Sashe 135
Alkalamin Kaddara ta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai MUHAY yake gyadawa ya ce" Haka nake son maza Walahi, aman ka wani zaunaa tana raina maka wayo mikon ita na wanwanka mata mari idan ya so sai ta yi hankali!"
Baki sake Shuwwa ta kalle shi, sai kuma ta kankance ido ta ce" Me kake nufi ne MUHAY ?"
Dan tsareta ya yi da ido sai kuma yaa ce" Ni yanzun du kin zama wata mafadaciya, ba damar a ce abu sai ya maki zafi ko ba dake ake yi ba, haka fa jiya kika ce yau za'a zo gidan nan da na ki da na so na fa isheki fa? Hala cikina ne yake saka ki haka? Na ga ai da kyaleni kike yi da halina ko mee zan ce ko?"
Idannuwanta dai na kallonsa ta gyada kai tana kyaftu da sake kallon su Abanta
Murmushi ta yi gannin Nahidt dinta, Nahid dai NAHIDt dinta ta sauko kasa ta duka saman kafafuwanta ta hade hannayenta tana fadin" Dan Allah ka yi hakuri haba bawan Allah mai sanyin hali da zuciyar musulmai, kana gani har an fara son koya maka wani halin daban bayan shi mutun din mijin tace ne? Ka yafewa amaryarka mana haba Muhamaduna"
Du yadda ya so sake cicije mata sai da ya gaza ya juyar da kansa yana dan murmushi
MUHAY ya tabe baki yana rike hannun Shuwwa yana fadin" Sai ka tashi mu je a tabatar mana abinda ke sakata barci, kana gani tana cikin ha'ula'i aman tana nemana masifa, na je na zama mijin tace din in da laifi a ciki a harbeni mana, ku wuce min mu je ni!"
Hakan ne ya kasance, sunna hanyar zuwa clinik din ya shedawa Hajia domin tana ta kirra baiwar Allah,
Jin sun tafi clinik ta bi bayansu dan kar aje jikin na Nahidt din ya rikice ne
Da ta zo ta tarda har an yi daukan jinni an kuma ce za'a kawo result nan da minti talatin
Hankali kwonce MUHAY ya kalli docter da ta dawo sanadiyar kiranta da ya yi a office dinta, domin a ciki suke sunna jiran result din ya ce shin za'a iya yi masa abin nan da ake yi dan gannin yaron dake ciki? Allah ya sa sun kai goma
Ita kam ta masa uzuri domin ai na farko ne bai kuma sani ba, inda Shuwwa ta dafe haba , Hajia ta sada kai tana kyakyata daria, Malan kam murmushi ya yi yana sake kallon NAHIDT dake ta jan carbin da Hajia ta zo da shi tana ta hamma baiwar Allah
Dan mintunna tsakani aka fito da result din
MUHAY ne ya karba yana bin kowa da kallo dan sun masa zuru zuru ya bude yana dubawa
Murmushi ya yi yana fadin" Ta tabata ka cika aiki Allah sauketa lafiya"
"Ya salam, ya Allah, ya rahamane, ya Rahim....... Alhmdulilah...... Alhmdulilah............." Yana fada ya mike ya kai sujada goshinsa kasa ya dago yanaiwa Allah godiya da kai dubansa kan Hajia da ta amshi takardar ta karanta abinda aka dora sai kuwa ta shiga hamdallah muryarta sama sama sosai wanda ke nuni da tana cikin farin ciki marar misaltuwa , fadi take" Allah dama bamu cire rai ba, mun san zaka bamu, Allah dama mun san jinkiri ne mai alkhairi, Allah mun san zaka bamu.......ya Allah ka sauke mana ita lafiya ka bata lafiya da ita da abinda yake cikinta ya Allah, dukan abin ki Allah ka karesu da shi ya ubangiji......."
Tabas a yau matar ta karra shiga cikin zuciyarsu baki dayansu fiye da kima, kalaman da take sun saka ta idasa sace zuciyarsu da wannan suka kuma rankayawa gidan Malan, inda sunna zuwa Hajia ta shiga dama madara tana fitarwa ana fitarwa waje ana sadaka, sannan ta fitar da aljihunta makudan kudi ta ba masu aikinta da ta yarda da su ta wakilta su fita neman mabukata su bada, haka su kansa albashinsu aka karra da kuma karin sadakar abinci , kai a ranar dai basu san me ya faru ba aman duba da yadda aka yi baja baja haka sun tabata wani abin farin ciki ne ya shigo masu gidan, duda gidan malan ana sadaka ba rana aman yannayin da Hajia ke shige da ficen hakoranta a washe , haka shi kansa Malan a masalaci da duka je salar azahar shi da MUHAY hakoransa sai hamdallah a waje suke karrara zaka gane farin cikin da yake ciki a yau mai girma ne, ko da ya zo wajen adu'a yana yi a bayane ne sai ga hawaye na wanke fuskarsa, da aka gamama nan aka barsu shi da Soja da ya rafka tagumi yana kallonsa yana zikiri yana dariar farin ciki sai kuma shima ya tayashi dariyar ya ce" Ni Allah la'ila ha ilala malikul mulki na iya...... Da itacema sai na tayaka"
Ai kam ya taya shin, domin ita din suka dauka lamarin ya karra zafi dan kuwa muryarsa ya bude aon ransa ya dagargaji zikirinsa gwargwadon iyawarsa, Malan na yi yana amshe harda su almajirai
Karshe dai a gidan Malan suka yi wunin nasu har karfe shida ta yi, sunna shirye shiryen dagawa bayan sun more da dadaden dan waken da Hajia ta rangada masu mai rai da lafiya sai ga Furera wace tun karfe biyu sukai waya da Malan yake sheda mata ai sun wuce gida hate, zai dawo dai ya dauketa zuwa yama in sha Allah
Wani tunani ya fado mata cewa idan jikin na NAHIDHT ne ya rikice ya sa suka dawo gida? Kai shagali, dan haka ta ce da shi ya barshi zata zo da kantama da ta yi sallar la'asar, to shinefa tana zuwa ta ga gidan kamar ana wata sallah kowa bishasha yake ga dukkan alamu yankama aka yi aka shiga aikin naman sadaka sai ta daga kafa da sauri ta karasa bangaren mijinta dan ta tabata a cen zata iske abinda ya dace ta gani
Ido ido sukai da mutanen falon har ta sauke a kan lalausar fuskar mijinta wace a yau annurinta ba boyaye bane ga kuma wani abin kafar karuru ce a saman cinyarsa yana massaging a hankali a hankali
Myrmushinsa ne ya daukaka ya bi kafar tata da kallo da ta janye sakamakon shigowar Furerar domin ko a gaban Hajia bata yarda haka ya faru ba dan zucoya ita bata da kashi, ita kuma ta yiwa kanta alkawari ne yarinyar nan ba zata yi abinda za'a ce eh lalle Nahidht baki kyauta ba a kanta, ta fi so ta yi gigin sake shiga huruminta da kangin kanta ta yadda zata zartar da abinda ta yi niya a kanta da dalili aman ba haka ba kai tsaye
Murmushin dake kan fuskarsa bai gushe ba, haka kuma bai damu da rashin gaishe da mutanen da bata yi ba domin ta yi salama sai dai ta kasa gaida kowa tana dai bin mutane da kallo bayan ta cire nikaf dinta ga karnin ranar da take na wuni a gari tunda bata riga ta yi wanka ba ya ce" sannu da dawowa Furerah........"
Dan murmushin yake ta yi sai kuma ta ce" Barka da yamaci Yah Ustaz....., Shin me yake faruwa a nan ne?"
Carab ya shaida mata abinda yake faruwar, dan shi ai ya dauka Furera da Hajia daya suke kuma zasu iya nuna soyayarsu wa soyayarsa, sai dai kashhhhhhh, hannunta na rawa ta ce" Yah ustaz, kana nufin yarinyar da ka auro jiya, wannan dandin itace ke dauke da cikinka? To wayema ya fada makaa cewar tana da ciki? Me kuma ya tabatar maka naka ne????"
To fa, tunda ta shigo har ga Allah MUHAY kallo daya ya mata ya juyar da kansa wajen wayar dake hannunsa ya danna ya shiga domin shi baya son rashin kunya, fetsarare kuwa kallo daya yake masa ya gane shi, sai yanzu da ta dire maganarta ya sake dagowa ya shiga dumbin yan mamakin jim furucinta
A hankali Malan da maganar ta dake shi yana sake kallonta ya ce" Fure? ......."
Shuwwa ta dantse hakorinta bayan ta ce" Hurera take!"
Malan ya sake fadin" Ki je bangarenki"
Furera duda ta ga yannayinsa haka ta kasa hakura da wutar da ta fara ruruwa a kirjinta a wani haukacen ta bude baki ta kurma ihu tana dora hannayenta duka biyu saman kanta tana fadin" Malan, dama rike cikin ka yi sai a fara zaka ba ba ni ba? Malan dama kana iya yiwa mace cikin ni ka ko bani malan me na tsare maka da ka ba karuwa ciki ni ka hannnnnnnnnnnnjnjj........." Sai kuma luuuuuuuuuu ta tafi ta daku a kasa gaba dayanta alamu na summa suka bayana a tatare da ita
Malan ya lumahe idannuwansa yana girgiza kansa yana kuma jimke hannayensa yana ta ambaton sunnayen Allah da son daidaita fushinsa kafin ya kai gareta
Muhyideen ya sauke murmushi ya dauki ruwan kankarar dake gefensa ya karasa ya maka mata shi yana tsaye a kanta ta farka a gigice da wani ihun ta kuma dora da haukan magangannun mararsa dadin ji har sai da abin ya kai masa makura ya tafka mata wani uban ihun fa ya saka ta zarro ido ta ja baya da sauri tana hade hannayenta a kirjinta tana kallonsa jikinta na bari
A kausashe ya ce" Baki ji Muhamad ya ce ki je bamgarenki ba ko sai an kaiki ne?"
Ido ta ringa kikiftawa tana kallonsa tana kuma kallon Malan da jiran ya yi magana mana waye wannan ya bari ya shiga fadansu na cikin giida? Gannin bai yi niyar yin magana ba ta juya ta fice a dakin da sauri tana mai ci gana da hanna kanta tube komai na jikinta ta fice a gidan tana kurma ihun da kukan nata
MUHAY ya juyo yana fadin" Kaima ba kowa ba ake fadawa irin maganar nan mana, wani fa makiyinka ne baka sani ba"