Jiddah ya rushe da kuka sosai ya ce, "Kina nufin ke ce Iyami mai abinci? Kina nufin ke ce naba iyata Jiddah ajiya? To Ni ne mahaifin Jiddah kukan da nake ba na komai bane ba illa na nadamar abin da na aikatawa rayuwar yarana. Nan Iyami ta zabura ta tsugunna tana ba shi ha uri cikin matu ar kuka da nadama, ya ce, "Ki daina ban ha uri don ban cancanta da aban ha uri da abin da ya shafi Jiddah ba saboda Ni ne wanda na fara banzatar da ita na nunawa duniya bata da kowa bata da kima a guna sam." Nan su kai ta kuka suna arawa suna ba kansu laifuka da dama na abin da ya same su. Baban Jiddah ya dinga addu'ar Allah Ya kawo awar Jiddah da aka ce an ganta a gidan yana son ya nemi alfarmar ta kan ta ha a shi da Jiddah ko da a waya ne ya bata ha uri ya nemi yafiyarta ya nemi alfarmar ta nemi annenta ta ri e su a gunta tunda shi yasan bai da ranar fita a gidan nan duk da bai san me ya yi ba aka kawo shi gidan ba. Kano Alawiyya na zaune ta tasa yaranta tana kallonsu tana jin da in yadda rayuwarta ta natsu take zaune gidanta cikin farin ciki da natsuwa duk da cewar maigidan na zaune cikin damuwa da tashin hankali na rashin samun amsar soyayyar Jiddah, ita kuma ba damunta ba ne ba abin bai ba ya dame ta kawai dai ta rasa yadda za tai da lamarin ne yadda Kawo Mansur ya dame ta ya takura mata ya hana ta sakat da kiran waya ko da yaushe cikin tambayarta yake ta gayama Jiddah maganar aurenta da zai yi? Ita kuma a hangenta Jiddah ita ce wadda ya kamata ta za i wanda take son aure a cikinsu. Tana yawan ganin yadda Mustapha ke cikin damuwa idan ta je gun Hajjo su gaisa, amma ya zatai ban da kau da kai da nuna mai bata san komai ba kan lamarin? A nata hangen da Jiddah zata amince kawai ta auki Babansu Ammar ta aure shi yadda komai nasu zai zama aya su cigaba da zama tamkar yadda suka zauna a Lagos. Tana son ta je Kadunar don su zauna da Jiddah ta ji ra'ayinta kan duk masu sonta don ta samu kwanciyar hankali da zaman lafiya ita ma. Dr Faisal ne ya shigo ba wata fara'a ko annuri ya shige akinsa don a ganinsa ita ce bata tausayinasa, ta daina son sa ta daina kula da damuwarsa ita kawai rayuwarta take cike da farin ciki ko oho take da yanayin da yake ciki. Kan gado ya fa a ko takalminsa bai cire ba ya lalubo wayarsa ya kira Jiddah. Jiddah na zaune tana yi wa Afnan kitso kira ya shigo wayarta ta auka ba tare da ko duba mai kiran nata ta yi ba, jin mai magana yasa nan take ta ha e ranta kamar yana gabanta ta amsa sallamar da ya yi mata a da ile. Cike da gajiyawa da yadda take mai yawo da hankali ya ce, "Jiddah wane irin farin ciki kike idan kika ata min rai ne? Ke kam baki da tausayi ko ka an baki jin tausayin halin da nake akan sonki komi ya dagule min ko gun aikina kasa ta uka komai nake sai kwanciya da jinyar zuciyata. Shin Jiddah ba za ki damu ba kin kasa taimakon mijin awarki ba wadda ta fifita ki akan kowa nata ba? Haba Jiddah ban cancanci na zamo abin i a gurinki ba ko dan saboda Alawiyya... Cike da tafasar zuciya tace, "Don Allah Baban Ammar ka daina maida Ni yarinya arama haka nan. An gaya maka Jiddah bata san me take yi bane ba ko an gayama Jiddah bata san ciwon kanta ba balle tasan me ake kira da halacci ba tare da karamci bane ba? Don Allah ina son daga yanzu ka cire duk wata alama mai kama da sona daga zuciyarka ka auke Ni tamkar abiyar tagwaicin matarka wadda babu aure tsakanina da kai har har abada. Na gaji! Na gaji! Na gaji! Wannan karon kuka ya wace mata sosai tana maganar. Alawiyya na tsaye tana jin kome Jiddah da shi kanshi Faisal in ke cewa sai ta rasa a cikinsu wa za ba ha uri ne? Me ke shirin faruwa da su ne haka? Me yasa hakan ke faruwa ne? Ashe Jiddah ba zata iya rufa ma mijinta asiri ba ko dan darajarta ba? Ashe Jiddah ba mai auren mijinta bace idan taga ya shiga halin da yake ciki kanta bane ba? Ta juya zuciyarta ba da i ta koma akinta ta zauna ta auko wayarta ta kira layin Jiddar. Tana kashe kiran Faisal ta jefar da wayar ta tashi ta bar Afnan zaune ta shige akinta kuka take son yi sosai bata son yarinyar taga hawayenta saboda shegen wayau ne da ita, don haka ta shige aki ta rufe don tai kukanta son ranta. Shigar ta akin ke da wuya kiran Alawiyya ya shigo wayarta, tai ta kira amma ba a aga ba, don haka ta sa a ranta Jiddah na can na kuka duk yadda akai tun da har ta kasa aga kiran da tai mata, itama sai ta fashe da kukan sosai ta kwanta. Ya rasa me yasa ya kasa ha ura da yarinyar, duk da yadda take share shi take nuna mai ko'in kula ya kasa cire ta daga zuciyarsa, tunda yake a tarihin rayuwarsa bai ta a zuwa gun yarinya tace bata son shi ba, amma Yau ga shi Jiddah ta nuna mai bata son shi kan wata hujja da bata da arfi ko inganci. Ya kasa manta ta a rayuwarsa duk daren duniya kwana yake kukan rashin samun soyayyarta, kuka ya zame mai jiki akan soyayyar Jiddah bai jin komai ya rufe akinsa ya dinga darzar kuka yana kallon hotonta. Duk lokacin da ya kira wayarta ya ji tana waya kuwa ji yake kamar ya je ya iske ta inda take ya amshe wayar ya yiwa ko wane marar mutuncin ne kashedin kiran matarsa, saboda har ga Allah ya aukar wa ransa Jiddah ce matarsa insha Allah. Duk tarin matsalai da yake fuskanta daga gidansa basu damunsa yanzu babbar damuwarsa ita ce Jiddah ita ce kawai matsalarsa yanzu yana samunta ya gama samun matsala ko damuwa a ransa yasan da hakan. Wayarsa ya jawo ya kira layinta, har ta katse bata auka ba sai a kira na biyu sannan ta aga kiran. Ajiyar zuciya ya saki a hankali ya kira sunan da yake kiranta da shi wasu lokutan, "Princess ina kika aje wayar ne haka na kira baki auka ba?" Bata san me yasa ba shi ne kawai wanda bata iya sakin baki tai mai rashin kunya ba duk cikin masu son nata, bata sani ba ko dan yana an'uwan Uncle Salim inta ne oho. Ya sake yi mata magana domin ya fahimci bai da waccan amsar tambayar tashi, "Princess kina lafiya?' yar ta samu bakinta ya bu e ta gaida shi tai shiru. Cikin muryar ban tausayi ya ce, "Don Allah Princess ki yi min adalci akan soyayyar da nake maki mana kada ki zama mai cutar wa a gare Ni da yawa mana." Shiru bata ce komai ba. "Don Allah Princess ki daina azabtar da rayuwata haka nan kada ki sa na ida rasa sauran warin gwiwata saboda ke ce kika sa na fara ji a jikina zan dawo kamar kowa zan rayu kamar kowane magidanci Princess don Allah ki taimaka min mana." Tana jin sautin kukanshi na dukan kunnuwanta. Idan zata fa i gaskiya Mustapha shi ne ya iya irin soyayyar da take nema amma ba zatai kasadar amince mai ba ya aure ta ya kaita gidansa ya ha a ta da tarin matansa ba da su kansu basu ragama kansu ba balle su agawa wanda suke tare ba. Idan kuma zatai ma kanta adalci na gaske bai kamata ta auri mai mata ba kamata ya yi ta auri wanda bai da mata yadda za ta je tai rayuwarta daidai yadda ta tsara da yadda take mafarkinta. Shi kuma jin tai banza ta yale shi yasa ya cigaba da kukansa don bai iya cewa komai a lokacin idan ba kukan ba. Har mamakin yadda yake kuka kan mace yake kamar ba shi ba, bai ta a kawo a rayuwarsa zai zubar wa mace da hawayen rashin samun soyayyarta ba bayan hawayen damuwar da matansa ke sashi ciki da yake ba. Jiddah jin ya i daina kukan tai gyaran murya tace, "Indai akaina kake kukan ka daina domin ban jin da i kuma insha Allah zan amsa maka maganarka sai dai ina jin tsoron yadda zaka rayu da mata har hu u ne, don haka ne ba zan iya amsa maka ba gaskiya don ba zan iya rayuwa cikin matanka ba." Ajiyar zuciya ya saki ya ce, "Wallahi ba haka bane ba Princess matana biyu ne ba uku ba yanzu haka don Allah ki amince min ba zan aje ki cikin Matana ba gidanki daban zan aje ki ba za ki zauna da kowa ba wallahi." Bata san ya akai ba kawai jin