Sashe 74
Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Hauwa'u Salisu (Haupha)* *____________________________________* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION* '''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}''' https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan* https://bakandamiya.com/group/71/kainuw a-writers-association *____________________________________* Page 37 Kasa natsuwa Alawiyya tai, sai take ganin da ace ita ce da yanzu ta isko inda Jiddar take, hakan yasa ta koma hanyar ofar gidan tana kallon motocin dake wucewa cike da zumu in murna. Da yake an gari ne direban nasu Jiddah wanda Al ali ne ya bata shi tare da gidan da suke zaune saboda ta gaya mai daga nesa ta zo shari'ar bata san kowa ba sai Yayanta daya rakota. Hakan yasa ya bata gida mai kyau da mota har da direbanta, ya ce hatta angaren abinci da abin sha karsu damu duk ya auke masu. Ita dai taji da in hakan amma ta lura da yadda abokin tafiyar ta ke ta ha e rai yana basarwa bata san dalilin hakan ba daga taimakonsu da Al ali ya yi sai fushi yake.4 Suna isa gidan tun kafin direban ya gama gyara fakin in motarsa Jiddah ta bu e motar ta fice, abin da yasa tai taga-taga kenan zata fa asa. Lokaci guda Mustapha yai hanzarin fitowa daga motar ya ri e ta daidai lokacin da Dr Falsal ya rugo da hanzarin sa don kai mata auki, amma ganin wani ya ri e ta sai ya bu angaren direban ya cigaba da yi mai masifa yana zaginshi har da cewa da ya sake ya kada ta wallahi da sai ya ba shi mamaki. Duk abin da ke faruwa ba wanda ya san me yake sai Mustapha, domin tuni Alawiyya da Jiddah sun ha e sun fashe da kuka sun nufi cikin gidan suna rungume da juna. A hankali Mustapha ya taka ya isa gaban Dr Falsal ya ba shi hannu suka gaisa, ya dube shi fuska ba walwala ya ce, "Tun a kotu na so na gabatar maka da kaina, saboda ka gabatar da Ni gun matarka kafin zuwanmu gareta tare da Princess sai ban samu damar hakan ba. Ni ne wanda zan auri Jiddah nan da lokaci ka an, kuma Ni in Yayanta ne domin Jiddah jinina ce." Ya saki hannun Dr Falsal ya nufi cikin gidan yana murmushin da shi ka ai yasan me yake nufi da shi. Suna zaune sun ha e kai sai kuka suke Daddyn Alawiyya yana ta ba su ha uri Mustapha ya shiga Dr Falsal na biye da shi a baya kamar an jagora. Kai tsaye hankicif insa ya janyo daga aljihu ya tsugunna gaban Jiddah ya ci-gaba da goge mata hawayen fuskarta yana cewa, "Sorry Princess ki daina kuka kada kanki ya zo yana ciwo ga kuma abin da ke gabanki. Ya dubi Alawiyya ya ce, "Haba Madam bai kamata ba ki biye wa Princess ba kui ta kuka a lokacin da godiya ga Allah ya kamata Ku ba yi ba, na auka zan shigo in iske kun yi sujjada ga Allah ta nuna godiyar sa daya ha a ku a lokacin da kuka cire rai da ganin juna?" Alawiyya ta dube shi, duk da tana cikin yanayin kuka ta ji da in ganin shi tare da Jiddah alamar cewa shi ne mijinta da Daddy ya gaya mata a waya. Tabbas tasan yana kulawa da Jiddah domin kallo guda ta fahimci yadda yake matu ar kaunar Jiddah a idanunsa. Dole su kai shiru, musamman da Jiddah da Mustapha ke tsugunne a gabanta saura ka an shi ma ya fashe da kukan ga dukkan alama. Sake goge mata wani guntun hawaye da ya zubo ya yi, ya ce, "Don Allah Princess ki daina kuka idan ba so kike nima na taya ki kukan ba, kin san ban san kina kuka ko?" Ya are tambayar da jefa mata wani marayan kallo. Dole ta natsu amma suna ri e da hannun juna kamar wasu yara anana. Alawiyya ce ta dubi Jiddah sosai ta sake fashewa da kuka tace, "Jiddah na jima cike da kewarki na neme ki na neme ki yadda baki tunani, sosai na damu kan ki dare da rana safe da yamma sai na zubar da walla na rashinki a tare da Ni, kukan ban san a wane yanayi kike ba nake dare da rana. Jiddah ina kika shige bayan mutumin nan ya so sace mu daren da muka bar gidan kallon wasan kwaikwayo a Kano?" Jiddah ta sake fashewa da kuka sosai, ga mamakinsu sai suka ga shi ma Mustapha ya fashe da kukan kamar yadda take kukan. A cikin kukan ta bata labarin kaf abin da ya faru ga rayuwarta bata oye mata komai ba. Babu wanda bai zubar mata da hawayen tausayi ba, musamman inda ta zo fa in rasuwar Uncle Salim kowa sai da ya yi shasshekar kuka, tabbas Jiddah ta yi matu ar basu tausayi. Mustapha kuwa sai ya ji babu abin da yake so irin suna komawa ya aureta ya killace ta a gidanta ita ka ai ya cigaba da wadata ta da rayuwar farin ciki ya goge mata mugun tabon da take yawo da shi na ba in munafukin mijinta. So yake ya nuna wa duniya tana da gata ita ce ma kamar kowace mace koma ya ce tafi mata da dama gata. Kuka yake kukan ba in ciki da nadamar me yasa ya yi nauyin baki tun Jiddah na arama bai fito fili ya nuna yana sonta ba? Me yasa ya yi nauyin bakin da Jiddah ta fa a hannun mutumin banza? Ko da yake ya auki hakan matsayin addarar rayuwarsu shi da ita domin shima ba abin da ya tsinta a rayuwar aurensa sai tashin hankali da acin rai ko da yaushe cikin matsala yake ko da yaushe cikin nadamar aure yake. Tabbas ya fahimci cewar soyayyarsu baki aya ita ce ake kira da "HA IN ALLAH" saboda Jiddah ta bayyana irin mafarkin da take wanda shi ma yana yinshi tun kafin ya yi auren farko, sai dai shi ma bai ta a ganin fuskar ko wacece yake gani suna rayuwar farin ciki ba. Kuma ko bayan aurensa duka na matansa uku bai daina wannan mafarkin ba sai ya auka kawai don ya saka ma ranshi rayuwar farin ciki ne a gidansa yasa yake mafarkin farin cikin a barcinsa. Dr Falsal kuwa zuciyarsa tamkar ta fashe don jin zafin abin da akai ka Jiddah, ji yake da ace yana da dama ba abin da zai hana shi kama Deeni ya aure har igiya tai rara don ubansa. Alawiyya ta ja ajiyar zuciya ta dafa Jiddah ta mi e tsaye ta juya bayanta tace, "Na rantse da Allah ko da sama da asa za su ha e sai na je duniyar Deeni na nuna mai ancin ki na nuna mai gatanki , na nuna mai ko wacece Jiddar Iyami awar Alawiyya! Tabbas ba zan asa a gwiwar banka a rayuwarsa cikin ba in cikin da ninka wanda ya banka a ki! Tabbas zai fahimci cewar ba kowace mugunta ake yi a zauna lafiya ba, wata muguntar idan akayi ta hambu e jin da in mutun take har lahira! Waye Deeni? Wa ke gare shi? Waye zai tsaya mai? Me yake da shi? Tabbas lokacin amsar hukuncin sa ya yi kamar yadda na hukunta wa anda suka azabtar da rayuwa a baya haka shima zan manta su Afnah nayi mai hukunci daidai da watsewar sa. Ke bari ta Deeni hatta Safiya sai na gano duniyar da take na yi mata nata hukuncin cin amanar da tai maki. Jiddah ina yafiya ina kauda kai haka zalika ina barin halas don kunya amma a kanki ban san ko da kalma guda ba daga jerin su ba. Lallai ne duniyar farin cikinki ta bu e yayin da ta ba in cikin duk wanda ya saka ki a damuwa zata kama. Jiddah sai dai ki yi ha uri amma a wannan karon a wannan lokacin ba ruwana da dangantaka ko jini kan hukunta duk wanda hukunci ya zo kansa a kanki... "Tabbas ina bayanki , Ni ma na shirya tsab domin nema wa Princess ha inta, dole ne Princess tai farin ciki, ba in cikin ya isa haka, ya isa haka! Yana magana yana kuka yana dukan kujera. Dr Falsal shi da Daddy sai su kai shiru domin abin ya fi arfinsu. Dr Faisal ya ja ajiyar zuciya ya dinga magana a zuciyarsa, da lissafin abin da zai fissheshi kan matsayar sa da Jiddah masoyiyarsa ta HA IN ALLAH. Domin da ya yi niyyar zai gayama Jiddah yana sonta zai aureta a yanzu a gaban kowa, sai kuma yaga bai kamata ba, yana da kyau ya fara samun zuciyarta da amincewar ta sannan sai ya tunkari matarsa da wannan babban al'amari da ya tunkare shi a rana guda, ko da yake ai kowa yasan wannan shi ne ake kira da HA IN ALLAH, sun jima suna neman juna ba su gana ba, sai bayan wasu shekaru masu dama, wanda kuma ya bayyana aya a gidan aure aya kuma babu aure, tabbas ba zai bar wannan damar ba. Ko da yake ai taimakonsu ma zai idan ya ha a su aure gida guda za su ji da in yin abin da ya kamata kuma komai nasu sai yafi da i da kyau suna gida guda tare da juna hakan ma babbar sa'ar rayuwa ce su kai ai. Kamata ya yi ma su gode mai su zama masu yi mai alheri saboda wannan kyakkyawan aiki da ya yi masu mai da in gaske. Murmushi ya saki na samun gamsuwa da tunaninsa. Alawiyya ta zauna tana duban Jiddah tace, "Bari na baki nawa labarin bayan rabuwarmu Ni ma, domin na shiga gararin rayuwa da masifa tare da tashin hankali iyakar nawa nima, sai dai Ni nawa ya sha bambam da naki, labarin saboda Ni na sha wahala ne a hannun dangin mahaifina saboda gunsu ta na tashi , wanda wahalar ce tasa na bi dare na gudu uwa duniya a can ne na gamu da mahaifina yana nema na shi ma. Kano Tun da ya fito daga gidan Hajjo ya rasa inda za shi, saboda bai san kowa ba a garin, kuma bai da ko waya balle ya kira danginsa ya ji ko suna da