Sashe 12
Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
*Hauwa'u Salisu (Haupha)*
*____________________________________*
KAINUWA WRITERS
ASSOCIATION*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan*
https://bakandamiya.com/group/71/kainuwa-writers-association
*____________________________________*
Page 10
Tana tsugunne ta dafe mararta, ta ji alamar tahowa inda take, don haka da sauri ta
ago kanta, su kai ido biyu da Deeni ya watsa mata harara yace rai a
ace, "Dilla ban makullin kafin ranki ya
aci don iskanci sai ki kama hanya ki tafi da makulli kamar da shi kika zo, tsabar kin raina min hankali." Yana masifar ya mi
a mata hannu alamar ta ba shi makullin. Cikin dauriya ta mi
e da nufin ta je ta bu
e mai gidan. Ai sai ya
ara tunzura ya daka mata tsawa, "Wai uban me kike nufi ne da za ki barni tsaye a nan ina jiran ki ban makulli da wannan shegiyar tafiyar taki zan tsaye kamar wani Loho har ki je ki bu
e min
ofa?" Jin masifar tai yawa yasa ta mi
a mai makullin tana cewa "Don Allah kai ha
uri ban lafiya ne." Tsaki ya ja ya wuce ta yana ta balbalin masifa har mutane sun fara maido hankali kan su. Hawaye suka zubo mata sam bata damu da gogewa ba. Ya bu
e gidan ya shige ya banko
ofar ka
an ya hana da goshinta ya fashe, dama ga tsabar ciwon kai, a daddafe ta samu ta isa
akin ta zame falo tana numfashi ko hijabin bata cire ba ta kwanta hawaye na tsiyaya a idonta. Tana kallonsa ya du
a ya
auki furar da ta zo da ita ya zauna ya dama ya shanye tas ya aje kofin ya fice yana wa
a. Sam bai damu da jin damuwarta ba, babu ruwanshi da yi mata gaisuwa kawai har kar gabansa yake cike da ta
ama da jin kai. Ita ta lura da wata uwar tsana ma dake kwance akan idanunsa tata duk sanda ya kalleta babu alamar sausauci a idonsa. Shin dama haka maza suke idan matansu suka kamasu da matan banza a cikin gidajensu? Ta
auka ha
uri suke ba matansu sannan su nuna nadama su dinga jin kunyar kallon
wayar idon matan nasu
ai, amma shi Deeni sai abin ya zame ma shi hanyar bayyana mata munanan halayensa masu tada hankali da zautar da zuciya cike da saka shakku da razana taya zata iya wannan sabuwar rayuwa data tunkaro ta? Ga ciki ga tashin hankali, wane laifi ne ta aikata wanda ta samu kanta a wannan rayuwar? Tun tana
arama take fuskantar matsin rayuwa, bata san farin ciki ba sai zamanta gun Hajjo da Inna yau ga shi ba Inna, Hajjo tai rantsuwar bata sake shiga harkar ta saboda tozarcin da Baba yai mata, ga mijin Mama ya rasu tabbbas gata na ya
are ta ko'ina, mahaifiyata itama yanzu nasan ta kanta za tai domin bata da shi daman mijinta ne mai
arin yin abubuwa yanzu shi ma babu shi, tabbas ta cika marainiyar gasken-gaske a yanzu. Haka ta kwanta har dare ya tsala kanta har zuwa yanzu ciwo yake ga zazza
in ya
i sauka cikinta sai ciwo yake ta rasa me ke damunta duniyar baki
aya ta sake juya mata baya, ko'ina ya kulle ba sau
i. Sai da agogo ya buga
arfe sha biyu daidai ta ji motsin bu
e gidan, hakan ya tabbatar mata da maigidan ne ya dawo, wata uwar fa
uwar gaba ta ziyarce ta haka kawai ta ji gabanta na fa
uwa sosai, tamkar ta ji motsin wani mugun abu. Fuuu! Ya wuce ta inda ya barta har da mugun tsaki ya sakar mata, ya shige abunshi ya kwanta, bai damu da jin ya jikin nata ba, tunda ta gaya mai bata lafiya. Kwana tai nishi tamkar zata mutu amma Deeni bai san abin da ke faruwa ba, barci kawai yake. Sai da asuba ta lalla
a da
yar tai sallah ta sake komawa ta kwanta, lokacin yunwa ta taso mata, hai
an, tasan bata da komai na ci don haka ta lalla
akin ta
ebo fulawa da nufin tai wainar fulawa, amma babu manja,don haka ta sake lalla
awa ta koma
akin tai tsaye tana son tada shi, ya bata ku
in mai don makwabta ana saidawa amma tana tsoron abin da zai faru, domin tasan ko sallar asuba bai tashi ya yi, baki
aya ibada bata dame shi ba, farkon auren idan tai ma shi magana sai ya yi sau biyu ya watsar, da tafiya ta mi
a idan tai maganar banza da ita yake, ko ya bar gidan,ko ya gyara keanciyarsa. Ta rasa yadda zatai,kawai idonta ya kai kan wayarsa dake caji, hannu tasa ta
auki wayar ta koma falo, Number Mama ta kira, cikin sa'a ta
aga, sallama za tai kawai ta ji an wabce wayar daga kunnenta, ya kashe wayar ya hau bala'in, "Wai ke wace irin marar tunani ce? In saka katin saboda ko na
udar dare ta zo maki shi ne don rashin wadatar hankali za ki cinye su? To wallahi tallahi sai kin gane kin ta
a min katin waya. Na tsani irin wannan abin kai baka aje abu ba kasa hannu ka
auka kamar gadon gidanku. Ban da ma kin raina min hankali ki rasa wayar da za ki yi kiran sai wayata don kawai ki cinye min kati? To wallahi baki ci banza ba." Wayar sai kira ake amma ya
aga kiran, ko shakka babu nasan Mama ce ke kirana, domin tasan ban lafiya, ga shi taga kirana da sassafe don haka ta biyo kiran amma Deeni ya yi mirsisi ya
aga mata kiran. Nan ya barni ina hawaye ya shige
akin ya koma ya kwanta yana ci-gaba da masifar duk ranar da na sake kira da wayarsa sai ya ban mamaki.
Cikina ya ci-gaba da wutsilniyar yunwa tamkar zai fasa cikin ya fito, tsabar wahala kukanma dainawa nayi na tsunna na dafe marata, ina jera Salatin Annabi. Ban yi awa ba, sai naji ana bubbuga
ofar gidan, nasan Mama ta aiko a ga lafiya, nasan Deeni ya ji bugun amma ya
i fitowa daga
akin, haka nan ta mi
e tsaye na ji ban iya tafiyar a tsaye na du
e na tafi a haka na bu
e gidan. Yayar mahaifiyata na gani tsaye da wata tsohuwa wadda na santa a gidansu , suka shigo sunata jera min sannu wata kan wata. Ganin yadda nake tafiya a du
e yasa naji suna cewa "Haihuwar ce ta zo, Allah dai Yasa a rabu lafiya, ina maigidan yake ne?" Cikin dauriya nace, "Yana kwance bai jin da
i tun jiya shima bai barci ba." Su duka suka ha
a baki gun furta "Ashsha! Allah Ya ba shi lafiya." Na amsa da sannu ina jin kunyar
aryar da nayi, haka ina addu'ar Allah Yasa kada ya
aryata ni gabansu. Muna shiga
akin suka ce na cire kayana na
aura zani aka
auko kujerata ta tsugunni aka ce na tsugunna na dafa ta gwiwawuna a
asa. Ni kam Allah ka
ai yasan yadda yunwa ke caccakar cikina da abin da ke cikin cikin, tabbas ko haihuwa nayi to yunwa ce silar haihuwar tawa, amma abin tambayar ta ina ma ne zan haihun? Rannan ma naji ance haihuwa zan amma ban ga ta inda zan haihun ba, Yau ma ance haihuwa har da na cire kaya na
aura zane na dafe kujerar tsugunne aka ce wai to ya zan na haihun? Tunani ya dinga bujoro min
arshe cikin halin jin jiki na dubi Yayar Mamata nace, "Inna don Allah ta ina ne zan haihun?" Tai murmushi ita dai, sai tsohuwar ce tace, "Kwantar da hankalinki ko ma ta ina ne ai za ki gani da yardar Allah, mu dai fatanmu a rabu lafiya ai." Shiru-shiru ba haihuwa ba labarinta har
arfe tara na safe, ga maigida cikin
aki ya
i fitowa sai ma tashin wa
a daya kunna daga cikin
akin mu ke ji, ina lura da yadda suke kallon
akin suna kallon juna ko ban tambaya ba nasan mamaki suke da al'ajabin abin da ke faruwa, matarka na naku
a amma ka kunna wa
a a waya.
Can dai naga sun mi
e tsaye suna shirin tafiya, "Tsohuwar tace, "Bari mu je za a aiko maki da magani tunda da saura sai ki sha da kunu ko koko kin ji?" Kaina na
aga masu kawai, "Yayar Mamata ta kawo Naira dubu taban tace, "In ji Innarki tace ko za a sai wani abu, to ki ri
e a gunki, kuma tana gaidaki, Allah Ya baki lafiya Ya raba lafiya, idan maigidan ya fito ai ma shi ya jikin." Kaina na
asa na amsa da to. Na mi
e na raka su suka ce na barshi.
Suna tafiya, na zari hijabina duk da jikina nata rawa, haka na
auki
aramin bokiti na je gidan koko da
osai na siya, tun a hanya nake za
ular
osan ina ci. Kamar wani zai
wace haka nai ta shan koko da
osan nan, sai da na shanye tas, sai na zame na kwanta ina maida numfashi. Canjin kuma na
ora su kan
aramar kujera na runtse idona, saboda bugawar da kaina ke yi, ga
eyata na ciwo, sosai.
Goma dai-dai Deeni ya fito daga
akin, ina jin motsinshi zai
auki buta, ya fice ya
auraye jikinsa ya dawo ya wuce minti ka
an ya sake fitowa ya sunkuya ya
auki canjin kokon da na siyo yace, "Dama na gaya maki baki ci katin banza ba, don haka na
auki ku
in katina." Ko ido ban bu
e ba, domin a tunanina iyakar ku
in katin kawai zai
auka, yabar min sauran, sai na siyo manja na toya wainar fulawa (kalalla
a) har cikin raina na jinjina lamarin Deeni daga kiran da ko sallama ba ai ba shi ne zai
auki Naira
ari? Allah mai iko, ba komai, idan halina ne gobe ma na sake kira da wayar ko da yake wayarma asalinta tawa ce, mijin Mama ya kawo min ita kyauta, ya sai mana Ni da ita, shi ne daga yace na ba shi aro ta zama ta shi, ko dare ya yi idan na
auka in haska ya dinga masifar zan cinye mai caji kenan, hakan yasa ma na daina ta
a wayar kwata-kwata ta zama tashi.
Sai wajen sha biyu na rana na samu na tashi, ba laifi cikina ya daina yamutsawa amma idan nayi tafiya sai naji
asa na
ara dim-dim, haka na daure na
ebo fulawa na kwa
a na saka hijabina na nufi inda ku
in suke don na
auka na siyo manja, amma ba ku
i ba alamar su. "Hakan na nufin Deeni duka ya
auke ku
in matsayin na katin wayar?" Rashin madafa yasa na zauna duk da hijabin zuciyata nata sa
e-sa
en yadda zan da fulawar dana kwa
a, ga shi ina son cin abinci koma wane iri ne, ga ban da komai daman sai ita ta rage mana cikin kayan garar abincin da akai min daga gidanmu.
Ina cikin hakan naji sallamar yaran makwabtan Mamarmu, suka shigo da kwano a kai suka aje, shinkafa
ar Hausa ce jalof in ji Mamana tace su gani ya jikin nawa? Sai da nayi da gaske na maida hawayen idona, amma jin sun ce tace a gaida mata Deeni da jiki yasa hawayen zubowa daga idona.
Yanzu ace anyi min rasuwa irin wannan amma ina zaune cikin gida cike da tarin tunani kala-kala marassa da
i da kan gado. Yaran su kai ta kallona, na kalle su nace, "Gidan nacan a cike da mutane ana zaman ta'aziyyar Baba ko? Mamarmu nacan nata kuka ko?"
ar babbar ce taban amsa "Ita ai bata kuka amma tun jiya ake fama ta ci abinci ta
i ci, wannan ma nata ne ta kira mu zaure tace mu zo mu kawo maki mu ga ya jikinki yake kuma tace kada ki je Yau
i bari sai kin samu sau
i sosai." Allah Sarki Mamana! Duk da tana cikin alhinin rashin mijinta gatanta ina cikin ranta. Tabbas uwa daban ce a rayuwa duk wanda ya rasa Uwa dole ai mai jaje.
Sai na ji nima na kasa cin abincin kawai kuka ya
wace min mai
arfin gaske. Ni da ita Mamana muna bu
atar mataimaki amma waye?
Yaran na zaune Deeni ya shigo fuska murtuk yace, "Ban ce ki je ko'ina ba, idan kuma kika je za ki sani."
Yaran naga sun zare sun fice ko bankwana basu yi min ba.
Hankalina ya tashi kada su je su gayama Mamana abin da suka ji suka gani, nasan tabbas zata ji ba da
i dole wata damuwar ta sake kamata bayan wadda take cikinta na rashin mijinta.
Amma dole na sake takun zamana da Deeni, ba zan bari ba damuwata ta shafi mahaifiyata ko da wasa ba, nice yake aure don haka nice kawai zan dawwama a damuwarsa.
Allah Sarki! Mu je zuwa dai yanzu aka fara labarin.
Taku a kullum Haupha
[7/17, 11:02 AM] Hauwa'u Salisu (Haupha): *HA
IN ALLAH*
Labari da rubutawa