← Book details Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 133

Sashe 6

Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

*Hauwa'u Salisu (Haupha)*
*____________________________________*
KAINUWA WRITERS
ASSOCIATION*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan*
https://bakandamiya.com/group/71/kainuwa-writers-association
*____________________________________*
Page 5
Sai da muka iso shagonmu muka daina gudun, sai dariya muke tamkar wasu zararru, da farin ciki muka afka shagon bakina
auke da kalmar "Babana?" Kamats! Naji saukar kyakkyawan mari kan fuskata ko ban tambaya ba nasan hannun Iyami ne, domin na gama haddace kalar marinta. Zaman da
as nayi
asa ina kallon shagon na jujjuyawa, ban dawo hayyacina ba naji saukar dundun da yasa na dawo cikin hankalina. "Shege tsinene kana saurin ubanwa ne?" Alawiyya dake tsaye tana zare idanuwa tace, "Ce mana akwai Babanta ya zo Iyami." Fau ta buge bakin Alawiyya tace, "Ubanka ne ya gayama zuwansa?"
Alawiyya tai tsit kar ta sake samun rabonta na marin ita ma.
Gabanmu ta
auki jakarta ta rataya ta fice tana cewa mu ci-gaba da kula da shagon sai ta dawo. Bata jima ba da tafiya Sule ya shigo ranshi
ace ya zauna ya kasa mun magana sai kallona kawai da yake bai ko
yabtawa. "Jiddah ki ci-gaba da ha
uri tabbas ko da laifin Iyami akwai laifin Oga Dawa kana babba ace kana kama maganar mace wadda ke cike da son zuciya da munafurci, Babanki ya zo nan ganinki amma sai Iyami tace mai kina yawan ce mata duk ranar da ya zo tare za ku tafi, bayan kina nan zamanki lafiya kin iya karatu kin iya aikin girki komai cikin jin da
i amma kin rantse sai kin bishi duk ranar da ya zo. Hakan yasa yace to kar a kira ki ba sai kin zo ba ya ganki tunda kina lafiya shike nan ai komai ya yi daidai. Shi ne fa ya tafi gidanta ya ci abinci ya huta yanzu haka fitar da tai wajen shi ta nufa suka tafi ta nuna ma shi abin da kike bu
ata ya sai maki ya wuce abin sa sai kuma watarana idan da rabon ku sake ganawa." Sai yanzu kukan ba
in ciki ya zo min wanda ke tafe da tsanar mahaifina tabbas bai sona da yana sona ba zai kawo ni uwa duniya gun kafura ba yace ta ri
e ni ba, har nai shekaru hu
u bai ganni ba kuma ya zo ya tafi bai ganni ba kan wata magana marar tushe, nan take naji cewar ni da Alawiyya bamu da bambanci duk kanwar ja ce bamu da iyaye don haka na rungume ta na fashe da kukan tausan kanmu.
Mun jima muna kuka Sule na bamu ha
uri har muka ha
ura muka dangana amma tsanar mahaifina na cikin
asan zuciyata fal, na ji a raina ba zan sake furta kalmar data shafe shi ba, haka ba zan sake furta kalmar ina da uba ba zan zauna a yadda Allah Ya yi ni kawai.
Iyami kuwa ta samu ku
e da kayayyaki gun Baban Jiddah sosai ta
ara samun jari mai tsoka, tai ta nuna ma shi kayan da take siya tana aikawa da su
auyensu ana saida mata na yara tana cewa duk na Jiddah ne, shi kuma yai ta jin da
i yana murna da godiya gareta har ya gama abin da zai ya koma bai damu ba don bai ga
iyar shi ba sam.
Sai da Iyami ta tabbatar da tafiyarshi ta dawo shagon fuska fal farin ciki da walwala saboda tasan ta gama da babin ba kuma zata ta
a yarda ya rabata da Jiddah ba tana da burin ta maida yarinyar addininta ta ha
a ta aure da
an mijinta idan lokaci ya yi zata gudu da ita garinsu tunda ba wanda yasan garin data fito daman.
Alawiyya tun tana kukan rashin Inna Kande har ta ha
ura ta shafawa kanta lafiya ta rumgumi
addara, ta amince cewar bata da kowa kaf fa
in duniya da zata nuna tace shi
in ahalinta ne, jama'a da dama na kiranta shegiya ce wasu ma jam'i suke har da Jiddah kira suke duk shegu ne,don ma sau
in da suka samu guda ne Iyami tayi matu
ar fice gun rashin mutunci da masifa ba ba
on abu bane gunta ta hunce ta yi dambe da
ato ba tai mai lilis. Tunda wani
an iska ya ta
a nuna zai ta
a Jiddah ta hunce tai mai duka gaban mutane ta ci mutuncinsa sai kowa ya maida maitarsa ya
oye suka shafawa Jiddah lafiya ko maganar banza babu mai tarar ta da ita, duk da
antar ta takan gane mutumin banza dana kirki yarinya ce natsatstsa da tasan ciwon kanta yadda ya kamata kasancewar Alawiyya itama halinsu guda sai tasu ta zo
aya har abota ta shiga tsakaninsu.
Yau da gobe kayan Allah. Inna Kande tai shekara bata ba labarinta sai Iyami ta kira Alawiyya ta gaya mata ku
in da Inna Kande ta bari nata tuni sun
are don haka ba zata ci-gaba da ci da ta da bata wajen kwana ba sai dai ta dinga haya idan bata iyawa ta kama gabanta. Wannan magana ta girgiza mu sosai ta sa mun kwana kuka muna neman mafita kan lamarin domin mun fi kowa sanin halin Iyami indai ta ce abu to tabbas sai ta aikata shi take jin da
i kuma ba wanda ya isa ya hanata aikata abin sai fa idan an biyo ta hanyar manyan mutanen nan masu kima da daraja a idanun kowa da kowa watau
an dubu-dubu abin shan iska! To mu kuma waye gare mu da zai zo mata da mutanen nan masu taurin kima da daraja a gunta? Sule ne kuma shima yana shirin tafiya garinsu wai aurensa ya matso don haka zai koma garinsu da sana'arsa, har sai da Alawiyya taban shawarar na bishi na je gun mahaifiyata amma na
i saboda ba zan iya barin Alawiyya ba a halin yanzu kuma ita mahaifiyata me yasa bata ta
a nema na ba? Me yasa bata ta
a zuwa inda nake ba? Tabbas itama bata sona don haka nima duk bana son su!
Iyakar tashin hankali da rashin imani da rashin tausayi mun ganshi gun Iyami domin hatta ni sai ta hana kwana
akinta sai bakin
ofar
akin wai na taya
awata kwana tunda bata da ku
in biyan haya ai itama ku
i take biya take kwana
akin. Abinci kuwa sai idan an siya an rage muke ida cinyewa gwara masu bara da mu domin su suna samun abinci da ku
i ko da yaushe amma mu fa muke abincin amma ba a bamu wanda zai ishe mu sam. Balle ku
i da sai dai mu ri
e na aike ba dai namu ba.
Sule yai bankwana da mu ya tafi bayan ya bamu Naira dubu yace mu raba. Innalillahi! Bayan kwana biyu da tafiyarsa mu ka fitar da ku
in muka sai takalmi silifas saboda bamu da shi
asa muke yawo a ranar Iyami ta kusa haukacewa tana cewa ku
inta ne muka sata muka kashe ta fito tsakiyar layi tana ta ihu tana hauka kamar kamun ba
en aljanu. Zuwa can bayan ta gama haukan da zage-zagen ta rarumo mu tai ta jibga ta gwarancin da nasan ba makawa zagi ne da yarensu. Sai da tai mana lilis sannan ta
wace takalman ta
oye tace sai tayi sati biyu bata ban abinci ita daman Alawiyya bata bata nawa ne idan na kankare
anzo muke ci tare, shi kanshi
anzon don masifa ba duka take ban ba shanyar shi take yana bushewa wai tarawa take tana aikawa garinsu.
Rayuwa tai mana zafin gaske har mun fara shawarar ya kamata mu gudu daga hannun Iyami mu je wani gun tunda gari da yawa maye bai cin kansa gwara mu matsa gaba ko barar ce gwara mu yi kawai da zaman rashin
ancin da muke kara zube kamar kamun turawa (Bayi)
Kamar Iyami tasan shawarar da muka yanke na guduwa sai ta daina zuwa ko'ina baki
aya ta natsu ta saka mana ido kan lamurranmu bata barin mu matsa ko nan da can, hatta kasuwa tare muke zuwa ta sai abin da zata siya ta jibga mana kamar wasu
atti ba tausayi haka zata haye mashin tace a bi sannu tare take da mu.
Watarana muna zaune muna gyaran kayan miya Iyami ta shigo shagon a ru
e sai yarensu take na alamar tana cikin tashin hankali, mu dai bamu kalleta ba muka ci-gaba da abin da muke don babu wautar da zata saka mu tambayeta mu ja ma kanmu bala'i, don sai ta sauke fushinta kanmu. Da
as ta zauna
asa ta
ora hannu saman kanta ta dinga fasa ihu tana kiran,
"Jesus! Jesus! Jesus! Ganin abin nata kamar ta
in hankali yasa muka mi
e a hankali da zummar barin wajen saboda yau ne farkon ganinta a irin wannan yanayin, ko ranar da taita hauka da muka sai takalma abin bai kai haka ba ai. Muna niyyar fita sai ga
awarta Sebo ta shigo itama a ru
en ta fa
a jikinta tana kuka da kiraye-kirayen Jesus
in itama. Kasancewar yanzu babu abin da banji na yarensu saboda yau da gobe da Iyami ke mun yasa na gane abin da Sebo ke cema Iyami har ma na fahimci sanadin tashin hankalin da Iyami ke ciki. Sebo ta dafa cinyar Iyami tace, "Kar ki kuskura ki ha
ura da abin da Jerry ya yi maki, akan me zai maki haka? Duk
arin da kike ma shi bai gani ba shi ne sai ya saka maki da mugun tukuicin kishiya? Ba kwanaki nace ki
ara farashin ku
en da kike tura ma shi ba... Me yasa baki
ara ba...kin dai san yadda Jerry yake da masifar son ku
i bai kamata ki dinga ma shi
an aike ba, to yanzu ga inda ta kai ku nan ai ya aiko ma ki da sa
arin aurensa." Na fahimci damuwar don haka na kama hannun Alawiyya muka fice don na samu damar yi mata
arin bayani duk da nasan ta fahimci ka
an.
Muna zagayawa bayan shagon muka kwashe da dariya, duk da
arantar mu muna mamakin yadda su al'adar su Iyami mace ce ke neman ku
i tana ba mijinta shi ba ruwansa sai dai yana zaune gida mace tai noma ko ta nemi wata sana'ar tai ta yi shi iyakarsa ta ba shi ku
e yana bin mata yana shaye-shaye. Duk yadda Iyami ke dun
ule ku
e tana turamai don su zauna lafiya hakan bai sa ya tausaya mata ba sai ya tara ku
in ya yi aure da su. Gaskiya maza ba dama (in ji Alawiyya) nan muka bu
e shafin rayuwar aurensu Iyami muna ta dariya.
Kwana uku da faruwar abin Iyami ta ha
a kayana da nata tace na shirya zamu tafi garinsu ta gama zama Lagos don haka Alawiyya ta san inda dare ya yi mata ba inda zata je da ita ni kaina don akwai burin da zata cika kaina ne yasa zata tafi da Ni.
Kwana guda mu kai muna kuka muna neman yadda za mu yi
arshe dai daren ranar da zamu tafi da Iyami muka bi dare muka gudu ni da Alawiyya.
To fa ina za su je guduwa cikin babban gari irin Lagos wanda kana zuwa zaka ga an ma
ala THIS IS LAGOS saboda abubuwan dake cikinsa.
Taku dai a kullum Haupha
[7/5, 4:11 PM] Hauwa'u Salisu (Haupha): *HA
IN ALLAH*
Labari da rubutawa
Chapter 6 · 0% Book details