← Book details Alkalamin Kaddara ta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 112 OF 138

Sashe 112

Alkalamin Kaddara ta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Saman gadon ya dorata aman cen kusa da garu sannan ya sake dukawa ya dauke bargon ya maida shi ya ciro wasu biyu da fillow ya dawo saman gadon
A yadda ya ajiyeta ya sameta dam ta yo tsitttt kamar ba ita ke doke doke ba

Sake jin tausayinta ya yi a ransa , ya fan girgiza kai ya shiga jera filow din a tsakaninsu sannan ya ware bargon daya mai laushi ya rufa mata kafin ya cire rigar tasa ya kwonta yana rufa bargon daya a jikinsa hadi da lumshe idannuwansa yana sauke ajiyar zuciya sanann ya kai hannunsa wajen gajeran wandonsa ya dan danna yana girgiza kansa a ransa yana ayana' kai kuma ka kama kanka domin sam bata da tausayi!' (😂 kashhhh)

Sai da ta ji an jima ba'a rideta ba sannan ta ringa sauke ajiyar zuciya kafin ta dan saki jikinta tana dan yin murmushi ta ja bargon ta rufe jikinta tana tunanin ashema yana da dan tausayi gayen sannan ta gyara hankali kwonce ta yi adu'a ta shafa ta shiha barci

_____________________________________

Dauri ta kashe tamkar ta saka takardar dauri a ciki, a saman dakaken dinkin atamparta mai kyan gaske da ya bi jikinta ya yi dasss a jikinta

A hankali ta bude tana kashe wayar da suke da Nahidt ta kai dubanta wajen table din kayan abincin da ta jera, domin tun karfe shida take kicin sai da ta tabatar ta gama komai sannan ta komai dakinta ta kimtsa, bata jin barcin ko kadan dan ta sha barcinta kai dadin gaske a dakinsa

Bayansa take kallo ya ba falon baya yana bubude kwanonin abincin, jikinsa sanye da wandon kakin soja wanda tsayinsa ya tsaya wajen kaurinsa, sai rigarsa ja mai dan kakauran hannu ba siriri ba sanann ta dan dame shi daga sama sama kadan

Zuciyarta ta ji tana tsintsinkewa tana rugurgujewa tana kallonsa
Ba zaku gane bane, gayen nan koda baka sonsa fa ba zaka iya tsanarsa ba, ta kwatanta tsanarsa aman bata ci riba ba ko daya

A hankali ta ringa takawa da safar kafarta ba takalmi a jikin, hakan ya sa ba'a jin karar tafiyar tata, sai dai kanshin turrarenta da ya saka shi dan dakatar da abinda yake yi yana tunanin ko yaya ta fito ne daga dakinta

A hankali ta karasa ta bayansa ta saka hannayenta duka biyu ta rungume shi ta baya, sannan hannayen nata suka sauka das a daidai wajen da ba zai so su sauka ba harma suka dannan wajen

Zabura ya yi yana saka hannayensa ya ture kofin da ya zuba jus ya juyo da sauri bayan ya yi raf da hannayen nata ya rike su raf a nasa yana zazaro ido ya saka idannuwansa cikin nata

Da gagawa ya hadiye wani kakauran yawu muryarsa na dan craking ya budi bakinsa da kyar ya ce"ALK'ALAMIN KADARATAH

Na

*Sajida*

Page

6️⃣4️⃣

*ki samu danyi zogalen ki mai tsafta ki daura shi akan wuta kan ya dahu kuma daman kin tanadi cucumber,dayen tumatur,albasa,sai kwai, bayan ki sauke zogalen ki kitsane shi ruwa ya dige gaba daya,yadda zaki hada shi kwai guda uku,cucumber in babbane rabi ma ya isa inko karami ne sai ki sa shi duka kawai sai tomato maya buyi albasa kuma zaki iya sa yadda kike so ki yan kasu kanana sai ki fasa kwan akwai sannan ki kawo zogalen ki da ya gama tsanewa shima ki zuma a ciki sannan ki dauko maggi dadai yadda ya miki kisa a ciki sai ki jujjiya shi sannan ki dauko abun suya ki zuba mai inayayi zafi sai ki zuba amma karki yawaita mishi wuta sannan kuma karki soya shi ya soyu yayi kamas da dan ruwa ruwan shi yafi anfani,hmmmm wai wani kaya sai amala😍 yar uwa ki gwada wannan hadin kiga ikon Allah*. (Jazakillah sisina😍😍😍)

Da gagawa ya hadiye wani kakauran yawu a makogwaronsa, muryarsa na dan craking ya budi bakinsa da kyar, still hannayenta rafff a cikin nasa a rike yana kallonta ya ce" Ke wai me yasa bakya jin ma .............. AHSSSSSSSSSSSHHHHHHHHHHHHHHHHHHHH maranahhhhhhhh"
Ya katse maganar da karfi yana rimtse ido hadi da hade bayansa da jikin kujerar dake ajiye sanadiyar afka masa da ta yi gaba dayanta a jikinsa ta shige jikin nasa da karfi kuma ta rukunkume shi

Idannuwansa ya rintse shi dinma na yan sekwani kafin ya dan bude a saman gashin kanta da daurin dan kwalinta ya zame ya fadi kasa ta kuma rimtse ido a jikinsa tamkar wace ta tsorata

A hankali ya dora hannunsa saman gashin kan nata ya dan shafa a hankali zuwa kasa.......muryarsa ciki ciki ya furta" kin tsorata ne?"

IBTISAM ta sake lumshe idannuwanta a hankali ta dan gyada masa kai tana sake narke masa tamkar wata yar babyn da ta samu kanta cikin abun tsoro

A hankali ya sauke ajiyar Zuciya ya ringa dan shafa gashin kan nata, muryarsa a ciki sosai ya furta" I'm sorry ba dukanki zan yi ba fa"

Sai da ta sake shakar kanshin turaren jikinsa sannan ta yarda wai shine ya iya furta mata kalmar sorry da bakinsa

A hankali ya sake dan saka hannunsa ya dago fuskarta, ido ya zubawa fuskar yadda take mamamamar da idannuwan nata ya saka shi sakin dan murmushi a hankali sosai sai dai radau take ji domin kuryarsa ba wani sirri ne da ita ba ya ce" Kuka zaki yi?"

Lebenta ta dan cije kadan kafin ta bude idannuwanta ta zuba su a cikin nasa

Kwonyar kansa ce ta ringa yamutsewa kafin kirjinsa ya ci gaba da dokawa
Yana kallon idannuwaan nata a sanyaye ya ce" Ina so na sha IBTISAM"

Leben nasa mai ja tamkar na dan baby take kallo, tana so ta tambaye shi shin me yake so ua sha din? Aman kuma gaba daya bakin nata yai mata nauyi, nauyin mamaki
A hankali shi kuma ya sake rike gefen fuskarta da hannunsa na dama yana sake kallon leben nata ya sake furta" Can i kiss your lips 👄???????????" Ya idasa yana dan ja hadi da lumshe idannuwansa, sai dai tambaya ce mai tafe da ba kai izini, dan kar ace ba'a tambaya bane aka yi tambayar, domin yana ajiye tambayyar ya hade lebensa da nata, a hankali ya shiga kissing dinta, wanda hakan ya sa itama ta lumshe idannuwanta tana karbar musayar yawun da kazamai basa yi tana jin dandanon da ya bata mamaki domin bata taba sannin cewa yawun bakin mutun na iya bada dandano da dadin lasa ba sai a yau da ta riki leben sojanta ta aniya lailaya a cikin dan bakinta mai dumi da santsi sai suka zamto tamkar cif da taya ne watau suka likewa junna kuma suka ringa matsawa da junna ba tare da sun ankara ba har suka karasa saman cafet suka zube da jikin junna sunna ta romancing din junna wanda babu wanda ya san wa ya koya masa sai samun kansa ya yi da taba dan uwansa da wani yannayi na fitsara dan aa samu gamsuwa da junna cikin salama
A hankali ya saka hannunsa ta kasan rigarta ya ringa yin sama da shi har ya kai wajen abin nan da ya taba ranar nan ya ji kamar an hula balan balan da ruwa ya dora hannun nasa, hakan ya sa ta ja wani irin numfashi tana tsurawa fuskarsa ido, wanda ya samu kansa da dan hure mata idannuwan muryarsa cen ciki ya furta" Kin ga, ki daina bina da idannuwan nan, kar ki saka na saka ban yi nafila da ke ba.....bayan akoy halayanki da nake tsoron Allah ya jarabeni da su kin jihhhhhhhh"

A dole ta mayar da idannuwan ta lumshe tana jin yadda yake wani irin abu ba irin na ranar farko da ya fara damkarsu ba, yau shafa su ne yake yi yana mulmula su a haankali a hankali har sai da ta ringa wata irin mika tana jin yadda abin ke hawa kanta tana sakin masa wani irin nishin da ya karra durmiya shi a duniyar gajimare ya kai shi kololuwar maji dadin tuzuru yake ta shawagi da shi a cencencen kolin koli

A hankali ya nemi dage rigar, Hakan ya sa ta sake dahe cikinta cike da tsoro wanda hakan ya sa hannayenta suka dan fara rawa

A hankali ya kurawa yannayinta ido kafin ya sadauta mata ya sake riketa a jikinsa sosai

A sanyaye ya ce" Why idan na taba ki kike rikicewa? Tsoron me kike yi ne?"

Sai da ta ja numfashi muryarsa a kasalance sosai ta ce" Da ka taba nin ne sai na ringa ji tamkar ana min tafiyar tsutsa a jikina gaba daya, sai na ji du jikina na wani irin abu, yanzu haka baka ji jikina yadda yake yi min ba"

Tsura mata ido ya yi da dan mamaki yana komawa jikin kujera sannan ya maidota jikinsa ta gefen hannunsa na dama , habarsa a wajen kanta ya sake fadin" Ba haka ya dace a ji ba dama?"

Kanta ta dan dago ta kalle shi, a hankali ta dan dage kafadunta alamun ita bata sani ba

Sake tsatsareta ya yi da idannuwan nan nasa masu ladaftar da ita ya sake furta" Kina nufin baki sani ba?"

Kai ta gyada masa tana sake turo bakinta

Dan murmushi ya yi yana cire kansa a kanta a ransa ya shiga ayana' Kar dai ban iya bane? Aman ai babu wanda aka koyawa bale ni a koya min, wannan lamari haka ake yinsa, ko dai ita bata son Romance ta fi so a......, Watau a yi mai gaba daya ne? Ko......? No ba zai yiwu ba, dayan tunaninsa sam ba tunani mai Kai da kafa bane, shirme ne'

A hankali ya umarceta kan ta saka masa lipton mai zafi , hakan ya sa ta mike tana neman dan kwalinta ta je ta dauka ta nufi kicin din da ya rakata da kallo har ta bacewa ganninsa

A hankali ya daga hannunsa ya dora daidai kahon zuciyarsa yana jin yadda zufa ke keto masa ga zafin da yake ji du irin sanyin ACn falon
Chapter 112 · 0% Book details