Sashe 116
Hadin Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a da ne nake jin ar kan aurenka amma yanzu na shirya zan iya aurenka ko da kuwa da gaske ake maka kana tare da wa ancan halayen insha Allah zan ari naga na sauya ka zuwa magidanci mai adalci da tausayi ga iyalinsa. Wallahi Prince ina tausan kaina amma kaima ina matu ar tausanka sosai hakan yasa ko da yaushe nake ara sonka nake ara jin na agara na aureka saboda gaskiya tai halinta a fahimci cewar fahimtar baibai akai ma baka da wani laifi a rayuwar gidanka. Amma duk da haka ina so na ara shaida maka cewar na yadda da kai na amince da kai nasan cewar ba zaka ta a juya min baya ba balle ka aikata min ko da rabin abin da ake kiran halinka ne Prince. Ina kuma baka shawara suma matan naka ka sake samo hanyar da zaka daidaita tsakaninka da su ku zauna lafiya kai da su saboda zaman lafiya shi ne ke arawa maigida yalwar arzi i Prince." Ajiyar zuciya yai ko bai fa a ba tasan ya samu sau in abin da yake ji a asan ransa, sai ta kauda maganar tace, "Prince kasan kuwa idan ka tashi ba da sadakina ko nawa zan ce ka ban?" Kamar tana gabansa haka ya girgiza mata kai sai kuma ya amsa mata da a'a Princess nawa zan ba da ne?" Ta kwashe da dariya sosai tace "Kasan dai ai ba wani sau i zan maka ba, saboda kasan zan yi matu ar tsada ta ban mamaki wadda sai kowa ya yi Allah san barka ance lallai Jiddah tayi wuta." Ya fashe da dariya ya ce, "Too ashe kice na tashi tsaye na nemi ku i auren mace mai kyau daman sai mai ku i." Ta murmusa don daman burinta ta sashi ya manta ba in cikin da yake ci kuma ga alama ta auki hanyar don hata ta sake ce mai, "Prince Ni fa gaskiya sai naga kamar ka fini kyau don haka ba zan amince ba da gayun da kake ko ranar auren ban yadda kai kwalliya ba kar da ace angon ya fi amaryar kyau ma." Ta idasa maganar da alamar shagwa a a muryarta. Ji ya yi komai ya yaye mai tamkar ba abin da ke damunsa ya dinga dariya yana jin nisha i yana jin yadda ta dage tana lissafin ku en da ko a gwamnati sai an yi wata ba a nemo inda suke ba tana cewa a hakan ma duk don saboda so da auna tare da wani munafin tausanshi ne yasa ta lissafa ku en ka an amma ba don haka ba tsab zata lissafa manyan ku e masu tsoka saboda ta ci su ai. Shi dai ya samu abin yi don haka ya dinga zolayarta yana dariya har da dafe cikinsa tsabar farin cikin halin da yake ciki. Maryam ce ta banko ofar ta shigo akin ta auka da Hafsat yake nisha i don sun auke ta sakarya ranar aikinta za su shige aki suna wata banzar shewa ? Sai dai ganinsa manne da waya a kunne ya wani lumshe idonsa sai dariya yake ta fahimci cewar da Jiddah yake wayar sai ta samu kanta da fisge wayar ta jefar gefe guda ta ci amara tana huci tana kallonsa burinta yai magana ta are mai tanadi tsab, sai dai yana ganinta ya tashi ya auki wayarsa yai mata kallo guda yabar akin. Sai kawai ta zauna ta ci-gaba da zubar da ruwan tujara da zagi tana cewa zata ga inda za ai auren nan sai dai inbata nan, amma babu mai kawo mata karuwa cikin gida. Yana fita ya ga kiran bai katse ba, Jiddah kuwa ba abin da bata ji ba na maganar Maryam in sai kawai ta saka dariya tace "Gaskiya na taya ka murna matanka na sonka budurwarka na sonka so na gaskiya mai matu ar girma." Sai kawai ya ji ya washe daman tunanin me zai ce mata yake don haka jin maganarta yasa ya samu sau i ya ji komai ya wuce ma sai kawai suka cigaba da hirarsu gwanin sha'awa ya zauna ofar gidan yana wasa da tsinke suna zuba soyayya abin da ruhi da jikinsa ke so kenan a rayuwarsa. Sai da katin wayarsu baki aya ya are daga shi har ita sannan suka ha ura ba don ransu ya so ba. Ranar da zata tafi Kano tun da safe ta shirya ba da yara zata tafi ba saboda karatunsu don haka su kai bankwana ta auki hanya zuciyarta cike da nisha i a hankali take tu in har ta isa gida kamar yadda ya shaida mata kuwa yana zaune yana jiranta ya ci gayu sai amshi ke tashi na turarensa mai saukar mata da nisha Da hanzari ya bu e mata mota yana cewa, "Oyoyo Princess sannu da zuwa." Tamkar su rungume juna haka suke ji su duka amma ba dama don haka sai kawai suka zuba ma juna ido kowa fuska fal farin ciki. Sun jima a hakan sannan ta rufe motar ya ja mata akwatinta suka shiga gidan tamkar wasu sabbin amare satin farko da aure. Hajjo ta kalle su ta kauda kai, don tana jin maganganu marassa da i dake kai kawo daga cikin gidan Mustapha in wanda ita ba zata jure su ba sam. Har aki ya kai mata kayanta ya fito suka gaisa da Hajjo fuskarsa cike da farin cikin ganin masoyiyarsa ta zo. Hajjo ta ta e baki tace, "Kai gafara can tun da Jiddah tabar garin nan ban sake ganinka ba sai Yau data dawo to ban maraba da kai Ni." Ya sha kansa yana sunne kai ya ce, "Afuwan Hajjo wallahi ban zaune nima yanzu haka Yau na iso garin afuwa nake nema dai bamu haka dake ai." Shiru tai don maganar da matarsa ta saki a cikin akinta jiya ba aramin shiga kunnenta tayi ba duk da ba da ita suke maganar ba amma dai ai taji. Tana jin Maryam na cema Bilkisu Yau kwana biyu kenan yaranta basu lafiya amma tayi mai maganar duniya ya i kai su asibiti ko ya bada ku i ta kaisu ita kanta bata lafiya amma ba tasu yake ba, idan ta matsa da magana kuma ya dinga masifa yana turaja shi bai san haka, to ina zata bari Jiddah ta kai kanta gidansa ? Sai ta ara tsuke fuska tai banza da shi kawai ta tashi ta shige akinta tana cema Jiddah ga kayan abinci can idan zata ci ta iba. Tana shiga ya langa ar da kansa abin tausai ya ce, "Princess me nayi ma Hajjo take fushi da Ni kuma? Allah Yasa ba hanani aurenki zatai ba Princess." Ita kanta sai da gabanta ya fa i jin abin da ya ce, kuma ta lura da sauyin Hajjon Yau itama wanda bata san ko na miye ba, amma dai zata ji ko na miye tunda suna tare ai. Sai ta kwantar mai da hankali sosai tace mai zatai magana da ita karya damu Hajjo nada fahimta kuma ai da tana son shi yanzu ma dole akwai dalilinta na yin hakan. Shi dai cike da sanyin jiki yabar gidan yana jin damuwa fal a ransa na sauyin Hajjon. Yana shiga cikin gidan ya iske su suna halin nasu ko kallo basu ishe shi ba ya wuce su kowacce na zagin ar'uwarta kan yara shi dai ba tasu yake ba abin da ke ranshi yafi arfin fa an nasu ya samu ya kwanta yana jin sautin bugawar zuciyarsa. Kasa jurewa ya yi ya kira wayar Princess in don ya ji abin da ke faruwa wanda yasa Hajjo sauya mai fuska. Jiddah ta auka tasan cewa daman yana can cikin damuwa don haka ta fara da cewa, "Zaka iya fa a min gaskiyar magana idan na tambaye ka Prince?" Kamar tana gabansa haka ya girgiza mata kai sai kuma ya ce, "Wallahi zan fa a maki koma miye Princess in dai na sani wallahi tambaye ni." Ta ja ajiyar zuciya tace mai, "Prince yaranka su waye basu lafiya ne yanzu haka?" Ya yi jim sai kuma ya ce, "Lafiyarsu lau amma dai jiya na saima Hanan maganin zazza i dake damunta." Tace to, "Maganar gaskiya jama'a ne suka tabbatar ma da Hajjo cewar yaranka basu lafiya kuma matarka ma bata lafiya amma kace kai ba tasu kake ba." Ya yi ajiyar zuciya irin ta takaici ya ce, "Princess wallahi ba haka bane ba, na sai mata magani kuma a cikin matan ba wadda tace min bata lafiya duk suna ta harkar gabansu." Hajjo dake gefe guda tana ji ta sauke ajiyar zuciya don dama ta auka da gaske ne duk da tasan yana da tausai ba komai take yadda ba idan aka ce ya yi ba. Jiddah tace, "Na gane Prince na kuma fahimci inda maganar ta dosa, anyi amfani da Hajjo ne matsayinta na wadda nake da kusanci da ita aka ata ka gunta saboda taji tsoro tace ba zan aure ka ba. To ba komai ai Ni zan zauna da kai ba wata ba don haka ka kwantar da hankalinka kai dai ka zama mai tsare gaskiyarka ka zama mai adalci ka kiyaye duk wasu ha i nasu dake kanka zaka zauna lafiya." Godiya ya yi mata ya ce "Insha Allah Princess za ki same Ni mai kwatanta adalci mai yin duk abin da ya kamata na kuma bar ko waye ya yi min wannan sharrin da Allah." Hajjo ta saki ranta don ta gamsu da maganar Jiddah sai yanzu ma ta fahimci daman sa o ne aka na o har cikin gidanta aka bata saboda kawai a rusa auren to Allah Ya kyauta. Ta jima tana kwantar mai da hankali sai da taji ya fara dariya sannan sukai sallama ta kira lambar Abubakar dake ta kiranta tana waya. "Ranki ya da e kin iso ne?" Cewarsa. "E na iso yanzu haka na gama shiryawa zan fito anjima zuwa can kotun da za ai shari'ar don gabatar da kaina." Godiya yake yana arawa cikin alamar kuka ita dai ta kashe wayar kawai don tare za su fita da Prince sai taga dacewar ta shiga gidan awarta Bilkisu su gaisa an da e basu ha u ba. Tana shiga ta iske