Sashe 79
Alkalamin Kaddara ta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kafin ta koma wajen Shuwwa dake cicira ido tana jin jikinta sai danshi yake badawa ita ba fitsari ba, ita ba ruwa ta zuba ba, bata san tsatsafowar ni'ima ke fara bayana a jikinta ba, ta sakata kama robar da ta gama yi mata hade haden tsumi na tsumama budurwa ta sakata shiga sannan ta fice ta bara masu dakin ta koma wajen hadin madarar da ta yi danya sabuwar tatsa ta harhada mata magungunna na mata masu tsari masu inganci masu zama daram a jikin mace budurwa ko bazawara ta zauna tana dan dumamata dan tana da sanyi ne sakamakon ajiyeta da ta yi a bude
Sai da ta dumamu sosai sannan ta dauke hadi da kofi ta koma dakin, a lokacin Shuwwa ta fito a ruwan ta maida rigarta ta sallah tana shafa mararta da mamakin sansanyan fitsarin da ta yi a lokacin da ta samu za daram a cikin ruwan nan ta dan sada kanta dan jin kunyar maman walahi take yi sosai a cikin zuciyarta duda ta nuna mata bata son haka karma su fara haka, cewar ita a yanzu y'aya ta yi ba sirikai ba, gyara kuwa ba ruwanta ita kowama tana iya gyarawa
Mama ta ajiye tana fadin" Zauna ki cika ki fara sha bara na kai ruwan bayi"
Da sauri Shuwwa ta ce" Aa mama bara na zubar da ruwan na barshi ne dan ban san ba ko an gama da shi ko aa"
Mama ta yi murmushi tana kallonta ta ce" An gama da shi, sai kuma na yamma in sha Allah, zauna dai ina son gannin me ya makalar da Nahidt ne a ciki ina zuwa......"
Ta karasge tana mai dauke robar domin ruwan bashi da yawa sosai a ciki
Ajiyar zuciya ta yi ta koma tana zama hadi da kurawa madarar ido, sai kuma ta juya tana kallon hadin tsumin da maman ta hada ta dafa masu ta ce daga yau shine ruwansu, abin bashi da dadi gaskiya sai fatan samun biyan bukatarsa, ta yi hade hade ne kamar haka.....................💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*ALK'ALAMIN K'ADDARA TA*
💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥
*The Hero writer*
*SAJIDA*
_Bismillahir rahamanir rahim_
PAGE:. 4️⃣4️⃣
*P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽*
*S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ*
*S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞*
*T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻*
1 *yar mahaukaciya*
2 *Banida zabi*
3 *Duk karyar kada*
4 *Baka ce*
5 *Daga tafiya daukar soja*
6 *Kutkale*
7 *Makauniya ce*
8 *Mage mai kwanciyar daukar rai*
9 *Duk nisan jifa*
10 *Dutse*
11 *Idan Ka Raina Inda Kake*.
12 *Neman Na Kaina*
13 *WATA KOKOWAR*
*The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA*
*WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓*
Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748
Amina Maikudi Abdullahi
GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi.
Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar
08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo.
Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618
Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din
Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰
Ajiyar zuciya ta sauke,
ta koma tana zama hadi da kurawa madarar nan ido, sai kuma ta juya tana kallon hadin da Maman ta hada ta dafa da kanta ta juye ta fada masu cewa daga yau wannan zai dauke kaso mai yawa a cikin ruwan da zasunna sha, zai fi ruwan yawa a cikinsu, domin hadi ne mai mugun anfani, ba budurwa ba magidanciya, hadi ne da ya dace da dukan macen da ta san kanta, hade hade ne ta yi na kaya masu inganci kamar haka *Nonon Kurciya*
*Turakal zomo*
*Yadial fulani*
*Kafi malan* ta dafe su sosai , ya zamana sunne ruwa ........... (Labari mai gida ne zai baki shi hajiata ba kowa ba),
Dan murmushi ta yi ta cika kofin ta dan kwanta a saman gadon irin kwanciyar nan ta ruf da ciki ta dan dage kafafuwanta hakan ya sa kwaurinta bayana kuma kafafuwanta babu safa tana rike da kofin tana niyar fara sha mama ta fito Nahidt na biye da ita wace ta sha hawayenta a lokacin da ta hau po din nan ta ringa tunanin yau suma wata ce ta basu abin gyaran da zasu gyara kansu ba su da kansu ne sukaiwa kansu ba, subahannalah ai dole mutun ya yi kukan farin ciki, dole abin nan ya zo masu wani iri
Mama ta dan tsaya ta karewa kwonciyar Shuwwar kallo kafin ta yi murmushi ta karasa wajen kayanta ta bude ta ciro safunna masu tsayin gaske sannan ta dawo wajen gadon
Tana zuwa Shuwwa ta tashi da sauri tana kokarin zama
Mama ta kyaleta sai da ta gama zaburar tata sannan ta ajiye saffunan tana kallonsu ta ce" Irin wannan kwanciyan bashi da kyau IBTISAM, kin ga kwanciyan nan ya nasa maman mace ya tabe ya zube, sannan irin daga kafafuwan nan da kika yi ke ba safa a kafa ba, ke ba irin wandon nan mai saka dumi a jikin mace ba, hanya ce mafi sauki da iska zata samu damar shiga cikinki, iska irin mai haifar da tusar gabar nan"
'Na shiga uku, wai dama haka take Maman ? Tusar gaba kuma? Gaba dama tana yin tusa ne ba sai baya ke yi ba?'......Shuwwa ke ayannawa a kasan zuciyarta cike da jin kunyar maganar
Nahidt kuwa da ta san me hakan yake nufi sai abin bai bata irin kunyar nan ba, ta saka safar
Itama kafarta daya ta sauke ta amshi safar ta saka, ta sauko dayar tana kokarin gyara rigarta da ta yi sama har wajen cinyoyinta aka dan kwonkwasa kofar dakin
Ba'a basu damar kimtsawa ba aka sako kai Cikin dakin
Da mamaki yake binsu da kallo a kuryar dakan mahaifiyarsa?, Saima da ya ga irin zaman da suka yi watau Shuwwar da mamansa ya sake binsu da kallo kafin ya maida dubansa kan mahaifiyarsa dake dan Murmushi tana kallonsa
Murmushin ya yi shima wanda iyakarsa saman lebensa kasancewar zuciyarsa na a cinkushe da tunani a sanyaye ya ce" Kys din gida daya nake so"
Mama ta dube shi da kyau da yannayin amon da muryarsa ta bada
A hankali ta dan mike tana kallonsa ta ce" Baka da lafiya ne? Wa zai je gidan? Wane a cikin gidajen?"
Ajiyar zuciya ya sauke yana kallon mamansa, ita kam da zarar ta dan rikice sai ta aniya jero tambayoyi
Dan ajiyar zuciya ua sake saukewa yana kallonta
A sanyaye ta ce" Ko da IBTISAM zaku kaura cen din??"
Gabansa ne ya yanke ya fadi jin sunnan da maman ta ambata, duda ba yai ya fara ji ba, a hankali ya sake maida dubansa kanta , daidai gaban goshinta kafin ya dan cije lebensa yana tunanin shin abinda ya yi niyar yi zai aikata ko kuma sai ya katse abinda yake daskare a zuciyarsa na wasi wasi ne?, Niyarsa yaa kaisu daya daga cikin gidajensa, ya kilacesu ya saka masu kulla da su, ya dauko malaman da zasu kula da lamarin datijon nan ko Allah zai sa a ga sauki a al'amuransa, idan ya dawo cikon hayacinsa su zauna ya masa tambayoyi a kan maganar nan, idan har ya fada masa sunnan wanda ya azabtar da shi a fada shi kuma ya je ya kaamo shi ya masa hukunci daidai da laifinsa
Sai dai a yanzu sai yake ji yana son cire wasi wasin haka a ransa, hakan ya sa a dan hankalce ya ce" Ku fito ku dukanku"
Da Maman, su Nahidht din dukansu suka kalle shi, sai dai bai basu damar tambayarsa ba ya ficewarsa a dakin
Kallon junna suka yi,sai kuma Mama ta sauke ajiyar zuciya tana fadin" Ku mu je Allah ya sa alkhairi ne"
Shuwwa da jikinta ya mutu jin bakon yannayi ta samu kanta da fadin" Ko wani laifi muka yi?"
Nahidt ta dubeta ta dubi Mama itama abinda take ayannawa kennan
Mama ta yi dan murmushi gannin yannayinsu ta dafa gefen kafadar Nahidt dake tsaye ta ce" Ku saka hijabanku mu tafi, in sha Allah Alkhairi ne" gaba ta fara yi domin itama tana so ta ga abinda yake faruwa, dan fuskarsa a hade take sosai, yannayin maganarsa kuma na fita da sanyi kamar ba danta ba, abinda yake damunsa mai karfi ne gaskiya, koma menene tana fatan Allah ya sa ba wanda zai hargitsa farin cikin marayun nan bane, domin wannan karron ba zata iya barinsa ya saki yarinyar nan ba ko kadan
Gannin waje ya nufa ya sakata dan dakatawa har suka fito kowace tana tafia ne a hankali suka karaso kafin su jeru su fita a falon gaba daya
A irin wannan lokacin kasancewar rana ta fara yin zafi duba da gari ne mai zafin rana ya saka daidaiku ke karkashin ranar nan, sai masu gadin gidan, yawancin mutanen gidan kowace na bangarenta tana hutawa, bama kamar matarsa da rabonta da lekowa tun jiya gaba daya ta tsangwami kanta da nutsuwarta, a tsoracema take da shi sosai, hakan ya sa ta labe a ciki
Gannin ya mike da tafiyarsa ya saka Mama dan daga kafa tana fadin" MUHAY ina zaka je ne haka da mu?"
Dan juyowa ya yi , hakan ya sa ta fuskanci ai waya ce a kunnensa amsa kira yake yi,
Gabanta ne itama ya fara faduwa tana biye da shi ne kawai, har tunani ta fara yi ko wani abu ne ya samu mai gidan nasu?
A hankali Nahidt ta riko hannun Shuwwa tana kallonta, muryarta a raunane ta ce" Shuwwa, kar mu je, dan Allah kar mu je ya sake ki, kin ga mun fara samun soyaya irin ta uwa, mun fara jin dadin uwar da bata haife mu ba aman kuma ta san cewa d'a na kowa ne, kar mu bishi ya sake ki ya katse mana wannan gatan, Shuwwa da ta zare min ido kan sai na koma saman PO din nan kuka na yi, ba na komai ba sai na tuna Mamanmu....."