Sashe 121
Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Hauwa'u Salisu (Haupha)* *____________________________________* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION* '''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}''' https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan* https://bakandamiya.com/group/71/kainuwa-writers-association *____________________________________* Page 43 Ya jima yana wankan, domin ya ji da in ruwan sosai yadda suke fitar da amshi gasu da umi hakan yasa ya kwashe dogon lokaci bai ankara ba. Yana fitowa ya sake cin karo da wani amshin a akin, tana zaune tana latsa wayarta ko bai fa a ba yasan hotunan da akai ne azun take kallo. Tana ganinsa ta tashi da sauri ta auki towel dake gefenta ta fara tsane mai jiki sai ya yi tsaye tamkar wanda ya suma saboda tsabar farin ciki, irin wannan kulawar yake addu'ar samu ga shi tun farko an fara da wadda ma bai zata ba. Man shafawa ta auko ganin ya kasa motsawa daga inda yake yasa ta kama hannunsa ta kaishi kan stole in gaban madubi ta zaunar da shi, a hankali cike da natsuwa tana kashe shi da murmushi ta fara shafa mai man. Hure mai ido tai sai kuma ta du a a hankali ta fara sunsunar wuyansa, kamar a mafarki ta janye fuskarta tace "Prince ya naji haka?" Ya dube ta da yar ya ce, "Princess me kika ji ne?" Ta zum ura baki tace, "Ji nayi baka fita ba sam ba kai wankan kirki ba, gaskiya ba zan yadda ba mu je na sake yi ma da kaina." Murmushi ya yi ya saba da zolayar Princess insa bata so su zauna ba tare da suna tattaunawa ba ko suna tsokanar juna ba, wanda hakan shi ke ara masu son juna da sha uwar gaske. Tashi ya yi ya ce, "To amarya mu je ai duk yadda kika ce haka za ai ba mai musa maki zance ki koma ya yake wallahi, ko sau ari za ki ce nayi wanka zan yi don girmanki ne hakan ai." Dariya tai lokacin ta gama shafa mai man, ta auko turare ta fesa mai, sai kuma ta kalle shi ta fashe da dariya tace, "Prince wane kaya zaka saka na barci ne? Kasan ba kayanka ko guda a cikin gidan nan fa." Ya saki baki yana kallonta, tai mai masifar kyau na ban mamaki, ganin bai tanka ba yasa ta bu e kayanta ta fito da riga da wando anana ta ba shi tana dariyarta tace, "Ga aro nan na baka zuwa safe idan kuma akai min datti da kaya za a wanke min abina." Ta nufi toilet in ita ma don tai wankan. aga kayan sun yi mai kyau ya yi mamakin yadda da yasa kayan suka amshi jikinsa sosai ya zauna yana arewa akin kallo yadda aka tsara shi ya yi kyau na arshe abin sai ya sake ba shi nisha Ta jima tana wanka, kafin ta fara tunanin idan ta fito kuma me zai faru oho? Tana gamawa tai alwala ta fito yana kwance yana kallon saman akin tamkar mai tunani. Cikin natsuwa ta shafa manta ta fesa turare ta auki kayan barci masu an mutunci ta saka ta ora zani sama ta taka a hankali har inda yake kwance tace, "Prince na shirya tashi mu yi sallar barci naje ji kasan gobe zan ulle ku in sadakina naje sarin kaya Lagos kamar yadda mu kai da kai." Dariya ya saka yana kallon yadda take maganar tsakaninta da Allah ba wani alamar wasa a fuskarta. Tashi ya yi domin jiranta yake shi daman har kafet in sallar ya shimfi a jiranta kawai yake. Bayan sun gama sallar ne ya dinga kwararo addu'ar neman zaman lafiya da zuri'a ayyiba a tsakaninsu. Ita kuma ta dinga addu'ar Allah Ya taimake shi ya ba shi ikon sauke nauyin dake kanshi ya kuma ri e al awarin dake tsakaninsu Ya ara mai bu in alheri a rayuwarsa. Suna gamawa ya janyo kaza da fura tare da kayan lambu ya ce, "Nasanki da shegen kwa ai don haka kazar za ki fara yi ma sallama dai." Dariya tai, tace, "Ai kuwa dai kamar ka sani don haka ma naga ka saka kejin kaji a gidan nan saboda idan zan ci ba sai kowa ya sani ba." Ta ida maganar tana mai hararar wasa. Suna wasa suna dariya har suka gama cin kajin suka kora da kayan lambu sai Jiddah ta kama hannunsa suka fice ya bita yana kallon inda zata da shi kuma. Gudan akin ta kaishi ta rungume shi tai mai kiss ta juya tana cewa, "Mu kwana lafiya Prince kar da ka makara kasan gobe da asuba akwai gyaran gida da yi ma amarya Princess girki." Ganin ta ja ofar da gaske ta fice yasa ya kasa ko bu e baki balle ya yi mata magana sai kawai ya bi ofar da kallo kamar wani yaron goye . Tana shiga akinta ta fashe da dariya tana tunano yadda fuskar Prince ta koma data barshi tsaye tana kora mai jawabin da ya daskarar da shi gun. Cikin sauri ta sake fesa turare ta kunna turaren aki ta sauya kaya zuwa masu masifar kyau ta haye gadonta tana murmushi. Ganin da gaske take sai ya samu arfin halin takawa a hankali ya bu akin jikinsa sanyi alau ya nufi nata akin ba tare da yasan me zai ce mata ba idan ya je. amshi mai da i ya ziyarci hancinsa, ya sha a ya sake sha a ya sauke ajiyar zuciya yana kallonta kwance ta lullu e jikinta duka tai lamo don yasan bata isa yin barci ba daga zuwanta ba. "Princess." Ya ambaci sunanta cikin murya kamar zai kuka. Juyowa tai daga kwancen ta watsa mai idanunta fuskarta fal fara'a tace, "Na'am Prince, baka kwanta ba ne? Ko akwai abin da kake bu ata ne?" Kasa magana ya yi domin baisan me zai ce mata ba, don haka ya isa kan gadon ya zauna ya ce, "Kin ta a cemin ba za ki iya barin mijinki ya kwana akinsa ba, to me yasa Yau ni kike son na kwana nawa akin na daban?" Sai kawai ta tashi zaune tace, "Yanzu har ka manta al awarinmu dakai Prince?" Cikin rashin fahimta ya ce, "Wane al awarinmu kuma Princess?" Ta shagwa e fuska tace, "Kace min ba zaka kwana akina ba sai bayan shekara biyu domin raino na za kai nayi yarinta da kwana da miji aki guda." Sakin baki ya yi galala yana kallonta, wai da ita a tunaninta da gaske yake mata wannan maganar? Cab ijam! Sai kace dai wanda ya yi auren dole ba auren so da auna ba? Janye bargon jikinta ya yi ya ce, "Af, na manta fa, amma bari na duba nagani ko kin isa kwana da miji ko har yanzu sai na yi rainonki." Tai saurin janyo bargon ta rufe jikinta, bayan ya riga yaga komai. Cikin muryar shagwa a tace, "Kai Prince, kai ne fa kace zaka barni sai bayan shekara biyu sannan na zama ar duma-duma." Dafe bakinsa ya yi ya ce, "Kai wannan baki baka kyauta ba da ka fa a wa Princess abin da bai yiyuwa, amma dai bari mu gani." Ya sake arin cire bargon daga jikinta. Ta kuwa ri e bargon ta fara yin kukan shagwa a, bai san lokacin daya ida hayewa ba ya janyo ta jikinsa yana bubbuga bayanta tana cewa, "Sorry Princess ba zan sake ba, kin ji, ban san kina damuwa ji nake kamar zuciyata ta fashe don tsabar tashin hankali." Lub tai jikinsa amshin turarensu na ara masu nisha i a zukatansu. ago kanta tai ta kalle shi ta zum ura bakinta ta sake fashewa da kukan shagwa Baki aya ta rikita shi ya rasa me zai mata sai kawai ya rungume ta ya fashe da kuka yana cewa, "Na gode! Na gode ! Na gode sosai Princess Allah Ya ban ikon ri e ki kan amana da gaskiya, Ya azurtani da yi maki duk wata bu ata taki Yasa na zama abin alfahari a gareki ." Jikinta yai sanyi ganin yana kuka yana magana wadda tasan da gaske daga can asan zuciyarsa take fitowa sai itama ta kama hawaye ta shige cikin jikinsa sosai tana cewa, "Don Allah ka daina kuka kana tada hankalinka a wannan rana mai daraja, a wannan rana mai alfarma, a wannan dare mai cike da farin ciki da nisha i tare da cikar dukkan burikanmu Prince. Insha Allah za mu rayu cike da farin ciki tare da walwala mai orewa har arshen rayuwarmu. Ina maka kyakkyawan zato wanda ya inga dukkan tunanina yasa na amince da kai ya tunzura zuciyata da jikina ara arfin sonka da aunarka da son aurenka. Shin Prince ka ta a tunanin zuwan wannan ranar a shekaru biyar zuwa goma da suka wuce ne?" Kanshi ya girgiza mata don kuka bai barinsa fa in ko da kalma guda. Ta cigaba da shafa sumar kansa tana magana cikin zubar hawaye, "Ka sani Prince ba kai ya kamata kai kuka ba, ba kai kuka ya kama ba, sannan ba kai fargaba ya kamata ta kama ba Prince nice, saboda kafin auren nan an fa a min maganganu da dama akan ka da halayenka wanda na runtse ido na toshe idanuna nayi kunnen uwar shegu da su na kafe sai kai duk da tarin masoya da Allah Ya azurtani da su kaine kawai ka zauna min a raina ka mamaye min duk wata jijiya da tsokar dake jikina. Prince ka zama jajirtacce mai kauda kai daga dukkan abin i mai aikata abin da za a yaba mai, wanda kowa zai dinga Allah san barka da halayensa." ara shigar da ita ya yi jikinsa sosai yana cewa, "Nayi maki al awarin hakan Princess don Allah kema ki dinga saka Ni a hanya idan kinga na kauce da in zaman kenan Princess kin ji?" Ya ago mata kai yana kallon idanunta. Itama cikin kukan take share mai hawaye yana cewa, "Nai maka wannan al awarin Prince nima idan kaga ina ba daidai ba ka zaunar dani cikin natsuwa da lumana ka gayamin abin da nayi ban daidai ba zan baka ha uri kuma na gyara kuskuren ba zan sake aikatawa ba." Sun jima suna yi ma juna al awarin zama da lafiya da taimakon juna da