Sashe 115
Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da ita ba bai niba." Ta wani zaburo cikin wayar tace, "Na shiga uku ni Jiddah an fasa aurena ! Yanzu don Allah har wannan muryar taka sai da taji bayan ta gama kallemin kai sai kuma ka bata tukuicin muryarka?" Sai ta fashe da kukan shagwa Zaune ya tashi a ru e yana cewa, "Dakata Princess, dakata, kin san dai ba zan maki arya ba ko? To billahizzali ban yi mata magana cikin sakin fuska ba, to wai Ni da nake da kamar ki ke zan da wata mace kuma Princess?" Ai sai Hafsat ta ora hannu bisa kai, kome ta tuna kuma sai ta sauke hannun daga kanta ta fice tana maganar da ba shakka yasan zagin Jiddah take bai mamaki ma idan har da shi ta ha a ta zagen. Jin abin da ya ce yasa Jiddah fashewa da dariyar farin ciki, sai shima ya samu kansa da sakin dariyar ya ce, "Oh ! Watau har kin ji da i nace ban gane mata idan ba ke na gani ba ko?" Cike da farin ciki tace, "Sosai kuwa don tsabar da i har ora afa aya nayi kan aya ma yanzu haka Prince." yale da dariyar jin da in abin da tace ya ce cikin zolaya, "Yanzu nan ke murna kike ba ce wa za ki min ba, a'a Prince ai duk aya ne Ni da su ba komai ka yi yadda kaga dama kai da kowa ce ma." Yana jin ta sauke wani gauron numfashi sannan tace, "Nabi su da gudu su duka matan da kake magana kan su to." Ko bai tambaya ba yasan harara take yayin da take maganar don yasan halin an kayansa tsab. "Ki ka bisu da gudu har ina kenan Princess?" Cike da takaici tace mai, "Na bisu da gudu har ofar gidanka nace." Ya ce "A'uzubillahi ya za ki ainufin biyo matan mutane da gudu ainufin har ofar gidana Princess?" Sai kawai ta kama cewa, "Hello. Hello. Hello." Wai ita bata ma jin me yake cewa. Dariya yake har yana ri e cikinsa, Princess da kishi sai addu'a kawai, ita duk wata araka bata sonta indai ta shafe shi. Tana jin shi yana dariya abin da take so kenan don haka ita ma sai ta cigaba da taya shi dariyar su duka suka shiga yin dariyar. Wannan na aya daga abin da yasa duk yadda ranshi yake a ace yake saurin kiranta domin yasan ba su gama wayar ba tare da tasa shi ya manta acin ranshi ba ya ji shi a cikin farin ciki ba kamar dai yanzu. an saurara da dariyar tace mai, "Prince azun muke magana da Alawiyya zamu shiga wani zubin adashe duk wata dubu ari me zai hana kaima ka shiga cikin adashen nasan ku in sun yi maka rana?" Ya daina dariyar shima jin tai magana mai ma'ana ya ce, "Kuma kinga wallahi dana ji da in hakan amma fa sai idan ta arshe za a ban saboda ban san aukar wuri." Baka da matsala sai Ni da kai mu zama na biyun arshe da arshe kenan." Sun jima suna wayar wadda daman haka take duk lokacin da za su yi waya sai su annata katin dubu biyar ba tare da sun ankara ba. Sai da katin ya are su kai bankwana mai tsayawa kowa a rai a tsakaninsu watau ya ce mata, "Sai anjima love you." Ya ja kalmar You in sosai itama sai tace mai, "Love You too. Sai sui ma juna kiss kowa ya kashe kiran, yabi wayar da kallon farin ciki. Sai tana cikin yanayin farin cikin ne taga sa onshi kamar haka. "Princess nace wai da ace babu waya ya za mu samu kanmu a ciki kenan? Ni dai ko awa nayi ban ji muryarki ba zaucewa nake na shiga cikin tararrabin rayuwa ke fa?" Tai murmushi bayan ta gama karantawa ta maida mai da amsar. "Prince don Allah daina jawo mana abin da ba alheri bane, kasan Allah? Duk wani motsi nawa sai na kunna recording in wayarmu na saurari muryarka naji da i, haka zalika duk lokacin da sakan zai buga ban jin da i idan ba tare da kiran wayarka ya buga ba. Prince kai in na asalin daban ne a rayuwata, addu'a nake dai na ga ranar da zan wamushe ka a kirani da matarka a kira ka da mijina." Sai da ya harba afa don farin cikin amsar data ba shi, don haka ya maida mata da amsar. "A ranar za a ga yadda za mu dinga shiga muna fita cikin shigar alfarma tare da nuna tsantsar godiya ga Allah ta hanyar bu e duk wasu ofofin alheri dake manne da mu Princess. Allah ban san ya zan kasance ba, amma dai nasan idan acan Jalingo za a aura maki aure to zan bi ki ne tun ranar da za ki tafi har a aura auren mu taho tare, saboda ba zan iya nesa dake ba, sai dai aurin auren su biyo NI daga baya amma ba zan iya ha urin kina can ina nan ba Princess saboda ance idan aski ya zo gaban goshi ya fi zafi to haka ne kam na yadda saboda yadda nake ara jin sonki a raina tamkar zai lahanta Ni, gaskiya Princess ki gode wa Allah don ya saka min aunarki sosai a zuciya da ruhina." Lamo tai kan gado tana zuba mai shagwa a shi kuma yana biye mata yana bata ha uri ta daina kuka yana tare da ita kowane lokaci. Ita kam idan akwai abin da ke birgeta shi ne ta dinga shagwa a ana bata ha uri ana lallashinta abin na matu ar tsumata taji tafi kowa farin ciki haka zalika tafi kowace mace dace da samun mai kulawa da ita. Ta sake narkewa sosai tace, "Prince kasan wani abu kuwa?" Ya ce cikin kulawa da natsuwar gaske, "Princess sai kin fa a zan sani dai." an yi jim sannan tai ajiyar zuciya tace, "Wallahi na rasa yadda akai nake masifar sonka sosai nake jin aunarka tana yawo a cikin ga an jikina ban iya kwashe tsawon yini guda ba tare da naji muryarka ba mai sakani nisha i da walwala ba, ana yawan cewa soyayya da mai mata jidali ne amma Ni kam mantawa nake da kana da mata, ko da yaushe kai ne kawai a gabana kai ne muradina kaine abin tunawa ta don haka ta kai nake bata matanka ba. Ta ja ajiyar zuciya tace "Wallahi Prince ban jin akwai wata barazana ko maganar da za ai kanka wadda zata saka naji cewar ba zan iya aurenka ba, domin so ne nake maka daga asalin cikin zuciyata ya fito zuwa cikin sassan jikina har ya tumbatsa ya bayyanawa halshena shi kuma ya yi jagora zuwa ga fuskata har jama'a suka shaida cewa lallai Jiddah na son Mustapha so bana wasa ba, so irin wanda idanuwa ke rufewa kunnuwa su toshe ba ji ba gani sai zallar aunarka kawai nake iya ji da gani haka zalika nake iya ganewa." Sai kawai taji shi yana cewa, "Alhamdulillah! Alhamdulillah! Alhamdulillah! Allah na gode maka daka azurtani da samun wannan kyakkyawar mace natsattsiya son kowa hassada ga wanda bai samu ba. Don Allah Princess mu cigaba da aunar juna, mu zama haka har abada kar da mu ba wasu mutane damar raba mu ko shiga tsakaninmu domin nasan hakan duk mai sau i ne saboda nasan ina da tarin ma iya na oye dana bayyane wa anda ban isa na hana su aikata abin da suke yi ba a kaina. Princess ba wai don ki soni ba zan fa a maki ne kawai don ki sani ina cikin wani hali wanda Allah ne kawai shaidata kan komai ke faruwa a cikin gidana, don haka ina so ko anyi maki maganata don Allah ki dasa adalci kafin ki yanke min hukunci, saboda nasan cewa yanzu duk wata hanya da za a bi don aga an rabani dake ita za a bi, za a gaya maki abubuwa da dama masu nauyi kaina wanda za ki ji cewar ban kamata na zama miji gareki ba, amma ina so ki sani Ni nake sonki kuma nake burin aurenki don haka nayi maki al awarin zan zauna dake da zuciya guda kuma zan yi duk wani arin ganin kin rayu cikin aminci da farin ciki har mutane su yi mamakin abubuwan da ake fa a kaina nasan a kanki ne za a gane cewar ba laifina bane ba Princess laifin matan da nake aure ne don Allah Princess ki yi min wannan alfarmar... Kuka ya ci arfinsa ya kasa ida maganar da yake yi. Jikinta ya yi sanyi sosai, tabbas mutane na ba shi laifi kan damuwar gidansa mafi yawan mutane cewa suke shi ne mai babbar matsalar bai da mutunci haka zalika bai ganin matansa da gashi duk ya raina su ga shi da masifar fa a ga disgin masifa tare da buyagin tsiya , wasu ma cewa su ke har dukan mace yake da zaginta, duk ta ji labarin ne zuwan da tai suka fara soyayya ake gaya mata hakan, jikinta kan sanyi taji zuciyarta na rawa kan shi da farko amma daga baya data jima tare da shi kuma ta fahimci wasu abubuwan daga awarta ma wabciyar Prince in wad awa ce ga matarsa Maryam, ita kanta Bilkisu tana gaya mata cewar bai da laifi yana da kirki kuma tsaye yake kan gidansa babu rashin ci haka babu rashin sha balle sutura asalima bai da aramar ci ma don an gayu ne shi ko da yaushe cikin son rayuwar hutu yake kawai halin matan ne sai a hankali kuma sai su dinga tsine mai don kawai ace suna da ha uri shi ne bai da kirki bata san miye amfanin hakan ba kuma da suke. Jin ya kasa daina kukan ta sausauta murya sosai tace mai, "Haba Prince kamance da cewa kowane mutum yana tare da kalar tashi addarar ne? Ko ka manta da cewa mutane ba su ne za suyi maka hisabi ba idan anje lahira? Don Allah ka daina damuwa ka natsu ka kwantar da hankalinka insha Allah ba za kai nadamar aurena ba kamar yadda nima ba zan nadamar aurenka ba insha Allah. Wallahi