← Book details Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 107 OF 133

Sashe 107

Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tayi sati biyu sannan na dawo da ita akinta." Ya zabura ya mi e tsaye sai kuma ya zauna ya ce, "Amma da Ni za ki tafi ko? Don Wallahi Yau ba zan iya rayuwa ba sai naga matata cikin akina." Jiddah sai dariya take tana oyewa don tasan zolaya ce kawai take mai. Sai da Mustapha ya haukace ya fara rantse-rantsen sai dai a tafi da shi sannan Alawiyya ta kwashe da dariya tace, "Ku in sayen baki kawai zaka ban na wuce mijina nacan na jirana ." Sai lokacin ya sauke ajiyar zuciya ya fito da ku i masu dama ya bata ya bu e mata ofar fita ya ce, "Ranki ya da e mu tashi lafiya sai Allah Ya kaimu." Wannan karon dole dariyar Jiddah ta bayyana ta mi e ta raka Alawiyya har wajen motarsu Faisal na ciki na jiranta. Bayan sun tafi ne sun dawo cikin aki cikin hanzari Jiddah ta fa a toilet ta ha a ruwan wanka ta zuba kayan amshi ta kira Prince tace ya yi wanka ya samu sau in gajiya. Yana shiga ta koma aki da zummar fito mai da kayan da zai saka marassa nauyi sai wayarta ta hau ara ta auka Alawiyya ce ta sake kira tai mata sharhi sai kuma taji sa anin hakan don bata duba lambar ba daman. "Sannu amarya, ina maki barka da zuwa gidan tashin hankali da rashin kwanciyar hankali tattare da gur acewar rayuwa! Ba dai kin shiga gidan Mustapha ba? To ki sani kin kawo kanki a gidan matsala don ko shi maigidan bai isa ya aiwatar da abin da yake so ba haka bai isa ya saka ba balle ya hana ba. Ina jajanta maki zuwa cikin gidan Mustapha Jiddah za ki gane kurenki za ki nadama da danasani saboda za mu gwabza kishin bal-bal dake a cikin gidan nan zamu fitar dake ko ta halin anikayi saboda mune kawai zamu iya rayuwa a gidan Mustapha. Ba yana tunanin ya auri wayayyar mace ba wadda zata mantar da shi ba in cikin gidansa ba? To ina so ki sani ke baki isa haifar masa da ko da rabin farin ciki ba indai ina raye. Ki sani yanzu za mu zuba kishi na masifa na tujara don duk kishin da akai gidan Mustapha ba kishi bane ba yanzu ne za ai kishi mai cike da hauka wauta, eta, yashi da mugunta tare da jin zafi. Indai na amsa sunan matar Mustapha to ki zuba ido ki sha kallon yadda zan sake tada hankalin gidan na juya duk wata maslaha zuwa matsala Jiddah." Kit ta kashe wayar tabar Jiddah da waya ri e a hannu tana murmushi madadin ata fuska. Cikin fara'a ta adana lambar wayar ta saka sunan mai lambar tana jin ta samu matakin farko na samun abin da take nema a gidan Prince. Kamar yadda matarsa tai alwashin sai ta wargaza mata aure sai ta saka ta cikin kishin bal-bal ta raba ta da jin da in aure to itama tai al awarin sai ta gyara gidan Prince sai ta maida mai gida tamkar gidan lumana da farin ciki haka zalika sai ta gyara mai duk wata matsala ta gidansa ta inke mai duk wata waraka da take bayyane cikin gidan nashi sai an wayi gari ana cewa gidan Mustapha gwanin ban sha'awa sai an dinga kwatancen matan Mustapha da mata masu saka mijinsu farin ciki da walwala insha Allah sai samunsa ya sake yawaita ya ara cigaba a rayuwarsa fiye da baya. Wannan shi ne al awarin da Jiddah taima kanta na gyara gidan Mustapha a daren farkonta. To jama'a sai mu bi page na gaba don jin wane irin kishi ne na bal-bal da za a kwabsa tsakanin matan Mustapha da Jiddah? Shin Mustapha zai zama mai cika ma Jiddah al awarin daya aukar mata na share mata hawayenta na shekara da shekaru? Shin da gaske Mustapha ne mai matsala ko matansa ne masu matsala? Ta wace hanya Jiddah zata bi don warware duk wani ba in hali da ta samu ga Mustapha? Ku biyo Haupha Ya jima yana wankan, domin ya ji da in ruwan sosai yadda suke fitar da amshi gasu da umi hakan yasa ya kwashe dogon lokaci bai ankara ba. Yana fitowa ya sake cin karo da wani amshin a akin, tana zaune tana latsa wayarta ko bai fa a ba yasan hotunan da akai ne azun take kallo. Tana ganinsa ta tashi da sauri ta auki towel dake gefenta ta fara tsane mai jiki sai ya yi tsaye tamkar wanda ya suma saboda tsabar farin ciki, irin wannan kulawar yake addu'ar samu ga shi tun farko an fara da wadda ma bai zata ba. Man shafawa ta auko ganin ya kasa motsawa daga inda yake yasa ta kama hannunsa ta kaishi kan stole in gaban madubi ta zaunar da shi, a hankali cike da natsuwa tana kashe shi da murmushi ta fara shafa mai man. Hure mai ido tai sai kuma ta du a a hankali ta fara sunsunar wuyansa, kamar a mafarki ta janye fuskarta tace "Prince ya naji haka?" Ya dube ta da yar ya ce, "Princess me kika ji ne?" Ta zum ura baki tace, "Ji nayi baka fita ba sam ba kai wankan kirki ba, gaskiya ba zan yadda ba mu je na sake yi ma da kaina." Murmushi ya yi ya saba da zolayar Princess insa bata so su zauna ba tare da suna tattaunawa ba ko suna tsokanar juna ba, wanda hakan shi ke ara masu son juna da sha uwar gaske. Tashi ya yi ya ce, "To amarya mu je ai duk yadda kika ce haka za ai ba mai musa maki zance ki koma ya yake wallahi, ko sau ari za ki ce nayi wanka zan yi don girmanki ne hakan ai." Dariya tai lokacin ta gama shafa mai man, ta auko turare ta fesa mai, sai kuma ta kalle shi ta fashe da dariya tace, "Prince wane kaya zaka saka na barci ne? Kasan ba kayanka ko guda a cikin gidan nan fa." Ya saki baki yana kallonta, tai mai masifar kyau na ban mamaki, ganin bai tanka ba yasa ta bu e kayanta ta fito da riga da wando anana ta ba shi tana dariyarta tace, "Ga aro nan na baka zuwa safe idan kuma akai min datti da kaya za a wanke min abina." Ta nufi toilet in ita ma don tai wankan. aga kayan sun yi mai kyau ya yi mamakin yadda da yasa kayan suka amshi jikinsa sosai ya zauna yana arewa akin kallo yadda aka tsara shi ya yi kyau na arshe abin sai ya sake ba shi nisha Ta jima tana wanka, kafin ta fara tunanin idan ta fito kuma me zai faru oho? Tana gamawa tai alwala ta fito yana kwance yana kallon saman akin tamkar mai tunani. Cikin natsuwa ta shafa manta ta fesa turare ta auki kayan barci masu an mutunci ta saka ta ora zani sama ta taka a hankali har inda yake kwance tace, "Prince na shirya tashi mu yi sallar barci naje ji kasan gobe zan ulle ku in sadakina naje sarin kaya Lagos kamar yadda mu kai da kai." Dariya ya saka yana kallon yadda take maganar tsakaninta da Allah ba wani alamar wasa a fuskarta. Tashi ya yi domin jiranta yake shi daman har kafet in sallar ya shimfi a jiranta kawai yake. Bayan sun gama sallar ne ya dinga kwararo addu'ar neman zaman lafiya da zuri'a ayyiba a tsakaninsu. Ita kuma ta dinga addu'ar Allah Ya taimake shi ya ba shi ikon sauke nauyin dake kanshi ya kuma ri e al awarin dake tsakaninsu Ya ara mai bu in alheri a rayuwarsa. Suna gamawa ya janyo kaza da fura tare da kayan lambu ya ce, "Nasanki da shegen kwa ai don haka kazar za ki fara yi ma sallama dai." Dariya tai, tace, "Ai kuwa dai kamar ka sani don haka ma naga ka saka kejin kaji a gidan nan saboda idan zan ci ba sai kowa ya sani ba." Ta ida maganar tana mai hararar wasa. Suna wasa suna dariya har suka gama cin kajin suka kora da kayan lambu sai Jiddah ta kama hannunsa suka fice ya bita yana kallon inda zata da shi kuma. Gudan akin ta kaishi ta rungume shi tai mai kiss ta juya tana cewa, "Mu kwana lafiya Prince kar da ka makara kasan gobe da asuba akwai gyaran gida da yi ma amarya Princess girki." Ganin ta ja ofar da gaske ta fice yasa ya kasa ko bu e baki balle ya yi mata magana sai kawai ya bi ofar da kallo kamar wani yaron goye . Tana shiga akinta ta fashe da dariya tana tunano yadda fuskar Prince ta koma data barshi tsaye tana kora mai jawabi n da ya daskarar da shi gun. Cikin sauri ta sake fesa turare ta kunna turaren aki ta sauya kaya zuwa masu masifar kyau ta haye gadonta tana murmushi. Ganin da gaske take sai ya samu arfin halin takawa a hankali ya bu akin jikinsa sanyi alau ya nufi nata akin ba tare da yasan me zai ce mata ba idan ya je. amshi mai da i ya ziyarci hancinsa, ya sha a ya sake sha a ya sauke ajiyar zuciya yana kallonta kwance ta lullu e jikinta duka tai lamo don yasan bata isa yin barci ba daga zuwanta ba. "Princess." Ya ambaci sunanta cikin murya kamar zai kuka. Juyowa tai daga kwancen ta watsa mai idanunta fuskarta fal fara'a tace, "Na'am Prince, baka kwanta ba ne? Ko akwai abin da kake bu ata ne?" Kasa magana ya yi domin baisan me zai ce mata ba, don haka ya isa kan gadon ya zauna ya ce, "Kin ta a cemin ba za ki iya barin mijinki ya kwana akinsa ba, to me yasa Yau ni kike son na kwana nawa akin na daban?" Sai kawai ta tashi zaune tace, "Yanzu har ka manta al awarinmu dakai Prince?" Cikin rashin fahimta ya ce, "Wane al awarinmu kuma Princess?" Ta shagwa e fuska tace, "Kace min ba zaka kwana akina ba sai bayan shekara biyu domin raino na za kai nayi yarinta da kwana
Chapter 107 · 0% Book details