Sashe 27
Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
mamaki a cikin gidan nan." Idan bangon akin ya tanka nima na tanka, na yi kamar ban ji shi ba. Ganin hakan yasa ya fara bincike cikin akin, namanshi ya gani ya auka, ya fara jujjuya shi "Wai kina nufin dabba uku an abin da za a ban kenan? Ya banga buhunnan kayan abincin ba? Ina kayan da kika samu ke? Ai naji gidanmu ana cewa kin samu ku i da kaya duk suna ina?" Cike da takaici na dube shi nace, "Abincin suna ka kawo ne da zan zuba na kai ma? Naman suna kuma ina ruwanka da Ragon ai naga tumaki ne kawai naka ko? Kayan da na samu kuma Ni na samu ba kai ba, don haka gudun munafikin arawon daya sace min na wancan karon yasa wannan karon adana kayana don ya je ya saci na Uwarsa idan ya tashi satar. Ku i kuma ba damuwarka bane jin yadda nayi da su ba tunda babu sisin kwabo da suke da sunan naka ne duk biki ko sunan da nake zuwa baka ta a ban naira ba kace na kai ba balle yanzu don an maido min biki kace na baka. Safiya kuma ban kai mata ba, idan Uwata ce Yau ba sai gobe ba ta tsine min albarka nabi duniya saboda na hanata kayan sunan yarana." Baki da hanci ya bu e yana kallona har wani firgici na karanta a wayar idanunsa wanda nasan ba na komai ba ne sai na maganganun dana sakar ma shi ne. To fa masu karatu Jiddah ta ebo da zafi fa. Daga taku a kullum Haupha [8/3, 4:54 PM] Hauwa'u Salisu (Haupha): *HA IN ALLAH* Labari da rubutawa